Sashe 19
Saifuddeen Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ya Habiba tace"Eh ya dawo yau yazo shi da abokin nan nasa mai son Auta..To dai akansa ne ya gayamata mganata ita kuma ta shiga Daki tana kuka."
Baban Walid ya kalli Muhibba yana Fadin"Gaskiya sani bai kyauta ba..Kiyi Hakuri kin ji Auta.
Muhibba tayi shuru batace komai ba Anty Habiba tace"Nima Haushi na take ji kila domin ban ma sani mgana ba.."
Baban Walid yace"Kema ai baki kyauta ba sai ki Tsawarta masa ai ba"a so Dole ko..?
Anty Habiba tace"Ko Innar Habibu bata shiga fadan Sani da Auta..gwarama Ya Habibu..Kyalesu sun fi kusa sanda zasu shirya kansu bansani ba.
Muhibba tace"Allah ya kyauta.
Tafada ranta bace Anty Habiba da Baban Walid sukayi Dariya Dakyar ya Lallasheta ta saki ranta sukaci abinci da yaran sun Dade afalon suna kallon Arewa24, Anty Habiba suna ciki ita da Mijinta goma nayi ta kashe ta tarkata Walid ta ja siyama zuwa Daki sukayi Shirin barci Daman khalipa bai cika kallo ba shi yana Daki tunda suka gama cin abinci.
Har washegari Lahadi Muhibba batayi shirin komawa gidan Inna ba da Anty Habiba ta mata mgana sai ta Tabe baki tace"Sai wannan d'an rainin wayau ya tafi zan koma ammh matukar yana gidan nan na bar mai..
Anty Habiba tayi ta Dariya kafin tace"Innarki da yayan ki zasu yi Cigiyarki nasani.
Ita dai Muhibba ta yanke shawaran Daina zama kusa da sani Tunda ta Lura rainin wayau nashi ya kaita Bango gwara uban kowa yayi ta kansa kawaai.
******
*LERE*
10:30AM
Saifuddeen ne Durkushe gaban Iya acikin Falonta da jikokinta irin su Saifuddeen suka gyara mata shi babu Abunda babu na alatun Rayuwa isowar sa garin kenan Jiya bai samu zuwa ba Gajiya ta saukarmai yayi ta barci har Rana tayi shiyasa bai Taho ajiyan ba sai yau da Safe.
Kansa na Duke kamar zai musu sujjuda yana Sanye Cikin Shadda Fara dinkin zamani da bakar Hula Zanna akansa,kafarsa sanye da bakar Safa da alamun bakin sawu cikin Dake kofar Falon Iya nashi ne.
Baffa Hashimu na gefen Iya sai Fama yake da Zuciyarsa sai Baffa Hayatu da Fuskarsa bata bayyana komai ba Goggo Atika kuwa sai karkada kafa take kamar wacce take jiran ace kyat ta fara Feshin hayakin Bala"i.
Falon yayi shuru bakajin komai sai Mganar Iya cikin Fada da bacin rai Fadi take"Idon ka kenan Saifu..?
Nace kuma Idon ka kenan..? zaliha taga Dama ta baka izinin zuwa kenan..?
Kansa na kasa bai ce Uffan ba Goggo Atika tace"Iya ki kira mai yarinyar nan Majeeda yaga yarda yarinyar nan ta koma Cikin Sati daya da yayi mata sakin Wulakanci..Tun da abun nan ya Faru take kuka abinci bata iya ci Ita da uwarta sun shaki bakinciki wlh Tsakaninmu da Zaliha sai Allah ya isa..!
Sai alokacin yadan Dago kansa yana kallon Goggo Atika tako Hararesa tana Fadin"Eh nace Allah ya isa mu a tsakaninmu da ita ko zaka rama mata ne..?
Saifudeen ya maida kansa kasa bai ce komai ba Baffa Hayatu yace"Iya duk ba wannan ba ke Atika ki bar Zagin Zaliha hakanan kada ku manta d'anta ne ko bai nuna ba yana jin zafin Abun..Yanzu abunda ke gabammu muji Dadinsa na aikata abunda ya aikata kawai."
