Sashe 38
Saifuddeen Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Inna na matsan kwallah tana kallon Muhibba da kukanta yaki Tsayawa ta Daga mata kai tana Fadin"Shima bai samu fita ba yace zazzabi ne ya rufesa tun jiya da yammah."
Anty Habiba ta kalli Sani tana mai mgana da ido suka fice Daga Dakin Inna ta nufi Muhibba tana Fadin"Auta wata kaddarace wannan..?A ina kika Fadi har kika Buge kugunki..?
Siyama Dake gefen Muhibba taci kuka tace"Inna wani ne dayazo makarantarmu don Anty Muhibba ta Rumgumesa shine shine ya Tureta da karfi ta fadi kasa."
Siyama ta karishe fada da kuka Inna ta ware ido gabanta na Fadi Lokaci Daya Tana kallon Muhibba da kanta ke kasa tana ta sharan kwallah
Walid ya harari Siyama yana Fadin"Wayace ki fada..?Sai na gayama Mommy..!
Da sauri tace"Sorry..!
Saboda tasan an hanata Fadi ba"a tambayeta ba Inna ta Mike Ta kalli Walid tana Fadin"Kai fadamin me ya faru..?
Walid yace"Inna ni ba ruwana ki bari Mommy ta dawo.
Inna ta kasa sukunu sai ta koma ta zauna Dabas gefen gado tana Fadin"Innalillahi gabana yau tun Safe yake fadi na rasa dalili ashe wani abu ne zai faru..Auta wa kikaje kika Rumguma har ya tureki a gaban mutane..?
Muhibba sai ta kasa mgana sai kuka Daidai Lokacin da Ya Habibu yashigo Dakin bayansa Anty Habiba ne da Sani,Fuskokinsu cikin Damuwa Tsantsa,Suna shigowa Inna tace"Ku fadamin meya faru da Auta ne..?
Ya Habibu ya kauce ma idon Inna yana Fadin"Ba fa wani abu bane Inna ki kwantar da hankalinki.
Inna ta haresa cikin bacin rai kafin tace"Ta ina zan kwantar da Hankalina alhalin ance a wajen taron ne Auta ta Rike wani ya Tureta shine ta Bugu a kugunta sannan kuma ina tambayarku kuna neman rainamin wayau..!"
Sai jikinsu yayi sanyi Anty Habiba ta kalli su Walid da Sauri ya Daga Hannu yana Fadin"Bani bane Aikin siyama ne Mommy.
Siyama jiki na rawa tace"Sorry Mommy bazan kara ba.!.
Sai ta kara saka kuka ta lafe jikin Muhibba Ya Habibu dake sanye da Jallabiya ya yi ajiyar rai kafin yace"Inna ki zauna sai muyi mganar..!
Ba musu ta koma ta zauna jikinta na rawa Anty Habiba tace"Yaya tare da Abban walid muke yana waje shida Asma"u kanwarsa.tare muka je wajen Taron dasu.
Ya Habibu na zama kusa da kafafuwan Inna yace"Sani yaje yace su shigo..Inna Babansu Siyama ne zai shigo."
Sani ya fice Anty Habiba ta Bude sif din Inna ta Dauko mata Hijabi,Bayan tace su walid su koma Dakin Muhibba har da siyama ta tarkata,Abban walid shi kadai ya shigo Asma"u ta hau Mashi ta wuce gida shima a kasa ya zauna suka gaisa da Inna da Ya Habibu sama sama.
Inna ta kallesu Daya bayan daya kafin tace"Ku fadamin abunda ya faru da Auta.
Anty Habiba ce tace"Inna Ni bazan iya cewa komai ba kawai dai nasan wanda ke da makarantar da Muhibba ke aiki ne yazo to yana cikin jawabin Babban bako muhibba tazo tana nunasa tana fadin sunansa.."
Inna ta kalleta gabanta na Fadi tace"Suna kuma..?Wani suna..?
Anty Habiba tace"SAIFUDEEN..!
Inna ta zaro ido kafin tace"Innalillahi wa"inna ilaihirraju"un ashe wannan Aljanin bai rabu da Auta ba.
Anty Habiba tace"Inna wannan ba Aljani bane Mutum ne kamar kowa sannan shima sunansa Saifudden kuma mai kudi ne sannan kwamishinan ilimi ne na Jahar kaduna."
