← Book details Saifuddeen Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 144 OF 144

Sashe 144

Saifuddeen Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Naji mamaki da na gansa shima ya Hade cikin Shadda Dark blue har da babban Riga yayi kyau har ya gaji da kyau Kansa bakar Hula ce hakama Takalmin kafarsa Kamar yasan nima Jakata da takalmina bakake nayi amfani Dashi gidan ba kowa jiya duk suka bi Wasila da tazo gaishemu ita da mijinta.

Muna rike da Hannun juna muka Sauko Daga saman bene domin makeken gida ne muke ciki a Abuja. ma"aikatan gidan suna ta faman zubewa suna gaishemu,muna rike da Hannun juna har Haraban gidan Sabbin Excort dinsa suka Bude mana bayan wata bakar Jeef katuwa muka shige Ciki,Tsoffin Excort dinsa su Bama suna kaduna muka bar su tunda Saifudden ya samu karin matsayi suma gwammati ta sauya musu inda zasu yi aikin su ammh shi kan shi Saif ai bazai manta da su Bama ba tare aka sha gwagwarmaya.

Abunda ya bani mamaki sai waya Saifudden yake wayar da na kasa gane masa sai kawai na kwantar da kaina a kafadansa ina fadin"ABU SAHLA ina zamu je..?

Yana kallona yace"Inda na dade ina miki Tanadi UMMU SAHLA"
Zan yi mgana sai ya hanani ta hanyar sumkuyawa ya sumbaci bakina Dole nayi shuru.

Sai dai nayi mamakin ganin mun zo wani Sabon gini,motar mu ta Sulala Cikin karamin Bulding din abun mamaki muna fitowa Daga motar kawai Flowers suks fara mana maraba Ina ji Saifudeen ya Rikoni barin jikinsa ban gama Dawowa Daidai ba naji da ihu akaina ko da na Dawo ina gani Daidai sai mamaki da aljabi ya cikani ganin harabar inda muke kamar ta makaranta sannan ga rumfuna nan an saka da Kujeru ba ma shi yafi bani mamaki ba irin Hango Fuskokin yan"uwana da Dangi na a wajen chan na Hango Barrister Sani Bello Mairago da Matarsa Laala suna gefe suna min mirmishi rike Diyar wacce taci suna na Muhubba.

Sai Adda Sadiya da mujaheeed,Naga Ya Habibu da nashi iyalan naga Anty Habiba itama da nata iyalan Naga Ummi da su Sahla a gefenta na Hango Majeeda da megidanta sai Isma'il da Saudat chan na Hango Zeeha ita da mijinta suna aika min da mirmishi Ta gaba gaba kuma Naga Inna da Wasila sai ya'yana su Hibbana da Yarima Saifudden a Hannun wasila sun ci kaya iri daya gefenta mijinta ne suna kasheni da Mirmishi.

Sannan gefe guda kuma naga kawayena matan ministoci Ban kara Bude baki ba sai da naga Kawata Halimatul Sadiya da Mijinta Alhaji Sadik Maroki(GUDIYO DA GUDALE) nima sanadin Marubuciyar littafin *SABO DA KAZA* Surayya Dahiru gwaram nasan Gudiyo,har muka kulla kawance.

Bakina yaki Rufuwa kallon Saifudden kawai nake yi shi kuma yana kasheni da Mirmishin sa mai narkar da zuciyata cikin wata murya nace"Saif..!

Ido na ya kallah kafin ya nuna min Saman ginin da muka shigo nan naga abun da ya kusa zaunar dani Wani allo ne mai kyau an yi Rubutu kamar da Zinare an saka *MUHISAIF MOMERIAL SCHOOL*
wlh na kasa contolling din kaina sai ga Hawaye na kalli Saifudden shima ya kalleni kafin yace"Congaratulaton my Wife..Sannan ina tayaki murnan kammalla karatun ki duk alokaci daya"
Ai bansa Lokacin da na kamkamesa ba na fashe da kuka Sahla ta nufemu da gudu yar kimamin shekara bakwai ta Rumgumemu sai suma sauran kannenta sukayi haka Yarima Saifudeen ne kadai da bai da kafa gabadaya sai wajen ya Dauki Ihu da Tafi Lokaci daya da Fadin"Congratulatin Mr And Mrs Dr.Saifudeen Conel.Salahudden,lere"
Kaina duk ya Daure hawaye duk ya cikamin fuska ahaka aka Umarce ni da na yanka wannan igiyar da almakashi na rike Hannun mijina da ya'yana har ta Yarima karami sai da Wasila ta doramin hannunsa muka yanka tare sai tafi Raf raf taf.!