Iya ta sauke ajiyar rai kafin tace"Hakane Hayatu..Kai Saifu dago ka kalle nan..
Dole ya Dago yana kallonta nuna kanta tayi tana Fadin"Wacece ni a wajenka..?
Cikin yanayin muryansa yace"Ke Kaka tace.."
Iya tace"Ba haka ba..Ni kakar ka zakace..Sannan ni na yi nagudar Ubanka Salahadeen bayan nayi Dakon Cikinsa na wata tara kafin ya fito Duniya."
Saifudeeen ya gyada kai kafin yace"Hakane Iya."
Ta nuna Baffa Hashimu kafin tace"Wannan fa shi waye a wajenka..?
Saifuddeen ya kallesa kafin ya maida kansa kasa yace"Baffa Hashimu Baba na ne, kani yake wajen mahaifina."
Iya tace"Dakyau..Wannan fa..?
Tafada Tana nuna Baffa Hayatu Saifudeen ya kaskastan da kansa kafin yace"Shima Kani yake wajen mahafina.."
Iya ta sake nuna Goggo Atika tana Fadin"Ita kuma wannan fa..?
Kansa na kasa ya kara fadin"Tana Matsayin goggo na ce..Kanwar mahaifina."
Iya ta gyara zama tana Fadin"Nagode Allah ma da kasan babu abokin wasanka anan wajen.To kada ka nemi ka raina mana wayau kamar yadda kayi abaya Lokacin auran Amira wannan karon ba Ragowa a tsakaninmu mune Dangin Mahaifinka kuma mune Dolenka muke da Cikakken iko akan ka ba Zaliha da Danginta ba..Saifudeen Dago ka Fadamin me Majeeda tayi maka ka Saketa a washegarin auranku..?
Saifuddeen kansa na kasa bai Dago ba kuma bai yi mgana ba Baffa Hashimu da ya kasa mgana Tun dazu a fusace yace"Bakaji ana maka mgana ne kayi mana mutane banza."
Saifudeen ya kara sauke kansa kafin yace"Na kasa mgana ne..Ina kokarin Harhada kalmar hakurin da zan baku tayi tasiri a zuciyarku ne..Iya don Allah kuyimin aikin Gafara kwata kwata ba'a son Raina hakan ta faru ba..Ko da kuka ga na tafi ban yi sallama da kowa ba kunyarku nake ji bazan iya tsayawa na hada ido daku ba bayan abunda ya faru..Shiyasa na tafi ba wanda ya sani ammh don Allah kuyi hakuri hakan bazata kara faruwa.
Ya karishe fada Cikin Taushin murya da iya tsara Zence sai falon yayi shuru Domin kalamansa sun kashe musu Jiki Baffa Hashimu ya gyara zama kafin yace"Mun ji min yafemaka..Ammh me ye dalilin dayasa kace ba
Laifinka bane.?
Saifudeen na sosa kunnensa da Hannunsa na Hagu yace"Baffa bazan iya gaddama da ku ba..Kun isa har kun yi yawan da zaku bani Umarni nabi..Ko alokacin da kuka auramin Amira ai ban yi gaddama daku ba..Bana son ina gaddama daku shiyasa hakan take faruwa.
Cikin mamaki Baffa Hayatu yace"Kamar ya bamu gane ba..?
Sai da ya Dago ya kallesa kafin ya Sadda kansa yace"To baffa da ku zaunar dani kuce ga aure zakuyimin nace bazam karba ba..ai gwara na karba na sauwake ma yarinyar saboda kada na shiga Hakkinta.
Sai sukayi shuru suka kasa mgana shi kuma ya cigaba da Fadin"Wlh Tallahi ba ruwan Ummi a wannan mganar ko ita kanta bata kara ganina ba..Lere na fara zuwa sai nagama da nan zan wuce Abujan..Iya mganar gaskiya bana son Hakki ko kankani ne ya zauna akaina..Nasam kun auramin Majeeda cike da kauna kamar yadda kukayi na Amira,sai dai duka ban iya Biyan ku bashin kaunarku ba..Ba kuma Laifina bane Iya da su Baffa Da ka sabama Ubangiji ko kuma ka Sabama mutum Dan"uwanka wanne yake da Saukin Dauka..?
