Sashe 89
Saifuddeen Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Hararansa tayi shi kuma sai ya Rankwafa yana Fadin"Allah ya Huci Zuciyarki Ranki ya Dade ni ban san me nayi miki ba da mun hada ido sai ki fara zabgamin Harara"
Anty Habiba tace"Koma menene kun fi kusa"
Sani ya Daga Hannu yana Fadin"A"a tuni ta sauke ni daga wannan matsayin ko baki ga yanzu kwata kwata bata ganin mutumcina ba,Ba ganin Darajan juna ba girmamawa cikin Lamarin ta sai Harare harare Tsakanina da ita ammh ba komai ba Laifin ta bane Saurin aurar da ita da Ya Habibu yayi kafin ni ne shiyasa take ganin Kafadata tayi Daidai da nata"
Yafada cikin jin takaicin abun Abban Walid yayi Dariya yana Fadin"To kai kaji Yallabai laifin ka ne Sani yake son Fadi"
Da Sauri Sani yace"Haba baban Walid taya zaka Hadani da kwamishina Salon kawai kasa yaga bakina .?Ni fa ba shi nake nu fi ba ai shi Giwa ne kuma zaki ne ya isa ne sannan ya Chanchanta da ita nake wanchan yarinyar ba"Ya fada ya na Nuna Muhibba da ke yi mai gwalo tana Dariya Saifuddeen duk yana kallon ta yana mamakinta ashe tana da Baki bai Sani ba.
Ganin haka yasa sai ya karkata yana Dafa Kafadar Sani Lokaci daya yana Fadin"Kada ka damu nasan matsalan..tunda fa ga ya min tana maka yan Dauke Dauke tun kuna gida shikenan take jin haushin ka"
Ya karishe fada yana kallon Muhibba da suka Hado sai tayi wani Sanrarai Lokaci daya tana zaro ido gabadaya sai su Anty Habiba suka saka Dariya Abban Walid yace"Kaji Dalili mai karfi kuwa..kai Sani bafa haka ake yi ba wannan ai wani sirrin ta ne ko Auta..?
Yafada yana kallon Muhibba lokaci daya yana gintse Dariyan sa Rabon Harara ya samu Anty Habiba tayi Dariya tana Fadin"Abun yayi ma Autar Inna zafi domin nima ta Fadamin"
Sani ya fashe da Dariya yana Fadin"Au daman Dalili kenan..?Yo karya nayi balle kizo kina wani Hararata wlh kika ja Tsiya sai na Fallasa wani sirrin ma"
Ya fada yana wani gyara zama Muhibba takaici ya isheta ta ce"To ka Fallasa mana wa ya Damu"Sani ya bude baki Lokaci daya yana Fadin"Au kikace haka ko.?ki fara bani Hakuri kafin na Harzuka"
Muhibba ta Yamutsa Fuska kafin tace"Hakurin me..?Fada mana wa ya hana ka..?
Ta fada Lokaci daya tana murguda mai Baki daya sa sai da suka yi Dariya Gabadayan su Sani ya karkace kai yana Fadin"Nasan baki da mutumci ammh na Dauka aure yasa,kin yi Hankali ashe Lambo kikayi..?Duk nasihan da su inna suka yi miki ta bayan kunnen ki ya fita sai na karanta mata komai yasin"
Muhibba ta Rataya Jakarta tana Fadin"Ai kasan dai ni da Inna bata Lagas Sani"
Cikin Zafi yace"Sani gatsal bama zaki iya Sakayawa da Barrister na girmamawa ba in bazaki ce Yaya Sanin ba"Me su Anty Habiba zasu yi in ba Dariya ba Saifuddeen kansa ya maida kasa yana Mirmishi Diramar Sani da kanwarsa abun nishadi ne in kana Kallo.
Abban Walid na Dariya yace"Yallabai ai in dai Auta ne da Sani Sai cikin ka ya Kulle ayi Tsiya ayi Dadi"
Kai ya jinjina Daidai Lokacin da Muhibba ta juyo tana Fadin"To Yaya Sani..zo kaji wata mgana"
Kin tashi yayi yana Fadib"Naki daga jin wannan yayan wlh cutata zaki yi"Da Sauri Muhibba tace"Budurwan ka ce ta aiko ni fa"
Da Sauri ya gyara zama yana Fadin"Don Allah..?Nusaiba ko Rahma?
Muhibba na Danne Dariyan ta tace"Nusaiba tazo gida na kwanaki"
Da Sauri Sani ya wani Bude Hanci kafin yace"Wai me tace hala..?