Daganan kowa ya nemi waje ya zauna ina tare da mijina a gefe da'yan gefen kuma ya"yana ne in na juya na kallesa shima ya kalleni na kalli ya'yan da Allah ya bamu sai na fara hawaye shi kuma yayi ta sharemin da wani Hanky mai kamshi yana Fadin"In kikace duk abunda nayi miki zaki rika kuka Lalle kukan Ummu Salha ya kusa karewa"
Ina Mirmishi ga Hawaye na Zuba nace"SAIFF...!

SHII! ya min da bakina yana nu min su Batula da suka kurama ido suna ganin muna kallonsu sai Batula tace"Abbu kwaro ne ya fada ma Anni a ido.?

Kumatunta Saifudden ya ja kafin yace"Eh kwaro ne ya fada mata a ido Fatimatul batula.

Da Sauri Sahla tace"Abbu Sahla ka cire mata mana"
Da Sauri ya kama Fuska ta yana Fadin"Tanque for ur Advice SAHLA SAIFUDDEEN"
dariya nayi ina rumgumosu gabadaya cikin Muryan kuka nace"Ina son ku Ahalina"
Gabadaya suka amsa min da Fadin"We love u too Anni"
Saifudden bai ji kunyar Mutanen dake wajen ba yayi min kiss a goshi su Ummi sai dai suka kauda kai muna gaba ne mu baya na juya ina Daga musu Hannu ina Hango Guduyo,Sai da nayi Dariya ganin yadda Gudale ya matseta a gefen sa sai wani kare ta yake yana zare ido kada wani ya kalleta kai Gudale dai an girma ammh wlh bazai taba Sauya Hali ba Hannu na Daga mata ta Dago min ai ya zata wani ta Daga ma Hannu har ya Fara hararanta Sai tayi saurin nuna masa Ni sai ya saki fuska ni kuma sai na Tabo Saifuddeen shima ya Dagamai Hannu suka yi ma juna Mirmishi Gudale bai da aboki ammh Sanadina yasa abota sosai ta Kulli Tsakaninsu da Saifudeen.

An gabatar da abubuwan da suka tara mu a wajen Ministan ilimi Dr.Saifuddeen Conel.Salahudden Lere yayi jawabin mamyan baki da Uban Taro sannan ya gaddamar da kyautar wannan makaranta ta Muhisaif Momerial School a matsayin nawa ne ya mallaki min makarantar iya Shashen primary ne kawai muna fatan nan gaba ta cike duka Sauran bangarorin.

Daga karshe an kira ni Domin nazo nayi jawabin Godiya da kuma Fatan alheri ga bakin da suka Hallata..

Na mike ina kallon mijina shi kuma sai ya kasheni da Mirmishinsa lokaci daya yana mika min karamin Hanky din da tun dazu yake faman share min hawaye da shi na saka Tattausan hannuna na karba na jinjina mai kai shima kuma sai ya karkata min kai sannan ya lumshe min idanuwansa ya bude na fahimci yaransa na kula da kaina.

Sai na kara juyawa baya naga inna da sauran yan"uwana suna min jinjina kawai sai na Samu karfin gwiwa.

Na isa gaban abun mganar na tsaya ina so nayi mgana sai kuka yaci karfina Dakyar na yi jawabin Godiya,Ina yi ina Dauke Hawayen Idona,Na daga kaina na kalli duka Mutanen dake wajen duka Ahalina ne makusanta na ne Hawaye suka Bulbulomin na Daga murya ta nace"Alhamdulillah Alhamdulillah..Zan fara godema Allah Sannan ina Daga jinjinata zuwa ga Uwa bada Mama Inna Nagode miki..Baba Allah ya jikan ka da Rahma Ina godiya Babban Yaya Allah ya saka da alheri babar Yaya makwafin uwa Anty Habiba kema ina mika Sakon Godiyata..Dan'uwa daban da kamarsa Barrister Sani ina godiya"
Na Dakata ina Dariya Lokaci daya da Hawaye Sahla ta kalli mahafinta tana Fadin"Abbu Sahla ko kwaron bai fita Daga idon Anni ba ne..?

