Sashe 55
Kishiyar Kabila Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bai tsaya nemanta ba Bathroom dinsa kawai ya nufa dan yay wanka tare da alwala ganin lokci yaja sosai, bayan kamar 20 minutes ya fito daga wanka riƙe da karamin towel na tsantsane jiki a hannunsa, nan yazo ya tarda saƙon mahaifiyarsa na yawo akan screen din wayarsa bude saƙon yay da matukar mamaki ya hau karantawa tareda sauke gajiyayyen ajiyar zuciya ganin wai harta tafi lagos din yau da sassafe. Agogo ya daga kai ya duba yaga lokci is just to 7 lamarin na basa mamaki aransa.
Dialling lambarta yy da mamakin irin sammakon data buga din cos its soo unsual of her data wuce lagos ko cikakken sallama batayi da su ba, jin layin bai shiga ba yasaka ya tura mata sakon shima akan ta kirasa as soon as tagani.
Daga nan yay sallah ya tashi daga kan sallayar kenan zai je ya shafa mai ajikinsa saiga matarsa Adiaha nan ta shigo jikinta sanye da nitynta mai kyau irin mai jacket din nan. Suna haɗe ido ta sauke masa wata murmushi mai sanyi tana tuna daren su na jiya tare da shi, A ladabce ta tsuguna har kasa tafara gaishesa, yana amsawa ahakimce, nan ta amshi man tafara mulkeshi da shi cikin nuna masa soyayya da gata sosai, snn ta gyara masa suman kanshi ta taje masa shi yay fes fess dashi tabi ta zaɓa masa offiice suit mai kyau acikin collections dinsa ta tayasa ya saka ajikinshi snn ta fesa masa perfumes dinsa ajikinshi, hatta safar kafarsa dayake sawa itace ta zauna ta saka masa acikin nuna kulawara agareshi.
bayan nan Ahmed ya zauna abakin gadonsun yana latsa computersa nan ita kuma taje ta kawo masa hot cup of coffe, kafin nan taje tay wankan itama shrp shrp ta sako kayarta mai kyau ta hau shirya masa breakfast dinsa data girka sassafe dan da wuri ta farka komin su ta shirya musu akan dinning table ,after then tazo ta kirashi suka taho falon tare,acikin tarairaya da soyayya ta bashi abincin yaci, nan ne yake labarta mata zancensu na jiya da hjya khadijatu na cewa wata cousin sistersa zata zo daga turkey za tana zama dasu tana makaranta anan Abuja.
Duk wani bayani yay mata yadda zata fahimce lamarin snn ya bata hakuri Duk dama bata wani nuna masa objections ba dan duk abunda yace yanaso aransa ko baiyi mata ba bata iyayin jayayya dashi akai saidai ta amsa hannu bibbiyu kodan ta faranta masa ransa.
Yauma Har waje ta rakosa ya sha mamakin daya zo yaga wai harta wanke masa new car dinsa ta goge shi tsaf yana kyalli.
Da mamaki ya juyo yanamai tambayarta meyasa?
ACewarta duk acikin nuna kulawa ne na aure.
murmushi kawai yay ya mata kisss a goshi har yabar gidan bata dena waving dinsa ba.
Yauma acikin farinciki take dan sabbin kayan data kai dinki duk yaune tailor yace taje ta amsa, dan haka sauri sauri tayi ta kammala aiyukanta na gida snn ta zauna jiran kirar toilor duk tsuminta ya motsa tana mugun son taganta acikin motarta tana tukawa ixuwa cikin kasuwa.
Fanninsu kafayat kuwa tunda ta amshe chqe din da brother kazim ya bawa alaji bello dan yana kulawa da kansa sai masifar nata yay sauki.
Farkawanta ke da wuya ta soma tunanin ababen da zatay da kudin danma wai bazai isheta siyan sabon mota bane dayau din nan taje ta cire kudin ta siya, tunda tay wanka ta shirya ta zari kafa yau ko tsayawa taga inda ya kwana batayi ba ta fice a gidan.
Alhaj bello Ya dawo daga masjid kenan ya wuce sashen nasu da tunanin daren jiya da yay spending da matarsa khadijat a dakinta a mind din sa tunda yay wanka ya samu waje ya kwanta cikin yanayin jimami babu abunda yake dawowa masa kansa face irin cacar bakin da sukayi jiya cikin dare.
acikin wann yanayin har bacci ya kwashesa da tunanin cewa khadijatu bazata taɓa iya barin gidansa kamr yadda ta dinga gaya masa jiya ba.
Wajajen 10am saura na safiya lokcin Ahmed yana office dinshi yanakan duba medical files na yan yara yara marasa lapya dake gabansa wanda aka kawo masa daga can asibitin general hospital Abuja dayay consulting awajen su last week,.
Aikin da yay last week din aikin gamayya ne tare da Kungiyar UNICEF
Wato (united nation international children emergency fund) shiyasa bakaramin kudi ya samu a karshen aikin ba dan suna kammalawa aka biyasu ne in dollars wanda dashine ya hada ya siye sabuwar motarsa kirar LEXUS dayaje gida dashi jiya.
Gabaki daya mind dinsa naga kan abunda yakeyi can Saiga kiran mahaifyarsa ya shigo, Daukawa yay kai tsaye batare da ya ja ba dan hanklinsa bai wani kwanta da tafiyar datayin acikin gaggawa batare da tayi musu sallama.
Da tausashiyar muryansa mai dadi yay mata sallama snn suka gaisa cikin aminci da girmamawa..."Mumy lapiya kika tafi babu ko sallama? Babu yabo babu fallasa tace masa
"Dalili ne yasakata haka,
Daga nan sai batayi masa wani dogon bayani sosai ba har sukayi sallama ya cigaba da aikin dake gabansa.
