Sashe 83
Saifuddeen Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Gaban Tv bangon ya isa ya kunna sa sannan ya Dauko Remot dinsa ya Dawo ya Zauna daidai Lokacin da Muhibba ke fadin"Eh..Eh ana mangariba ta tafi"
Cikin mamaki ya kalleta kafin ya maida Hankalinsa kan Sarrafa Remot din da yake yi yana neman Tashar NTA zai kunna yaga Labarai sai da ya Saita in da yake so sannan ya kalleta kasa kasa kafin yace"me ta tsaya yi da ta kai Dare haka.?Dalilin haka yasa Mijinta ya kirani yana neman Zagina"
Da mamaki ta Dago tana kallonsa Kai ya gyada mata yana Fadin"Yes..He Call me yana ta min fada"
Sai jikinta yayi sanyi shiyasa Adda Sadiya taki Tsayawa tana ta Sauri Allah Sarki Allah yasa bata sha Fada a kaina ba kanta na kasa tace"Aiki ta tayani gidan duk yayi kura sannan mun yi girki tare da ita"
Kai ya jinjina bai yi mgana ba sai yaga ta Dago wayarta tana Fadin"Bari na Kirata Allah yasa ba matsala bace ta Faru tsakanin su ba"
Binta yayi da kallo ganin da gasken kiran zata yi yasa yace mata"No..No Need"Tsayawa tayi tana kallonsa komawa yayi ya jingina da kujera yana Fadin"Wannan Tsakanina da shine .So dont worry ba abunda zai Faru."
Ganin yadda tayi ne yasa ya kara kallonta kafin yace"Ok.."
Sai ta Dagamai kai Lokaci Daya da Sauke ajiyar rai Saifuddeen yunwa yake ji Sosai Rabon sa da abinci Tun Tea din da yasha Da Chips a Office gashi tace sun yi girki shima yaji kamshi abinci ammh Muhibba bai san Manufarta ba taki tashi ta kawo mai abinci ko tayi mai tayi shikuma bazai iya Tambayarta ba gaskiya Lokaci bayan Lokaci yana kallonta ta gefe ido tana zaune tana wasa da wayar Hannunta bai san ta kasa Tashi ne ballatana ta kawo mai abinci Tun yana Fahimtar kallon da yake yi har yaji ya Gundure sa sai ya mike Zumbur kamar wanda aka Tsikara ya Tsaya kawai yana kallon Cafet din daya malale Falon
Ganin ya mike ne yasa itama ta mike Tana so tayi mgana ta kasa sai kawai taga ya juya da sauri tace"Arm.."
Sai ya tsaya bai juyo ba alamun yana Sauraranta Cikin rawan murya tace"Abinci..Akawo abinci"
In zata saurara sai da ya saki ajiyar Zuciya mai nauyi Sannan ya juyo bai ce mata komai ba ya koma ya Zauna sai itama ta saki Numfashi ta Ijiye wayarta saman Hannun kujera ta wuce Kitchen ya bita da kallo har ta Kule ma ganinsa wani mirmishi ya Saki afili ya Furta"Muhibbat..MUHI.."
Kamar yadda yayi mata Saving a wayarsa kenan sosai yaji sunan ya kwanta mai arai yana sin yaji yana Kiranta da shi ammh kuma baya iyawa basu taba ma Samun zama kusa da juna ba sai yan kwanakin nan.
Yana zaune sai Uban jera mai abinci take yi Da Farko Saman center table ta Fara dorawa sai yace ta Sauke kasa babu Dining a gidan ballatana shi yafi son cin abinci a kasa Fiye da ko"ina Duk da yana da karancin Shekaru a alokacin bazai manta ba da shi da Sadiya da Ummi da Abba da shi Tare suke cin abinci a saman Cafet a kasa Lokacin suna Gidan su Jaji barrak wannab Dabi"ar bata sake sa ba har yau ko agidan Ummi ba kasafai ake cin abinci Saman Dining ba.
