Sashe 97
Saifuddeen Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ganin an samu yarinya sai Inna tace ayi min shirin komawa gidana Tunda naji sauki ana mgani ba'a zauna ba Anty Habiba da Anty Zeenatu suka je gidana suka share ko'ina suka gyaramin Ranar da ma cika kwana Goma sha Biyar da azahar suka Rakani gida na duk da ina cikin Fargici da Tsoro ammh na sakama kaina Salama da Dangana na aminta Allah ke yi sannan duk abunda ya faru dani Daga garesa ne.
Ammh ban koma haka ba sai dai mallam Haruna ya sake min Sabon Rubutu jarkuna sun fi hudu da wani garin mganin da aka dakashi shi Dokarsa ba"a sauke mganin a kasa sai dai a Dorashi a sama sannan na maida man shafawata man Hulba da Judda su nake shafe jikina in zan kwanta in kuma zan yi wanka da Ruwan magarya nake yi da wasu Itatacen mgunguna da Mallam Haruna ya bani da ban san su ba ammh Tsakani ga Allah warin su sam bai da Dadi sannan Ya Habibu ya siyamin Mp mai girma in da aka Sakamin Comple Qur'an wanda mallam Haruna yace koda yaushe na kasance cikin Sauraran karatun Qur'ani ina bi acikin zuciyata sannan kada nayi sakaci da azkar addu"ar da Annabi ya koyar damu na kariya Kada na rika zama ba Dankwali ko sutura mara kyau sannan na Daina kunshi ko wani kawa na mata na Daina shiga ko'ina ban kira sunan Allah ba in wani abu yazo zai razana ni kada nayi ihu ko na Firgita nayi saurin kiran sunan Allah shine zai iya kawomin Dauki a kowani Lokaci.
Da wada'nan shawarwarin nayi yaki da komai na koma gida na,Saifudden baya gari yana Kaduna sai dai ko da wani Lokaci muna waya domin tambayan Lafiyan juna,Na dawo da Wasila na Sauketa a Dakina Saboda bazan iya fara wata rayuwa ni kadai ba na riga na Firgita matuka.
Alhamdulillah cikin ikon Allah har muka sauke kwana uku babu abunda ya sake Faruwa sai hankalina ya kwanta ammh fa abun na mukurkusa na acikin raina da gangar jikina,In zamu kwamta haka zan rukumkume Wasila kamar itace Mafita ne wani Lokacin sai tace"Anty tsoro kike ji..?
Bana iya mata mgana Saboda bazata gane bayanin da zan mata ba iyakata da ita shine"kiyi shuru wasila ki yi addu"an barci ki kwanta"
Karatun Qur'ani da shi nake kwana dashi nake tashi kadan kadan sai karfi ya fara Dawomin sai dai ban maida Jikina ba rama sosai nayi har ta bayyanamin,Matsala ta biyu kuma bana iya cin abinci ko na Dafa sai na kasa ci,Allah ya sa Wasila ta iya girki masu sauki su dafa Taliya shinkafa duk ba wanda bata iya ba Shiyasa wani Lokacin ina kwance zata dafa ta kawomin sai dai ina Dibar mata iya maggin da ruwan sanwa Saboda kada tayi barna watarana.
Asatin Saifudden yazo ganina bai ji Dadin ganin yadda na kara ramewa ba muna zaune afalo da Daddare,Ban yi abinci ba shi ya fita ya siyo mana Kaji da madaran Holladian wasila na nan bamu maidata ba ammh bayan sun gaisa nace ta koma Dakina ta zauna taci nata kazan.
Shi da kansa da Hannunsa ya rika yagar Kazan yana bani a baki Dakyar nake amsawa ciki na ne duk ya Chuse komai baya min Dadi kadan naci na Kauda kai Cikin wani irin yanayi ya kalleni ji yake yi kamar Laifin sa ne gabadaya na Sauya kamar ba Muhi ba.
Cikin lallashi yace"Kici abinci muhi kinga yadda kika rame kuwa..?
