Sashe 11
Saifuddeen Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Muhibba ta sauke Numfashi kafin tace"Ina hutu..ammh ba zan ci yanzu ba sai an juma."
Anty Habiba tace"Kwana zaki yi ammh ko..?
Muhibba ta muskuta kafin tace"In tayi min Dadi sai Lahadi zan koma in batamin ba na koma wajen uwata goben nan.".
Anty Habiba tayi Dariya kafin tayi mgana Sai ga Siyama ta fito Daga Dakinsu,Ta saka wani kaya riga da sikat na wani leshi mai kyau Anty Habiba ta saki baki tana kallonta ita kuma sai ta juya tana fadin"Mommy Anty nayi kyau?
Muhibba tace"Sosai kuwa My Bby u look so fine."
Siyama tace"thank u Anty.
Anty Habiba tace"Ke a ina kika ga kayan nan..?
Siyama yar shekara shidda tace"Mommy a wardrope din ki nagani."
Anty Habiba tace"To maza kije ki cire basu zaki saka ba..Ki je ki saka wannan Atamfar ta jiya da na goge miki wannan less din ki bari gobe in zamu je sunan Maman Arfat.
Siyama ta tura baki Tana fushi Anty Habiba tace"Wlh zan make ki fa."
Siyama sai ta fashe da kuka Anty Habiba ta gyada kai kafin tace"Kina son Duka kenan ko..?
Dameni da kukan banza siyama.
Ganin ta mike yasa Siyama ta nufi wajen Muhibba tana fadin"Anty Kada ki bari mommy ta Dakeni.
Muhibba ta riketa ajikinta tana Fadin"Mommy bazata tabamin Baby girl dina ba..Daina kuka kin ji.
Anty Habiba ta kama Hanyar Dakinta tana Fadin"Indai bata sauya kayan nan ba sai na Daketa..
Muhibba tace"Zata sauya yanzu.
Ta kalli Siyama data tsorata domin Tana da tsoron duka hawayenta ta share mata tana Fadin"Ki daina kuka kada Su walid su dawo suga kina kuka suyi miki Dariya ko..?
Ta Daga kai da Sauri Lokaci Daya tana Share hawayenta Muhibba ta mike lokaci Daya tana daukan jakarta da Littafanta tana Fadin"Muje ki sauya kayan gobe sai ki saka wannan mu fita anguwa ko.?
Siyama tace"Har dake zamu je Anty..?
Muhibba tace"Insha Allahu.
Hannunta suka kama Har Dakin da nan Siyama ke kwana wani Lokacin Sannan anan Muhibba ke sauka in tazo gidan katifa ne kadai a Dakin sai Tarkacen kayan yaran sai da ta zube kayan Hannunta Lokaci Daya ta kwabe hijabin jikinta Doguwar Atamfar mai kalan ja Dake jikinta ta bayyana.
Hannun siyama ta kara kamawa suka fito Daga Dakin suka shiga na Anty Habiba Dake Dauke da gado da katon Wardrope dinta na zamani bata adakin sai dai suna jin karan ruwa a bandakin Dake Dakin Muhibba ita ta Daukoma Siyama Atamfar da Anty Habiba tace ta saka ta Cire mata na jikinta tana Lallashinta har ta sauya mata da wanda mahaifiyarta ke son ta saka.
Sai ga Anty Habiba ta fito Fuskarta duk Ruwa alamun alwala tayi Muhibba ta kalleta tana Fadin"To mun sauya ba zencen duka yanzu.
Anty Habiba tace"Kun kuri kuwa da yau kun Daku."
Muhibba tayi dariya batayi mgana ba Anty Habiba ta isa saman gadonta inda Hijabinta take ta Dauka tana Fadin"Yauwa wlh naji dadin zuwanki..zaki tayani aikin Cake da Donot da Maman Arfat ta bani nayi mata na sunan gobe.
Muhibba tace"Ita ce ta Haihu..?
Anty Habiba tace"A"a kanwarta ce."
Muhibba tace"Allah ya raya..ta amsa mata da Ameen Lokaci daya tana Shimfida Darduma Muhibba taja Siyama suka fice Daga Dakin.
