Sashe 91
Kishiyar Kabila Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ranar friday da safe sun shigo gaishesa dukansu uku koda suka shigo yasra ta zauna kusa dashi suna gaisawa dan Daddy take ce masa shikuma yana ce mata my dear, Ahmed yanata mamakin yadda akayi yasrah ta saba da babanshi harma fiyeda kowa agidan, Adiaha ma sai taji abun yayi mata daban, caraf kuwa sai alhaj bello ya fara fasa taya agabansa ya fara tuhumar Adiaha akan maganan extra key.
Dokane kowa zaina aje xtra keys dinsa incase of emergency but all pf a sudden suga bata ajiyewa.
Dake jininsu yadan hadu da Adiahan kuma yasan tana da cikin dansa sai bai mata wani fada ba cikin wasa kawai ya mata maganan normally a matsayin tuni yace mata is not right datake rike duka keys din bayan ga yasrah tana iya dawowa daga schl at any time. Yana maganan haka Gaban Adiaha ya dinga faduwa tana fidda ido zuru zuru ganin bai rage komi ba saida ya gaggaya ma Ahmed duk abunda yake faruwa tun daga satin da yafara ganin yasrah awaje tanajira.
Yasrah tay shiru dan batama san me zatace awajen ba. Normally ya kammala maganansa bainuna musu fada ko fushi ayanayinsa ba
saidai Suna tsaye awajen still ya fara maidawa Ahmed maganan da yarensu na yoruba duk basu san cewa fada yake masa akan hakan ba.
Shima tuna masa yakeyi cewa yarinyar amana ce agaresa shida matarsa
As a typical african parent he had to exagerrate evrything yasaka harda emotion dinsa aciki yafara nuna masa cewa abinda matarsa takeyi baiyi daidai ba kuma duk laifinsa ne..
Ahmed baice komi ba ya bashi hakuri suka fice Har lokcin gaban Adiaha bai bar bugawa ba tana ta tunanin abunda zatace masa inya tuhumeta na batun tafiya da duka keys datakeyi dan tana da muguwar zargi aranta tasan dagangan takeyin duk hakan wai duk dan bataso su kebe ne idan bata nan.
Dukansu biyun baice musu komi ba dan Ba ita kadai yake jin haushi aransa ba harda yasran ma data ki gaya masa komi harsaida babansa yay korafi..
Yau da suka sauketa a schl yana bata kudinsai ya tambayeta lokcin tashinta ta gaya masa 2 oclk. Baice mata komi ba ya tafi itama ta wuce ciki.. ciwon hakori na damuna shiyasa ake samun tsaiko.
[7/6, 9:29 PM] SURAYYAHMS: Tun bayan da ya sauke yasrah a schl Adiaha take satar kallonshi duk jiikinta yay sanyi dan ta gama lura da yadda ya wani haɗe ransa yana tukin tamkar na wanda bai taɓa yin dariya arayuwarsa ba, wani irin fargaba ta dingaji aranta zuciyarta na harbawa da sauri da sauri, aranta tana mugun son tay masa magana akan batun keys din amma sai taga ya dauke kanshi bai kulata ba har suka wuce asibitin dayake aiki inda suka saba awun tare dashi..
A harabar asibitin yay parking,yana kammala parking din ya sauko cikin sauri batare da ya jirata ba yay gaba ta fito tana biye dashi abaya..
Bata damu ba sbida Tun bayau ba ta san da cewa baiya son yana nunawa a asibitinsun cewa ita matarsace,ko da taba yi masa korafi akan hakan sai yace mata he want his life private shikenan kuma sai bata kara tuhumarsa ba duk dama abun bai mata aranta ba, duk yadda ake ji dashi a asibitin taso ace ko sau dayane yadan bayyanata a matsayin matarsa koda itama zata yi daraja a idon mutane saidai iya daidaikun da suka sanin ma baya sake musu fuska bare su fadawa wasunsu har asani.
yawancin choices dinsa ana fahimtarsu,kusan Itace kawai kanta a toshe dake batason yin wata jayayya dashi, c'mon ta fito fili tagaya masa ra'ayinta akan wani abu da bai mata ba sam batajin wann confidence din ajikinta kullum, sai dai in akan kishi ne, dan duk tsoronta bacin ranshi ne dake batason duk wani abunda zai rabata dashi na har abada.
Duk wani mutum mai nitsuwa zai fahimce cewa its not like he wants his life private kawai dai bayason ya nunatan ne wa jama'a a matsayin matarsa bare ajinsa yaje ya zuba..
He is not mentally proud of her, dan haryau gani yake kamr taimaka ma rayuwarta yakeyi.
Ayadda suke tafiyar kowa da expression din dake kan fuskansa bazaka yi zaton atare suke ba haka har suka isa office dinsa
Suna shiga Waje kawai ta nema ta zauna tay shiru kanta na kallon kasa harya bude wata drwr ya fidda labcoat dinsa tare da handgloves yasaka baice mata komi ya fice ya kyaleta zaune awajen ita kadai...
Tun data zauna awajen babu abunda takeyi sai tunani,jikinta har wani rawa rawa yake ita kanta batasan meyasa take bala'in jin tsoron Ahmed kmr ranta ne A hannunsa ba. Koda abu kalilan tay na bata masa rai sai tanajin tsananin tashin hankli kmr kasheta zaiyi.
