← Book details Kishiyar Kabila Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 143 OF 157

Sashe 143

Kishiyar Kabila Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Tunanin da take yi mai muhimmanci ne amma sai dataji ta kasa gane komi ya ci gaba da yin abin da ya ke yin ba tare da tunanin komai a ransa ba sai can kawai daya ji amon sautin sassanya kuma shakurarryar muryarta data soma canzawa har baya fahimtar abinda take fadi sosai A lokacin da take rokonsa da ya barta hakan nan..

cikin wata malalaciyar murya mai tsince lakar jiki wanda sassanyar sautin sa kadaima ya isa ya zautar da duk wani ɗa namiji mai karfin Sha'awa muryanta a kakkarye

"tace yaa Ahmed pls Stop it.ya isa haka..daga nan kuma Ajiyar zciya ta dinga sauƙewa..Nan take Ya taso ya zauna ya jera mata kafafun nata a gefe kama hannuwanta biyu yayi ya rirrike jikinsa yana wani irin kyarma ahankli jin yadda ta kakkameshi cikin yanayin tsorata dashi sosai.

Bakinsa ya kawo setin nata yanaamai kure ta idanunsa batare da ta hankara ba taji dumin harshensa ya dulumeye nata cikin wani zazzafar sumbata daya kusa zuke mata dikkan hanyar fitar numfashi. Cikin wann yanayin yake dada kkrin neman amincewarta data dawo garesa, Saidai ji take kmr Inshi sha shirya wa hakan a tsakaninsu itadai bata shirya ba har gobe a yayanta take kallonsa ba miji ba.

Motsin sautin takun mutane daga kofar ya katsesu,saurin janyewa tay ajikinsa ta koma gefe kafin nan su hjy khadija da yaa sadik suka karaso ciki.

Hjy khadijatu takanji dadi gameda fargaba aranta intagansu haka sabida duk dama tasan AHMED bai kyauta ba amma har ga Allah batason su taru suyi rashin yasrah acikin rayuwarsu. Nadama da sauyawar hali ya fara sanyayashi amma duk itace kawai bata gani koda su hjy sukaa shigo saita nuna musu kamr batama sauko akan maganan auren ba.

Nan kowa yafara mata ya jiki yaa sadik dinta cikin sigar tsokana sanar da ita cewa gobe ne yake son ya koma dubai da ahalinsa yanason suyi bankwana tunda rabuwa zatayi dasu Koda ya fadi hakan aranta kara birkicewa tayi.

tun daga haka Hjy sosai ta soma gano wani alama na sauyin ra'ayinta akan aurenta amma ba tace komi ba bayan sun kammala magana nan aka barsu ita da yaya sadik din adakin dansuyi bankwana.

Nasiha ya zage yay mata daga cikin zucyarsa game da abunda zai ficeta wanda aganin sa shine hakuri da neman zaɓin Allah akan lamarin rayuwarta. Maganan da suka dingayi kenn, har ta fito fili ta gaya masa sirrinkan data boyewa game da batun amsar auren Ahmed gabaki daya wajen kawo masa case dinsa da matarsa Adiaha.

ACikin salo ya shiga krkatar da zucyrta da jin cewa itace ma zata iya kawo sauyi mai girma a rayuwan wancan baiwar Allah ba shi ba.Yace mata koda bata kaunar zaman auren aranta aynzu tay hkri tay shahada ta zame masa matakin da zai hau domin ya kawo wata sauyi da zai inganta rayuwar wata.

Shikuwa Ahmed Yana tare da mahaifyrsa akan maganan abunda ya rage tsakaninsa da yasrah har yanzu dai baiga wani haske daga garesu ba amma bakaramin neman wa kansu alfarmn komar da yasrah hannunshi yakeyi ba.

