Sashe 120
Saifuddeen Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kaddara ta riga fata abunda ya faru daga garesa ne kuma shi ke tsara komai daki daki a lokacin da ya so kuma yaga dama.
*Janafty*
*SFD0043*
*Amnaf_sudanese _collection*
*Tana saida original laffaya kala daban daban daga Sudan kama daga na Amare da Kuma casual muna da available a Nigeria kuma Muna aikawa daga Sudan Zuwa Nigeria ko'ina a fadin Jahohi talatin da shida har ila yau dai akwai humra da turarrukka sadidan na matan aure daga Sudan,ba fa anan kada'i muka tsaya ba Muna saida kayan lalle akan sari da Rahusa da kuma siyan Daya,akwai mayuka da dilka da kayan gyaran jiki na ainahin ba Mix ba, wadan'da zasu fitar Miki da fatar ki tas ba bleaching fuskarki tayi haske tayi walwal kina kyalkyali and duk abunda kikeso a Sudan Muna kawo Miki shi har gda Nigeria Amnaf Sudanese collaction ba abunda bama saidawa kama daga kayan kamshin jiki na kaya da na fata +249923097401*
*Ki biya ki karanta cikin salama kiyi ma girman Allah in baki biya ba, kada ki karanta min littafi sannan kada ki yada'min shi don Allah pay N500 via jamila umar gtb 0552179550 ko katin waya ta wannan lambar 09069067488*
Tabbas ko mahaukaci yasan sha'awa ballatana ni ina da sauran hankalina da bai gama gushewa ba,Tuni na saki jiki domin dadin da nake ji ya wuce yadda zan misalta shi, da zafi zafi ya dinga kai min farmaki kamar mayuwancin zaki da ya shekara bai samu abinci ba ni kuma na fita Daga Hayyaci na ban Dauka Lamarin ya wuce Dadin da nake ji ba sai da naji ya sauya alaqan wasan nasa ya fara yi min wasu karatun da naji na fara dawowa cikin Karamin Hayyacina da yayi min saura.
Sai dai ina na makara domin hanani wani motsi yayi ina kokarin kwace kaina yabi ni ya danne ni da dukkan karfinsa ya hade bakin sa da nawa da karfin da ya hanani yin wani ihu ko motsi acikin kunnuwana ya karanta Sunnar da Annabi ya koyar damu yayin Saduwa,yana idarwa ya Dauki Hanya,Ban san wani Lokaci ba ne ban kuma san yadda al'amarin ya faru ba nadai ji wani irin azaba da Radadi na ratsa kasa ne daganan na cigaba da jin Radadin yana karuwa yana gauraye gaba na da dukkan jikina Tun ina Daurewa har ban san Lokacin da na Fizge bakina na fashe da kuka,ba kukan azaba da Radadin da ban taba jin irin sa ba nayi kuka kukan da ban san iyakarsa ba Saifuddeen ma naji kukan sa da danshin hawayen sa sai dai kila kukan sa da nawa akwai banbamci ni kukan azaba nake yi da Radadi shi kuma kila yana kukan yadda mu ka zama Daya bayan dogon Siradin da muka tsallake ni da shi.
Bazan iya ba ku Labarin yanayin da muka kasance a wannan Daran ba sai dai abu daya na sani Dare ne na musamman a wajen mu Daya daga cikin manyan Darare masu albarka acikin Tarihin shekarun auran mu Sai dai naci ubana na gurzu matuka Hannun Saifudden da sai da muryata ta Dishe saboda kuka.
Cikin Daran nan kafin gari ya waye ban san iya adadin albarka da Godiyar da ya rika saka min ba,Shi ya taimaka min na gasa jikina,muka kuma yi wankan tsarki a Daran kafin mu koma mu kwanta bayan ya sauya farin bedsheet din da jini jini kadan kadan ya bata Rumgume ni yayi kam kam Zuciyarsa kamar farar takarda Saboda faarinci,kaina yake shafawa zuwa Bayana cikin wani irin Shauki yake fadin"Nagode muhi..Nagode Muhi..Allah ya bani ikon kyautata miki kamar yadda kika kyautatamin Allah kuma ya bani ikon maida miki kwatankwancin karamcin da kika yi min"
Ni dai sama sama nake jin sa Saboda barcin wahala ne ke ta fizgata da asuba ma Dakyar ya iya taimaka min na tashi na gasa jikina sai faman rawan sanyi nake yi zazzabi ya Rufeni Hatta da doguwar rigar da na saka shi ya sakamin da Hijabi bai je masallaci ba shi ya jamu sallah bayan mun idar kan cinyarsa nasa kaina na koma barci shi kuma sai ya gyaran min kwanciya ya Dauko Qur"ani ya fara karatu sai da gari ya waye sannan ya Dagata ya sake Dauka na ya maidani Bisa gado,muka koma barci bamu muka farka ba sai wajen Goma na Safe,Alokacin ma duk shi yake wahala dani yana tsaye a kaina sai da na kara gasa jikina sannan yayi min wanka ni sai dai in ta bin sa da kallo da idanuwana da suka kumbura.
Sai da ya Dawo da ni Daki ya shafamin mai ya sakamin Riga da Sikat na wata atamfa sannan shima yaje yayi wanka shima Dakyar na amince bayan ya bude kofar Tiolet din ina Hangensa ta ciki.
Ina zaune ya shirya cikin Riga da wando blank and white yataje sumar kansa tayi kyau gwanin sha'awa sannan ya zo inda nake goshina ya shafa yaji da dan zafi cikin Wani yanayi yace"Akwai fever har yanzu ajikin ki"
Shuru nayi mai ban yi mgana ba Saboda yanzu na rage yawan mgana sai a Dade ana min mgana ban ce komai ba sai in ta kama.