Inna ta kara shiga Rudu Lokaci daya tana fadin"Bangane ba..?
Nan Anty Habiba ta kwashe komai daya faru a wajen ta zayyanema Inna Kamar yadda ta fadama Yaya Habibu ta karishe da Fadin"Abun mamaki shi yace bai santa ba..Ita kuma tana kara Fadin Saifudeen ne Inna mu kanmu mun shiga rudu mun kasa gane wannan al"amarin."
Inna ta Dafe kanta sai kuma ta Fashe da kuka tana Fadin"Mun shige su..Wannan wata irin kaddarace..Kila ya fara mata gizo ne ya taba mata hankalinta ta fara ganin wasu mutanen a matsayin shi."
Muhibba dake jinsu batace komai ba cikin Daahewar Murya tace"Wlh Inna Saifudden nagani..Wlh shine.."
Cikin Tsausayawa suke kallonta Sani yayi Tsaki kafin yace"Don bai santa ba sai ya tozarta ta..Kunga yadda ya wani Tureta. ?
Don yana da kudi da mukami sai ya taka mutane yadda yake so.?
Akallah dai ya jira abu komai a sannu Allah na tuba Lamarin Muhibba ya wuce Tunani fa.
Abaya ina ganin abun kamar wasa ammh abun da ya faru yau ya kara Tabbatar min da akwai wani abu arayuwar Muhibba wanda dukkanmu bamu sani ba.
Ya Habibu yayi ajiyar rai kafin yace"Ina ita kanwar tashi da kuka ce tana ta baku hakuri..?
Anty Habiba tace"Oho chan muka bar su cikin makarantar.
Ya Habibu yace"Da son samu ne a hadu a zauna sai a warware ma juna komai ko ba haka ba Baban walid. ?
Abban Walid yace"Tabbas..Ammh ai Namijin da suke tare ya karbi Lambar wayata."
Ya Habibu yace"To kila su zasu fara neman ayi hakan.."
Ni abunda nake tunani kila mai kama da suffar da wanchan Aljanin ke zuwa ma Auta ne ta gani.kusan ai basa fitowa da sufarsu sai ta sufar mutane".
Muhibba ta kara sakin kuka Tana Fadin"Bafa Aljani bane mutum ne..Anty Habiba ki Fada musu Mutun ne Saifudden Wlh mutum ne kawai inaga saboda a gaban mutane ne ya nuna bai sanni ba ko kuma ranshi ya baci ne kun dangantasa da Aljani shiyasa yadaina zuwa wajena,"
Ta karishe Fada tana kuka Inna ma sai ta kara saka kuka ta Rumgumeta Tana Fadin"Mun amince Auta mun kuma Yarda..Saifudeen Mutun ne ba Aljanii ba."
Kowa sai da yaji kamar yayi ma Muhibba kuka nan Ya Habibu ya fara Lallashin Inna yana bata baki Dakyar ta Hakura ta Daina kuka,Abban walid bai jima ba ya tafi ya bar Anty Habiba anan Sani kuma gidan Mallan zakari mai gyaran kashi yaje ya Kirasa yazo ya Duba muhibba yace ta samu gocewar kashi ne a gwiwanta na kafa nan su sani suka riketa ya ja mata Muhibba ta sha kuka kamar ranta zai fita ya shafa mata mgani sannan ya tafi,Allah ya taimaketa Ta samu barci ammh Daga gani ba cikin Salama ba Har Zeenatu data fito taji abunda ke Faruwa sai da ta tsausayama Muhibba duka an yi jugum jugum har Sani yau ya kasa Fita ko'ina al'marin daya faru bai barsa ya sake ba ko kadan.
Sai yammah Muhibba ta tashi sai kuma har tana iya takawa Anty Habiba ta tallafa mata taje bayi tazo ta taimaka mata ta gyara jikinta ta sauya kaya sai ta koma shuru shuru bata mgana da an fara mgana zata fara kuka.
