Sashe 18
Saifuddeen Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Shiyasa muna Dawowa bata sani ba na kwashe kayana na Gudu Gaya daman Lokacin nagama Bautar kasa kafin na samu aiki ina gida.
Achan Gaya wajen Goggo Naja nake Sauka in naje saboda itace kawar innamu,Duk da suma su Inna Firdausi girma yasa sun sauya Hallayansu ammh kuma nafi sakewa a bangaranta Saboda diyarta Sa"atace Asma"u ammh an yi mata aure shekarar data gabata tunda su basa zurfi a ilimi,Sannan ina zuwa gaida Goggo Barira duk in naje garin da kuma gidan Baba Sunusi shi ba kasafai nake zuwa ba Saboda nafi zuwa In tare da Inna muka zo garin.
Aikin koyarwa bashi ya zaabeni ba ni na zabesa da kaina domin yana Burgeni,Ita Inna Burinta nayi aure bata so ma nayi B.Ed dina ba ammh Ya Habibu da Anty Habiba da megidanta suka Lallashi Inna nacigaba har nakai matakin da nike ayau zuwa Lokacin kuma bansan adadin Samari masu abun hannunsu da suka nuna suna so na ba naki su,Har da'n Baba Surajo Aminu daya gama karatunsa a zaria nan Nuhu bamalli yayi Nd dinsa da H.N.D Dinsa gidanmu ya zauna ma kafin ya koma cikin makaranta shima har Baba Surajo ya sanar mawa yana sona ammh naki sa Ya Habibu yace kada a matsamin,Ran Inna sai da ya baci ahakan ba to gwara ma shi tafi jin Haushin yadda naki wani abokin kasuwancin Ya Habibu Alhaji Maude,Shagonsu suna kusa da juna ne a Sabon gari sannan suna Aminta sosai,ya so ni sosai matarsa ce ta rasu ya"yansa uku tun wani zuwa da yayi gaida Inna ya ganni shi kenan ya Rude sannan Ya Habibu na Fadin kirkinsa da Hallayarsa na gari aiko Fir naki sa shi kanshi da Bakina na Fadamai yayi Hakuri Inna dataji sai da tamin Dundu Sani na Zugata wai Bani da mutumci ne babbar Mutum kamar Alhaji Maude na wulakantasa Shi kuma Ya Habibu yana da Zafi ammh kuma awajena ruwan sanyi ne Baya taba Tsamanin in nace bana son abu to shima ya barshi kenan Da Inna ta Fara Fadan yana Daure min gindin Iskanci ya zaunar da ita ya Fadamata Cewa kamar Amana ne ni a wajensu Baba ya bar gidan duniya dani aransa Bai kamata domin kasa ta rufemai ido kuma sai a tursasani yin abunda ban yi niyya ba ballatana sha"anin auren wannan zamanin kada ayi kuma Daga baya azo ana jin zafin juna da wadanan kalaman Inna ta dan Sausautamin ammh a kwanakin Inna In na mata mgana Dakyar take amsani ballatana Lokacin Sani yazo Hutu ya dinga Hura wuta..Kai Sani karshe ne wajen Hada husuma baya Raba Fada sai dai ya hada dackaifin Bakinsa...
Sani Bello maiRago,Dan gaye ne sannan dan Fafane sani yafi ni kyau kamar yadda yake fadi saboda yafini Dogon Hanci sannan dogo ne burin kowacce Macen zamani ya iya Tsara Zence gaskiya kuma ya iya Turanci wannan Zamanin ta wannan bangaran sai dai mu goga in Wulakancinsa ya tashi sai yace bazai yi mgana da Hausa ba duk yinin Ranar,Ni wani lokacin bana tankasa saboda nasan So yake yaga ya sakani kuka ko kuma na kulasa mun yi tsiya ammh shi kanshi ya sani ni Muhibba a Karatu bai isa yamin zarra ba sai dai banbamcin inda kowa ke karatun nasa..
