Sashe 131
Saifuddeen Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Baba Lami tayi addu"a kamar me Tayi kuka tana fadin Allah ya shiga Lamurukun mun gode ga ci mai kyau ga wajen kwana ga Surutu bata da bakin mgana sai fatan Allah yasa a mizani..ana saura Kwana Hudu sallah yake fadamin dukkanmu a lere zamu yi Sallah har da Ummi da su Laala, Adda Sadiya da mujaheed kuma Kano zasu yi sallahr wajen Dangin mahaifinsu,sai daga baya zasu tarar damu a leren.
Yace ana gobe sallah Zamu tafi domin chan yake son ya samu Sallar Idi itama Ummi ranar zasu zo ko sai washegari,Shiyasa gabadaya Suyan Nama da su kaza da wuri nace Baba Lami tayi mana kayan Fulawa kuwa Anty Habiba tayo min daga zaria Bama yaje ya taho min dashi da Sabbin Dinkinan mu ni da su Wasila chan na bada aka Dinkamana.
Kafin ranar mun gama shirya komai Naman duka dashi yace zamu tafi kadan na rage na Dibar ma su Baba lami komai da komai Tunda su zaria zasu koma su yi salla har wasila sai min Dawo zamu biya mu Dauketa 30k Saifudeen ya bama Baba Lami da kayan abinci ni kuma na Hada mata da Sabulai da mayuka kannen wasila na basu kayan kwalliya wasu kayana ma da suka min kadan duk ita na bamawa Sauran kuma ma Rage ma Inna in zataje Bakori bayan sallah a tafin musu dashi.
Ana gobe sallah da Safe Bama ya maida Baba Lami da su Wasila zaria mu kuma da yammah muka Tattara komai Har da kayan abinci akwati guda nayi mana na kaya ni da mijina har sannan muka Rufe gida Tim kr Tukin Bama na gidan gaba mu kuma muna gidan baya Booth din mu shake da kaya sai Lere.
Daman an san da zuwan mu Kayan mu dai gidan su Saifudeen na Lere da Iya ta saka aka gyaresa tsaf suka fara sauka mu kuma muka fara Sauke gajiya Dakim Iya anan muka sha Ruwa sai nan nan ake yi damu abinci yafi kala goma agabanmu,Saifudeen dai ruwa kadai ya sha ni kuma na samu Kwadon Rama da iya tamin ina ci muna zuba hira da iya Inna Talatu kuwa ita ta soya ma Saifudden Doya yace baya son kwai sai ya Hada da Tea ya sha,Sai Dare su Ummi suka Sauka gida ya Rude da Murnan Har da Majeeda an zama yan mata mgana Daya biyu Turanci Kowa sai mamakinta yake yi.
Nan muka hade ana ta hira su laala Dai shashen su Majeeda suka sauka Ummi kuma Dakin iya ta Sauka Tazo da abinci shi Saifudden ya samu yaci Tuwon shinkafa miyar agushi da ogun da yaji Naman rago.
Ni kaina naso nayo kwanciyata Dakin Iya sai Ummi ta hanani Dole nabi Mijina zuwa gidanmu muka yi wanka ni da wuri na kwanta Saboda gajiya Sai da asuba ne Saif ke fadamin an ga wata yau Daya ga watan Shawall.
Saboda haka ranar jumma'a ta kama Ranar idi,Garin Lere an tashi da Hada hadar sallar Idi makale ma Saif nayi nace nima sai naje Sallar Idi Shi Farar Shadda yasa tana maiko da bakin takalmi
bakin agogo da bakin Takalmi ni kuma sai na saka Less pink mai Ratsin blue da Hijabi na mai blue da takalmina flat shima kalan blue nayi kyau matuka har Saifudden ya Dinga Daukan mu Hotuna.
Muna fitowa Cikin gida muka shiga muka iske har Iya ta cakare itama zata masallaci su Laala sun saka kaya iri daya Shadda mai ruwan kasa Dogayen riguna harta hijabansu da takalminsu iri daya ne
Kowa ya gansu yan ukun Ummi yake kiran Su baffa Hayatu ma sun sha Fararan Shaddodi har da Goggo Atika itama ta zo da zugan ya'yanta masallacin ba Nisa da kafa muka tafi Saifudeen yayi gaba da shi da suBaffa Hayatu da sauran mazan makota ni
kuma ina cikin su laala muna gaba Ummi na baya tana rike da iya suma tafiya Sannu Sannu Ita da da su Inna Talatu.
Mun jima a masallaci ana huduba kafin atada salla,cikin ikon Allah mukayi sallar Idi muka idar Lafiya aka fara yima juna barka da Sallah
Chan muka bar su Saifudden domin sun chan bangaran maza muka Dawo gida,na tafi da su Laala suka taimaka suka Dafa Farar shinkafa daman Baba Lami tayi min miyar Naman Rago nazo da ita sai Cowslow,nace su dibar ma Saif na shi Sauran su kai cikin gida na raba Nama biyu da kayan Fulawa na ce su kai ma Iya kafin na shigo.
