Sashe 78
Saifuddeen Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ba musu ta zauna daman kujeru biyu ne a kitchen din Ummi ta kalleta na wni Lokaci kafin tace"Zan fada miki wani sirri Muhibba sirrin wanda daga yan'uwana sai ni muka san dashi Saboda Na aminta dake..Ina ji ajikina ke ce Farinciki yaro watarana..!
Ummi ta dakata kafin ta Sauke Numfashi tace"Duk cikin ya"yana shi ne mafi soyuwa a raina...Naso na rike sa ya taso a hannuna ammh haka bai samu ba Iya da kannen mahaifinsa suka ce dole sai sun Karbesu Daga Hannuna Sadiya ma da kigaa ta zauna a wajena Dakyar suka bani ita sai da Yaya Sunusi yayi kokari matuka a kan hakan.."
Nan Ummi ta shiga bata labarin Tun auran ta da Conel da takun saka da ke Tsakaninta da iya da Rasuwarsa da duka abubuwan da suka faru har zuwa auran Saifudeen da Amira da na Majeeda da Hatsaniyar da ya faru da auranta da Barrister da Dalilin zamanta a garin Abuja ta karishe da Fadin"Har gobe Iya bata Daina jin Haushi na kan wasu abubuwan ba sau Tari in yaro yayi wani abun ni take Zargin na saka sa ya aikata a komai ban Fita ba Saboda ni Uwa ce...Har gobe bata daina jin Haushi na ba kawai dai abubuwa sun yi Sauki ne Saboda wanda ya Hada ya Raba sannan ni kaina aikina na saka gaba sai wani abu ya taso nake zuwa lere ammh har gobe ban Daina mata alheri ba ko bakomai ita kakar ya"ya ne sannan uwa ta ke ga Conel mutumin da har gobe ban Daina kukan rashin sa ba yadda kika ga Yaro haka Mahaifinsa yake sai dai shi na kowa ne mutumin ne mai bakwarci da Sakewa ba kamar yaro ba.
Ummi ta karishe mgana tana kuka Muhibba ta Dafa Kafadarta alamun Lallashi Tana Fadin"Kiyi hakuri Ummi..Allah ya jikansa da Gafara.
Sai da Ummi tayi kuka har ta gaji Sannan ta share Hawayenta jin an fara Kiran Sallar mangariba ta mike tana Fadin"Ki rike abunda na Fada miki Muhibba don Allah ki kula da yaro."
Muhibba ta rike Hannayen Ummi tana Fadin"In sha Allahu nayi miki wannan alkwarin sai in da karfina ya kare."
Ummi taji Dadi har sai da ta washe baki kafin tace"Nagode matuka Allah yayi muku albarka ya zaunar daku lafiya..muhibba ta amsa da Ameen cikin jin kunya Ummi ta ce bari taje tayi salla Muhibba ta sauke miyar taje tayi wanka itama tayi sallar
Haka tayi sai da ta goge kitchen din sannan ta fito da Ummi ta ci karo a Falo Ta kalleta kafin tace"Yaro bai fito ba yanzu haka yana chan yana barcin sa na Fama ki tashe sa domin ya samu Sallah"
Daga Haka Ummi ta koma Dakinta Muhibba kuma ta nufi masaukinsu aranta kuma tasan tabbas yana wasa da Ibada domin ita bata taba ganin ya Fita Sallah ba sai dai yayi agida na gidan ma ba kan Lokaci ba,Kamar yadda Ummi ta fada ne yana kwance kan gado dagashi sai dogon wando yana barcinsa Hankalinsa kwance itace ma taji kunya ganin yadda yayi wani Dai'dai a kan gado Allah yasa akwai Vest a jikinsa ammh duk da Haka Kirar tasa ta bayyana kamar zata koma sai ta tuna mganar Ummi yasa ta karisa cikin Dakin da akwatinta taci karo sai Lokacin ta tuna inda ta barsa ta Dauke ta kaisa gefen madubi ta jingine Sannan ta karisa gefen gadon tana dan Bubbugawa kadan kadan ammh ko motsi bai yi ba,Sai da ta dan Buga Kafarsa dake cike da gargasa kamar ta Saka mai wuta haka yayi saurin Dauke kafarsa Lokaci daya ya bude ido Da ita ya ciro karo tana kallonsa ita kuma tana ganin ya tashi ta Kauda kanta tana Fadin"Lokacin sallah yayi.