Har ruwa sai ta ijiye mai sannan ta koma gefe ta tsaya Dagowa yayi ya kalleta kafin yace"Thank you"
Sai taji Dadin mganarsa ko mai kankantar godiya in dai taga wajen Miji ne tana da matukar Dadi da Tasiri.
Juyawa tayi ta koma Dakinta sai ta manta da wayarta sai kuma ta kasa komawa gwara ta basa Lokaci yaci abincinsa ai ko gogan ka Baisan ma ina yake zura abincin ba Bakinsa da kunnensa na Motsi Saboda Dadi Sakwara Mulmule uku yaci sannan ya Dora da Lemon kankana ya sha Ruwa yayi gatsa ya koma ya jingina da kujera zufan Natsuwa da koshi suna Saukan mai kan Centar table din ya Dauki Remot din A.c ya kara karbinta Saboda ya samu iska ya shigesa sai a lokacin yaji ya Fara dawowa daidai da
yayi gatsa sai da yayi Hamdala a Fili.
Wayarta dake gefensa ne ake ta Kira da Farko bai ji ba sai daga baya sai ya mika Hannu ya Dauko ta "AHKI" yaga sunan mai kiran sai ya kasa Sauke wayar daga Hannunsa har ta katse a ka kuma kara kira again sai ya juya yana Kallon Dakin tada shiga Kamar bazai mike ba sai ya mike ya baro wajen zuwa Dakinta Lokaci daya yana Kiran sunanta da Muryansa" MUHII"
Zaraf kamar Daman tana jiran kiran nasa ne sai gashi ta fito sun Hadu a tsakiyar Falon sai aka fara kallon kallon Kanta na kasa sai taji kunya cikin Wani yanayi tace"Sorry sai naji kamar kana kirana ko kana Bukatar wani abu ne..?
Mika mata wayar yayi ta karba Sannan ya juya yana Fadin"Thank you for da Delecious.."
Falon ya koma ya Hakimce kan kujera Shi ta bi da kallo kafin ta kalli wayarta bata Dauka ko an kira bane sai bata Duba ba Falon ta koma ta kuma kara Sauke wayar a kan kujeran datashi ta Duka ta fara Tattara abubuwan da yayi amfani dashi shi kuma aransa yana ta Fatan kada ta Bude Cooler ta fahimci abubda yaci sai dai addu"ansa bata ji ba Tun a wajen ta Bude daman Hudu ne saura Daya da mamaki ta Dago tana kallonsa shi kuma sai ya wani Dauke kansa ya barsa Dariya ta kusa kamata sai ta Danne ta kwashe komai zuwa Kitchen ya bita da kallo yana Mirmishin gefen baki Tunda ta shiga Kitchen din bata fito ba Tsayawa tayi sai da tayi Dariyanta ma"ishi Sannan ta Zuba Sauran wanda ya Rage taci Sauran ta saka a Frezer gobe zata Dumama shi taci Saboda yayi mata Dadi.
Bayan fitan ta falon aka kara Kiran wayarta har sau biyu Dalilin daya sa kenan ya mike ya Sake Dauko wayar bai yi wani Tunani ba ya Dauka da Niyar yace bata kusa kawai sai yaji Muryan Namiji Cikin marairacewa"Haba Ranki ya Dad'e shikenan Saboda ku ne gwamnati Daukan waya ma sai ta zame miki aiki..?Ko sai na Samu appoitment ne bansani ba Autar Inna..?
Ya karishe Fada Cikin yanayin Zolaya kafin ya zarce da Fadin"Ko ki nemeni Jarabawa zata kashe miki Dan"uwanki Barrister Sani Balle mai Rago da kike da shi kadai a duniya..Yanzu muka mgana da Inna ita ke fadamin kina Kaduna nace Un..Umh..Ranki ya Dad'e hajiya Muhibhatu Honeymoon aka tafi ne..?
Ya fada Lokaci daya yana kwashe mata da Dariya Saifuddeen sai ya kasa mgana Kawai mamakin Sani yake yadda ya Tsinke da mgana batare da yasan ba da mai wayar yake mgana ba,ganin kamar zai kara yanko wata mganar me yasa yayi gyaran Murya data Fadar ma da Sani gaba da Sauri yace"Who are u..?