Ban koma gidan ba sai yammah Saboda Saifudeen bai shigo gida da wuri ba yana waje tare da mutane daya Dawo kadan yaci abinci Ya kwashe da naman ya kai ma jama'ar waje su bama daman na saka musu nasu.
Da yammah da na koma har Goggo Atika na gidan,gida yayi albarka iya bakinta har kunne tana tamin godiya ce ma Ummi take yi"Zaliha ai kema Allah ya saka miki da alheri. hakika wannan yarinyar Muhirba yadda take mana bamu da bakin mgana sai dai godiya da Fatan Allah ya sauke ta lafiya"
Ni duk sai kunya ta kamani makota makota haka ta rika aika musu da Nama da su Cake tana fadin na matar Saifu ne Muhirrba tazo mana da wannan abun arziki Ummi kuwa Ranta Fes Domin ta san Muhibba ta yi gadon kyakyawan Dabi"u su Laala ba zamasun shiga gari wai suna ganin gari sai bayan mangriba suka Dawo suna Dariya sun hango Hamma akofar gida suka chanza hanya saboda kada yayi musu fadan sun kai Dare b'a gida ba.
*Janafty*
*SFD0047*
*Amnaf_sudanese _collection*
*Tana saida original laffaya kala daban daban daga Sudan kama daga na Amare da Kuma casual muna da available a Nigeria kuma Muna aikawa daga Sudan Zuwa Nigeria ko'ina a fadin Jahohi talatin da shida har ila yau dai akwai humra da turarrukka sadidan na matan aure daga Sudan,ba fa anan kada'i muka tsaya ba Muna saida kayan lalle akan sari da Rahusa da kuma siyan Daya,akwai mayuka da dilka da kayan gyaran jiki na ainahin ba Mix ba, wadan'da zasu fitar Miki da fatar ki tas ba bleaching fuskarki tayi haske tayi walwal kina kyalkyali and duk abunda kikeso a Sudan Muna kawo Miki shi har gda Nigeria Amnaf Sudanese collaction ba abunda bama saidawa kama daga kayan kamshin jiki na kaya da na fata +249923097401*
*Ki biya ki karanta cikin salama kiyi ma girman Allah in baki biya ba, kada ki karanta min littafi sannan kada ki yada'min shi don Allah pay N500 via jamila umar gtb 0552179550 ko katin waya ta wannan lambar 09069067488*
IN nace ban ji dadin yin Salla a lere ba nayi karya sosai naji dadin garin mun sha yawo ni da su Laala sai gani har gidan Goggo Atika wannan karon ta karramani sosai ta dinga ina zata sakamu,Ta kuma sakin min fuska mukayi ta hira da ita,Sai dare muka koma gida makota da abokan arzuka ba inda Iya bata saka an kaini ba Ummi ma duk ta shisshiga an gaisa Washegarin sallah da kwana Biyu muka je har gaban maimartaba Sarkin lere muka gaishe shi ni da Saifudeeen yayi ta saka mana albarka,Abakin sa naji Tarihin asalin gidan su Saifudeen,Tun daga kan wanda ya Haifi kakan mahaifinsu har zuwa kan iyayan su.
Anan ne naji ashe su asalin su Daga Larabawan Sanjaha da suka yada Zango a garin lere suke,da yadda garin Lere ta kafu da Tarihin Sarautar garin da komai da komai hakika na karu Da abubuwa da dama a bakin maimairta an shiga dani har cikin gida Dakin Uwargida Fulani mai babban Soro chan na zauna muna ta Hira da ita sai naji ina sha'awar gidan Sarauta komai nasu cikin Tsari ne chan mukayi mangariba da isha sannan muka Dawo gida suna ta saka mana albarka Maimartaba yace yana jira Amarya Ita kuma Fulani tace tana jiran megida duk sun fahimci ina da ciki kibar da suka ga nayi ne sannan akwai kibar ciki akwai na mganin asibiti Allah yasa yanzu sai bayan Sati bakwai muke komawa ganin Likita Saboda na karbi dukkan Treatment dinsu.
Na kai ma Maimartaba Dublan da Jiya su laala suka tayani muka yisa Saboda komai ya kare sai na hada musu da Naman kaza da Dambun nama na kai musu masu saurata ne suna da shi ammh sun girmama wannan kyautar maimairtaba yayi ta kwarara mana albarka damu da zuru"ar da zamu haifa nan gaba.
Muna tafe da kafa zuwa gida ni da Saifudeeen yana rike da Hannuna Sabooda naga gari sosai nace muje da kafarmu bai musa ba Saboda ai motsa jiki na da kyau barin ma ni da nake da juna biyu.
Muna tafe ina yaba Kirkin Masarautar Lere da yanayin Tsarin garin Saifudeen ya kalleni yana Fadin"Ko dai nan zamu dawo ne Muhi..?