Bayan barin sashentan dakin kwanansa na gidan ya nufa tare da sauke wata nauyin zciyarsa acikin batrum yana kammala wankarsa ya fito ya shirya kansa agaggauce danyin baccin sa da wuri dan tun bayan case din sakin nan dayay ta fama da tension Da insomnia yasaka baya wasa da baccinsa ayanzu yana kwantawa zai rufe idonshi sabida bayason ma zuciyarsa ta harzuƙo masa wani tunanin dazai wahal dashi sosai musammn na tuna cewa zai iya rasa yasran na har abada..

pjamas ya saka ajiikinshi tare da rage wutar dakin a gefen dama ya kwanta gami da sauke kansa akn pillown sa gently tare da sauke wata ƙaramar ajiyar zucya,For now burinshi shine he wan to concentrate sorely on his relationshp with his new weded wife and his oda wife Adiaha

yauma yaso yay tunani mai zurfi game da lamarin zamansa da Adiahan amma kuma harga Allah bazai iya ɓata lokacinshi akanta sosai har haka ba jin ba abune wanda ya saba yi.

lumshe idonsa yay cikin yanayin tursasa kansa yin baccin jim kadan kuwa wara bacci mai nauyi ta kwashe a
Shi ahakan ya jima yanayi har da dan minshari.

washe gari da sassafe ma haka ya dau wankar sa yay kyau ya saka wata lallausan yadinsa ya nufi sashen hjya khdijtu yy gaishe su tare da spending few hrs a daki alone tare da yasrah Abu kamar wasa a hnkli ya zamo kamar wani sabon ango mai sintirin bikon Amaryan sa..

Har mamaki yake bawa mutanen gidan amma baiya lura sosai A fannin ta kuwa Duk kunya da jin nauyinshi ya gama da gula mata tunaninta da yanayinta, yau kusan koyaushe yazo ma a birkice take,dan koda ya zo ya tafi sai ta dingajin sabuwar feeling na tsarguwasam sam aynzu batason fiye saukowa ƙasa ta kalli idanunsu yaa sadik bare kuma hjy.

Hakan datakeji yasa kwata kwata ya kasa gane kanta musamman in suna tare da shi.

koyaushe aka tada magann auren nasu bashi hard feelings takeyi shikuma a kullum acikin assuring dinta yakeyi akan batun sabuwar rayuwarsu wanda aynzu takejin itama tafara amincewa da shi zata gwada sa'arta da shi musmmn ma dataga matarsa Adiahan ma bata damu ba.

Itadai abunda yace yakeso shine muradinta

saidai fa haryau da wannan tulin tukikin fargaban akan kirjinta na zafin rashin samun wata daraja da matsayi datayi da yadda qaddaran ta yake neman kasancewa marar dadi a ƙarshen komi.

Bayan kwana biyu akayi zama tare da manya, nan alkalinsu ya warware duk wata magana akan sakin aka bawa yasrah zabin bin mijinta ko fasawa.

Period dinta na wannan karon sai taga kmr yaja kwanaki mai yawa dake ahmed yace mata sabida anxiety ne da shock data shishhiga cikin wannan watan wanda shiya jawo mata haka.

A fannin Adiaha kuwa kwata kwata nata period din ne ma baizo ba.

Yau ysrah tana cikin kwananta na bakwai kenan amma jinin bai wani dauƙe ba.

Gasu hjya su matsa akan komawarsu abuja kyam yasrah take nuna wa ita babu ruwanta dashi dan hatta Adiaha gani take kamr kawai jikin kawai yake zuwa dubawa ya mata sannu.

Hjya kuwa sosai ta gano tasharta tafahimce cewa thy are now okay kawai dai sanin inda zasu bayyana a filine yake neman daukar lkci.

Baayan tafiyar yaa sadik Daga haka hjya ta fara cusa yasrah ajikin adda nafisa sosai dan tana ƙara mata haske akan lamarin sex education.

Dama kuma iya abunda yadan zaunar da ita kenan a nigeria sabida sun tattauna akan hakan sosai tasan daga yuwar komawar yasrahn tunda har ta kyale aka gama yanke magana akan auren nasu.

Hajy ta fara shirin dan dolene itama tabar katsina ta koma abuja domin cigaba da kulawa da mijinta a zangon therapy din sa na karshe bayan dan guntun pshio surgery da aka masa a rububin rasuwar nan.

