Sashe 94
Saifuddeen Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ina Murna matsalata ta rabu dani ashe wasa farin girki Sai wannan Abunda nake ji Cikin Dare tun washegarin fara kwana agidan amatsayin Amarya shi ya dawomin,Ranar da Saif ya tafi Ko da na tashi da Safe wuya na da Fuskata duk an karce da kumbuna Har ya tara jini sannan gabobina suma ta min ciwo kamar amin yimin Duka na kasa Fadama kowa sai da akayi kwana Hudu ko na tashi Kafafuna kamar an saka Reza an yi kaca kaca da tafin kafana ga jini nan har ya kwanta jikina ko"ina shedar an Karje ni ne Tuni na Fara rasa Tunani da Hankalina Firgici ya bayyana a gareni kuri kuri
Haka Saifidden ya Dawo ya Sameni Cikin wannan Halin Lokacin daya ganni Sai da ya ji Tsoro Cikin matukar Firgici yace"Muhi Hatsari kika yi ban sani ba..?
Kuka kawai na sakamai na Fada Jikinsa ina Fadin"Tunda ka tafi ko fita ban yi ba wata Kaddara take tunkaro mu"
Zaunar da ni yayi kafin ya Tambayeni Na zayyanamai komai Tundaga Farko har na zubar da abinci sai da ya gama ji Sannan yace"Me yasa baki taba Fadamin ba Muhi..?
Ina matsan kwallah nace"To me zan ce maka..?in kana nan Lafiya ta fa kalau"
Shuru yayi kafin yace"Zamu fada ma su Inna ne..?
Kai na girgiza mai da Sauri Sanin Halin Inna da Rudewa yasa nace A"a mu bari mu kara jira in abun bai Lafaba sai mu fada musu shi kuma Saboda baya son Damuwata sai ya aminta da mgana adaran ya kaini Phamary aka bani mgani nasha da na Shafawa yazo ya fara Jinyata Cikin Kwana Hudu tabon suka bace Sannan kuma na fara samun natsuwa Saboda ban kara jin komai ba ganin yadda na Tsorata da gidan ne yasa yace na kara ma Inna mgana kan yarinyar da za"a samu ta zauna Dani Inna tace suna kan Nema ne,Ni na Karfafamai gwiwan har ya tafi ya barni da Niyar Jumma"a zai dawo ya Daukeni mu koma Kaduna tare.
Ashe wata jarabawar ke jira na yana Tafiya a daran ban kwana Lafiya ba Haka aka rika Buga min kofar Bedroom dina da na Toilet lokaci Daya ana sakin Gigitacciyar Dariya haka na makure a kan gado ina makyarkyata gashi na manta komai balle na tuna da sunan Allah zuwa wannan karon na kara Tabbatar da,kaina aljanu suna bin bayana kuma su suke kokarin Sauya Rayuwata Daga Farinciki zuwa akasasin haka.
*Janafty*
*SFD0034*
*Amnaf_sudanese _collection*
*Tana saida original laffaya kala daban daban daga Sudan kama daga na Amare da Kuma casual muna da available a Nigeria kuma Muna aikawa daga Sudan Zuwa Nigeria ko'ina a fadin Jahohi talatin da shida har ila yau dai akwai humra da turarrukka sadidan na matan aure daga Sudan,ba fa anan kada'i muka tsaya ba Muna saida kayan lalle akan sari da Rahusa da kuma siyan Daya,akwai mayuka da dilka da kayan gyaran jiki na ainahin ba Mix ba, wadan'da zasu fitar Miki da fatar ki tas ba bleaching fuskarki tayi haske tayi walwal kina kyalkyali and duk abunda kikeso a Sudan Muna kawo Miki shi har gda Nigeria Amnaf Sudanese collaction ba abunda bama saidawa kama daga kayan kamshin jiki na kaya da na fata +249923097401*
*Ki biya ki karanta cikin salama kiyi ma girman Allah in baki biya ba, kada ki karanta min littafi sannan kada ki yada'min shi don Allah pay N500 via jamila umar gtb 0552179550 ko katin waya ta wannan lambar 09069067488*
Dakyar naga Safe sai asuba sannan komai ya tsagaita gani kwance na Dunkule waje daya sai kuka nake yi hawaye shabe shabe haka yake zubar min,Na kasa tashi jikina duk ya saki gabbana kamar an yi min duka ga kasala ga tsoro ga Firgici duk sun tarun mu alokaci daya Dakyar da Sidin goshi na iya rarrafawa na shiga Tiolet a Tsorace na Dauro alwala nazo nayi sallar asuba,Ko daga nesa mutum ya ganni yasan a Firgici nake saboda yadda nayi Zuru zuru Firgai Firgai kamar wacce na shekara batayi barci ba.
Kasa tashi nayi na fita falo gani nake yi kamar zan yi mugun gani,Sai da naga Lokaci zai tafi sannan na iya mikewa da Leke da Leke na isa kitchen din motsi kadan da naji sai na Zabura Saboda yadda na Riga na Firgita Tea kadai na dafa ruwan zafi na sha,Ko Buredi ban sha da shi ba Saboda bana cikin Hayyacina.
Gudu gudu sauri sauri na koma Daki duk da bana cikin natsuwata Dole zan je makaranta na bar gidan nan kawai ko zan samu natsuwa Wardrpe na Bude ina Dauko kayan da zan saka Wayata dake kan madubi ta Dauki kara Ina Dubawa naga Sunan Saifudden ne ke kirana jikina na rawa na Daga kiran kalmarsa ta Farko itace"Muhi kina Lafiya..?