Ina ka samu wayar kanwata..?Shiyasa nake ta kiranta ba"a Dauka ba kai barawo ne ko..?,to in ma Satar wayar kayi ko Tsinta lemme dvise u my Friend ka gaugauta mai da wayar nan wajen mai ita in baka sani ba bari na Sanar da kai Mai wayar nan mijinta Kwamishina ne in ya saka aka gano ka Kashin ka ya Bushe sannan ni nan yayanta Barrister ne wlh sai na Daureka har igiya tayi rarara yar gata ce ta Mussmman gaba da bayanta Mazaje tun wuri ma ka Fadamin inda kake yanzu na sani ko Ranka ya baci."
Sani ya karishe Fada Cikin Tsawa Domin har ga Allah ya Dauka an Sace wayar Muhibban ne sai ya so ya Tsoratar da wanda ya dauki wayar ya Fadi inda yake.
Saifuddeen daya kasa rike Dariyansa bai san Lokacin daya saki Dariyan nasa ba Sani yaji ransa ya baci yace"Har na baka Dariya ko..?Ok karka Fada din kagani na Rantse har Dangin ku sai abun ya shafa aai Fada da gwamnati ba Riba gwara ka Taimaki kanka Dan Samari tun muna shaida juna ni da kai ka Fadamin inda kake mu Daidaita kafin mganar taje gaba"
Sani ya fada with full Comfident,Saifudeen dariya yake har sai da ta fitar da Sauti da Muhibba na Kitchen sai da taji Wanke kwanukan da suka bata take yi da Sauri ta kamallah komai ta goge wajen ta Fito domin taga abunda ya basa Dariya har yake yin ta mai Sauti haka sai dai ta Daskare a atsaye sanda ta fito ta gansa da wayarta a kunnensa yana Dariya.
Bai ma ganta da Farko ba sai daga baya lokacin Sani ya koma lallashinsa ya Fadi inda yake kaawai azo a karbi Wayar an yafe masa basai mganar taje gaba ba.
Yana ganinta ya nufeta da wayarta ya mikamata lokaci daya yana Fadin"Barrister Muhammad Sani Bello mai Rago is on call"
Muhibba ta zaro ido tana kallonsa sai ya daga mata gira yana Dariya Lokaci dsya yana kara mika mata Wayar nata jikinta a sanyaye ta amsa aranta tana Tunanin da waye yake mgana..?Sani..?
Data shiga uku tasan Halin Sani da Fadi ba"a tambayeka ba.
Juyawa yayi yana Kokarin Danne Dariyarsa yaji muhibba na mgana a hankali bayan ta Duba taga Sani na kan Layi har Lokacin"Sani me ka aika ne haka..?
Dagachan bangaran Sani da ya shiga Dimuwa da karfi yace"Muhibba ke ce..?
Muhibba tace"Eh mana me kace mai Hala.?
SANI cikin Sauri yace"Shi wa wai..?"
Muhibba sai ta kasa mgana Ganin Saifuddeen ya na kallon Muhibba ya Kasa barin Dariyansa hannun ya mika mata alamin ta bashi wayar ba musu ta mikamai ya karba ya maida ta a kunnensa ya juya yana Fadin"Sunana Dr.Saifuddeen Conel.Salahudeen Lere How can i help u Barrister.."
Ya karishe Fada cikin taushin murya ai sai Sani ya Rikice ya fara maimaita sunan aransa kafin ya gano aikin da yayi yadda kukasan yana ganin sa haka ya mike ya kame Tsaye ya sara kafin yace"Sir..Am sorry Sorry.."
Saifuddeen na Dariya ya zauna Saman kujeran da ya tashi yana Fadin"Barrister sani kai Lauyan gwannati ne ko.mai zaman kansa..?
Sai Sani ya fara Raba ido yana Sosa keya Cikin yar Dariya yake Fadin"Ranka ya Dade mai zaman kansa nake son zama insha Allahu."
Saifuddeen na Yar dariya yace"Ba zaka yi mana Lauyan gwamnati ba Sani..?