Sashe 58
Saifuddeen Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Mujaheed ne yace sun hadu da ita a waje sai dai ta shigo cikin gida Tsam Inna ta mike ta fita bayan tace musu tana zuwa Dakin Muhibba ta shiga ta ganta Tsaye duk tayi wani zuru zuru sai Inna tayi kasa da Murya ta Dauki Salati ta Dire kafin tace"Auta me zan gani haka..?Kin bar baki chan Dakina kin zo nan kina wani Safa da marwa kamar wata karamar yarinya..?
Idon ta ya ciko da kwallah zatayi mgana sai Inna ta tarota tsausayinta ya kamata ta Rumgumeta tana fadin"ki yi ta fadin Hasbunallahu wani'imal wakeel Auta da uzinin Lahi koma wani al"amari ne zai sake ki kin ji ko..!?
Kai ta daga ma Inna kafin ta fara maimaita Hasbunallahu acikin Ranta sai taji ta samu natsuwa Inna ta kama Hannunta Tana fadin"Suna Dakina maza je ki yi musu Jagora zuwa shashen yayan naki ni ina nan."
Ba musu ta fita aranta tana jin ta dan Samu natsuwa ta tattaro jarumta ta yi sallama adakin Inna sai da suka amsa sannan ta shiga bata yarda ta kallesu ba ta Duka kan kafafunta Muryanta aciki kafin tace"Mu kari sa Shashen Ya Habibu."
Tana gama fadin haka tayi zaraf ta mike ta fita Mujaheed ya mike yana fadin"Ba laifi Man muje ko..?
Ya fada bai jira Saifudden da ya tsaya yana jan ajin banza ba ya fito ganin haka shima ya mike ya fito ya sunkunya yana saka Rufaffan Takalminsa Daga kasa yana kallon Kafafuwan Muhibba dake tsaye bakin Shashen Ya Habibu tana jiransu Kau da kai yayi yana so ya barsa ya mike bai jira Mujaheed ba domin yayi gaba shi yana bayansu har Falon Ya Habibu da ke tashin kamshin Turare Komai an gama jera musu a saman Center table din dake Tsakiyar Falon.
Saman kujera mai zaman mutum daya Saifudden ya zauna yayin da Mujaheed ya baje a mao zaman mutum biyu yama sauke ajiyar rai da natsuwa.
Ita kuma sai ta kasa zama ta kama Hanyar barin Falon Mujaheed yace"Amarya ba gaisuwa sai Faman tafiya kike yi..?
Sai taji kunya ta Dawo ta Duka bayan ta Rufe Rabin Fuskarta da Mayafinta Cikin Siririyar muryanta tace"Ina kwana..An zo lafiya..?Ina su Adda Sadiya..?
Mujaheed ya amsa mata cikin Fara"a yana fadin"Duk muna Lafiya Hajiya Muhibba zan ce ko Malama muhibba..!?
Kanta na kasa tace"Malamar dai."
Mujaheed yace"To malama Muhibba ya Student..?
Kanta na kasa ta Dago karaf suka Hada ido da gogam sai yayi saurin dauke kansa Jikinsa na wani irin yam yam kamar wani abu na mai yawo in yana jin muryamta ko yana kallonta.
Sai da ta maida kanta kasa sannan tace"Mun yi hutu tun Last week.."
Mujaheed yace"Masha Allah Allah ya taimaka."
Ta amsa da Ameen kafin ta dan Saci kallon Saifudeen ya maida kansa wani bangaren ta Fahimci shi ba m
a"abocin Daukan waya bane ga Mujaheed wanda tunda suka zo waya Tana Hannunsa.
Cikin Amon Muryanta tace"Ina kwana.."
Yi yayi kamar bai ji ta ba,Sai da mujaheed yace"Ana gai she ka fa Man.."
Sannan ya amsa da"Mun Same ku lafiya.?
Ta amsa da Lafiya lau daganan bai kara mgana ba,Itama sai tayi shuru Mujaheed kuma ya cigaba da Latsa wayarsa sai chan ma ya kira waya kamar da Sadiya ne yana fadama ta sun iso tun dazu,sun gama wayar kenan ya kalli Muhibba yana fadin"Sadiya na gaisheta da Muhibba."