Daga haka sai ta koma gefe ta Rakube tana kallon kasa bata kara kallonsa ba shima Idonsa ya Dauke akanta ya mike a kasalance kamar an mai Duka haka yake ji Tiolet ya shiga Muhibba kuma sai ta Duka tabude akwatinta tana neman Saukakkun kayan da zata saka taji ya Fito ko Dagowa batayi ba Shima bai nuna tana Dakin ba ya maida Jallabiyansa ya fice daga Dakin Sai Lokacin ta sauke ajiyar zuciya da Farko taso ta gudu Dakin su Laala sai taga bai kamata ba sai tayi Saurin Rufe Dakin sannan ta shiga tayi wanka a Gurgurje kada ya Dawo ya ganta har dai ta fito bai dawo ba Sannan ta Bude kofar Ta sauya kaya zuwa Riga da sikat na Kanti sannan ta Tada Salla bayan ta Idar ta zauna tana azkar Har aka kira sallar Isha"i ta Mike ta gabatar da sallar ta ta Idar tana addu"a taji knooking gabanta ya Fadi ta zata shi ne ashe Laala ce tazo kiranta in ji Ummi jin haka yasa ta Shafa addu"arta sannan ta fito abun mamaki yana Falon zaune kusa da Ummi bata yarda ta kallesa su Laala sun gama jera abincin saman Darduman da suka Shimfida Shi dai Saboda ita ne yasa yace ma Ummi Saman Dining zai ci nasa chan Zeeha ta kwasa ta kai mai ya basu wuri Muhibba taji Dadin haka matuka sai ta Sake taci Tuwo sosai shi ya Rigasu gamawa Ta gefen ido ta Hangesa sanda yayi ma Ummi sai da Safe ya shige su kuma suka Dasa Hira bayan su Laala sun gama kwashe abunda suka bata sun maida Kitchen kallo suka kunna Mbc2 ana Film din Tsoro Majeeda sai faman rawan jiki take yi suna mata Dariya Muhibba kuma da Ummi suna gefe suna Taba Hira jefi jefi Sai goma na Dare sannan Ummi tace su kashe kallo suje su kwanta Muhibba ma tace mata taje ta kwanta sai da Safe bata da zabi haka ta mike tayi ma Ummi Sallama su Laala ma suka yi mata Sai da Safe sannan ta wuce ta bar Ummi na kashe Wutar Falo zataje ta kwanta itama.
Kamar munafuka haka ta shiga Dakin Sai dai Duhu ya mamaye ko"ina bata ko ganin gabanta gashi bata san makunnin wuta ba Lalube ta Fara Sai ji tayi kanta ya kume da Bango Dafe wajen tayi tana Fadin"Wash..!
Ko motsin shi bata ji ba sai ta fara Lalube da Hannunta sai taji ta Dafa gado Cikin haka ne hannunta ya kai saman Fuskarsa bata sani ba Har tama Taba Sajensa kamar almara yana barci yaji kamar abu mai zafi ya Taba sa da Sauri ya bude ido makunni Hasken Dakin yana gefensa ne ya saka Hannu ya kunna Haske ya bayyana acikin Dakin.
Sai ga Muhibba Tsuru tsuru hannunta Saman Fuskarsa shi kuma Kamar ta Doramai wuta haka ya Dinga ji,shiyasa yayi saurin Ture hannunta ya matsa gefe da Sauri Cikin wani yanayi ya ke kallonta alamun lafiya..?
