Sashe 113
Saifuddeen Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Baba mallam yace"kwarai da gaske..ai ba haukan aljanu take ba..In ta Haukace da gaske ba wanda ya isa ya Tsaidata..Sai dai za"a fara mganin Firgicinta sannan sai a Duba meke Damuta ta Fanni Lalura alokacin sai ta iya Karban Duka mganin da za"ayi mata"
Wannan karon Ya Habibu ne yayi mgana da Fadin"Mallan to yanzu da me zaka iya taimaka mana..?
Baba Mallam yayi shuru kafin yace"Ai na Fada muku da Farko bana bada mganin aljanu face ayoyon Allah da azkar Safe da maraice ina dai Sanar da Mutanen Hanyoyin Tsari da su..Sannan da yadda zamu kare kanmu Daga kaidun su."
In kuma kuna so to sai in sanar daku bama ita Kadai ba dukkanmu zamu Taru mu gyara mu kuma rike Allah da Manzomsa sai kuga Allah ya Tsaremu daga Sharrin su'
Da Sauri kawu yace"Muna so..Muna so kwarai Allah gafarta mallam."
Baba Mallam ya gyara zama ya fara Jan Hankalinsu wajen Ibada da Salla kan Lokaci da rikon gaskiya da Amana da yakana da addini da Tauhidi sannan ya gangara wajen fadin"Mu kasance komai namu in zamu yi mu fara ambatan Allah..Tashin mu zaman mu..Tafiyarmu Zencen mu duka mu ambaci Allah..makwamcin mu Tashin mu..Mu"amalarmu da Zamantakewarmu Duka mu kasance muma yawan ambaton Allah..Annabin Rahma yazo mana da komai yadda zamu gyara Addininmu da yadda zamu nemi Tsari da Dukkan Sharrin ababe masu Sharri..Mu lazumunci karatun Qur"ani ko da wani Lokaci Azkar Safe da yamma kada ya bar bakin mu mu kasance muna kwanciya da alwala Addu'o'in kwanciya da tashi Daga Barci Hailala da Salatin Annabi Istigari da yawan ambaton Hasbunallahu wa"imal wakeel.yawan sadaka
tsare kan mu Daga Shirka tsare kan mu daga aikata Babban zunubi to da ikon Allah in dai mum Tsare wad'anan karyan Sharrin mutum ko Aljan Allah zai Tsareka da kai da zuru"arka gabadaya."
Sai Falon yadau kabbara Kawu yace"Masha Allah muna godiya Allah gafartama mallam..Allah ya jikan mahaifa"
Baba mallam da su Hajiya suka amsa da Ameen Saifudden yayi shuru matuka ya karu domin sai ya kara Jin Tsoron haduwarsa da Allah a baya daya Dinga wasa da salla da Ibadunsa.
Baba mallam ya kalli muhibba Lokaci Daya yana Fadin"Zata warke da yardan Ubangiji"
Gabadaya aka amsa da Allah yasa Hajiya Babba ne tace"Mallam ni ko me zai hana su kaita Bazanga.."
Da Sauri Baba mallam ya kalleta kafin yace"Kina nufin wajen Surajo..?
Hajiya ta daga masa kanta tana Fadin"Naga ai irin abunda yake yi ne..Kuma yana da Lakanin sanin Aljanu sosai."
Baba mallam yayi shuru bai yi mgana ba Hajiya ta kalli Baba Sa"idu ta mai mgana da ido sai ya gyara zama yana Fadin"Baba a duba mganar Hajiya .Bukatar hakam ce ta taso..Saboda Yarinyar nan don Allah"
Baba mallam yace"Ba naki mganarku ba ne..Nima ya shigo raina sai dai kunsan ni da kaina nayi ma Surajo fadan ya Daina wannan abun ko.?
Kuma yayi min alkwarin ya bari har na bashi jari ya kama noma achan bazanga sai kawai ya ga na aiko mai da Sakon mutane akan abunda nace ya Daina..?
Da Sauri Hajiya tace"Daga wannan mallam..ai bamu da tabbaci muna sa ka ran adace ne."
Kamar bazai ce komai ba sai chan yace"Shikenan zan kirasa nayi mai mgana ammh su yi hakuri su kwana nan gobe ko ke sai ki rakasu chan bazanga din suga Surajo din Allah yasa adace"
Gabadaya suka amsa da Ameen su kawu suna ta godiya.
Lokacin sallah ne yayi kawu yace suje su yi sallah matan kuma su shiga Cikin gida,Muhibba dai ta makale ma Hajiya Baba mallam na Dariya da Muryan Tsufansa yace"Hajiya ai uwar kowa ce..Kin samu wata Diyar bayan MAMANA AMINA"
Hajiya tace"Wlh kuwa Allah dai ya bani Lafiya da juriyan daukan kwarmiyan su"
Gabadaya suka amsa da Ameen Hajiya ta rikeni har Shashenta da shima ya zama aljjanar Duniya itama sama da kasa ne a sama ta Sauki su Ummi ni kuma acikin kayattacen Bedroom dinta ta kaini abun mamaki komai tace min bana yi mata musu ita ta Hadamin ruwan wanka ta kuma taimakamin nayi wanka ta bani wata atamfa Riga da zani tana Fadin"Nasan zasu yi miki..Kiban ki da Tsawon ki kamar na Diyata Hanne ne..Sabbin kayan da na dinka musu ne su uku da wannan sallar kin ga ashe Rabon wata Diyar tawa ne"
Ni dai sai dai na bita da ido Kitchen din waje ta fita inda ma"aikata ke ta aikin su ,su Lami su tsufa sai da ya"yan su ne ke aikin yanzu Hajiya Nasara na Jigawa Yayarta na aurar da ya"ya Biyu,Gidan mallam yanzu ba matasa duk sun yi aure su Uzairu suna garuruwan da suke aiki da matan su,Sai wasu ya"yan yan"uwan mallam daya kwaosu daga Bazanga Domin su samu ilimi mata da mazan to wasy matan duk ya aurar da su da mazan,mazan yara ne suka Rage suna karatun Boko da arabiya duk suna Hadda makarantar Mallam Datti ta nan tana Dibar iyalan gidan mallam har alokacin ciki Harda ya"yan Amina da Danmallam yan Biyunsu mai sunan Aba da suke kiran sa Aban yara da kuma mai sunam mallam da suke kiran sa Magajin mallam domin ba karya gabadaya shi yayo gadon mallam,tun
da suka gama primary achan Madina Babansubya Dawo dasu gaban su Hajiya domin yace mahaifarsu ta nan Kasar nan zasu Rayu su amfanar da kasar sa tun da shi nashi Karatun bai yi ma kasar sa amfani ba.