Kanta na kasa ta amsa mai cikin Sanyin muryanta,Adaidai Lokacin sai ga Anty Zeenatu ta fito cikin Shirin Fits su Amal suna chan tun Safe kanwarta tazo ta Daukesu Cikin Fara"arta suka gaisa da su mujaheed wanda yafi Saifudeen sakewa ta yi musu sallama tace zata fita Mujaheed ya bita da Allah ya kiyaye tana kokarin Fita daga Falon tace"To Auta ni na tafi sai na dawo."
Muhibba ta dago tana Fadin"Anty Zeenatu Muhibba ba Auta ba "
Yar dariya tayi tana Fadin"Sorry Anty Muhibba..!"
Dariya tayi har Fararan Hakoranta suka Bayyana cikin Sautinta tace"Sai kin Dawo kila an juma na shigo."
Anty zeenatu ta amsa mata da Toh kafin ta fice tana fita Mujaheed yace"Tab Anty muhibba mu fa ba yanzu zamu tafi ba Til Down ne yau."
Yar dariya tayi batace komai ba Saifudeen duk na an kare dasu nunawa yake hankalinshi baya kansu ammh asace Muhibba kawai yake kallo Dariyanta da Mirmishinta sai yaji suna Burgesa komai nata a Saukake ba rawar kai na matan wannan zamanin.
Ganin ya kamata ta barsu su ci abinci yasa ta mike tace tana zuwa Shashen Inna ta koma inna na ganinta zata fara Fada ta tura baki Tana Fadin"Haba mana Inna na bar su suci abinci ne ko na koma na Tsaya a gabansu ne sai sun gama..?
Inna ta saussauta Fadanta kafin tace"Au ho..Kin yi Tunani zauna su gama tukunna."
Ta koma gefen Inna ta zauna tayi shuru Ita kuma Inna sai jan ta hira take tana Fadin"Surukin nawa irin ki ne Auta bai da mgana..Gwara ma Dan"uwansa dan wajen zuwaira ya fisa sakin jiki da Hira.."
Uhm kawai take cema Inna ta kasa mgana Saboda bata da ta cewa kuma.
Chan shashen Ya Habibu kuwa Muhibba na fita Mujaheed ya Dauki Kofin Kwalba ya tsiyaya ruwa ya sha Sannan ya kallo Saifudden da ke kallonsa sama sama Fuska ba Fara"a cikin Dariya yace"Man ga abinci fa..!"
Saifudeen agogon Hannunsa ya kallah kafin ya Dago yana Fadin"Bana so muyi azahar a garin nan."
Mujaheed yace"Haba kamar ana yaki ko fa zantawa baku yi da Anty Muhibban ba..?
Saifudeen bai ce mai komai ba Mujaheed ya sauka kasan Cafet yana Fadin"Ka sauko mu taba wani abu ba Dadi taga bamu ci komai ba..Nima kasan ban dade da karyawa ba."
Saifudeen ya tabe baki kafin yace"Am ok..!"
Mujaheed yace"Karya kake yi..bafa girki kake yi ba ka dai sha ruwan Lipton da madara."
Bai kulasa ba shima yayi banza dashi ya Zuba shinkafar kadan yaci ya Sha kunun Aya ya Dora da zobo sannan an yi musu Ferfesun Naman Rago,shima Mujaheed ya ci kadam ya Dago yana kallon Saifudeen yana gyatsa Lokaci daya yace"Alhamdulillah..Gaskiya in dai Muhibba tayi wannan girki to zan yi maka albishir da cewa She is good in Cooking."
Saifudeen ya tabe baki bai ce komai ba Mujaheed yace"to ka sha ko kunun Ayan kaji irin sa."
Saifudden ya kallesa ransa ya fara baci da karfi yace"Kasan Allah..?,Ko Ruwa bazan sha ba gwara ma ka daina Damun kanka."
Mujaheed ya bame bakinsa yana Fadin"Au to kayi ma kanka."