Can dare haka in waje yay sanyi haka adda nafo zata nitsar da ita..she will ask nd enlighten her about sex in marriage dan kwata kwata ba tason ace miji ya fara rabarta snn ya jita tattare da wai matsalar attare da ita duba da tana da kishiyar kabila ayanzu.

..samun nitsuwa da jin dadin jima'i bazai taba sabuwa ajikin macen da bata da wani ruwa ko damshin ruwar niima ba.

And There is no doubt that yasrah has gone tru alot of stress nd anxiety acikin yan kwanana kin nan dolene kawai ta gaggauta bata taimakon gaggawaa Hade da yaqinin cewa harynzu akwai sauran gyararrakin da suka mammata ajikin ta na tun aurenta.

Bayan dawowar su hjy khadijatu Abuja kusan Kwana biyu kenan yau tana dorata akan wani hadi irintasu na katsina wa tana daukawa tana bawa yasran tana sha agabanta hmmmmm a
Cikin kankanin lokci da kanta taji tana kara hadewa tana sauyawa, tana wani matsewa ta ciki,sha'awa na tsatsafo mata,dan wannan hadin sosai yakesa kiji Kawai oga kike jira.

Ta ƙara mata gamsashun lectures akan Sabunta Salon Kwanciya Lokacin Jima'i tace Kada Ki Zama Mace Marar aji,keba yarinyar sa bace, ko kanwarsa Ynzu Ke matarsa ce, kuma matukar Kina Son Mallakar zuciyar Mijinki Sai Kin Cire Tsoron sa da Kunyarsa Ko jin Shakkar sa, dan ahakane kawai Sannan Zaki Iya Gamsar Dash Kuma Matukar Kina Iya Gamsar Dashi A Lokacin Jima'i To Tabbas Kin Mallake Shi Kenan, Namiji Kan Iya Jurar Kowani Irin Sakaci Daga Wurin Mace, Amma Baya Iya dogon juriya Akan Jima'i, Domin Shine Abinda Aka Gina Aure Da Jin Dadin Auren mai gaba daya Akansa.

Haka yasrah zata xauna kamar kungi tanata ta saurarar adda nafi Har dai suka gama batacewa komi runtse idanunta takeyi tayi bacci cikin sauri Dan batama son kwakwalnta yajega tunanin aikata wannan abun a tsakaninta da shi..

Bayan lafawar komi aka dunguma duka aka fara shirin dawowa Abujan gabaki daya, fargaba na damun yasrhn amma haka ta kaucar ayayin da lokcine hanklin Adiaha ya shiga cikin wata nitsuwa na sanin cewa Allah ya kara bata dama samun wani shigar cikinsan batare da sannin kowa ba.
[7/29, 4:15 PM] SURAYYAHMS: Yau rana ta kama ana neman kwanaki goma sha hudu kenan bayan rasuwar hajy maimunatu saiyau Ahmed da matayensa guda biyun duka suka shirya dawowa garin Abuja.

wajajen karfe 4.30 na yammacin juma'a su kusan biyar jirginsu ya sauƙe su a babban airpot na birnin tarayya,already yaa sadik da matarsa amal sun riga da su bar kasan tun baayan sati biyu da rasuwa.

Adda nafisan ne tay masu yasrah rakiya har izuwa jimada mansion inda suka tarar da hjy khdijatu A shirye domin tarbansu.

Wann rashin nitsuwar dake mamaye da zuciyar Adiaha na sanin cewa ta kara samun wani cikin yasaka batawani basu hanklinta yau sosai ba, dan tun da suka dawo gidan akayi yan gaishe gaishe akaci Abinci Adiaha ta zame jikinta sadaf ta wuce bangaren mijinta da tunanin yadda zata dora rayuwarta itama.Wani irin daban take jin kanta haryau kamr ba ita ba, jin kanta atake uwa awani duniya na daban dan bazata iya tantance komii ba dan har yanzu dai acikin ranta mamakin lamarin yasrah dayazo ya zanca yanayin Ahmed dinta a lokci guda takeyi.
Chapter 143 · 0% Book details