Sashe 84
Kishiyar Kabila Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A mugun tsorace take kallon jinin yanabin kafarta inda atake tafara hauhawan zazzafar numfashi in a quick panic attack tunanin rasa abunda yake cikinta shine yay strking dinta a akaro na farko sai taji ta bala'in tsorata hawayen da batasan dashi ba yafara zubo mata a fuskanta.
Bathrum ta wuce a gaggauce dan ta duba kanta,kukaa ta fashe dashi dan inma zuba cikin yay bata san wani irin hali zata shiga ciki yau ba cos this pregnancy is her only ticket to Ahmed heart dan sabida cikin nan matsayinta awajen Ahmed ya sauya sosai
"how can she afford to loose it now? A mugun razane ta raya hakan aranta, tana isa batrum ta cire pant dinta taga duk yay stain da jini tay saurin hadawa ruwan zafi ta wanke private part dinta, duk a tsorace take thinking dat jinin zai cigaba da saukowa ne amma sai taga wayam babu komi wani fresh discharge ne ma kawai ya biyo baya. Tare da sauke ajiyan zuciya mai nauyi ta lumshe ido ta bude snn tay sauri ta hada ruwan wanka tabi tay alwala snn ta fito tay sallahn safiya agurguje.
Ko addua batayi ba ta mike ta fara shafa mai tana Allah Allah kar Ahmed ya kara shigowa ya sameta anan gashi bata son ta fita yasra taga muninta ta rainata.
Duk insecurities dinta ne yy driving inta tay make up sharp sharp snn ta dauko wani hadadden riga da skirt matsatse ta saka ajikinta snn ta fito tay hanyar dakin yasrahn cikin gaggawa.
Ata fanninsa kuwa tun ficewarsa anan ya koma ya sameta tana zaune abakin gadon tanakan cin fruit din ahankli bata wani ci dayawa ba ta aje ta kwanta sabida yunwar dake damunta duk sai taji jikinta yay weak sosai..
A Gefenta ya zauna yana kallon kyakkwan fuskarta nan yafara Tambayarta ciwon cikin tay shiru bata amsa shi ba, wani iri iri tafara ji kamr tashin zuciya na mugun damun ta,atake sai hawayen dake makale a idonta sun fara saukowa kasa, da mamakinta taga yasa yatsanshi yana share mata hawayen daya ziraro, lya lura kamr she is irritated alaman komi ya fara fice mata akai,
yasan kuma yunwa takeji sanin cewa jiya bata ci komi ba suka dawo, shikuma bai iya dafa komi ba, yana son yace mata suje suci awaje amma girman kai, sai yace "kode zamuje asibiti ne in dubaki acan? Ta girgaza kanta alaman a'a. Yace to shikenan bari naje na kawo Allura, razana tay zata tashi yay maza ya kamota babu abunda jikinta yakeyi sai rawa rawa dan ta tsani ko jin sunan allura, aje kanta yay akafadarsa har saida yaga rawar da jikintan yakeyi ya ragu snn ya sassauta rikon dayay mata yana kallon idonta ahnkli yace 'toh me zaki ce?.dan karamin bakinta ta turo masa snn ta dago ta kalleshi tace
"I dont knw..ya dago fuskrta, ta saukar yace amma ai zaki ci din ko? Kafin ta amsa yace c'mon lets get sumting to eat ina zaki iya shiryawa muje?...ta girgiza kanta ahnkli alaman a'a..ajiyar zuciyane ya kufce masa ya sace kallon kofar da tunanin ko zaiga alaman shigowar Adiaha amma baigani ba bare yace ta tayashi sakata ta shirya.
Kwafa yay ya juya yana kallon yasran ta dan juya kadan ta bashi baya tana goge hawayenta duk da yasan tana jin yunwa duk tausayinta sai ya ji ya kamashi sosai.
Agogonsa ya duba sann ya tashi ya fice ya wuce cikin main mansion din su lokacin ana neman past 8 har masu girkinsu sunzo sun kammala shirya breafast sunakan rabawa, akan babban dining dinsu inda ake aje abincin gabaki daya ya dauki wani white plate ya fara debar abunda suka dafa patotes porridge da kifi da green vegies sai tea da akayi shi da toasted bread..
Lokacin yasra tana kkrin tattara kayanta dake kasa tana mayarwa gefe tanata kallon bedsheets din data tara agefe tana son taje ta wanke awaje amma batajin karfin jiki.
A tsugune yazo ya sameta tana ta kkrin tattara sauran kayanta dake barbaje akasa tana jerawa akan mirrornta gyaran murya yay ta juyo suka hade ido ta ganshi dauke da karamin tray din abinci batace mishi komi ba, Yana dauke idonsa akanta ya kalli bedsheet din akasa yace wann fa?Tay kamr bataji ba, ya fixgota tsaye suna kallon juna "bakiji mena ce maki bane?.ahnkli ta kalli wajen da bedsheet din yake muryanta kasa kasa kafin nan tace "wankewa zanyi",baice mata komi ba yace ohhh amma ai akwai machine, za'a wanke miki,.tace no thnks, zan wanke dakaina, bai kulata ba ya aje abincin yace"cmn U need to eat first..tsabar bata son ya kara jawota jikinshi yasaka ta bar abinda take ta taho inda yake ta zauna.
Akan table ya aje tray din daidai inda take zaune
Snn yasa mata agabnta yace mata ci, kallon ta yake yi baiya kiftawa, she can't really resist his infidel eyes yadda yake kallonta kowani llkci cikin kulawa Batace komi ba har ya bude abincin ya saka mata spoon akai da kyar ta dauka hannunta na rawa kadan tafara juyawa kamr wanda ba yunwar takeji ba,ganin kmar zai amshi spoon din ya bata abaki yasata debi porridege din takai bakinta tafara ci ahankli.
