Sashe 36
Saifuddeen Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Muhibba tace"Ai bai ma kai Date dina ba..Shammata ta yayi."
Anty jidda ta mika mata key din gidanta tana Fadin"Maza gidana ki shiga bedroom dina cikin durowan madubi ina da pad da pant ki Dauka ki gyara jikin ki kafin ya bataki.."
Da murna Muhibba ta karba sai dai ta mike kenan Sakatariyar D.Musa tace ta koma ta zauna Derector zai yi jawabi Dole ta koma ta zauna aka Kira Shugabar makaranta D.Musa ya fito yayi godiya ga Allah sannan ya godema malamai dake tare dashi domin yace da taimakonsu ne suka cimma nasara sannan yayi addu"an Fatan alheri ga iyayan yara da gudumuwarsu ga Dalibai domin ba Domin su ba da yaran basu samu abunda suke so ba Daga karshe yayi bayanai kan cigaban makaranta da sauransa kafin ya rufe mganarsa da Jinjina da addu"an Fatan Alheri ga wanda ya Bude wannan makaranta wato *DR.SAIFUDEEN CONEL.SALAHUDEEN LERE* kwamishinar ilimi na wannan jahar ta kaduna."
Lokacin daya fadi sunan muhibba Hankalinta baya wajen ya tafi na son ganin ta tafi kafin abun kuma yafi karfinta shiyasa bataji ba tadai ga Hall ya Kaure da Hayaniya da tafi sannan Taji Anty Jidda na fadin"ikon Allah daman shine mai wannan makarantar nasan sunan a baki bandai taba ganinsa ba.."
Sai hayaniya ake yi da tashinn mganganu kowa mamaki ya kamasa domin ba wanda ya taba sani a iyayen yara kowa sai fadin albarcin bakinsa yake yi ana daman shine mai makaranta ba"a sanshi a Fuska ba sai dai ana jin sunansa agidan Radio da kafar sada zumunta.
Ana wannan hayaniyar na sulalace na fice ina nfita bakin get daidai shigowar wata mota Sabuwa 4Matic baka tasha Tited tazo ta shiga cikin makarantar da gudu sai da na matsa daga gefe har suka shiga makaranta ina binsu da kallo a gabana wasu samudawa bakake masu bakin kaya da glass suka sauko Lokaci daya suna bude kofar bayan mota baki na tabe ni ina ji da kaina Napep na hau saboda nayi sauri duk da zan iya zuwa a kasa tunda gidan ba Nisa ammh gani nake yi in na tsaya tafiya Lamarin zai lalace.
Cikin Lokaci nq kai dan madaidaicin gidane ni na bude gidan Dayake mijin Anty Jidda ma"aikacin Hukumar Inec ne ta jahar kano sai weekend yake zuwa mata to wannan satin kamar bai zo bane aikuwa ina shiga Tiolet na shiga na fara Duba kaina na tabbatar da Period ne yazo min inda Allah ya taimake ni har da Sabbin pant na gani acikin Wardrope din Anty Jidda Ssaboda nawaa ya baci da jini inda Allah ya tarfa ma garina Nono bai fito jikin Riga ta ba sai na Wanke jikina na saka pant din hade da pad din na fito da pand di'na na Dunkule shi na saka a leda na Daure da niyar in na fito in wurgar dashi.
Ta fito kenan tana kulle gidan wayarta Dake cikin aljihun rigar jikinta ta Fara kuka sai da ta rufe gidan sannan ta fito da wayar Anty Jidda ce tana Dauka bata jira ta fara mgana kasa kasa taji tana fadin"Anty kina ina ne..?
Muhibba tace"Yanzu na fito zan kariso."
Anty Jidda tace"To ki Hanzarta domin kina Fita sai ga mai wannan makarantar yazo..Anty kingansa..Very young and Handsome in akace miki shi ke da wannan makarantar sai kin karyata."
Muhibba tace"Don Allah..?To gani nan zuwa.
Daga haka ta katse wayar Daganan ta fito bakin Titi tayi kokarin samin abun hawa ganin zai mata wahala yasa ta taka da kafarta,har makarantar tafiyar minti Ashirin ce sai gata ta iso,dayake an Dauko Security saboda Tsaro,suna bakin Hall din sai da ta nuna I.D card dimta na aiki sannan suka barta ta shiga..
Ni dai wata murya naji muryan da ko acikin mafarki na jisa sai na ganeta ko mutuwa nayi na dawo zan iya shaida wannan muryan sai dai ita wannan muryan bayani take yi cikin wani irin Turanci mai Tsada da aji. jikina sai kawai yayi sanyi na kasa karisawa cikin Hall din na Tsaya cak kamar an dasa ni Kafin na D'ago Idanuwana na sauke su kan wanda ke chan saman step yana mgana,Dishi dishi na fara ganinsa,Sai dai ina iya hango yanayin Tsawonsa da kuma Samudawan dake gefe da gefensa suna zaran ido.
Idanuwana na kara murzawa na kara murza su sai da na fara ganin komai tas kamar wacce na ta shi daga makanta gaba na yayi yanke ya fadi Ras.!
Ido na zaro hannu dafe da kirji ina kallon SAIFUDEEEN da ke Mgana cikin harshem Turanci yana sanye da American suit mai ruwan fari da baki ya matse wuyansa da Tie baki rigar Ciki kuma fara ce yayi zanzaro kamar domin shi akayi kayan kafarsa sanye Cikin Rufaffen takalmi na Fatar Damisa,Kansa ya sha gyara sumarsa na tashin kyalli yana Taaye kyam ya rankwafa wajen abun mgana yana Fitar da bayani daya bayan d'aya cikin Rantsatsen Turancinsa.