Sani tun ba yau ba ya sha sakani kuka,aTun ban gane ba har na gane nima na fara kwatan kaina yana gayamin zan fadamai sai ya Bige da na Rainasa namai rashin kunya ai shi Yayana ne ga Sani da Saurin Hannu Abu kadam in ina kusa dashi sai yace zai kaimin Mari wannan kuma Inna ta takamai Burgi tace bata son iskanci shi ai bata Dakesa ba da zai rika Dukana Shikenan sai ya koma in ya kamani sai kusa sumar dani ni kuma nace in ya Fasa in ya Biyoni sai na shige Shashen Ya Habibu to yana jin kunyar Anty Zeenatu baya bina chan Saboda yana son kanwarta duk da na yaudaran daya saba yi ne sannan Sani yana bala"in Shakkar ya Habibu ni kuma ya Habibu da Anty Habiba basa taba kwaremin baya har gwarama Anty Habiba muna yar Tsiya da ita wani Lokacin.
Ban kara shiga uku da Lamarin Sani ba Sai da abokinsa Abbati yace yana sona Abbati makotanmu ne,Babansa yana da gareji na gyaran mota achan bakin Titi,Abbati shi ke kula da wajen Sannan shima ya iya kanikancin,Sai dai bai yi karatu ba iyakarsa Secondary school,Abokin Sani ne Tun Dawowarmu anguwan,Tun suna yara Bashi da wani aboki kaf anguwan nan sai shi Tare sukayi islamiya dashi ajinsu Daya har makaranta secondary ma tare.
Ni ban raina Abbati ba ammh ni bai taba kwantamin araina ba kuma bazan Boye abunda ke raina na cutu ba,Tunda Sani yaga na nuna bana son ya kara matsanin Lamba ko baya gida sai ya Kirani a waya yana gayamin mgana kan abokinsa ni kuma na tankasa muyi Rabuwar tsiya a baya muna Fada ammh bana kwana bamu Nemi juna ba ammh Dalilin mganar Abbati muna gabar wata Daya da Sani Saboda ko baya gida muna Haduwa a Chart Tunda ina da babbar Waya Infinix Hot 12 da Ya Habibu ya siyamin Sai muyi wata bai kirani ba nima haka sannan a chart bayamin mgana nima nayi kamar ban gansa ba Sai dai muyi View Status din juna kuma ko Dawowa yayi muka Hadu kowa zai Dauke kai ne ammh shi kam sai ya samu mganar daya Chabamin.
Akwai tsiyar da muka tabayi wanda bamu taba irinta ba kan ya bama Abbati Nombar waya ta kuma sai da nace Kada ya basa Abbati na kirana na Gane muryansa na kashe Sani baya Gida yaje Bakori gaidaa Babani ya kwana Daya ya Dawo yana Dawowa na Taresa da bacin rai meyasa ya bada Nombana yace ya bada ko zan dake sa ne..raina ya baci nace bana son haka Sani kada ka karamin haka shima ya tasomin na Raina sa ni kuma naki guduwa ya mammareni da girmana fa har Bautar kasa nagama alokacin aiko ranar naci kuka Inna tana jin mu taki tankamu tayi banza Damu sai da Ya Habibu ya Dawo na tafi Shashensa ina kuka na Fadamai ya Kira Sani yamai Fatafata yace kuma Abbati ya kyaleni Tunda bana so Watarana Wanda nake son Allah zai kawosa Tunda ga Lokacin Sani kamar ya Hadiye rai da an yi mgana Sai yace Ni ai Sauran Aljani ne sai ma wanda yaga Allah ne zai taimakamai yasha sani kuka ba Tun yau ba sai dai abun tambaya anan Suna da Sheda ko Hujjan Saifudeen ya aureni..?