Game da binciken masana kiwon lfiya Yana iya yuwa ga macen data cusa son namiji har haka aranta ta kasance cikin irin wann mental trauma wanda tsoron rasa shi ne zai na yawan jefata cikin wann hali, the fear of loosing him will alwys trigger her brain to act dis way, sai tanajin tsananin fargaba a duk sanda tayasa laifi dan kalilan. Most of the victim basa sanin wann dabia ta nuna soyayya marar tsafta yana taba lafiyar kwakwalarsu saidai suga suna aikata wasu abubuwan da su kansu basu san suna aikatawa ba amma hakan shine zai zamo musu kamr daidai.
Haka tay zama cikin tsananin tsoron jiran jin me zai ce mata tare da tsunduma cikin damuwar yanayinsa na fushi daya gama lullubeta.
Tanajin motsin kofa ta firgita ta juya wata nurse tagani ta shigo fuskarta babu yabo babu fallasa.
Suna hade ido nurse tace
"Good morning"
Adiaha ta sauke ajiyan zuciya tace morning nurse.
The doctor said you shud come with me.
Bata saka komi aranta ba ta tashi suka bar wajen duk ta saba tunda tay ciki shine dakansa yake mata kwaje kwajen snn tare suke tsayawa gyneacologist su dubata.
Wani room suka shiga babu kowa aciki nurse din ta bata wajen zama snn tafara gwada BP dinta aka mata sauran abubuwan tanata skaa ido ko zataga shigowar sa amma sai shiru har aka kammalla dubata.
Bayan nan aka bata waje ta kwanta gynea doctor ta shigo itama ta dubata snn aka ce mata ta dan huta for a while.
Duk ta kasa nitsuwa sabida duk bata gansa a kusa da ita yau ba sai can bayan kmr minti goma sai gashi nan sun fito tare da abokinsa Dr bankole Ahmed din yana rike da files na report dinta ahannunsa yana dubawa. Banky din ne ya taho da fara'arsa suka fara gaisawa taji dan dama dama Ahmed baice mata komi ba ya kammala duba report dintan da aka bashi acikin file .
Hirarsu da bankole yakeji wanda tuni ya tsaya masa arai musmmn yadda banky yake tsokanarta yana ce mata cikin ya sauya mata kamanninta gabaki daya.
Banky Yana dariya cikin raha yace mata yana daya daga cikin abunda yasaka yake tsoron aure dan bayason matarsa tazo tayi ciki ta canza kamanni ta dawo mummuna danta samu ciki...
Stylishly Yanata kafa misali da ita, she had seriously change duk kkrin datake na yin kwalliya dan kar yasrah ta kwace mata attention dn miji, cikin hirar sai yace "nasha mamaki, just like u now, when we married u ai ba haka kike ba..u look sexier and finer babu wnn pimples din kingane ko? amma yanzu kiganki mana, duk kin wani canza zaki dawo mama mama..
Adiaha tana ta binshi cikin tadin da zuciya daya batasanda cewa maganan nasa zasu dameta ba saida taji yafaracewa Ahmed ya kata aure, yace inda shine da aure zaita karawa shikam cos he wants a sexy looking wify alwys. Ahmed baice masa komi ba saidai yay masa murmushin yake, yasan haka abokinsu banky yake, akwaishi da fadar ra'ayinsa, he dont care if its apropriate or not,aransa yana son yay defending din matarsa kodan ma ya basar dashi agabanta ya gane cewa body shaming isnt cool in any way amma sai yaji ya kasa yin haka cos honestly Yadda adiaha take canjawar shikansa yana lura its sumhow irritating him shiba ma fuska ko jikin datake karawa bane, her boobs has turned to sumting else duk sun cikka sunyi loosing balance sai suka sauka kasa harta cikinta zarrrr dakyar suke tattaruwa a bra tun ba aje ko ina ba duk sun lalace kamr wanda tafara shayarwan already.
Saidai shi baida niyyar yin mata hakan cos he knws evry woman's body changes during pregnancy and is totally not her fault.
Banky ya kammala barbadansa ya barsu anan tare,shiru tay tana ta tunanin abunda banky ya fada mata wanda suka kara kashe mata karfin gwiwarta, rufe file din da Ahmed yay yasa ta dago,da chan kamr bazai ma mata magana sai cam ya juyata kanta fuskansa ba asake ba.
Yace"Get up,Ure going now"..kafin ta amsa taga har ya fice daga wajen ya nufi office dinshi direct.
A daddafe ta mike ta biyosa abaya tazo ta samu yana zaune yana waya da wasu..
Da gefen idonta ta dn saci kallonsa,zama tay harya kammala snn ya kalleta Sama sama yace
"U still here? Muryanta a rarrabe tace "i tot..Cikin katseta yace u tot what?
..ko bakiji abunda nagaya maki bane
Bayabo ba fallasa Tace naji..but baka fada min komi ba, Is evrything fine with the baby?
Comfortably Yace Dats none of ur business, ko ke likitace? Inna fada maki me zakiyi akai?
Cikin katseshi Tace
"am sorry..
Tsaki yaja mata wanda yasaka mood dinta ya kara sauyawa gabaki daya.
Jiki a sanyaye ta dauke jakarta snn ta miƙe tsaye tanata tsoron tambayar sa ko zaikai ta shago dan hakan ya saba mata duk sanda sukayi awu he wll tell her evrything snn shine zai kaita.
Tana daukar jakar ta rataya a sanyaye tace "im going".Ya bita da kallo baice mata uffan ba, tana tafiya kamr wanda ruwa ya kwasota feeling realy unhappy with his attidues nayau, har saida takai kusa da kofar snn yace "heys".
Juyowa tay da sauri har zuciyarta na harbawa duk tasaka ran ko hkri zai bata..
Suna haɗe ido taga yana kallon kan table, inda yake kallon ta duba taga kudi 500 naira mints na five thousand daga nan yace.
"Pick it"