Kaina na sadda kasa idanuwana suka kawo ruwa cikin raunin murya nace"Na ko shi ne cikina ya chuse bakina bayamin Dadi"
Tattara komai yayi ya ijiye sannan ya Taso yazo ya zauna agabana Hannayena ya kama yana so mu Hada ido ni kuma naki yarda bana so na Kallesa sai inaji kamar zan yi kuka.
Cikin wani irin kasala da Mutuwar jiki naji sanda yajawoni jikinsa ya Rumgume ni kamar ina jira kawai sai na Sakamai kuka,kukan da na Dade ina Rikewa yiyi yiyyiii kamar wata karamar yarinya shi kuma yana aukin Buga bayana zuwa kaina cikin Sigar Lallashi bai Hanani ba sai da nayi na gaji ya Tabbatar da na samu natsuwa sannan ya dagoni Lokaci daya yasa ka Tattausan Hannunsa yana Daukemin Hawaye cikin Kauna da Muradi mai girma yake fadin"Bana son jin kina wannan kukan acikin raina nake jin kunar Muhi don Allah ki taimake ni ki rika cin abinci kin ji ko..?
Kai na gyada mai ganin yadda Hankalinsa ya tashi da Zolaya da barkwamcinsa ya Ciccibeni kan cinyarsa ya rika bani kazan nan a baki wani ma sai ya Tauna min yake bani duk Saboda kada na wahala bayan na Koshi ya Dauramin da Madaran nan sai da na rike hannunsa kallo na yayi kafin yayi mgana na Girgiza mai kai cikin Sanyin murya nace"Na koshi."
Ido ya sakarmai ganin haka yasa na marairaice cikin shagwaba nace"Wlh da gaske nake yi na koshi kalli cikina"
Na fada lokaci daya ina kokarin Dago rigar Leshin dake jikina yayi saurin Rike hannuna ina Dagowa ya Dagamin kai Lokaci daya yana Fadin"Saifuddeen ya aminta da ke Muhibba"
Mirmishi na sakarmai mai kayatarwa wanda rabon da nayi irin sa tun kafin na fara wannan firgita cikin so da kaunar mijina na shafa sajensa cikin muryan Amo nace"INA SON KA SAIFF"na fada ban kuma sauke Hannuna akan Fuskarsa ba sannan idanuwana suna shiga cikin nasa suka Haifar mana da wani Tasirin mai girma da bazamu taba mantawa dashi ba.
Mirmishi ya sakarmin har sai da Fararan hakoransa suka bayyana waje Goshina yayi kissing kafin ya Dago yace min"Tun ranar da na fara ganin ki na san INA SONKI muhibba..Domin kice mace ta farko da ganinki ya sani Faduwar gaba kuma kece macen da na Taba Hada inuwa daya da ita naji ni Lafiyalau uwa uba kece macen da na Hada jikina da nata na samu natsuwa..Ina matukar sonki Allah ya sa na zame miki alheri nan duniya da Lahira"
Sai da na Kamkamesa sannan na amsamai addu'arsa kuka nake neman na sakamai da Sauri ya Dagoni yana bata rai cikin Muryansa ta Zati ya Dakamin Tsawa"Kada ki sake kiyi min kuka in kuma kina son kasheni ne Bismillah"
Ganin yadda ya Hade fuska ne yasa na koma jikinsa na Lafe ina Sauke ajiyar zuciya Saiff dina baya fushi shiyasa da ya nuna min sai na shiga Taitayina yanayin yadda na ke kamkame sa ne yasa ya Fahimci Hakuri nake basa shiyasa ya kara rikeni yana Fadin"Kukan ki ne bana so Muhi in kinsan yadda kukan ki ke sakani cikin kunci da baki fara ba"
Jin haka yasa nace mai in sha Allahu na bari mun dade haka kafin mu Saki juna shi ya Tattara duk abunda muka Taba zuwa kitchen sannan ya Rage Hasken falon,ban manta da Wasila ba ko da na Lekata har tayi barci na gyara mata kwanciya na tofa mata addu"a na saka mata blanket na Rage mata Hasken Dakin Mp dina da mganina na shafawa na Dauka na Rufo mata Dakin na koma Dakinsa na iske sa yayi wanka nima wanka nayi na saka wata Rigar barcina doguwa mai Taushi tana da Gajeren hannu mganina na Shafa warin yana Bugar min hanci shiyasa nake ta yamutsa Fuska ammh sai naga shi bai Damu ba ko ajikinsa duk da ya saba da komai nasa mai kamshi ne.
