Sashe 23
Saifuddeen Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Gidan ya Rage daga Saif sai Ummi shima bayan yayi Sallah ya fito yana kama ma Ummi Daman cefanen Tuwo tayi da miyar agusi shi ya yanka mata Ogun da Alaiyahu,sannan ya bare mata maggi ita kuma ta dora tuwo da Miya,bayan tayi blanding din kayam Miya nan da man Ummi ta gama Tuwon shinkafa sai miyar ce ta karshe gabda mangariba suka kamallah komai,Ummi ita ta hana Saifudeen goge kitchen din tace yaje yayi wanka ya tafi masallaci zata karisa.
Agurguje yaje yayi wanka ya saka Jallabiya ya tafi masallaci su Bama suna Tare da Ibrahim a dakinsa na Haraba,bai dawo ba sai da akayi sallar Isha"i ya iske su Laala saman Dining suna cin nasu abincin sukamai sannu da zuwa ya amsa musu kai Tsaye,Ummi kuma daman har tayi wanka ta sauya kaya,Ita da Saifudden suka nasu abincin a saman Cafet Saifudden nata santi Ummi namai Dariya,ya kalleta yana Fadin"Ummi ki adamin sauran tuwon nan gobe shi zan ci.
Ummi tace"Kada ka damu.
Daganan ta kwashe kwanukan takai kitchen Saifudden nan ya tankwashe kafa gaban Ummi suna ta Hira irin hira ta uwa da abunda ta haifa nan take gayamai motar ta na gareji da ta fita da ita da safe ta samu matsala yace kada ta damu za'a gyara.
Su Laala kuma Dakinsu suka shige suna gulmar Ummi tayi banza dasu saboda taga Hamma.
*Littafin Saifuddeen na kudi ne pay N500 via 0552179550 Jamila umar Gt bank,sai a turo evidence of payment ta wannan Lambar 09069067488 ko kuma katin waya na Mtn sai adauki Hoton katin a tura ta wannan Layin kai Tsaye 09069067488 mutanen mu na Niger kuma zasu tuntubi Kausar aglan Nissa ta wannan lambar domin karin bayani +22796562223 Ina maraba da masoya na a duk inda suke*
*Janafty*
*SAIFUDDEEN*
_(Ba mutum ba ne)_
*Wattpad:JamilaUmar315*
*Mallakar:Janafty*
*Amnaf_sudanese _collection*
*Tana saida original laffaya kala daban daban daga Sudan kama daga na Amare da Kuma casual muna da available a Nigeria kuma Muna aikawa daga Sudan Zuwa Nigeria ko'ina a fadin Jahohi talatin da shida har ila yau dai akwai humra da turarrukka sadidan na matan aure daga Sudan,ba fa anan kada'i muka tsaya ba Muna saida kayan lalle akan sari da Rahusa da kuma siyan Daya,akwai mayuka da dilka da kayan gyaran jiki na ainahin ba Mix ba, wadan'da zasu fitar Miki da fatar ki tas ba bleaching fuskarki tayi haske tayi walwal kina kyalkyali and duk abunda kikeso a Sudan Muna kawo Miki shi har gda Nigeria Amnaf Sudanese collaction ba abunda bama saidawa kama daga kayan kamshin jiki na kaya da na fata +249923097401*
Conel.Salahudden Inuwa Lere Haifaffan garin Lere ne karamar Hukumar Jahar ta kaduna ya taso yaga kakkaninsu ma duka suna zaune acikin garin lere Sannan ayadda Labari yazo musu asalinsu suna Daga Cikin zuru"ar kabilun Fulanin Sanjaha da suka sauka agarin lere suka samu matsugunni suka zama wasu al"umma acikin garin..
Mahaifinsu Mallam Inuwa Lere Makiyayi ne sannan kuma Manomi ne Hajiya Suwaiba wato Iya kenan itace mai Dakinsa tun ta lalle sannan auran zumunci akayi musu awanchan Lokacin.
Sun haifa ya"ya Goma da ita Guda shidda dukka wabi suke yi da an haifesu kwana daya zuwa Biyu suke komawa,Sai akan Salahudeen sannan ya'ya suka fara tsaya musu,Dagashi Sai Hashimu sai Hayatu,sai karamar su itace Mace Atika daga su kuma Iya ko batan wata bata karayi ba.