Ita kuma sai tayi Saurin matsawa gefe tana Fadin"Sorry ban gani bane..Da ma na shigo Dakin akwai Duhu ne."
Bai Damu da Wannan ba muryansa Shake yace"Me kika zo Dauka..?
Kallonsa tayi kafin tace"Ummi tace nazo na kwanta"
Ido ya waro kafin yace"Kwanciya kuma..?
A ina..?
A nan dakim..?
Bata ko iya basa amsa ba kanta na kasa mamaki da Taahin Hankali suka Tarun masa ya Ummi zatayi mai haka Ta ina zai Fara kwanciya da wata mace a Daki Daya..?
Kuma in yace taje Dakin su Laala ta kwana In Ummi taji sai ya raina kansa ammh ta ina ma zai fara kwana da wata acikin Daki abunda bai taba Faruwa dashi ba ai bai kuma san wani yanayi zai ji ba kafin Safe Zafin dayake ji ai ya illata sa
saukowa yayi daga kan gadon bai ko kalleta ba ya fice daga Dakinsa ta bisa da kallo Yana sanye da kayan barci masu nauyi riga da wando Farare baki ta tabe kafin ta Duka ta Bude akwatinta ta Dauki kayan barci ta Shige Tiolet abunta shi kuma yana Fita Falo Dakin su Laala ya so ya shiga sai kuma ya fasa yana Tunanin mafita kawai yaji muryan Ummi a bayansa Tana Fadin"Kai kuma Lafiyarka kake mana Zarya a falo da Daddaran nan..?
Da Sauri ya juyo tana kofar Kitchen Ruwa ta zo Dauka sai ya Fara kame kame kafin yace"Ruwa ruwa zan Dauka.
Bata ja da nisa ba ta fito ta mika masa na Hannunta tana Fadin"Mu kwana Lafiya."
Haka nan ya karba bata koma Dakinta ba sai da taga shigewarsa sannan ta Sauke numfashi Tasan Halinsa ba Ruwa ya fito Dauka ba Duk da Muhibba na boye mata komai ammh tasan har yanzu basu Daidaita ba yau kam sai taga yadda zasu yi Daki Daya zasu kwana har su koma Gidan su.
Koda ya koma Dakin Muhibba ta fito Daga Tiolet ta saka Kayan barcinta ta kuma maida Hijabinta Blanlet ya Dauka da Filo ya saka a kasa ya kwanta ya Lulluba da blanket din ko mgana bai mata ba ganin haka yasa ta hau gadon ta kwanta ta Takure waje Daya ga Haske ya isheta ba kuma
ta san inda ake kashewa ba shi kuma Daman bai so a kashe din shiyasa ya bar shi gwara a bar Haske din duk da shima yana Damunsa.
Muhibba dai bata jima ba Tayi barcin yana jinta tayi addu"a barcinta ta Tofe jikinta sai yaji kunya shi wai she ma yake addu"an kwanciya barci kamar ta Tunasar dashi Shima sai da yayi addu"an sannan wani barci Cikin Salama ya kwashe sa bai Farga ba sai da yaji Ana Taba kafarsa sannan ya iya Bude ido itace tana Tsaye gabansa Ruwa na Digowa daga Fuskarta Alamun alwala tayi Cikin sanyin muryan tace"Zaka rasa jam'i..!"
Kauda kansa yayi Lokaci Daya ya gyara kwanciyarsa ita kuma gefen gado ta koma ta shimfida Sallayar data gani Saman gado ta tada Raka"atanul Fijar,Har ta idar bai tashi ba Kamar ma barcin sa ya koma Daga zaunen ta mika hannu ta Sauke Bargon daya dukunkune aciki har zuwa Cikinsa a Fusace ya juyo zai mata mgana sai ta tare shi da Fadin"Addinimu ya koyar damu cewa mu Rika koya ma yaran mu ibada..mussaman Sallah Tun suna da Shekaru bakwai zamu rika Nusar dasu in suka kai shekaru goma akace mu Dake su in ba su yi ba..!