Sashe 121
Saifuddeen Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Saboda Fushin ya tafi ya barni daya Dawo ko kallonsa ban yi ba ina ta Kunkuni ina Tura baki Wasila har ta gaji da Lallashi na sai ta kyaleni yana ganin yanayina yace ma wasila"Yau an sha rigima kenan"
Wasila na Dariya tace"Uncle kaja min Tunda ka fita batamin mgana ba ko mai nace sai ta bini da kallo ko ta Harare sai dai kana gabda shigowa tace min SAIF bazai Dawo ba ko..?
Mirmishi ya saki mai kayatarwa ya karisa gabanta ita kuma wasila ta kwashe Lodojin daya shigo dasu zuwa kitchen ta basu waje.
Zaman dirshan yayi a gabana juya baya nayi naki yarda na kallesa sai ya bi chan in da na kai kaina nan ma na kara kauda kai sai kawai ya Rumgume ni yana fadin"Haba Muhi in kika juyamin baya ina zan je.?
Wata mace zata kara kallo na..?
Kin ga nayo miki Tsaraba abun Dadi kina so ki gani..?
Kafada na make mai cikin Shagwaba kafin nace"Ni bana so..Tunda ka tafi ka barni ina ina jin Tsoro".
Sai hawaye sharr da Sauri ya kara kamkame ni yana fadin"Sorry Wifey ni ne ko..?
Bazan kara ba..In dai ina Tare dake babu abunda zai kara tsorata ki ko ya shiga rayuwarki i promise"
Da Lallashi da ban baki ya samu na Daina kuka,Sannan yasa wasila ta kawo min Tsaraban da yayo min na kananun kifin nan an gasasu ina ganin su sai da miyau na ya tsinke jiki na rawa na fara ci shi yake ciremin kaya yana bani a baki ganin na kusa cinyewa yasa yace"Muhi ki rage ma Wasila mana"
Kafada na makale ina fadin"Uhm uhm.."
Da shi da wasila sai suka saka Dariya Tas ko na cinye shi na kora da Lemu sai da nagama cin nawa sannan Wasila ta fito da nata tana Fadin"Nima ai ga nawa Anty"
Ina kyalla ido na gani sai na bita ina cewa ta bani ita kuma sai ta tashi da gudu tana Dariya muka fara Zagaye falon fadi nake yi"Wasila ki bani mana"
Ba Saif ya siyo ba?
Hana ni tayi shi kuma sai kallon mu yake yi yana Dariya cikin Dariyan ne yace"Ku bi a sannu dai kada ku fadi"
Tsayawa nayi ina Haki nace"Saif ka amso min abuna tunda kai ka siyo"
Mikewa yayi yana fadin"Eh tabbas ni na siyo wasila ko ki matso kuci Tare ko na kwace na bata kayanta"
Tana Dariya tace"Sai dai na san mata"
Kamar mayya nace"eh na yarda sanmun"
Yadda na fada ne Dariya ta kama su hakanan muka zauna tare mukaci kifi nan da Wasila Daran ranar mun Dade muna Hira na saki jikina Fiye da Sauran Ranakun wannan Daran ma Saif bai dagamin kafa fa so dai yake sai ya gogar dani a wannan harkan kuma na fara gogwa din da Safe ma kafin ya tafi wajen aiki daga Lallashi sai da ya kara nannade ni cikin Sabon Duniyar da yake kaini duk da ban gama Fahimtar yanayin ba ammh a Sauran Tunanina na fahimci abun yana da Dadi Dadinsa.
Haka muka cigaba da gudanar da Rayuwar mu sati biyu da Dawowata Iya tazo ita da Goggo Atika da Talatu mahaifiyar Majeeda,sun zo Duba ni nayi kiba kadan na fara maida jikina Iya sai uban kallo na take yi tana fadin"Yarinyar nan kin auna arziki kai jama"a"
Bini bini kuma sai ta fara jan Hanci tana fadin"Tsakanin mu da wannan bakar aljannah da ta shiga tsakanin mu da Saifu sai Allah ya isa..yarinyar nan Muhirba ta ga rayuwa"
Da yake Ummi ta kira wayar Baffa Hashimu bayan ta koma Abuja tayi ma Su iya bayanin abunda ya faru Goggo Atika Najin abunda ya faru tace"Daman ai na fada..mugaye in suka aure ka sai abunda Allah yayi"
Ni dai sai dai na yi ta bin su da kallo ina Mirmishi,Nan suka kwana sai washegari Saifudden ya saka bama ya kai su gida,Bayan iya tazo mai da wasu Sassake wai mganin Aljanu ya tabbatar da yayi wanka da su sannan ya rika sakawa a koko yana sha shi dai ya samu ya Rabu da iya Lafiya tana tafiya yasa su bama suka zubar da mgungunar saiyoyon iya bata sani ba.
Tsakanin su
da su laala kwana Hudu sai ga su da akwatunan su sun zo min Hutu na ji dadin ganin su matuka sai murna nake yi bakina yaki Rufuwa Laala da Zeeha sun girma sun zama yan mata haka ma Majeeda kamar ba Majeedan da Saifudden ya sake ta ke birgima a kasa ba sun zama wayayyu masu ilimi da sanun ya kamata sai dai a Hallayar su babu abunda ya Sauya Laala na nan da Tsegumin da kinibibi ita kuma Zeeha tsoro da Baki Majeeda kuma bata kai su mgana ba ammh itama tana Hira sun zo da miyar Tumatur da yawa mai naman Rago Ummi tayi daga Abuja tace su kawo min Sanin bana girki wasila ce take wahala dani ita da Saif.