Ata fannin Adiaha kuwa da misalin karfe sha daya da rabi na safiya tailor ya kirata yanamai tambayarta ko zai kawo mata kayan har gida ne tace masa a'a itace zata zo ta amsa.
Riga da wando ta saka snn ta rufe jikinta da kimono tay rolling da mayafinta tay kyau ta fito dauke da babban lether na wasu sabbin kayan kuma ta shiga motarta dasu tana tukawa cikin jin nitsuwa da jin dadi har ta iso gaban plaza inda shagon mai dinkin yake.
Shagunsa ne a farko dn haka bata sha wahalan ganewa ba, Samu tay har ya mata packging dinsu tsaf acikin manyan bags wanda daga ganinsu kasan bakaramin shan hadaddun dinki na kece raini sukayi ba.
Sosai ranta yay fari ta dauki kudinsa duka ta bashi tare da Advance da sauran sabbin dinkunan data kawo masa wanda leshuna ne sukafi yawa aciki. Tun da ta amshi kayan ta fito take washe baki dan Allah Allah take itama tafara saka native wears irin nasu anty nurat. Around 12 ta dawo ko wani hutawa batayi ba tafara gwada kayan ajikinta sai dariya takeyi ita kadai ganin yadda kayan suka balain canjata ta dawo wata hadaddiyar mace lokci guda..sai yau ta dadda tabbatar makanta cewa sutura fa shine mutum, yanayin saka suturarka shine zai fahintar da mutane abubuwa dayawa akanka as it was alwys said dress how u want to be adress, no wonder zakaga wasu matan basuda ko sisi snn sudin ba yan gidn uban kowa ba amma iya dressing dinsu kawai yakansa a basu wani personality na daban.
Adiaha kamar bazata aje kayayayykin ba dan duk cikinsu babu na yarwa aciki....kafayat kuwa tunda ta samu ta cire kudaden alaji bello tay transfering dinsu duka acct dinta, aciki ta debi na zuwa shoping domin siyan makanta hadaddun kayan sawa na manyan mata irin wanda hjy khadijatu take sawa saidai baifi guda takwas kawai ta iya siya ba dan duk kayan sunyi mata mugun tsada da yawan da bazata iya lodansu makanta ba dan da akwai abayoyi da hjya khadijatu take yawan saka brand dinsu koda kafayat din ta tanbaye kudinsu nan aka ce mata duk cikinsu babu kasa dana 90k, takaici ta dingaji dan bata son ta kashe duka kudinta akan kayan sawa shikenan ta sallame competition din
da yamma can ta dawo gidan agajiye da sauran dan abunda ta tsinta.
Zuwa tay ta samu alaji bello bayanan prbably tasan hala yaje gidan yan uwansa cin abinci taja tsaki, tunawa tay da cewa Ahmed yace akawo mai aiki zaina biya tana musu girki, sai can data kammala ciye ciyenta ta aika aka kirawo mata su anty adizat da can kamar ma bazasu zo ba amma dai suka daure suka zo.
Da wani irin salon rainin hankli ta shiga musu magana dadin abun sudin ma ba tayan baya bane haka sukata raina kansu hankli.
Maganar mai aikin sukayi, kafayat tace sam ita maza take so, ba mata ba, dan bata so wanda zasuzo suna kwana musu a gida.
Babu laifi suka tsara abunsu duk dama basu so hakan ba, dan inhar ba a kawo yara yan mata ba bazasu samu wayanda zasuna musu wankin yara da sauran kananan aika da mulki irin wanda suka dingayi akan Adiaha ba
Yau kaf basuji duriyar mutuniyar tasu ba baqin cikinta duk yabi ya ishesu a gidan shiyasa yau basu yi tunanin lekata a sashenta ba.
Daga kafayat din Har mijinta Alaji bello sun kwana ne da tunanin hajy khadijatu tana dakinta.
Already kowa yasan da cewa ta tafi agidan sune kawao basu da masaniya dan brother hamzat ya fadawa matarsa,ita kuma ta fadawa anty adizat har sun kirata sun mata barka. Haka nan ma Adiaha. Kafayat nata shirin yadda itama zata soma sanya manyan kaya a gidan tayi ma kishiya burga domin burgewa..
Haka rayuwar ta kasance mata cikin jiran tsammani har Bayan kwana biyu basuji duriyarta ba, abun duk ya damesu ita da mijin nata daga bisani ya danne zuciyarsa yaje ya duba sashen nata kafayat din na binsa abaya.
Suna isa suka samu ko ina a kulle hanklinsa a mugun tashe ya kira layinta kusan sau takwas yana kira bata daga ba. Da haushin hakan suka dawo bangarensun, yana kara dialling lambar aka katse Jim kadan saiga sakon tex dinta ya shigo.
Budewa yy hannunsa harna rawa ya soma karantawa..
Ɓari jikinshi ya farayi dayaga ta rubuto masa cewa tagaji ne tabar masa gidansa da shi da matarsa da yayansa tunda dik itace yake zargi da tay masa asiri.
Ya lumshe ido tare da sake wayar akasa jin wani abu mai tsaananin nauyi ya riƙe masa kan zuciyarsa, da kyar ya nema waje ya zauna akan kujera tare da dafe kansa tamkar wanda yake cikin tsananin damuwa na ciwo ko rashinjin dadin jiki.
Kafayat tana daukar wayar akasa ta dinga buga shewa tana shekƙa masa dariyar mugunta.
Aransa duk ya dauka murna takeyi anbar mata shi, baisan murna take na samun isashen filin da zata baza mulkinta agidan yadda ya kamata ba.