Kuka naji ya taso min ban san Lokacin da na fashe mai da kukan ba Cikin Tashin Hankali a yanayin muryansa yace"Muhi me ke faruwa ne..?wani abu ya faru ne bayan barina Gidan..?
Ga mganar a bakina ammh kuma na kasa Fadamai abunda na kwana aciki Sai uban kuka nake yi gajiya yayi da Tambayata naki cewa komai sai ya sauya alaqar tambayar tasa cikin wani yanayi yace"Ko kin yi kewata ne..?
Da Sauri na Daga kai kamar yana ganina Muryata bata fita Saboda kuka nace"Eh don Allah Saif ka dawo bazan iya zama agidan nan ni kadai ba"
Na karishe fada ina gunjin kuka,Cikin wani yanayi yace"Kin ga muhi ki daina wannan kukan na Fada miki aikina bashi da yawa a zaria nafi zama a kaduna in da nake da office ki Dawo nan mu zauna tare makaranta kuma ko shekara kika yi baki je ba baza"a tsaida albashin ki ba Muhi"
Ina Share kwallah nace"Ni anan nake son zama ko na koma gidan Inna ne kafin ka Dawo..?
Kai Tsaye yace"A"a muhi hakan bai kamata ba Dole zasu binciki dalili kiyi hakuri na Dawo Kina firgita ne kawai mganar yarinyar da zata tayaki zama har yanzu ba"a samu ba..?
Cikin Dakushewar murya nace"Bamu sake mganar ba sai dai in na taso daga makaranta na biya naji"
Yaso yace ta zauna agida ta samu natsuwa ammh yasan bazata ta zauna ba yasa ya Lallasheta suka rabu bayan yace ta kula da kanta.
Wanka naa shiga a firgicen Sannan Kofar Tiolet din a Bude na barsa,Ko minti goma banyi ba tna watsa ruwa na fito na shafa mai na saka kaya da mayafinta na Dauki Jakata da wayata,Kayan da na cire na Dauka zuwa tiolet din na saka su cikin kwandon kayan wanki na saka kenan na juyo da yake ina kallon Madubin Tiolet din Sai kawai tnaga Jini daga bayana Wajen Bangon Farin Tayels din tiolet din na kara juyawa ban ga komai ba na kara kallon madubin sai naha kamar har Jinin yana Gangarowa ai da gudu na Fice Daga Tiolet din har kafata na Gullewa ban damu ba ban tsaya a ko"ina ba sai a haraban gidan ina Haki kofofin gidan duk a Bude na barsu ta kaina nake yi Junaidu na Faman gaisheni ban Saurare sa ba na Fice yau ko motata ban kallah ba Saboda Tsabar shiga Tashin Hankali da Firgici ina tafe ina kuka har sai da na bar Gra ban sani ba da Kafata.
Ina tafe ina sharan kwallah nayi yarkace yarkace sai da naji wani mai Adaidaita yana fadin"Hajiya tafiya ne..?
Sannan na Dawo hayyacina Shiga kawai nayi nama kasa mgana Sai da ya tambaye ni har sau biyu ina zani sannan nace mai Sabon gari,Sai alokacin na Duba agogon wayata 8:45am na safe tuni an fara Period din Farko,Har bakin get ya kaini na Fita na Ciro kudinsa na basa Tun daga yadda Get man ke kallona nasan akwai Damuwa ammh ban Damu ba, domin alokacin ina jin kamar bani ba Motsi kadan in naji zan juya bayana a Razane yana Gaisheni Dakyar na sama Ko tafiyata ta sauya Zabar Zabar kamar mahaukaciya.
Haka nake Tafe har Staff Room in da na Iske Headteacher na Duba lesson Note din malamai Lokacin da nayi Sallama ta Dago tana kallona Wlh Sallamar tawa da zata amsa sai da ta makale Saboda ganin yanayi na Tundaga sama har kasa take kallo na yadda Fuskarta tayi kodai kodai Daga ganina a Firgice nake hoda ko kwalli ni bata su nake ba sai da Lafiya da kwanciyar Hankali kwalliya take da muhallin zama.
Naga yanayinta ammh ban Damu ba gabanta na karisa muka gaisa cikin Muryata data dishe Saboda kuka nace"Amin afuwa yau na makara"
Headteacher ta kalleni Dakyau ta kara kallona kafin tace"Fatan kina Lafiya..?
Da kai na amsa mata tana ganina wajen Rubuta sunana Hannuna na rawa har na gama Na Dago ina kallonta kafin nace"Lesson note zan yi kafin afita break"
Kallo na ta sake yi kafin tace"Kin tabbata kina Lafiya..?
Nan ma da kai na Daga mata na saka kai na Fice Daga Office din ta bi ni da kallo cikin mamakin ganin yanayina.
Ajina na shiga Uncle Idris na samu yana yi musu English suna ganina suka mike suka gaisheni na amsa Sama sama shima gaisheni yayi muka gaisa,Cikin Girmamawa yace"Mah yau kin makara har na fara musu lesson"
Da Sauri nace"Ba damuwa ka cigaba bari na je staff room na zauna"
Ban jira amsar sa ba na fice na koma Staff room nace ma Headtecher zan zauna ta bani izini,zama nayi na Fito da Lesson Note dina maimakon nayi sai na kasa jikina da Hannuna rawa suke yi sai hawaye kuma suna Zubomin gefe da gefe Head teacher na gefe tana kallon ikon Allah ban san tataso a kaina ba sai da naji ta Dafani Afirgice na Dago yadda taga nayi sai jikinta ya bata Tabbas da matsala.
Ganin itace yasa Na sauke Numfashi Cikin wani yanayi tace"Lafiyar ki kuwa..?