Duk da yaso ya Dawo ammh Mallam ya Hanasa Saboda Rokon Jami'ar Musulunci ta Madina suna bukatarsa yanzu haka shine Shugaban Depatment din su na Qur'anin and Islamis Studie na jami"ar madina ya mallaki Gidaje a garin da baisan iyaka ba,Duka iyalansa ya sauya musu muhalli sai dai har yau har Gobe Ita Aminene Haske ce sannan ta Dabam ce..Domin ko"ina gidanta ita kadai ce Daga ita sai ya"yanta.
Ya Nazir ya dawo kusa ya nan Dutse yana aikinsa da matansa da ya"yansa Duk waeekend suna Gumel shi da su ya Jafar da yaransu da suka zama garke ammh har gobe kowa yasan Ya"yan Amina da Danmallam na,dabam ne wajen Hajiya da Baba mallam har da ma Baba Sa"idun
Hajiya ita da kanta ta rika bani abinci abaki har na koshi sannan tamin Tofin addu"a a ruwan zamzam ta banu na sha ta wankemin Fuska,shi kenan na samu natsuwa sai barci nan ta gyaramin kwanciya ta fita zuwa sama wajen su Ummi su ka dasa Hira suma sun ci abimci sun yi sallah suna Hutawa kai sun ga karamci agidan mallam Hajiya ta saki jiki suna ta Labarai da Ummi Adda Sadiya da Anty Habiba sun sha Labarin ahalin gidan mallam Hajiya ta aminta da su tana ta basu wasu labaran da suka faru shekarun baya har da Labarin su mamanmu Da Rasuwar Hajiya Uwani Sai dai Anty Amarya na nan da Ranta taji Sauki sai dai bata warke duka ba.
Ummi ta jinjina kai tana Fadin"Ikon Allah agidan ma malamai ma ana iri haka ashe..!?
Hajiya tayi Dariya tace"Ba inda ba"a saba ma Allah Zaliha ke dai sai fatan Allah yasa mu dace"
Suka amsa da Ameen gabadayan su mganar Hajiya daya Biyubsai tace Amina ko Hamida ko Hanne har dai Ummi ta tambayeta su waye su.?
Hajiya tace"Dukkansu ya"ya ne..Amina mamah kuma surukata ce matar Yaro na fari ne..Suna Madina chan suke da zama su ne dazu kukaji muna zencen zuwan su"
Ummi tace"Allah Sarki ni ko zan so naga Aminar nan daga gani kina ji da ke da Mallam."
Hajiya tace"Sai nan da wata Daya zasu zo..Sai dai akwai ya"yan su yan Biyu..Suna wajen mu suna Hadda ne da yammah zaku gansu..Muma Shekaran jiya muka Dawo munje Lagos mun raka Daya daga cikin su Magajin mallam an zabesa wajen gasan Fidda gwanin wanda zai wakilci a kasa a gasar Qur"ani na bana da za"ayi a Qatar"
Ummi ta zaro ido kafin tace"Kuma yaci ko..?
Hajiya Babba tayi Dariya kafin tace"Cikin ikon Allah kuma yayi Nasara"
Gabadaya suka amsa da Alhamdulillah Hajiya kuma sai basu Labarin Hazakam yaron take cikin jin Dadi da al'fahari tace"Shi mai suan Sa"idu Aban yara kenan Mai sanin Tafsiri ne da Hadisaai da yake achan makarantar da sukayi gabadaya ta Addini ne dukkansu suna shekaru sha Biyar a duniya suka sauke alqur"ani shi girma Magajin Mallam sai ya kasance Mahaddaci ne shi Kuma Aba Tafisiri da Hadisai ne nashi baiwar"
Su ummi sai kabbara suke da jin ina ma yaran nan Daga Tsatson su suka fito.
Haka su Kawu suma yinin Ranar Tare da mallam suka yi shi suna Karuwa da abubuwa dadama wani natsuwa da salama Gabadaya duk ya Shigesu da sukayi waya da su Inna Fadin kawai za"a dace suke yi Domin suna da yakinin Dacewa din a inda suka zo.
Yaran basu dawo makarantaa ba sai Shidda na yammah basu kuma shigo gidan ba sai bayan sallar Isha"i bayan ya Nasir yayi wa'azi Magajin mallam yajamai baki shi kuma ya fassara sai Tara aka tashi Daga wa"azin su kawu ssai sha'awar Yaran suke barin ma da suka koma Falon Baba mallam Tare da su sukaci abinci har kasa suka Duka cike da girmamawa suka gaishe su su da su ya jafar gabadaya Sha"awa da kaunar zuru"ar baba mallam ya kama su kawu.