Sukayi shuru suka kasa mgana sai Iya ce tace"Sabama wani mutum ai kuwa bai kamata ka hadasa da Sabama Ubangiji ba Saifudeeen."
Saifudeen yace"To kamar haka ne Iya in na Faranta maku rai ni kuma zan Sabama ma Ubangiji na.saboda bazan iya Sauke Nauyin matar da kuka auramin da ya rataya a wuyana ba..Bazan iya ba ni kuma da in Farantamuku na sabama Ubangiji na gwara na bata muku sannan na tsira da Lada ranar gobe kiyama."
Gabadaya sai da jikinsu yayi sanyi Safuddeen Harshensa nada wani kaifin da in yana mgana duk yadda ka kai da jin Haushinsa sai kaji ka sauka harta Baffa Hashimu da ya zuciya ya fara Saukowa.
Iya ce ta kada kai kafin tace"Bangane bazaka iya sauke Hakkinta ba..?
Baka da muhallin ijiyeta ne..?
Ko sana"ar da zaka riketa ne baka dashi..?
Kai da kake da aiki yafi uku ma da zaka iya rike mata hudu bama Daya ba.
Baffa Hayatu yace"to ko dai wata matsalan ce ta Dabam.
Goggo Atika ta kurama Saifudeen ido tana kallonsa kafin tace"Kodai gaskiyar ne kai ma Aljanar ta aureka kamar yadda ta auri musan gidan Alhaji isuhu shekararsa Sitti bai yi aure ba..
Sai iya ta Rude ta fara Salati Tana Fadin"Saifuddeen kardai mganar Atika gaskiya ne..?
Kana da lafiya kuwa..?
Kansa na kasa bai yi mgana ba kadan ya Rage bai yi dariya ba wai Aljanna ta auress ba bazai manta ba har Ummi tasha tambayansa bai da wannan amsar,amsar kuma da zai gayamusu bai shirya fadinta ba bazai iys sanar dasu acikin mafarki ne kadai zai iya Saduwa da mace ammh ba"a Zahiri ba mace ko Tsirara zata yi agabansa bazai taba jin komai akanta ba.
Gajiya sukayi da Tambayansa yayi musu shuru yaki mgana Iya ta Fashe da kuka tana Fadin"Allah Sarki muna ta Zargin baiwar Allah Zaliha ashe shi lafiya ce bai da ita..Mun shige su.
Baffa Hashimu yace"Iya to menene mafita..?zamu maida masa da auran majeedan ne yanzu..?
Iya tace"Wani aure Hashimu..?
Ana neman Lafiya ai in muka maida masa ita mun kwareta..Sannan yaron nan yafi mu hankali..Muna ta kokarin yi masa aure bamu taba tambayarsa yanayinsa ba da sai aure yayi nisa ayi ta samun mtsala..Ai yanzu mganar maida aure bata Hashimu sai dai ayi mganar Lafiyarsa kawai.
Baffa Hashimu yayi shuru bai yi mgana ba goggo Atika tace"Tab Iya abun fa ba sauki Domin in suka aureka har Abada mutum bashi ba aure."
Iya ta zaro ido Kafin tace"Uban Aljana tayi kad'am ta auremin jika ta hanashi aure..Bata isa ba."
Baffa Hayatu yace"Iya indai wannan matsalan ne akwai wani mai bada irin wannan laluran a Marabas jos yake,nan ai Alhaji isuhun ke kai Musa kuma ana da Tabbacin zai yi aure nan da Lokaci kadan.
Iya tace"To to aiko chan zamu je yanzu..Kai Saifu ba mganar zuwa Habujan nan sai munje wajen mai mgani.
Saifudeen kansa na kasa yace"Ban ki mganarki ba Iya Ummi ma kinsan tana Fushi dani kimin alfarman naje na ganta nayi miki alkwarin sati mai zuwa zan dawo sai muje.
Iya zatayi mgana Baffa Hashimu yace"Yana da gaskiya Iya ki bar shi yaje din."
Baffa Hayatu yace"To ai ko bashi zamu iya zuwa mu masa bayani mu karbo mai mangunguna..