Muhibba taji kanta ya sara wa take gani haka..?
Shi ne shine fa agabana sai na fara takawa cikin Hall din hannu na D'aya Dafe da kirjina daya kuma na nuna Saifudden bakina na kokarin motsi na kasa mgana ban san ya akayi na ganni a gabansa ba ni dai kawai na ganni ne a gabansa ina nuna sa da Hannuna bakina da zuciyata na Rawa sai alokacin Saifudeen ya gan ni Sauran mutane kuwa kallo ya koma kai na, su Anty Habiba tsananin mamaki ya hanasa waani motsi Muhibba ta kalli Saifudeen ta kara kallonsa
shi kuma ya Dakata ne bai dago ya kalleta ba sai dai ya kalli Kafafunta,kafin ya dago kan fuskarta daidai lokacin ta Kira sunansa cikin wani irin Amo.
"SAI..FF...UUDEEEN....!
Na fada kamar mai koyon mgana da Sauri ya Dago ya kalle ni sai manyan idanuwansa suka shige cikin na Muhibba nan take gabansa ya yanke ya fadi Ras..Wani yar yabi jikinsa A karo na farko daya taba haduwa da macen da ya kalleta sau daya yaji yanayinsa ya sauya yaji bigawar zuciyarsa na kara gudu da Sauri da Sauri fat.Fat.Fat.
Meke shirin faruwa ne..?
Zanen kaddara ne..Haduwar Allah ne ya Tsarata.
Daga wannan Rana Kaddaran Rayuwar Muhibba zata fara sannan Bayannar Boyayyen al'amarin dake tare da Saifudden zai bayyana."
*Littafin Saifuddeen na kudi ne pay N500 via 0552179550 Jamila umar Gt bank,sai a turo evidence of payment ta wannan Lambar 09069067488 ko kuma katin waya na Mtn sai adauki Hoton katin a tura ta wannan Layin kai Tsaye 09069067488 mutanen mu na Niger kuma zasu tuntubi Kausar aglan Nissa ta wannan lambar domin karin bayani +22796562223 Ina maraba da masoya na a duk inda suke*
*Janafty*
*SAIFUDDEEN*
_(Ba mutum ba ne)_
*Wattpad:JamilaUmar351*
*Mallakar:Janafty*
*Last free page*
_*Jinjina ta musamman ga*_
*Aisha Muhammad alto(Sisinah)*
*Surayya D'ahiru gwaram*
*Anty Sumayyah Abdulkadir(Takori)*
*Anty Habiba Iman ikra*
*Halima yusuf gwarzo,Mrs bb,Meenorh,Amina minajo,My suwaiba,Saratu,Fatima lawal Rogo,Da duka y'an Tawagar GIDANMU DA JANAFTY'S*
*Maryam jumare*
*Maryam(Kitty)*
*Da duka wadan'da ban ambata ba ina godiya sannan sakon jinjinar ban girma zuwa gareku masoyana a duk inda kuke*
*Amnaf_sudanese _collection*
*Tana saida original laffaya kala daban daban daga Sudan kama daga na Amare da Kuma casual muna da available a Nigeria kuma Muna aikawa daga Sudan Zuwa Nigeria ko'ina a fadin Jahohi talatin da shida har ila yau dai akwai humra da turarrukka sadidan na matan aure daga Sudan,ba fa anan kada'i muka tsaya ba Muna saida kayan lalle akan sari da Rahusa da kuma siyan Daya,akwai mayuka da dilka da kayan gyaran jiki na ainahin ba Mix ba, wadan'da zasu fitar Miki da fatar ki tas ba bleaching fuskarki tayi haske tayi walwal kina kyalkyali and duk abunda kikeso a Sudan Muna kawo Miki shi har gda Nigeria Amnaf Sudanese collaction ba abunda bama saidawa kama daga kayan kamshin jiki na kaya da na fata +249923097401*
Kallonta yake da dukkan zuciyarsa da Tunaninsa da kwakwalwarsa Lokaci d'aya kuma zuciyarsa na cigaba da Duka Dam!Dam!sannan gefe daya kuma Gudunta ya karu Fat!Fat!kamar wanda yayi wasan tsere tunda yake duk gwagwarmayan da yayi da mata kala kala bai taba haduwa da macen da yaji yanayin da yaji ba sai akan Muhibba shiyasa ya kasa dauke idonsa daga kallonta,So yake ya tabbatar da abunda yake ji akanta sannan kiran sunansa da tayi shi yafi jan Hankalinsa dayasa ya tsaya cak yana kallonta Lokaci d'aya da kallon Ikon Allah.
Ita kuma Muhibba hannunta take sawa tana fama,m nuna sa Fadi take yi.
"Saifudeeen...
"Saifudeeen..!"
"Saifudeen..!"
Sai da ta fada wajen sau uku Lokaci Daya kuma tana karisawa gabda shi Tim dake bayansa yayi saurin shan gabanta ya tare ta,Saifudeen ya saka Hannu ya Turesa gefe yana cigaba da kallon Muhibba cikin tsantsan mamakinta.
Ni kuma kawai kuka ya kwace min na fashe da kuka nq juya ina laluban Anty Habiba aiko na Hangeta ta mike tsaye ita da sani jiki na rawa gabadaya al"ummar dake wajen Muhibba suke kallo cikin mamakinta Mujaheed da Sadiya sun kalli juna yafi sau biyar an rasa mai mgana a Tsakaninsu.
Da karfi Muhibba ta bude muryanta Tana Fadin"Anty Habiba kun gani ko..?Saifudeen ne kun gansa ko..?