Batakai fiye da loma hudu ba taji wani irin tashin zuciyaz jim kadan tafarajin kamar zatay amai qamshin kifin yafara hawa mata kanta, da wani irin gudu ta bar kan abincin ta wuce toilet, take yaji duk ya rude abunda bai taba ji arayuwarsa akan wata ya mace ba, la hujajan yabiyota abaya ganin tafara gwaza amai sosai.
Baisan sanda yafara patting bayanta yana mata sannu ba wani abun har mamakin kansa yakeyi aransa.
Ruwa yake zuba mata ahannunta tana wanke bakinta da fuskarta sai ajiyan zuciya datake saukewa ahankli..
Wani sassanyar Kuka tafara mishi with the feeling of she want to go back home duk saitaji tagaji da Abujan ma..
Hannunta ya kamo suka dawo room din gajiya tay ganin ba saketa zaiyi ba banda hawaye babu abund atakeyi duk jikinta yay sanyi sosai. Agefen gadon ya zaunar da ita snn shimavya zauna daf da itan yafara tambayar ta abunda take son ci, duk sai taji bata sha'awar komi sai gida.
Karshe lumshe idonta kawai tay ta kwanta da alaman zata dan huta..
Gefe ya koma ya rasa abun yi, sai ya fara tattara mata kayanta yana jera matasu daya bayan daya kafin nan ta farka.
Yana cikin tattara mata kayan nata bai hankara ba yaji alamar motsin mutum ata bayansa.
Adiaha ce ta shigo wanda Tun shigowartan tay tsayuwar cak abakin kofar tay shiru tanata kallon yanayin dakin.
Juyowa yay suka haɗe ido da tay masa sallama yabita da harara ko amsata baiyi ba ransa a harde yabita da wani irin fusataccen kallo snn ya dauke kansa akantan batare da ya lura da yanayin mamakinshi dake kan fuskanta ba.
She finds it shocking to see him arranging make up kits for a girl abunda ko zata mutu ne baya mata,taga wai sai jerawa yake a nitse bai kara dubanta ba..
Ahnkli ta juya ta kalle kan gadon snn taga yasran akwance calmy ta rufe idonta da alaman bacci har yay awon gaba da ita. Wani ajiyar zuciya mai nauyine ya kufce mata. gefenshi ta dawo da sanyin jiki duk ta rasa me zatace masa, hannu ta mika zata amshe gyaran tayi dakanta, harta budi baki zata fara magana da niyar fara bashi hkr ya juyo cikin hantara yace hey, dont touch anything, karki kara batan min raina kina jina?
..tsayawa tay tanata kallonsa yadda ransa yake bace da ita, har ya kammala shirya ma yasrah duka kayan make up dinta akan table bata iya motsi ba tana kallo ya fara tattara neatly arranged inner wears dinta daga cikin trolly din yana saka mata acan space dinsa kawai sai ta yanke hukuncin fara tayashi dan wani quilty consience din datakeji yake damunta.
Tana dora hannunta akai ya buge matashi da karfi sai datayi kara, a hantare
Yace "get out"..zata bude baki adan tsawace yace "NOW"..a razane ta miƙe tsaye jikinta na rawa yabita da kallo ganin kwalliyar data tsaya tayin bakaramin takaici yake bashi ba.
Wani irin matsiyacin tsaki yaja mata, kallonta ahaka yasa sai yay tunanin dagangan ne taki ta kula yar uwansa cos of how insecured she is feeling about him tun bayau ba.
Ya riga yasan takan masa bincike and she kept asking him weirds question akan alqarsa da yasrah,shidai bai wani tabbatar da abunda take nufi akan haka ba but wann dabiar nata is freaking annoying him.
Its childish and immature yafarajin kamar yay kwallo da ita waje cos baiyi tsammanin zata kasance ahaka idan yar uwansa tazo ba.
Kallonshi take idanunta sun ciko da ruwa yana mikewa tsaye a fusace tay saurin ficewa a daki acikin yanayin tsorata ta koma falon cikin jin tsananin faduwar gaba.
Batay minti 3 a tsaye ba sai gashi nan ya fito tarkacen stain bedsheets din da yasrah ta aje akasa, yana isowa ta gabanta ya watso mata su agabanta a walaknce.
Ta kalle bedsheets din sann ta kallesa alaman bata fahimce me yake nufi, fuskarsa a daure yace "u want to help right?...kafin ta amsa cikin daure fuska yace
"Wash dis"..zamu fita inkin ga dama karki kimtsa wajen.
Yana fadin hakan ya barta awajen a tsaye cikin sanyin jiki.
Bedsheets din ta tattara bata masan meye aciki ba ta rike batare da ta motsa awajen ba..
After a while tana tsaye cikin tunani sai can tajiyo motsin fitowarsa tana juyawa kuwa tagansa yana fitowa dauke da yasran a hannunshi sanye da hijab dinta tanakan bacci.
[7/4, 12:40 AM] SURAYYAHMS: Wani abu mai nauyin tsiya taji ya gulleta aqirji tay saurin sake kayan akasa batare da sanninta ba, muryanta na rawa sosai tafara binshi abaya yana tafiya tanabinshi tana cewa.."hubby, hubby, Ahmeeed..baiko kulata ba har suka kai waje ya bude gaban motarsa ya saka yasrahn aciki snn ya kulle ahankli.
Sosai hanklinta ya tashi ganin harya juyo bai wani kulata ba, daf zai bude nashi side din ya shiga tayi sauri ta rike masa hannu acikin sautin wata shakurarriyar magiya mai tafe da ruwan kishi saiga hawaye nan zurr yafara sauka mata daga cikin idanunta kamr an kunnosu a lkci guda.