Zuwan su Laala sai aikin yadan Ragun ma Wasila Tunda suna Haduwa su yi Ummi bata bar su haka ba ta Hora su da aiki matuka ni kuma sai muka samu Cikakken Lokaci cin Amarcin mun zaku yi mamakin duk da bani da Lafiya ammh nasan dadin abun nan har makale masa nake yi sai an yi shima sai yayi amfani da Damar yayi ta Dibar gara abun sa.
Tun Takwas in ya shigo gidan muka kule Daki sai wata takwas din na Safe muke fitowa su Laala ke ta Hidiman su acikin gidan basa matsa mana in muka shige ciki ammh nasan suna Gulmar mu ni dai ban taba kama su ba ammh shi ya kama su Laala tana gulma a kitchen.
Iaala da Zeeha suke wanke wanke Wasila na blanding din kayan Miya ita kuma Majeeda na soya kazan da Hamma ya shigo da shi Dazu.
Pepe suke so su yi suna yi suna Hirar su duk yawanci kan karatu ne Wasila bata saka musu baki ammh Tana jin Dadin Hirar su,suna bata sha'awa ita ma sai taji Duk duniya ba abunda take Bukata irin ta zama yar makaranta.
Cikin Dubara ta goge Hawayen da ya ziro mata ta gefen idonta na Hagu Zeeha na Lura da ita kuma daga yanayin ta yasa ta Fahinceta tunda ai ta gaya musu bata makaranta sun girmeta ammh ba sosai ba..
Kallonta ZEeha tayi kafin tace"Ki yi hakuri Wasi..Hamma zai sa ka ki a makaranta"
Majeeda na juya kazan dake kan gas tace"Sosai Hamma fa kan ilimi ba wasa..Nima shine silar inganta Rayuwata"
Laala ta kwashe da Dariya tana Fadin"Da yanzu kina chan lere kin haihu biyu ko uku.."
Majeeda ta harare ta kafin tace"A"a goma ne ba Uku ba..Laala bana son wulakanci"
Laala tace"Daga fadin gaskiya Maji..?
Allah ya baki hakuri"
Ta fada tana kun she Dariyarta,Majeeda taji Hauahi sai kawai ta saki Tsaki bata kara mgana ba Zeeha ce tace"Laala ki bari..bakyau cin Fuska"
Laala tayi fuska kafin tayi mgana Zeeha ta riga ta da fadin"Mama zuwaira tace Saudat itama zata zo"
Laala tace"Ba naji Ummi na fada ma Hamma ba jiya da ya shigo suna waya"
Zeeha ta saki baki kafin tace"Laala kina da mugun saka ido wayar ma da Hamma yake yi kina ankare da ita"
Laala tayi wani shegen Dariya kafin tace"Tab..Ku zauna ai har yadda Hamma da Anty Muhibba ke shigewa Daki sai gari ya waye suke fitowa duk ina ankare da su wayyo Allah Love..Nima Allah ya bani mijin da zai so ni ya Nanike min kamar Hamma"
Zeeha da Majeeda sun san hali kallon juna suka yi kafin su girgiza kai Laala tace"Baku lura da komai shi ke mata ba..?
Nifa ina Tunanin har wanka shi ke mata fa..?
Majeeda tace"Laala..Ina ruwanki.?
Mutum da matarsa..?
Zeeha tace"Gayamata dai..Kuma kin manta Ummi tace har yanzu bata gama warkewa ba asibiti ma fa naji Ummi Tun muna gida suna mgana da Kawu za"a maidata"
Laala tace"Allah duk da haka dai yana sonta ana shan soyayya a gidan nan Wasi kina shan kallo"
Wasila tayi dariya kafin tace"Ni ai bana zama Daki nake komawa..Mganar gaskiya Uncle miji ne nagari fatan kowacce mace,Anty Muhibba ta gama yin Dace Duniya da Lahira"
Zeeha tace"Sai mu yi fatan Allah muma ya bamu nagarin"
Suka amsa gabadaya Laala ta kalli Majeeda tana fadin"Wata tayi Missing din Mijin nuna sa"a"
Ta karishe fada cikin waka
Cak Majeeda ta tsaya da aikin da take yi ta kalli Laala gabanta na fadi zeeha kuma Laala ta taka ma kafa tana nuna mata Majeeda tq ganta sai ta Dauke kai tana Fadin"Miye..?
An just Singing fa..?
Kawai sai Majeeda ta bar kitchen din da Sauri tana zuwa kofar fita suka ci karo da Saifudden dake tsaye Tun dazu yana jin su duk abunda suke Fadi Majeeda taji gabanta na fadi kallonta yayi sai yaga ta sunkuyar da kai ta raba ta gefensa ta fice sai kawai suka gansa a Tsakiyar kitchen din Tsawa ya Daka musu nan da nan suka shiga Taitayin su har da Wasila.
Cikin bacin rai yace"Zainab sai na Saba miki..kina so ki saka ma majeeda banzan Tunani ko..?
Maza ki je ki bata Hakuri ki kuma Tabbatar da mganar da kikayi ta fita daga Ranta am not ur mate..Kada ma ta saka ma ranta zan yi zama da ita bazan iya zama da kowacce mace bayan Muhi ba"
Jiki na rawa Laala tace"Hamma.."
Hannu ya Daga mata Lokaci daya yana nuna mata hanya"Now"
Jiki ba kwari ta fice shi kuma sai ya kalli Zeeha yana fadin"Be carefull Samiha"
Daga haka ya fice Daga kitchen din Wasila ta sauke nunfashi Tana fadin"Ashe uncle ya iya fada haka..?
Zeeha sai kawai tace"Uhm ta kasa mgana Duk Laala ce ta ja musu karamin Tsaki ta saki ta cigaba da wanke wankenta.