Sashe 69
Saifuddeen Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ganin yadda ta maida kanta kasa tana Wasa da yatsun hannunta ne ta kasa mgana yasa ya fara motsa Hannunsa Daya fito dashi daga aljihunsa yana Duba Lokaci bakwai da Rabi yana da shiga Office karfe Tara na Safe ya kamata yabi Hanyar kaduna,yana kallon agogon nasa ya Sauke kallonsa a kanta Lokaci daya yana fadin"Baki iya gaisuwa bane..?
Muhibba kanta na kasa jin abunda yace ne yasa taji kunya da Sauri tace"Ina..ina kwana..!"
Bai amsa mata ba Ya fara taku zuwa gabanta bata dago ba taga Hannunsa Ingarma mai cike da gargasa ya Sauke mata kudi yan Dubu dubu Sabbi saman gadon a gefenta Lokaci daya yana Fadin"Zan koma wajen aikina..ki yi amfani da wannan kudin na zuwa makaranta da kula da kanki in na Dawo zan yi mganar sama miki Direban da zai rika kai ki yana Dawo Dake.."
Har ya gama mganarsa batace komai ba shima bai Damu ba ya juya zai Fice sai Lokacin ta dago tana Kallonsa kafin tace"Adawo Lafiya Allah ya Tsare.."
Kai tsaye ya juyo suka Hada ido,Ido cikin ido suke kallon juna kafin ya gyada kai cikin Sautinsa yace"Ameen ki kula da kanki da gidan gabadaya..in
baza ki iya zama ke kadai ba ki kira gida ko wani zai zo ya tayaki zama.."
Yafada yana Tuna mganar sa da Ummi da asuban nan shi da cewa yayi ta koma gida har sai ya Dawo Ummi ta Dankwalamai Dakuwa kamar yana ganinta shi fa ko aransa bai Dauka wata matsala bace.
Yana jinta a hankali tana Fadin"Zan iya in sha Allahu."
Kai ya jinjina kafin ya juya ya fice batare da ya karayin mgana ba tabi bayansa da kallo tana nan zaune taji Tashin Motar sa da karan Bude get sai a sannan ta sauke Numfashi Itama agogon Fatan dake hannunta na Samfarin gucci ta duba taga Lokaci ya Tafi rufe Littafin tayi bata karisa ba sai ta isa makaranta,Tattara komai tayi ta saka cikin jakarta karama Littafin kuma a Hannunta zata rike Ta Dauki Wayarta bayan ta Zura Koren Hijabinta dinkin zamani Jalbab,ta saka Takalminta mai Saukakkan Tudu sai alokacin ta Dauki kudin daya barta mata ta Kirga Dubu ashirin Cif aranta tace ina zata kai Dubu ashirin bata Dauki komai aciki ba Cikin Wardrope dinta ta Tura kudin tana da kudi a Hannunta sun kai dubu goma Saboda yan islamiyansu sun bata Kudi Sosai data bama Anty Habiba sai tace ta rike a Hannunta.
Sai da ta kashe wutar Dakin sannan ta Rufe Dakin ta bi duka Sauran Dakunan ta kashe wutar Dakunan har Falo Saboda fita zatayi Kitchen ta nufa ta Dauko Abincin Junaidu kofar Falon kawai ta Rufe Saboda akwai key din kowani Daki a jikin kofar.
Gaisawa sukayi da Junaidu Cikin Aminci kamar yadda ta suka saba ta mikamai Cooler din abincin tana Fadin"Junaidu zan tafi makaranta sai Biyu da wani abu na rana zan dawo.."
Ya saka Hannu ya karba yana Fadin"Allah ya Tsare Allah ya kiyaye ki Hajiya..Adawo Lafiya."
Ta amsa mai da Ameen kafin ta wuce da gudu ya mike ya bude mata karamar kofa ta fice ya bita da Allah ya Taare ai bata tambayi su Bama ba tasan Tare suke da Ogn nasu duk inda zaije Tunda akan Tsaran Lafiyansa aka Dauke su...