Muhibba tace"Sirri ne fa sai na Fada gaban kowa da kowa..?
Sani ya Dauka abun arziki ne yasa ya Saki mirmishi kafin yace"No..no kada ki Damu we ara all Family"
Muhibba ta gyara Tsayuwa tana Fadin"Daman zan fada maka me an saka Ranar auranta nan da wata uku zatayi aure"
Sani sai yaji abun kamar daga sama ya Zabura sai gashi Tsaye da karfi yace"Ban so wasa fa"
Muhibba na Dariya tace"Wlh Tallahi tazo gida na tana Fadin ana ta zuwa neman auran ta ita kuma kai take jira Ni dai na Fada mata gaskiya nace tayi auranta ba yanzu zakayi aure ba sai ka Zama Lauyan gwamnati"
Sani yayi shuru yana kallon Muhibba kafin yace"Eh kuma fa da wannan don wannan Ammh Allah yasa haka kika Fada mata ba bata ni kikayi a wajenta ba"
Muhibba ta karkace kai tace"Ya za"ayi na bata Dan"uwana..?Ce mata nayi tayi hakuri akwai irinta da yawa nama Fadamata Sabbin yan matan ka na Buk mai ma sunanta Yauwa Sopia ko..?Takaici ya kume Sani kai Tsaye yace"Kice kawai bata ni kikayi munafuka baki daina Halin ki ba"
Muhibba ta kwashe da Dariya ta sakar mai Gwalo tana Fadin"Sorry Barrister.."
Daga haka ta juya ta fice da Gudu Sani ya ciji yatsa ya juyo yana kallon Saifudden da ya mike yana kallon kasa bai yi Dariya ba sai da ya na ta Murmusawa Sani yace"Yallabai Darajan ka yarinyar chan taci yau da Sai na bige bakin munafuncinta..Ammh bakomai zamu hadu ne"Anty Habiba tace"Kuna Haduwa zaku shirya"
Abban Walid Dariya yake yi bai yi mgana ba Har waje suka rako su bayan Chaculate din da suka kawo ma yaran 20k Saifudden ya bama Siyama wai su kara siyan Sweet Anty Habiba nata Fadan Hidiman tayi yawa Muhibba dai mota ta shige tana Leken Sani Tana Dariya har Lekowa yayi yana Fadin'Muhibba bana son wasa da gaske haka kika Fada mata..?
Ta kwashe mai Da Dariya tana Fadin"Nima ai ba karya nayi ba ko..?
Haushin ta yasa ya kasa mgana har suka bar kofar gidan da Saifudden yace yazo su Sauke sa sai yace bai tashi ba Sai da suka Dauki Hanya Muhibba tace"Wlh mganar nan tasa yaki biyomu Sani ya Tsani wani yasan Halin dayake ciki"
Tafada tana Dariya Saifudden na Tuki yana kallonta gabadaya Nishadinta Farinciki yake saka shi Cikin Sanyin murya yace"Kin dai bata ma Barrister rai yau..Sannan baki kyauta taya zaki bata sa wajen budurwansa..?
Sai muhibba ta gintse baki Tana Fadin"Baka Sani ba shi yasa
Na rama abunda yayi min ne in nayi shuru sai ya saka ni kuka"
Kai Tsaye yace mata"ai ya gama Sakaki kuka matukar ina Tare dake bama shi ba kowa waye ma kuwa"
Yafada kai Tsaye Hankalinsa na kan Tukinsa Daganan sai motar tayi shuru har suka isa gida Saboda cikin su acike yake yasa sai shirin kwanciya suka yi bayan sun dan yi Hira Sama Sama acikin Hirar ne take tambayansa"Kana tashi Sallar asuba kuwa..?
Da Sauri yace"Ina tashi ammh wani lokacin ina makara ne"Cikin San yinta tace"baka saida alarm bane..?
Kai ya girgiza mata kafin yace"A"a ammh zan saita shi In sha Allahu"Kai ta jinjina mai alamun gamsuwa,Kamar Daga sama yaji tace"Karatun Qur"ani fa kana yi kullum..?
Shuru yayi bai yi mgana ba yana Dagowa suka hada ido Da Sauri
yace"Wlh ina yi ammh ba Kullum ba"Ganin yadda yayi ne yasa sai da tayi Dariya shima Dariyan yayi mata Daganan suka yi ma juna Sallama kowanne ya nufi makwancinsa.