Dayake Anty Habiba tayi Catering School,Sannan kuma Home economis ta karanta a makaranta sosai ta iya girke girken zamani har da ma na gargajiya Dayake tasu ta zo Daya da Muhibba duk da suna Fada ba ammh ba sosai ba,tana yawan zama awajenta in bata da makaranta shiyasa ta koyi abubuwa dadama Daga bangaranta.
Sannan ko agida tana taya Anty Zeenatu matar Ya Habibu girki tunda ita ke ciyar dasu sai dai in tayi Tafiya Muhibba ke musu girki duk da itama Innar Habibu ba malalaciya bace.
Koda Anty Habiba ta idar da Sallah ta Fito Falo su Walid sun dawo masallaci suna Baje a tsakar falon Muhibba ta Zubo musu abinci a wani babban Faranti sun hadu suna ci gabadaya Daman haka suke yi sosai suke kaunar kanwar uwar tasu saboda tana son yara saboda aikinta yasa tasan yadda take iya bi da yara.
Itama cikin su Anty Habiban ta shige suna cin Farar shinkafa da miyar Jajjage data ji kifi suna ci suna Santi sannan Siyama da Walid suna Fadan su na Fama Siyama ke kuka saboda sai ta Debo abinci walid ya kabe Hannunta Muhibba data gaji ta rankwasheshi akai tana fadin zai tashi ya Debo nasa sannan ya daina Tsokanar siyama.
Suna gama cin abinci Khalipa ya kwashe komai yakai kitchen Walid kuma ya Dauko Tsintsiya ya tattara inda suka bata ita kuma Siyama ta kwashe kofunan da suka sha ruwa da Zobon da Anty Habiba bata rabo dashi.
Khalipa Littafan makarantarsa ya Dauko yana Dubawa Walid kuma ya Dauko kwa
llonsu ya fita compound din Gidan su da sauran abokansa na makotan Anty Habiba suna Bugawa Siyama kuma daman Raguwa ce kan Jikin Muhibba tayi barci Sai Anty Habiba da Muhibba aka bari suna Hirar abunda ya shafesu.
Cikin Hirar ne ma Anty Habiba ta kalli Muhibba tana fadin"Kun yi waya da Sanin Inna...?
Muhibba taa tabe baki kafin tace"Ni ai satin nan kaf bai kirani ba..Fada mukayi."
Anty Habiba tace"Me ya hadaku sababbu..?
Muhibba tace"Kirana yayi Ranar da Daddare kan mganar abokinsa Abbati..Har yana cemin wai abokinsa yafi ni kyau taimakamim zai yi ina wulakanci."
Anty Habiba ta kyalkyace da Dariya Muhibba ta bata fuska ta cigaba da Fadin"Wulakanci fa yayi min ni kuwa na mai Masifa nace kada ya kara kirana kan mganar shashashan abokinsa baya gabana..tun daga ranar bai kara kirana ba nima na watsasa a kwandon shara."
Anty Habiba ta Dakata da Dariyarta Tana Fadin"Daman kun saba Inna ce ko Ya Habibu ke iya shiga Fadan ku ke da sani Auta..ammh so yake yaga kin yi aure sannan yana ma abokinsa Compaing ne.."
Muhibba tace"Kada ya kiyaye ni da mganar abokinsa ya gani sai mun Daina mgana ta kan haka."
Anty Habiba na dariya take fadin"Baza ayi haka ba..Dazu da Safe ya Kirani wai ina da Sauran Snaks..?
Domin sun samu break na Sati Daya yau yana Hanya yana so in yazo nayi mai in zai koma ya tafi dashi."
Muhibba tace"Ai Dayake na banza ne dole yace ko kina dashi..?
Ai wlh kice baki da kudi in zai bada ayi mai ya bada in bazai bada ba ya barshi Matsolon banza kawai."
Anty Habiba tace"Ke Auta kiji Tsoron Allah Sani fa dan makaranta ne bai da komai sai abunda muka taimake sa dashi.
Muhibba tace"In jiwa..?
Bai dashi yake kashema yanmata kudi."
Anty Habiba ta zaro ido cikin Dannen Dariyarta tana fadin"Budurwa..?
Ke Auta bansan sharri.
