Sashe 108
Kishiyar Kabila Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Amma mafi yawanin su jira suke bango ya tsage su samo hanyar shiga wasu kuma ko bangon bai tsage ba wallhy sun dinga yakusa kenan har sai ya tsage snn su shiga shiyasa kowacce mace ake son tay karatun ta nitsu tasan da wani irin namiji take dealing kafin ta fara dora makamanta na zama dashi.
Mace agidan aure bata da bukatar ta nunawa mijinta yawan soyayya Saida yawan fahimta.
Duk macen data kammala fahimtar yanayin mijinta ta san luggansa da laɓbbonsa da kuma rauninsa toh babu boka babu malami zata iya zaman yar gata agidansa fiyeda yadda take tunani.
Sann mace ta fara kwatar yancinta tun kafin nan su kulla alakar aure sabida aure shine babban marabar yanci mai bashi cikakken dama akanki a addinince.
Mace takan fara kwatar yancin kanta da kimarta ne tun waje ta hanyar magana mai cike da hankli da nitsuwa sanin yadda ake fadar abunda ya dace da wanda bai dace ba rike sirrin kanki da jajircewa wajen kare mutuncin iyayenki komin munin halinsu..
Mafi raunin kaskantarwa da mace ke samu shine inhar ta bari wanda zata aura ya fahimce rashin kima da darajar iyayenta tun awaje, nasan wasu iyayen namu basu da hali amma ke diya mace ki sani komin munin su komin baqin halinsu suna da daraja agareki fiye da kowa a duniyar nan. Ba hurumin ki bane ki ladabtar dasu ko kiyi sa insa akan wani laifin da suke aikatawa ko wani zaluncin da suke ayyana ma rayuwarki.
Hakki ne akanki kinuna musu bakison wani abu na ra'ayinsu amma iya ta hanyar daya dace,snn kisani Allah ne kawai yake da hurumin yin sharia da su akanki wanda a ranar lahira ma ai akwai kiyastacen hisabi mai girma ga dukkan iyayen da suka zalunce yaransu akota wani irin hanya ce zasu fuskanta agaban ubangijin su.
Anan duniya kuwa Daga ranar da kika ce kece zaki hukuntasu ta hanyar walakantasu ko zubda musu mutunci toh kuwa ranar Allah zai iya dauke wani haske mai girma acikin rayuwarki, shi hakuri da iyaye tamkar babban shahada ne wanda bakowa ne yake iya fahimtar niimar dake cikin yin hakan ba.
Adiaha na fama da aikin dinke radadin dake a boye acikin zuciyarta at d same time tana iya bakin kkrin ta wajen ganin ta dawo da aurenta daidai.
Bayan wata daya cur aka afara shirye shiryen bikin sadik anan Abuja.
Wann karon kam sosai ya sakar ma Adiaha kudi
Dan yasan dolene ta kasance acikin wann hidimar gashi baison aje a rainashi.
Tun dawowar hajiya khadija daga london take Abujan tareda su itama wanda hakan yay mugun tadawa kafayat hankli ta kasa zama waje guda dan tuntuni batasan da cewa hjya khadijatu itace silar daya saka alhaji bello bai tagayyara ba duk dama ta kwace masa acct dinsa na kudaden kowani wata da yaransa suke tura masa.
Ana saura satin biki ta tattara kayanta ta koma Gidansu da zama.
For the longest time ever sai wann karon gidan jimada ya zamo vry lively
Duk dama babu presnce din brothr kazim amma shirye shiryen bikin sadik da akeyi anan abuja kusan rabinshi anan gidan jimada akeyinsa.
Hjiya khadijatu dakanta tay involvng dinsu haka Duk ta daura surkunayen tan akan shige da ficen hidiman ganin harkan kudi ne yasa kowacce mace ta zage tana son ta burgeta.
Wann karon ne karo na farko da suka hadu duka su ukunsu a matsayin matayen gidan suka yi aikin bikin atare..
Har sai ana hidiman washe gari kafin nan sister zainab ta taho itama domin ayi da ita dan irin bikin nan ne da ake riritashi all over the internet yana flooding da pre weding pictures din su sadik da kyakwkkwan matarsa da akayishi acan studio din jide of stola dake can london.
A ta fannin su yasra ma babu masaka tsinke dan kuwa kusan itace ma kirjin biki babu wani kalar gyaran da bata sha ba kamr ma itace amaryan an mata ja da bakin lalle sumanta ya kara tsayi fatar ta yay murmure yay tsantsi da wani irin sheqin datake fitarwa.
Tahowar sassafe sukayi aranar da za'a daura auren wanda yay daidai da ranar da su sadik din ma suka shigo garin Abuja. .
Biki ne daya amshe sunan sa biki dan kuwa anga taron yan siyasa da masu kudi saidai event daya kacal ake tabadar za'ayi banda walimar bayan daurin aure dinner ne kawai important event din wanda shi sai da dare ne za'ayi shi.
As usual haka nan Kowa yaci adonsa suka sako leshuna ubansu aka sha shagali,farida da maryam ce ke tare da yasrah sunata bangaren amarya duk dan sabida saka ido irin na Ahmed yasaka bata fiye zuwa wajen yaya sadik dinta ba duk tulin shakuwar da sukayi.
Adiaha ta fito da zimman ta tanata tsammanin Ahmed ya sake treating dinta kamr na dacan yadda yay mata awajen auren baabban abokinsa Banji amma sai shiru.