Hankalinsu bai kara tashi ba sai da Daddare da sani ya ci karo da Video abunda ya faru yana Tredding a Kafar Sada Zumunta,a kasan Video an saka Rubutu kamar haka
*Kwamishinar ilimi Saifuddeen Conel.Salahudden lere ya Tozarta wata malaama a bikin Taron cika Makarantar sa Saifuddeen Academy shekara shidda, da kafuwa,a matsayinsa na Mai mallakin makarantar ta nuna akwai wata alaqa a tsakaninsu,Shi kuma sai ya karya ta hakan tare da nuna bai santa ba har yana Tureta sai da ta fadi,Sannan a wata majiya ma munji cewa Tozarta Mata Halin kwamishinan ne domin a chan garinsu lere an taba yimai auran gata Har sau biyu aranar da aka Daura auran wanshekare yake rubuta ma amaran takardan sakin su..*
Wani wajen Video daidai inda Saifudden din ya ture muhibba wani kuma sanda ta rikesa ne da Rubutun batanci akan Saifudden din da ya karade ko"ina mutane sai Tofa albarkacin bakinsi suke yi,Shi daman Kafar sada zumunta na wannan zamanin bata da wani amfani wajen yada Sharri da bata suna bata da na Biyu sannan al"umma ta lalace komai aka samu sai an poster shi wasu da Niyar bata suna wasu kuma daman Sana"a suka maida al"amarin su dai yan Jaridu basu sanar a kowacce kafar Redio ba saboda sabama Doka Sannan a matsayinsa na kwashimina in suka fadi wani abunda bai dace ba zai shafi aikinsu da Gidan Radion su ba"a san wanda yayi wannan aikin ba Sai dai su Anty Khadija suna daga cikin wadanda suka yad'a abun ammh basu sukayi wannan Rubutun bata sunan ba.
Ba iya hankalin su Inna kadai ya tashi ba har chan bangaran Dangin Saifuddeen hankula sun tashi Mujaheed ya fara ganin abun saboda abokansu sai turomai suke yi,Ya nuna ma Sadiya hamkalinta ya tashi sai kuka take yi ya kira Saifudden kamar zai yi hauka bai ssme shi ba yaje gidansa megadi yace tun safe daya bar Gida bai Dawo ba yana kyautata Zaton yana Zaria bai dawo ba gashi shi kuma bai san gidan shi na Zaria ba.
Ummi na gida bayan ta dawo daga aiki ta samu wayar kawu yana Fadamata abunda Datti da Mudansir suka kirasa suna fadamai sun gani akan Saifudden sai Ummi ta Rude ta Fara kuka cikin Lallashi yace"Ki yi hakuri Zaliha daina kuka na kira Mujaheed ban samu ba balle muji abunda ke faruwa shi kanshi Saifudden din wayarsa tana kashe ne.
Ummi na sharan hawaye tace"Bari na kira Sadiya da safe mun yi waya tace mun ita da Mujaheed zaasu zaria wajen taron.!
Da Sauri Kawu yace"Yauwa kirata muji ya abun yake ne.
Ummi ta kashe wayar kawu ta Kira Sadiya wacce tana ganin kiran ta Daga tana kuka daman taso ta Kira Ummin to Mujaheed ya hana yanzu kuma ya fita shiyasa ta samun Damar Zayyanema Ummi komai Da ya faru yau a zaria Cikin kuka take fadin"Ummi Hamma ya shiga Tsaka mai wuya sai yawo ake yi da mganganun batanci akansa sannan kuma ita kanta yarinyar in kika ganta sai ta bala"in baki tsausayi Yayanta har cewa yayi awajen wai yadda Hamma ya Tozarta kanwarsa shima sai Wani ya Tozarta nasa kanwar Kiji fa Ummi wannan wani irin kaddara ce da Tsautsaayi..?
Ummi ta saki Salati Cikin wani yanayi kafin tace"Kaddara mai kyau ko mara kyau daga Allah ne Sadiya..na rasa wani irin al"amari ne acikin Rayuwar yaro ..?Meke bin Rayuwarsa wanda bamu sani ba Sadiya.?
Sadiya tace"Ummi nima ban sani ba"
Ummi tace"Ya zama dole aje gidan su yarinyar nan a bata hakuri ita da iyayenta Hakika an tozartasu.
Sadiya tace"Nima haka nace Ummi..Mujaheed ya karbi lambar wayar wanda suke tare da yarinyar ko yayanta ne inaga."
Ummi ta share hawayenta kafin tace"Ina mujaheed din..?