Sashe 32
Saifuddeen Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Mujaheed yace"Kana wani abu kamar baka san komai ba..Invitation card na Speach din da yara zasu yi wacce makaranta ta shirya tare da Bikin Murnan makarantar ta cika shekaru shidda kafuwarta..!"
Saifudeen na jinsa bai ce komai ba kuma hankalinsa na kan Tab dinsa bai ko juyo ya kalli Mujaheed ba shi kuma ya cigaba da Fadin"Ya fadamin ya Tura maka komai tundaga farko
Tsarin sannan yayi maka mganar Zuwanka nada muhimmanci a matsayin Bako na musamman,ammh kuma ya nuna min bakace komai har yanzu."
Saifudeen kamar bazai yi mgana ba sai daya nishadu sannan yace"Bazan samu zuwa bane shiyasa ban ce komai ba."
Muhajeed yace"To saboda wani Dalili..?
Saifudeen yace"Ina da Dalilina..Sai dai bai zama dole sai kaji ba."
Mujaheed yayi karamin Tsaki kafin yace"Kada Allah yasa kaje din kai ka sani ina ruwan wani..?.
Ya bashi amsa da Babu shima kai Tsaye Daganan kowa ya Dauke kansa har suka shiga garin Gaya ba wanda ya kara tanka wani..
Sun iske su kawu a waje suna karban gaisuwa Har da su Datti da Mudanasir sun zo garin suma ajiyan,nan suka fara zama aka gaggaisa,Kawu ya kalli Saifudeen da kansa ke duke yace"Saifudeen mutanen Lere kenan..Kai dai baka son saka Hula ko..?Baka san Cikon Shigar Hausawa da kamala itace Hula ba..?ko baka ga dan"uwanka bane..?
Saifudeen mirmishi kawai yayi kansa na kasa bai ce komai ba Isma"il na gefe yace"Baba gayu ne fa..ya tara gashi sai ya rufe shi da hula..?Hamma Saif wlh i like ur Staryle..!"
Kawu ya hararesa yana Fadin"Rufemin baki mashiririnci banza kawai."
Akayi dan yi dariya su Baba Surajo na wajen yazo gaisuwa ya kalli Saifudeeen kafin ya kalli kawu yana Fadin"Alhaji Sunusi Kar dai kace min wannan yaron d'an wajen Kanwar ka Zaliha ne da Marigayi Sojan nan mutumin Lere..?
Kawu yayi dariya kafin yace"kwarai shine..Ka tuna sanda muka Daura auran su a masallacin mai gari ko..?
Baba Surajo na kallon Saifudeen da kansa ke kasa yace"Allahu akbar..Rayuwa ba wahala..Allah ya rayasu shi kadai ne ko..?
Kawu yace"A"a akwai kanwarsa Sadiya..tana cikin gida Itama ita ke auran Mujaheed gashi nan yaron dan wajen dayar kanwar tawa Zuwaira ba."
Baba surajo yace"Ikon Allah anyi haka kuwa..Tabbas Allah yasa albarka Dayake yanzu zumunci yayi Rauni shiyasa duk ba"a san juna ba.
Kawu yace"Wlh kuwa ko Ita Innar Habiba rabonta dashi tun yana yaro bana jin ko Zalihar ma zata gane yanzu in ta ganta kila har gwara zuwaira ma...Zumunci ne sai a hankali kuma kaga anyi nisa suna Zaria haduwa tayi wahala.
Baba Surajo yace"Hakane kam ai munyi mgana da Habiba yace Zasu zo shi da Innar tasu yau ko gobe.
Kawu yace"Nima ya kirani..Nace wlh suyi zamansu ma don su matsa ne."
Saifudeen ya kallah dayake chan suna gaisawa da su Datti ya saka baki ya kirasa sai gashi ya Dawo gabansa ya Zube kansa ya Dafa yana Fadin"Dago ka kalleni Saifudeen..
Ba musu ya Dago Baba Surajo ya nuna mai yana fadin,'Kaga wannan..?
Saifudeen ya daga kai Kawu ya cigaba da Fadin"Shima baban ka ne..Yaya yake wajen wani Tsohon Aminina wanda shine silar arzikina..Allah yajikan bello da gafara.
Saifudden da Baba Surajo suka amsa da Ameen kawu ya cigaba da Fadin"Su suna nan Gaya da zama babban gidan su bai da nisa da nan..Sai dai iyalan marigayi bello sun koma Zaria tun kafin rasuwarsa..Watarana duk zakusan juna shima yana da iyalai."