Muhibba tace"Bafa budurwa ba yan mata zaki ce domin yan matan ya sani bazasu kirgu ba a zaria..Kar ma muje ga na chan jami"arsu ko a islamiyan mu na san yanmatan sa fin biyar ciki har da Nusaiba gidan Alhaji Ashiru,Da Bakinta take fadamin irin kashe mata kudin da Ya sani yake yi kuma jamila ma Aminiyarta muna mutumci da ita ta sha Fadamin ina karya ta wa,sai da naga Zahiri,daman mun rabu da Jamila in yaje wajen Nusaiban zata kirani naje nagani aiko ina zuwa Daidai ya Sani na mika mata leda Cike da Shooping din kayan kwalliya ko kunya bai ji ba."
Ya Habiba na Danne cikinta tace"To ya yayi da kuka ga juna..?
Muhibba na Dariya tace"Ya kuwa..?kinsan san dan duniya ne ballatana karatun Lauya fa yake yi ai ya fara sanin kan lauyanci mazewa yayi ya hade rai..ni kuma na komawata gida na Fesa ma Inna nace kina nan komai kika samu kice na Sani ne maraya dan makaranta bai da kowa achan to gayichan ya zama bawan mata har kashe musu kudi yake yi..Inna kinsanta bata yarda ba ammh yana Dawowa ta mai mganar sai ya fara Fada har da cewa in ya kamani sai ya barni kwance ni munafuka ina Hadasa da Inna.aiko na hadasa da Ya Habibu shi yace in ya tabani sai ya sabamai Tunda ya iya yima Budurwa Shoopping to zai iya rike kansa a Jami"a."
Anty Habiba na kara dariya tace"Lalle Sani ya gamu da Autan Inna..
Muhibba tace"Wlh kuna ganinsa hakane mugun dan rainin hankali ne..Nifa ko aure nayi Ya sani yazo gida na sai ya raina kansa shima yace ko a yar aiki bazai Daukeni agidansa ba..."
Anty Habiba tace"Duka karyan tsiya kuke..Sanda zaku nemi juna Habiba bata sani ba..Yau dai Sani dan gatan Inna ce domin nasan ya Kirata ya Fadamata zai dawo,tana chan ta kasa zama saboda shi.
Muhibba tace"Wlh komai ta samu yau na Ya Sani ne ai shiyasa ma kina cewa zai dawo na bar mai Innar har sai ya koma saboda in yana nan yana Hadamu da Inna ne kinsan sa akwai munafunci."
Anty Habiba dai har sai da ta gaji da Dariya Saboda indai Sani da Muhibba ne sai cikin ka ya kule suna Mugun Sako a tsakaninsu,Saboda shekaru uku ne a tsakaninsu Inna ma tace bai gama kaiwa bama shiyasa suke Takun saka ko zaman minti goma ba ayin shi Tsakanin Sani da Muhibba sai an bare da Fada kamar wasu yara har yau bazasu girma ba.
Anty Habibar ce tace"Na manta ma ban tambayesa ko yana zuwa gidan Baba Sunusi na gaya In yaje gidan su Baban mu kuwa..?
Muhibba tace"Kamar yana zuwa ba sosai ba dai kamar naji Inna na Fadin suna karatu tare da yaron Baba Sunusin anan Kano din ya kan je ammh kinsan Halin ya Sani bai da Sakewa da Mutane bar rainin wayausa a inda ya raina..
Anty Habiba tace"Nasan ai zai zo Biko.
Muhibba tace"Yazo din ya gani.
Anty Habiba ta gyara zama tana Fadin"Tsakani ga Allah Auta abar mganar wasa meye laifin Abbati..?
Yari mai kokarin neman na kansa sannan iyayensa mutanen kirki ne Auta ni wlh na yaba da yaron har nan Falo na sun sha zuwa da Sani.
Muhibba ta tabe baki wanda Daga gani ya zame mata Dabi"a kafin tace"Aini ban ce yana da wani aibu ba Anty..kawai dai bana son shi ne wlh.
Anty Habiba ta tsuramata ido tana kallonta kafin ta girgiza kai tana Fadin"Ko dai mganar Sanin da gaske ne..?
Muhibba tace"Me yace..?