In suna da Hujjan shi ba Mutum bane ammh basu da Hujjan Mganar karyan malaman da suke Fadin ya aure kawai dai shi Namiji ai sai kana Ra"ayinsa zaka auresa ni abunda na yarda dashi har yau ban samu wanda yayi daidai da Ra"ayina bane In na sameshi zan karbesa kuma nina zan yi aure ko don na Numa su Inna Ni SAIFUDEEN bai aureni ba.
Na fara aiki da makarantar Saifudeeen Acadamy shekara daya da wattani a online naga Tallar sabuwar makarantar sannan kuma suna Neman Sabbin malamai,alokacin makarantar shekararta Biyar ne da Budeta ammh Saboda Tsaruwarta da yanayin Tsarinta yasa take da Dalibai kamar tsohuwar makaranta Tsakani ga Allah Sunan makaranta ne yafi jan Hankali na domin har Gobe ko a ina aka Kira sunan Saifudeeen sai gaba na ya amsa,Ta online muka cike Form da bayanan mu sannan Daga baya suka N
eme mu mukaje cikin makaratar mukayi Exam ta Computer sai alokacin na kara raina kaina Dana ga makarantar da irin malamanta da wadanda suka jagoranci jarabar duka Drs na ilimi,sannan malamansu Very Educated kai daga gani kasan wajen ba wajen marasa ilimi ba ne waje ne na wadanda suka san me suke yi ban Taba Zaton bazam ci ba saboda nasan kaina ba cika baki ba Bayan wani Lokaci aka turomana Sakon muje Interview,anan ne kuma na Hadu da Anty Khadija da Anty Usaina da Uncle Hafiz duk tare aka Dauke mu.
Kuma cikin ikon Allah mun ci sannan aka Daukemu aiki a matsayin parmanet, malamai a makaranta sannan A Teacher per class ne ni primary 4 nake Dauka Shashen primary,Da albashinsu mai Tsoka sai dai sai fa ka Dage domin basa Shiri da Malamai wadanda basu san abunda suke yi ba ganin haka na kama jikina sosai na rike aikina da Hannu Biyu ba ni da Ranar hutu sai Weekend a cikin makaranta kuma ko Zaman Staff room da sauran malaman kan yi ba na yi ina ajina saman kujeranta ina Duba Darasin gaba da zan yi ma yara sam bani da wasa kowa ya sani shiyasa sauran malaman ke kallona ni ba kyau ba yar masu kudi ba sai uban girman kai Duk ba dai ba na mugun shiga ba Koda yaushe Anty Habiba da Ya Habibu Cikin dinkamin kaya suke nima ina yima kaina saboda Dole Zirga zirgan zuwa makaranta sai da Kaya da wadatttun Hijabai.
Ban damuwa da mganar da ake yi akainq abu daya tn sani ba na gaba da kowa ina gaisawar mutumci da mutane sai dai bani da Sakewa ne da kuma irin shanshanci na wasu matan uwa uba kuma ba ni da Hayaniya surutuna ba na cika sakinsa a ko"ina Shiyasa Anty Khadija da Anty Usaina ke adawa da ni barin ma da suka ga Har Deractor musa Dake Rike da Ragamar makarantar yana yabama min sosai,Kuma har yau basu san waye mai mallakin wannan makaranta ba Director Musa ya ce Kila wannan Speech din da za'a yi in mai makaratar nada Lokaci zai yi kokari yaga ya matsamai ya samu zuwa.
Wannan kenan.
*********
Tunda Muhibba ta shige cikin Daki bata kara ko lekowa waje ba batasan ma Tafiyar su sani ba sai dare da Baban Walid ya Dawo yana Tambayata Siyama ta shigo ta kirata ta Zumbuda katon hijabin Anty Habiba ta fita fuskarta Duk ta Kumbura Saboda kuka ta zauna a kasa suka gaisa
Yana Zaune yana cin abinci ya kalli Anty Habiba yana Fadin"Waya taba mana Auta ne..?
Anty Habiba na kallon Muhibba da tana wani Hade rai tace"Kaima ka sani..Ita da Sani ne.
Yace"Sani..?
Ya dawo garin ne..?