Anguwar ta GRA bakuwarta ne,Sai dai Allah ya taimaketa yan adaidaita suna suna shigowa anguwan Daukan yan makaranta da masu mashina Ranar dai mashin ta Samu ya Dauketa har kofar makaranta ta sauka kenan tana bashi kudinsa taji Dariya Daga bayanta tana juyowa taga Anty Usaina tana kallonta tana Dariya bata bi ta kanta ba ta juya ta bama mai mashin Dari Biyar zai bata chanji tace ya barshi ya tafi yana Mata fatan Alheri.
Har ta kariso bakin get din makaranta Anty Usaina na tsaye na mata Dariya Daga gani itama zuwanta kenan.
Bata da Halin kyaluwa shiyasa ta sakar mata Fuska tana Fadin"Anty Usaina ina kwana..?
Anty Usaina ta saki Dariyan jin Dadi tana kallon Muhibba sama da kasa kafin tace"Lafiya lau Muhibba amarya matar kwamishina ce a mashin..?
Mijin ki fa kwamishina ne sannan shi ke da wannan makarantar ammh baki ci Darajan ko yar golf Direba ya rika kawo ki ba..?
Muhibba na jin haka tasan cin mutumci ne kawai a bakin Usaina yasa bata tanka mata ba ta shige abunda bayan sun gaisa da Megadi Muhibba tasan zuwa yanzu kowa yasan Wanda ta aura kuma ta gani Tunda ta shiga makaranta ake gaisheta Cikin girmamawa har Staffroom data shiga haka sauran mallamwn ke gaisheta da girmamawa suna Kiranta Madam har da Head Teacher Uncle Hafiz kuwa sai da ya Rankwfa yana fadin"Sannu da zuwa Ranki ya Dade..!"
Ya fada Lokaci da mika Hannun Jinjina.
Dariya kawai tayi batayi mgana ba ta Saka hannu cikin Attendences kafin ta Dago tana Fadin"Lesson plan dina bai kammallah ba ammh kafin a tashi Break zam kawo."
Tafada tana kallon Headtecher Cikin wani Girma matar tace mata"Bakomai Ranki ya Dade girman ki ne"
Muhibba tayi mirmishi batayi mgana ba tana shirin barin Office din Anty Usaina da Anty Khadija suka shigo suna ganinta suka kwashe da Dariya Lokaci daya suka hada baki wajen Fadin"Matar kwamishina amashin din Haya..!"
Ba ita kadai ba hatta duka mutanen dake Office din sun jita Muhibba bata ko Tsaya sauraransu ba ta bar wajen tana dai ji Uncle Hafiz na mata mgana,Bata damu da mganar su ba Daman ta san su ba tun yau ba Don Tana matar kwamishina ai ba yar kwamishina bane kuma Kwarya tabi kwarya ban da aure daman ai ba sa"an auranta bane ita kam bata saka aka ba,yadda ta saba zuwa makaranta haka zata cigaba da zuwa ko Direban ya samu bazata amince ba kada ace ta Fara ganin kudi ta fara girman kai Muhibba ta manta Mutane ai ba'a iya musu.
Hatta Students dinta sun yi murna da ganinta Unlce Hafiz ya rike mata ajinta shi yazo ya mata bayanin inda ya Tsaya ta Dora musu tana gama period din farko ta dukufa ta karishe Lesson plan dinta ta kai ma Headteacher ta amsa tana ta yaba mata,Tana ajinta har sai da aka tashi Break bata fita ba sai ga Siyama da Walid sun zo gaisheta Siyama ta Rumgumeta tana fadin"Anty nayi missing dinki.."
Kumatunta ta Shafa kafin tace"Nima nayi missing dinki Siyamata.."
Walid ya Tura baki yana Fadin"Ni baki yi kewata ba Anty Muhibba..?
Dariya tayi ta jawosa ta Rumgume tana Fadin"Nayi kewarka sosai Walid dina ina Khalipa..?