Sai ya mike Lokaci daya yana riko Hannuna Cikin mganarsa yace"Muje falo ki zauna tare da wasila na fita na siyi mana abun kari ki ci ki sha mgani ki kwanta ko Fever zata sake ki"
Ban yi mai musu ba na bisa yana rike da Hannuna har falo muna shiga Kamshi ya Daki hancin mu kafin mu Fahimci wani abu sai ga wasila ta fito Daga Kitchen Dauke da wata karamar Cooler Tana ganin mu ta washe baki sai da
takai abunda ke Hannunta Dining sannan ta dawo gabanmu ta Duka tana Fadin"Anty ina kwana..Uncle gud mrning.!
Da walwalarsa ya amsa mata da Fadin""Mrning Wasila ba dai breakfast kika Hada mana ba..?
Tana dariyan jin kunya tace"Allah Uncle na iya girki ko Anty..?
Kai na gyada ina Fadin"Saif ta iya girki wasila"
Kallo na yayi kafin ya lakace min Hanci yana fadin"Allah.."
Da sauri nace"Allah.."
Daga shi har Wasila sai da sukayi Dariya ita tayi mana Jagora saman Dining Ruwan lipton ne da yaji kayan kamshi ta Dafa sai Soyayyiyar Doya da kwai tayi kokari kawai karnin kwai ne ya fito shima rashin saka kayan kamshi ne sosai da batayi ba Tare da ita muka karya domin zata koma Daki Saifudden ya kirata sai tace adaki zataci nata bata rai yayi kafin yace"Daga yau in dai ina gida tare zamu rika cin abinci Da ni da ke da Muhi we are all Family kin ji ko..?
Cikin Ladabi ta amsa mai sai ta Dawo ta zauna shi dai ina Lura dashi Tea din kadai yasha duk yadda yake son Doya bai iya ci ba ni kuwa sai da nayi kat ganin ma ina ci na kasa bari yasa ya Dauke Filet din gabana ya tsiyayamin Ruwa ya mika min yana Fadin"Sha ruwa..Zaki ji kin koshi"
Shi kan shi yasan naci da yawa kada kuma yayi min illah muna gama cin abinci shi ya kaini kitchen muka wanke Hannun mu muka koma Daki ya ballo panadol ya bani nasha ya kwantar dani yana min Hira kadan kadan Lokaci daya yana shafa kaina zuwa wuyana ahaka barci mai nauyi ya kwasheni ban sani ba.
Sai bayan azahar na farka na iske wasila ta gama komai ta gyara gidan tas,Saif baya nan ya fita sai da nayi sallah na fita falo Wasila ta fito tana fadin"Anty kin tashi..?
Uncle ya fita ammh yace bazai jima ba zai dawo"
Ko amsa mata ban yi ba ina jin Haushin Ya tafi bai gayamin ba tana ma Tambayata me zata Dafa nayi mata banza ban kula ta ba sai ta kyaleni ta shiga kitchen din ta dora Taliya kawai.
To taliyar ma su bama suka ci ta Adda Sadiya ta aikoma na da abinci sannan da Daddare Saif Siyo mana yayi a Restaurant,Har tsawon sati D'ayan da yayi yana jinyata shi da wasila ke Wahala a kaina da kuma Adda Sadiya da kullum sai ta aiko mana da abincin Tunda tasan Halin da muke ciki Ranar da na cika Sati daya da Dawowa kaduna Saifudden ya Dagmin kafa har na warke a Daran Lahadi ana gobe zai koma aiki sai da ya kara gwangwajewa wannan karon naji Zafi ammh bai kai na Farko ba ammh nasha koke koke na Sai da yayi ta Lallashina ai Tabara sai washegari da zai koma Office kuka har da majina Saboda nace sai ya sai na bisa shi kuma sai faman lallashi na ke yi ammh naki naji sa ballatana na gane manufarsa..
Jiya da Daddaran ya siyo ma Wasila karamar waya Nokia ya bata bayan ya saka mata lambarsa yace zai koma aiki in baya gida duk wani abu da zai taso sai ta kirasa ya nunnuna mata yadda zata sarrafa wayar tana Dariya tace"Uncle na iya waya fa..Innarmu na da ita bayan rasuwar baba ne ta saida ta"sai yaji wani abu ya Darsa mai ko ba domin kyautatawar wasila ga Muhi ba yayi niyyar inganta Rayuwarta kuma har gobe bai fasa ba..yaso ya siyamin waya sai ya Habibu ya hanasa yace ya jira sai nan gaba yan"uwa sai dai ta wayarsa muke mgana da su hadda Inna hankula sun kwanta jin har Sati Daya babu abunda ya faru.
Duk lallashin da yayi mun naki aminta dashi gam na rike sa naki sakinsa ganin haka yasa sai ya Kira Adda Sadiya ko zata samu zuwa ta zauna Dani sai take gayamin ko abincin da ake kawowa yar aikinta ke yi sakamakon firgitan nan da tayi yasa Cikinta ya yi Rauni taje asibiti an bata Bedrest bata fita ko"ina ba"a so tana wani motsi mai karfi ita ta bashi Shawaran yayi ma Ummi mgana ko su Laala tunda taji kamar sun kusa samun Hutun makaranta.
Ranar dai Dakyar ya fita ya barni ina ta gunjin kuka sai da ya natsa a wajen aiki sannan ya kira Ummi suka Tattauna tace mai ba matsala in sun yin Hutu dukkansu zata turo suma suna ta so suzo su duba ita muhibba din ta dai bashi Shawaran ya daina Dadewa in ya fita saboda yanayin da nake ciki.