Saifudeen kansa na kasa yace"Insha Allahu..,daganan ya juya yana kara gaida Baba Surajo ya amsa yana ta saka albarka Daganan cikin gida suka shiga su hudu da Muhajeed da Datti da Mudansir sai Saifudeen din..
Falon yana cike da baki yan gaisuwa da Dangin Umma karama tunda Diyartace kanwar Suwaiba nan suka yi musu gaisuwa daganan suka shiga Dakin Umma babba sukayi gaisuwa inda suke iske su Ummi adakin,Saifudeen ya gaisheta ta amsa tana tambayansa ayyuka yace Alhamdulillah,Dayake da Mutane bata tsaya bi ta kansa ba daganan suka fice zuwa Dakin Mama Zuwaira suka iske yara yaran duk suna ciki har da Sadiya Mama Zuwaira kuma ta shiga Tiolet din dake Dakin da farko Dakin ya kaure da hayaniya ammh suna jin Sallamarsu kowacce ta natsu sai Laala na ganin har Hamma suka shiga Taitayinsu shi daga baya ma ya Tsaya yana jin Datti na musu Fadan gidan mutuwa gidan Hayaniya ce..?
Sadiya ce ma tasa suka shigo Dakin suna gaisawa Hannu ta bama Hamman nata suka gaisa tana Fadin"Hamma na idon ka kenan..?
Mirmishi yayi mata kafin ya Dafa kafadarta yace"Addata ta.!
Lokaci daya yana Jan dogon Hancinta Mirmishi tayi kafin taje wajen mijinta su gaisa,Saifudeen fita yaso yi sai ga Mama zuwaira ta fito daga Tiolet Nihad dauke a Hannunta ita tayi ma wanka Tana fitowa ta gansu Tsaye tace"Lafiya ku kuma kuke tsaye kamar wasu zakaru..?
Sai kuma ta juya tana mikama Sadiya Nihad fadi take"Karbi yarki bata da aiki sai kuka.."
Mujaheed ne ya karbeta Tana cikin Zani An nadeta,yana fadin"Kai Mama da har naso mu baki ita har sai kin aurar da ita.."
Hararansa tayi kafin tace"Ba wanda zan yi ma wahalan ya"ya nima da nayi wahala da nawa ya"yan ba wanda ya taimakeni.
Su Laala ta kalla tana fadin"Baku da kunya ko..?kuna ganin yayinku a tsaye bazaku fita ku basu waje ba..Suna Tsaye ku kuma kuna zaune."
Sum sum suka fara fita Daya bayan Daya Mama zuwaira ta rakasu da Harara Lokaci daya tana Fadin"Marasa kunya yara kawai."
Gefen gado ta zauna kafin tace"Ga Cafet ne basai ku zauna ba kun wani Coge min a tsaye..!"
Dole suka nemi cafet suka zauna agabanta Mujaheed ya fara gaisheta ta amsa bayan yayi mata gaisuwa sai Saifuddeen sai da ya gaisheta sannan ta Rike baki tana fadin"Saifudeen manyan gari i donka kenan..?
Ni da kaina daka kirani nace kazo ina nemanka shuru..Mujaheed yazo na ce ya fadama ka,kai ko baka Fada masa ne..?
Da Sauri mujaheed yace"Wlh Mama na Fadamai Allah ne shaida na.
Sadiya na gefe nata Dariya Datti yace"Mama ai fa sai kin hadama Saifudeen da duka domin naga bayajin mgana."
Yafada yana kallonsa Hararansa yayi bai yi mgana ba kansa na kasa,Mama zuwaira tace"Rabu dashi ya raina mu ne shiyasa.."
Saifudeen yace"Kiyi hakuri Mama....
"Kiyi hakuri mama aiki ne ya rikeni shiyasa baki ganni ba ko..?
Mama Zuwaira ta katseshi Da fadin Haka Lokaci daya da kwaikwayan muryan Saifudeen din gabadayansu suka Fashe mata da dariya Saifudeen ma sai da ya murmusa,bai dai ce komai ba Murya ta kara dagawa tana Fadin"Ko ba Haka zakace ba..?
Saifudeen na sosan kansa yace"Eh Mama ina ta son nazo sai dai ban samu Dama ba.!"
Mama zuwaira tace"Karyan banza ammh ai kaje lere ko..?