Walid yace"Yan
a Class..Anty Yaushe zaki zo..?
Muna ta cema Mommy yaushe zamu je tace sai mijinki ya koma wajen aiki".
Muhibba taji kamar hawaye zai kawo mata tace"Kada ku damu zan zo insha Allah..in kun koma gida ku Fadama Mommy ya koma yau wannan satin ina jiran ku."
Daga siyama har Walid suka Fara Murna nan suka zauna suna Tayata Hira suka sakata Nishadi sai ta biye musu sosai daga karshe ta basu 500 ta ce suje su siya wani abu su siyama Khalipa shima,suka tafi suna Murna,Zuwanta makaranta yasa taji Sanyi aranta abun mamaki har ajinta D.Musa yazo gaisheta tayi ta jin kunya haka yake bata wani Respect domin Matar Yallabai ta chanchanci girmamawar kowa a makarantar nan
Bata ji kamar zatayi kuka ba sai da aka tashi gida da Farko da dauka irin baya ne Dogarawa zata nufa sai daga baya ta Tuna ta sauya muhalli tana ji Tana gani haka ta samu adaidaitan Gra ta koma gidanta kewa duk ya isheta.
Sai da ta koma gida tayi sallar taci sauran abincinta na Safe,sannan ta Kira Inna a waya suka sha hirar su duk bayan kwana Biyu tana kiran Ya Habibu suna gaisawa Anty Habiba da Inna ne ba fashi ko wacce rana Sannan suna waya da Anty Zeenatu Sani kuma sau daya suka kara mgana Tunda ya koma makaranta Saboda sun kusa fara jarabawa zasu shiga aji Hudu bai da wani Lokaci sai na karatu..A daran ranar ma haka kamar jiya haka tayi sai ta kwanta tatashi Cikin Salama kuma hakan sai yayi mata Dadi,in taje makaranta ta dawo abincin da tayi da Safe take ci sai Dare take kara Dqfa wani abu Saifudden kuma Tunda ya tafi bai kirata ba itama bata kirasa ba,Ummi dai suna waya da ita kullum sukayi mgana ta waya rokonta kenan"Muhibba ki kara Hakuri kin ji ko..Insha Allahu Watarana sai Labari ke dai ki Sauke Nauyin dake kanki."
Aran Muhibba fadi take ashe tasan Halin D'anta Adda sadiya ma suna waya Lokaci bayan Lokaci su dai su kira su tambayeta Lafiyanta shi yasa bata Damu da Lamarin Saifudden ba.
Ta cigaba da Sabgoginta ballatana da ta Daina mafarkinta kamaryadda take Fadi sai ta samu kwanciyar Hankali.
Sai dai me..?kwana Hudu Tsakanin da Tafiyar Saifudden ta koma gidan Jiya Ranar jumma"a ko makaranta bata je ba,Saboda sai goma na safe ta iya tashi Ko sallar isha"i batayi ba afalonta ta kwana a saman kujera ta Hada kayan kallonta ranar ta fara kunnawa Daga zama shikenan sai da Rana ta fito ta iya tashi Wuyanta da kugunta na mata ciwo jiki duk yayi Tsami ta kasa Fassara Lamarin kwata kwata,Sai dai ta Kira D.Musa ta fadamai bazata samu zuwa ba yace bakomai Tun kuma Daga Ranar Muhibba ta koma gidan Jiya Zullumi da Fargaba suka saka Kibar data Fara Duk ya Fara guduwa ta fara Rama sai wuya da ido kawai Satin har ya kare Muhibba a makare take zuwa makaranta sannan Fuska a kumbure da Tabon buguwa,akwai Ranar da taji Anty Usaina na Fadin Daman karshen masu kwadayi kenan an yi auran kudi ana shan wahala Daga ganin Fuskarta Duka ne taci"
Ranar haka ta Dawo gida tana kuka Ta rasa waza ta fadama matsalanta balle ya bata shawara bazata iya Kiran Inna ba Saboda kada ta tada mata Hamkali.