Yana mirmishi yace"In muka koma gida zan cire mata atsanake"
Daganan sai tayi shuru barayin su nake kallo kafin na cigaba da Fadin"A karshen karshen ina Godiya ga gwarzon Mazaje mijina abun Alfaharina ministan ilmi ayau..DR.

SAIFUDEEN CONEL.SALAHUDEEN LERE da shi ne Silar Tsayuwata anan Nagode Nagode Nagode Ina so ka Sani I LOVE U...I LOVE U WIth all my Hart"
Na gama fada har ina Huro masa Kiss Daga inda nake ya lumshe ido ya sake Budewa akaina yana kasheni da Mirmishinsa.

Gabadaya sai wajen ya dauki tafi,Sahla tace"Abbun Sahla Anni tace she love u kai baka ce mata ba..?

Idanuwansa sun fara sauya kala yace"Sahla Saifuddeen sau nawa kike so na fada ma Annin ku ina sonta?

Sahla na kirga da Hannunta kafin tayi mgana Batula ta rigata da Fadin"100 Times Abbu"
Saifudden yayi mirmishi yana kara rike yarima Saifudden dake hannunsa,Wanda Ya karbesa Hannun Wasila, lokaci daya yana Fadin"Zan fada mata..Ko sau 10000 Times ne ya"yan Abbu Sahla"
Dariya suka saka gabadayan su har da su Adda dake kusa dasu,ni ko ina gama jawabi na taso zan sauko Daga wajen aka nemi na bada Tarihim Rayuwata na Dawo na karbi abun mgana nayi shuru ina kallon kowa kafin na fara da fadin"Labarina Farkon sa Kaddara ne..Tsakiyar sa Tafiyar Kaddara..Karshensa kuma Jin dadi Da Madallah..!

Sunana MUHIBBA SAIFUDDEN SALAHUDDEN LERE ni Matar Ministan ilimi ne na kasa gabadaya Dr.Saifudden Conel.

Salahudden Lere,ni haifaffiyar garin ZARIA ne ta Jahar KADUNA!
sai na dago kaina Daga chan gefe na Hango YARIMA SAIFUDDEEN,yana Dagamin hannu nayi mirmishi na jinjina mai kai lokaci daya na juya idona acikin na Mijina kafin na cigaba da fadin"Rayuwata ta fara da Kaddaran SAIFUDDEN BA MUTUM BA NE...!"
*ALHAMDULILLAH..*
*GODIYA TA TABBATA GA ALLAH SUBUHANAHU WATA'ALA SALATI DA GAFARARSA HAD'E DA RAHMARSA SU SAUKA GA FIYAYYEN HALITTA ANNABIN RAHMA ANNABI MUHAMMAD SALALLAHU ALAIHI WASALLAM TARE DA IYALANSA DA SAHABANSA GABADAYA,NA FARA DA SUNANSA KUMA NA GAMA DA SUNANSA INA GODIYA GAREKU MASOYANA MASOYAN GASKIYA NAGODE KWARAI ALLAH YA ALBARKACI ZURU'ARKU DA KASUWANCIN KU GABADAYA KU YI MIN AFUWA IN DA NA KUSKURE MUKU KU SANI AJIZAN CI NE NA DAN'ADAM IN DA KUMA NAYI DAIDAI ALLAH YA BAMU LADAN TARE INDA NA KUSKURE KUMA ALLAH YA YAFE MIN KURAKURAINA NAGODE SOSAI ALLAH YA HADAMU ANA GABA JANAFTY TA GODE TA KARA GODEWA TA KUMA CE MADALLAH DA MUTANEN KWARAI ZURU'AR ALBARKA DA KARAMCI.*
*Janafty*
*28/02/2023*
!0"2"
"j#l#
$N%P%R%T%V%X%Z%\%^%`%r%t%
$P%R%T%
T%V%X%Z%\%^%`%t%
Calibri
Calibri
SimSun
Times New Roman
Times New Roman
Light
Light
DengXian
Cambria Math
Cambria Math
!%),.:;>?]}
$([{
_GoBack
SummaryInformation
DocumentSummaryInformation
WpsCustomData
TECNO KF7j
TECNO LD7
WPS Office
6ce4b92afffa479ba3d66a58043f2fdf
Chapter 144 · 0% Book details