Dangin Uban naka da suka gama Zagin Ya zaliha dukanta ne kadai basu yi akanka ba Kuma duk uban wa ya ja in ba kai ba..!Sai gashi ka wanke kafa kaje ka lallashesu da wannan Dadin Bakin naka da ka saba siyan mutane dashi to ahir dinka ni Taushin Bakinka baya sani naji Tsoronka daman nace sai nayi maka Fata fata in dai bazaka rika gudun bacin ran yar'uwata ba..Kana ja mata tozarcin Dangin Ubanka marasa mutumci to akan ka zan dinga saukewa whl..Ina Dalili Tsohuwa kin tsufa baki Daina Bala"i ba Ita da wannan goggon taku mai kama da kadar yan ruwa.."
Ta karishe Fada tana kufan baki Dariya ta kusa subucema Su Datti sukayi saurin Dannewa shi kuma Saifuddeen kansa na kasa bai kara wani motsi ba har Mama zuwaira ta gama Fadanta sai kuma ta koma tana Fadin"Ai naji dadi da ka saki yarinyar nan Allah ya kara..In ba kwadayi ba Ina Yaro ina wannan bakauyiyar yarinyar..?kun hada na Farko ya nuna bai so ya saketa to basai ku hakura ba..ai gwara da kayi mganinsu
Naga kuma yanzun in zasu kara wannan karambanin auran wannan zamanin
ma miji ya ganka yace yana so ya aureka ya ka kare..?Ballatana an cusamai ai sai abunda Allah yayi.
Datti yace"Hakane Mama Allah yasa mu dace.
Hararansa tayi kafin tace"To ai baka da maraba dashi..Kaima ai ina jiranka..Kaje chan garin Arna kayi zamanka ba mata sai wad'anda iyayensu sukacee suje sa gani ko..?
Da Sauri Datti yace"Wlh ba ruwana Mama."
Tana yar dariya tace"Kudai kuka sani..Dukkanku Allah yayi muku albarka kun sani in nayi fada sai nazo kuma na sakama ya"yana albarka.
Suna Mirmishi suka amsa mata,Sadiya tama mgana tace ta kawo musu abinci sannan tatashi ta fita Tana fita Mujaheed ya kwashe da Dariya Saifudeen ya daga mai hannu yana Fadin"Mallam ka kyaleni naji da Daya mana..wannan fadan na Mama ai 10
10 ne..!
Gabadayansu suka kwashe mai da Dariya Datti yace"Ai da naji ka saki wannan Sweet bby din nan sai da naji Haushinka."
Saifudden yace"baka makara ba ko yau kaje za"a daura muku aure Daman ai ban bata idda ba.
Mudansir yace"Shikenan kuwa.
Datti yace"Ai ni ban ce ina sonta ba..Kuma ai sun san dani din suka Zabe ka suka baka sun ga kana ta zama gauro ba mata..
Saifudeen yace"Ok kai Tuzuru ne kenan..?
Nan ma Dariyan suka saka Datti sai Caccakansa yake shima yana ramawa Har Sadiya ta kawo musu kayan Tea da Kofuna sai Doya da kwai Sai soyayya kwai da buredi data soyama Hammanta taTusamai filet din gabansa Tana fadin"Hamma nasan baka cika son kwai da Doya ba"
Ya kalleta yana Fadin"Allah yayi miki albarka Addata.
Ta amsa da Ameen tana Dariya ganin yadda Mujaheed ke hararanta Datti yayi kasake kafin yace"Sadiya kina son samun Aljana kuwa..?kin Tsallake mijin ki kin je kina kokaron ji da wani katon daya Dace yana da matar da zata ji dashi..Kin kuma Tsallakemu mu yayyinki ko..?
Sadiya na dariya tace"Hammana bai da kowa sai ni fa kadai...Marayan Allah.
Mujaheed yace"mu kuma muna marayu ne..?
Ya karishe Fada yana kara hararanta kunnenta ta kama tana Fadin"Haba mana Sweety..!
Saifudeen dai ko tankasu bai yi ba yahada tea dinsa ya fara sha domin bai ci komai ba ya fito daga gida,yana shan Tea,yana hadawa da soyayyan Buredinsa Datti ya lekasa har yana kai hannu ya dauke ya juya musu baya Mudassir yace"Tsakani ga Al
lah an nuna son kai anan wajen.
Mujaheed yace"indai kan wannan katon banza ne kadan kagani indai Sadiya ce!