Suka Tattara hannu wajen rike ya"yansu da basu tarbiya daidai misali iya karfinsu Iya Tun awanchan Lokaci tafi Mallam Inuwa zafi da Fada shi mai Hakuri ne sannan mai Sanyin Hali ne sabanin ita datake da Zafi da Tsauri kan wasu al"amuran.
Kaf cikin su Salahudeen ne yayi karatun Boko mai zurfi Saboda Hazakarsa,Su kuma su Hashimu iyakarsu Sakandiri suka watsar duk da Lokacin ba"a wani Damu da ingancin Ilimin ba an fi maida hankali a neman na addini akan na zamanin.
Shima Salahudden saboda gidan su babban gida ne agarin na Lere duk wani abun cigaba da su ake farawa Tun kakansu wanda ya Haifi Mallam Inuwa ya rike wata sarauta a fadar Sarkin Lere to bayan rasuwarsa sai Sarautar ta bar gidansu kuma abu ne na Dakuna har Hudu shiyasa sai Mulkin ya barsu dayake suma basu Damu ba sai babu wanda ya ke nuna ma sun Hada jibi da Saurautar garin.
Salahudden kokarinsa da Hazakarsa ta kai sa matakin daya taka kafin ya bar Duniya mutun ne mai Himma da naci kan abunda yasa gaba bawai yana da Saurin Dauke abu bane akansa a"a tsabar nacin ne yake bashi Sa"a kan wasu abubuwan.
Zuwansa makarantar Sojoji ta Jaji ba don ran Iya ba sai dai Mallam Inuwa ya Dafamai shiyasa ya tafi,to kusan irin yanayin karatun awanchan Lokacin Sai mutum yafi shekara bai zo ganin gida ba a irin hakane har sai da Mallam Inuwa ya kwanta ciwo ya Rasu Salahudden bai sani ba sai da ya shafe shekaru biyu sannan yazo ganin gida ya iske mutuwa ta ma kwana Biyu har Iya ta fita Takaba an raba gado sauran yan"uwansa sun Dauki nasu shima aka nuna mai nasa ya gaji Shanaye da awakai sannan da manyan gonaki waannan zafin mutuwar yasa daya koma bai kara Dawowa Lere ba sai da akayi musu passing out Iya da Sauran yan"uwansa sukaje tayasa murna sannan suka Dawo gida Tare,Gadonsa Hashimu ya barmawa ya Hada da nasa yana kular mai da nasu Gonaki kuma yace suyu ta nomawa sai in ya tashi amfani da ita zai karba.
Watansa Biyu agida akayi posting dinsa a Maiduguri chan ya tafi ya fara aiki sai yayi wata shida bai zo gida ba ga Lokacin wayar hannu bata shigo ba sai Telephone ita kuma sai gidan gwamna ko sarki.
Haka Rayuwar ta cigaba da Tafiya Da dadi ba Dadi,yana chan Fafutar aiki aka Turasa gaba kwarewa kan Harkan aiki kana karami acikin Sojojin sannan kana kara gogewa Shekara daya sukayi kafin su gama su Dawo sai a ka kara sauyamai gari akayi Kudu dashi chan Ekiti to yanayin aikin nasu sai ya Dade bai zo gida ba akwai Lokacin da ya haura shekara Biyu har Iya ta fara Tunanin ko an kashesa ne sai gashi abun da ya tarar ya basa mamaki Hashimu har yayi aure bai sani ba to ta ina zai sani..?
Suna chan cikin Daji ba waya bakomai sai godiyar Allah kawai,To da irin wadandan jajircewan nasa yasa manya suka Fara sanin Salahudeen bazai taba mantawa ba da Taimakon wani Major dake jagorantar Team din su yaje yayi karatun Short Service dinsa Wata Ashirin ya fito da Rank din Second letuenet,Bazan ce Lokaci Daya ya samu Rank din Conel ba sai dai nace ya Jure gwagwarmaya ya shafe akallah Shekarun fin ashirin yana Bauta ma gidan Soja sannan anayi ana kara Girma har yakai matakin Conel.