Ganin yazo kusa dani yasa na matsa ina Fadin"Na shafa mganina kamshin sa bai da Dadi"
Kallo na yayi kafin ya rikoni na Fada jikinsa shinshina yayi ya hau yi yana Fadin"Wow..Zan kara ma Mallam Haruna kudi kamshin yayi min Dadi matuka"yadda yake min susa a wuya na ne yasa na fara Dariya ina Fadin"Saif ka bari"
Yana kokarin juyani gabansa yake fadin"um umh ni bazan bari ba Muhi"
Chakulkuli ya faramin na fara Dariya shi kuma Daman Dariya ta yake so sai da yaga nakai kasa ina neman Faduwa,har da hawayena sannan ya kyaleni yana Fadin"Taho mu yi Shafa'i kafin mu kwanta"
Shi ya taimakamin na tashi ya Bude Wardrope din sa da na cika su da kayana yana fadin"yarinyar nan zaki fara biyan kudin Task fa kin cikamin Dirowa da kayan ki ba na zaria ba na kaduna ba in wani ya gani sai yace nine kika kara"Mganarsa ta sa na kyalkyace mai da Dariya ina Fadin"Daman ai kara ka nayi"
Shi dariya ta yake so shiyasa ya biyemin shi ya sakamin Hijabin yajamu mukayi shafa'i da wuturi sannan muka yi shirin kwanciya shi ya Rage hasken Dakin bayan ya Rufo mana kofa ya cire jallabiyan jikinsa Daga shi sai gajeren wando muka kwanta saman pillow Daya ina kwance akan jikinsa muka shiga Hira sama sama sai da yaga na Fara barci Sannan ya kunna Karatun Qur'ani sai ya saka Volume din kadan yadda karan bazai fita har waje ba.
Cikin Aminci mukayi barcin muka tashi Da asuba bai je masallaci ba shi yajamu jam"i bayan mun idar muka zauna mukayi karatun Qur'ani sai da Safe muka tsaya barci muka koma sai goma muka tashi cikin ikon Allah har Wasila ta soya Dankalin Turawa ta Dafa Ruwan Tea Saif nata mamakin aikin yarinya wai yaga tayi karama ne ina Dariya nace"Kasan renon Siminti ce Tashin kasar tsakar gida mun iya komai ba irin ku renon bariki girman Butter ba"
Hararata yayi kafin yace"Ba dai da ni kike ba ko..?
Ina Tura Dankalin a bakina nace"Ni ban kira suna ba Yallabai"
Kwai kawai na soya mana muka Hada dashi Wasila na gefe tana cin nata ya kalleta yana Fadin"Sannu da kokari wasila"
Kanta na kasa tace"Yauwa yaya"
Kai Tsaye yace mata"Sunana Uncle ba yaya ba Daga yau"
Kai ta gyada mai kafin tace"To Uncle"
Ni ya kallah kafin yace"Tana makaranta..?
Cikin Harshen Turanci nima da Turancin na maida masa da cewa"A"a ta gama primary bata cigaba ba.
Kai tsaye yace"Zamu rike ta zata samu ilimi mai inganci she is perfect like u.
Mirmishi nayi mai kafin nace"Muna godiya Kwamishinan ilimi.
Kafata ya shura ni kuma na koma ina Dariya ganin Wasila yasa bai tashi ya zo kusa dani ba haka muka gama karyawan mu cikin Farinciki na Saki jikina kamar bani ba ko da Inna ta kira yanayin yadda taji Sautina yasa tace"Megidan ki ya Dawo ne Auta.?