Daganan ya fiddo waya ya Kira Muhibba suna cikin Hira da Inna ta na mata Hiran rigiman Babani kan bata yarda Auta ta warke ba Muhibba na Fadin da sukaje sai Fada take yi wai muhibba tayi kwana Biyu ta maida ta wajen mai mganin nan Muhibba tace Allah ya kyauta ta kaita wajen Boka Inna na mata Dakuwa tana Dariya Dayake har yau Inna bata aika musu da Alewar saka Rana ba bata samu dan Sako ba sun dai yi waya da Babanin ta Fadamata so take yi taje da kanta kafin su shiga Hidiman Biki.
Wayar ta aka kira Dake sake a jikin Sikat dinta da ta daukota bakuwar Lamba tagani bata kawo komai ba Ta Daga sai jin muryan mujaheed tayi yana Fadin"Amarya ya zaki tafi ko zantawa da angon naki baku yi ba..?
Sai kunya ta kama Muhibba cikin nokewa tace"Gani nan zuwa."
Daga haka ya katse wayar Inna ta kalleta tana Fadin"Sun gaji da Jira ko..?
Bata tanka ma Inna ba tatashi ta Fice ta koma Shashen Ya Habibu jikinta a sanyaye tayi sallama Mujaheed ya amsa asarari,Shi kuma Saifudden a ransa tana shigowa ko zama batayi ba Mujaheed ya mike yana fadin"Bari na dan fita waje na sha iska.."
Bai jira cewar su ba ya fice Ita kuma Muhibba ta zauna kujerar dake Fuskartar kofa,Ta juya mai baya bata son kallon Barayinsa shima sau Daya ya kalleta sai ya kauda kai ya barsa Haka suka yi ta zama shuru aransa shi fa bai san me zai ce mata bane ita ma kuma bata son me zata ce mai ba.
Shudewar Mintina Talatin ba wanda yayi mgana sai sautin numfashinsu nan take kawai Saifudeen yaji yanayinsa na Sauyawa,Jikinsa na Daukam zafi kamar yadda yake yi mai in ya kebe da mace a waje daya daga kansa yayi yaga ba A.C sai fanka kuma ba Wuta zafin kuma na kara yimai yawa yasa ya Duba agogon hannunsa Sha biyu da Rabi ta gota kawai sai ya samu kansa da kallonta sai ta bashi Dariya yadda ta juya baya kamar taga Dodo Kanta na kasa sai Faman wasa da Gefen mayafinta take yi.
Cikin Husky Voice dinsa yace"wani Shiri kike da shi..?
A sama taji mganarsa Sai ta dan Dago kanta suka Hada ido gabadayansu sukaji wani irin Faduwar gaba a tare suka Dauke kansu shuru tayi ta kasa mgana Sai daga baya tace"Ba ni da wani shiri."
Bai damu ba sai kawai ya mike jikinsa har rawa yake zafin har Tafin kafarsa Aljuhun wandonsa ya saka Hannu ya Dauko kudi yan Dubu daya bandir Sabbi ya sauke mata saman Center table din dake wajen ya taka zai fice Daga Falon Lokaci daya yana fadin"Daga baya zamu yi waya."
Har zai fice ta Bude baki tace"Ka Dauki kudin ka Nagode."
Sai da ya fita taji yana Fadin"Ba baki nayi ba na ijiye miki ne."
Daganan bai kara mgana ya saka Takalminsa tana ji ya Kira mujaheed bata san me yace masa ba taga dai ya Fice daga shashen itama sai ta mike cikin Kasala ta bi bayansu sun fito Daga Dakin Inna daga ciki Sai Faman saka musu albarka take yu ganin sun kama Hanyar fita yasa ta taka musu baya har kofar gida Mujaheed ya Bude mota ya Dauko mata sakon Sadiya Leda cike ya bata itama sai Lokacin ta tuna da Sakon da Abban Walid ya kawo da Anty Habiba tace ta basu in zasu tafi cewa tayi bari tazo ta koma Cikin Gida ta Dauko ta kawo musu Saifudeen har ya shige mota yana ta bata rai Mujaheed ya karba yana Fadin"Anty Muhibba nawa ne ko na Megidan ne..?