Ya Hadu da Ummi Zaliha yana ma matsayinsa na Captain alokacin,Agarin Bungudu dake Jahar zamfara,lokacin da aka samu Fada da Rigima kan makiyayan mazauna garin da Manoma har rigiman tayi kamari aka fara fada da kashe kashe Dalilin dayasa gwamnatin Nageria ta Turi bataliyan Sojiji da kuma yan Sanda Domin bada Tsaro da Kuma tsawatarwa to awannan Lokacin ne Salahudeen yaga Ummi Suna daga cikin Fulanin da suka fito Daga Bungudun ganin Farko yaji ta shiga Ransa sai dai bai samu Furta mata abunda ke ransa ba,Da Hayaniyar ta Lafa sai suka koma to bayan tafiyarsu ba Dadewa Fadan ya kara barkewa wannan karon abun ba kyau har da kona gidaje da kuma rasa rayuka Dadama Rigimam datasa mazauna garin suka rika barin gidajensu suna yin kaura.
Cikin masu kauran harda Sunusi yayansu Ummi wanda ke shike Rike dasu tun bayan rasuwar iyayansu ita da Zuwaira itace Autansu,Dama Sunusi mai karamin karfi ne sannan kuma yayi sana"o"i kala kala saboda Rufin asirinsa da na kannensa dashi ya Tallafa musu sukayi karatu,yana Dillanci gidaje sannan yana Dillaanci Saida Shanu ammh anfi saninsa a matsayin mai Saida Awakai Farare da Jajaye,da Wannan sana"o"in yake rike da Matarsa sannan da kannensa,Dashi ya Biya Ummi kudin Makarantar koyon aikin Jinya na garin Tsafe sai sun samu Huta take zuwa gida..
Alokacin ya hadu da abokin arzikin Irin Bello da shawaransa da Taimakonsa suka koma garin Gaya da zama suka samu matsugguni.
Conel.Salahudden har Bungudu ya koma Neman Ummi da tambaya da kwatance aka fadamai sun tashi sun yi kaura Dakyar ya samu wanda yasan inda suka koma har Gaya yaje ya samu Sunusi kan mganar Yaga Ummi yana son auranta alokacin bata nan Tana makaranta Tsafe shi kuma Conel Salahudden Lokacin yana Cikin Zaria acikin barrak din basawa da zama ne ya Dawo kusa da gida Daman ga Iya ta matsa yayi aure Tun da Har Hayatu yayi aure Atika daman Tuni aka aurar da ita.
Gabadaya ya Susuce akan Ummi,wannan Dalilin ne da kuma binciken da Sunusin yayi ya Fahimci Conel nagari ne yasa yace ya bashi kanwarsa Zaliha ammh Tana makaranta sai ta dawo gida,haka ko akayi Ummi na Dawowa Yaya sunusi ya sameta da mganar batayi gaddama ba Tunda ganin yadda yayan ke fadi Tashi akansu ganin Farko da Ummi tayi ma Conel ta Aminta dashi suka fara soyayya cikin Aminci sai dai da yakai mganar Wajen Iya sai taki aminta da mganar tace auran gida zai yi kamar yadda Sauran yan"uwansa sukayi shi kuma yace nan Duniya in ba Ummi ba bazai aure kowa ba Ba Shawaran Iya ya samu Dangin Babansa da mganar su kuma suka mara bayamai batare da sanin Iya ba sukaje Gaya suka Nema mai auran Ummi kuma aka basu sai dai suka Dawo da mganan Tun wannan abun Iya ta Fara kiyayya da Ummi tana ganin Itace Silan da Salahudeen ya fara Gaddama da ita sannan uwa uba ga Hashimu agefe yana faman zugata shi da Atika shi Hayatu ba ruwansa Duk inda ta fadi sha ne a wajensa.
Auran wata Biyu aka sanya akayi aka gama,har aka Daura auran Aka kawo Ummi babban gidansu Conel aka mata Masauki Dakin Iya Domin kwana Hudu zasu yi mijinta ya Dauketa zuwa Zaria Lokacin Saura Wata Biyar ta gama karatunta.