Ga sister zainab was busy teasing her na cewa duk ta sauya nonowarta sunyi wani kutubur tayi baki sabida barin datayi.
This time around bata samu masu cewa tay kyau kamr yadda aka mata wancan karon ba which obviously kills her confidence kawai sai ta dawo yar kallo.
Sai gani take kamr Rabin
Hanklin al'ummar wajen naga kan yasrah ne sabida yarinyar tana da kyau babu ta inda ta iya duk kayan data saka sai anyi maganansa sabida yadda yake mata kyau bana kadan ba, ita kanta hanklinta nakan yarinyar, duk dama ba zallan hakan bane aranta harda tsokanan ta da su anty nurat sukeyi acikin neman kuntata mata da habaici.
Sam yau taki habaici da tsokanan nasu ya dama mata kwankwala kamr yadda suka mata a farko
Suka cusa mata zargi dan sam bataji dadin hakan ba.
Su suka fara sawa take kishin yasrah daga baya kuma ta gane cewa babu wanda yakejin tausayinta agidan sai ita..
Saidai kafin dare yay azo a dinner duk dauriyarta saida ya kare musammn ma dataga anzo dinner hajiya maimunatu ta zame kan yayanta sun sha ankonsu iya su yasu banda ita.
Sadik ya sako golden colour babban kaya matarsa kuma tasaka stoned pearl material mai dan karan kyau peach colour an mata bridal gown dinta da golden head da accesories
Iyayen su biyu sun saka fararen leshi. Ankon dinner bikin gabaki dayansa green and red laces ne na mata, duk shine su Adiaha da su sister zainab suka saka ajikinsu, tsakanin familyn amarya dana ango scarf da headtie ne kawai yake bambamtasu.
Hajiya maimunatu ce ta zabi shigarsu ta wann daren dan haka iya jininta kawai ta zaɓa da zasu taho cikin fili.
Ayayin da amarya da ango ke gaba, Anty nafisa da yarta farida sun sako dark green from head to toe,yasrah ma haka sai Ahmed agefen ta shima da babban riga kalar kayan sa green shadda mai fitinaniyar kyau wanda ya hadata da can dara.
Matarsa ce yakamata ta kasance atare da shi amma dake abun na family ne sai hajy maimunatu bata bayar harda sunanta ba.
Tana can daga inda relative din ango suke tana satar kallonsu daga can sai yau taji haqiqiin abunda mutane suketa cewa ranar na maganan dacewar Ahmed dinta da wata. Ita kanta she cudnt take her eyes off them duk dama abun yay chocking inta a kirjinta bana wasa ba but she cant help but to see it as normal tunda anyi shi a sigar family stuffna hajya maimunatu bana familyn jimada ba.
The night didnt really go well for her duk da effort dinta data zuba wajen ganin tay kyau itama..
Tunda taga awajen jikin hajy maimunatu na jona Yasrah da Ahmed ta karaya sosai ta dawo yar kallo dan ko sau daya ba anuna ta a matsayin matarsa a wajen ba..
No one even notice her majority thinks dat her husband is single and he is just about to get hitched to his beautiful cousin sister ganin yadda shikansa yaketa bawa yasrah attention dinsa acikin sauki.
Duk son rawar Adiaha yau bata iya yii ba tsabar kishin dataji karshe ma abincin gagaranta yaso yayi har can saida aka kusan tashi kafin nan aka kirawo su akayi hotuna dasu.
Bayan angama tay sauri taje ta sameshi koda ma wani abu zai canja sun tsaya kenan kowani maganan arziki basuyi ba aka janyeshi aka yi waje dashi wai zasu maida amare gida.
Haka taki fir tabi su anty nurat su koma gida ta nace zata jirashi ya gama snn su tafi tare, haka har aka kammala tana tare da sister zainab dake alhaj bello ma yazo wajen sama sama hajiya khadijatu was sumhow forced to attend to him.
Bambamcin hali datake kallo tsakanin Ahmed da mahaifyarsa is almost beyond her daily reasoning .
Kaga hajya khadijatu fa yadda mijinta yay betraying nata ya auro mata kafayat amma ko kadan bata dizgashi a cikin mutane tana daraja shi suna kuma mugun respecting rights din junansu duk da suna cikin rashin jituwa.
But why is Ahmed soo difernt from his parent?
Ko dan ita bata da gata ne?
Ko dan ya sameta cheap
And available?
What is wrong with her duk ta kasa gane komi..
Tana tsaye har aka kusa watsewa tass bataga alaman Ahmed ba, cikin wann zulumin saiga sister zainab ta taho da tulin tsaraba ana binta da shi abaya.
Mamakin ganin Adiaha tay tana isowa ta tambayeta metake jira anan din saii tace mata ai Ahmed take jira yazo su tafi tare.
Wani shuumanr dariya sister zainab tay mata in a teasing manner tana mai ce mata ai tay expire yanzu ta dena jin kanta kamar wata amarya.
Acewarta Is better u start accepting ur faith cos damilare will not carry u around like his hand bag anymore.
Adiaha bata wani kulata ba dake a sigar wasa take fada she is still holding unto her faith na cewa Ahmed zai dawo domin ta.
Suna tsaye awajen kuwa sai ga nan yasrah ta fito tare da ango da amarya
Tana dan tura baki sabida yanayinta na shagwaba data dan saba dashi..
Hjiya maimunatu ne ta kara jawo hannunta tana tura ta waje "Auta kije mana yana jiranki awaje katuwa dake kam bazaki fa bi motar amarya da ango ba.