Sashe 4
Saifuddeen Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tun kafin su tambayi ba'asi ganin Majeeda kadai da sukayi tana kuka sun gama sanin cewa Hamma Saif ya kara Tafka irin Tsiyar daya taba Taftakwa shekaru uku da suka gabata..!
Laala sai ta koma kawai ta jingina da Bangon Dakin ta Harde Hannu a Kirji tana Fadin"An kuma kenan.."
Adda Sadiya kuma Tuni hankalinta ya tashi Tun balle Data ga Ummi na kuka sai ta Sauke Nihad dake hannunta da Hanzari ta karisa gareta tana kiran sunanta yayinta da Zeeha tayi kan Majeeda tana faman tambayanta ko Lafiya..?
Farar Takardan data sha Majina da Hawaye ta sakar mata Zeeha ta Daga tana Dubawa ta fara karanto abunda ke Ciki a bayyane.
_*NI DR.SAIFUDDEEN
CONEL.
SALADUDDEN LERE NA YANKE IGIYAR AURE NA GUDA D'AYA DAKE TSAKANINA MAJEEDA HASHIMU LERE BAN DORA MATA IDDATA BA INTA SAMU MIJI TAYI AURE..!*_
Zeeha ta karishe karantawa tana mai kara Bin Tsararren Rubutun Hamman nasu har da Rattafa kwanan wata da Saka Hannunsa din nan Da kowa ya san sa dashi,Lokacin data gama karantawa sai da Majeeda ta kara sakin wani uban Ihun da Sai da Laala ta Toshe kunnuwanta tana kallon Zeeha da itama take kallonta cikin yanayin Daman ai nasan za"a rina.."
Adda Sadiya kuma Daman Faman tambayan abunda ya faru take yi sai dai jin Abunda Zeeha ta gama karantawa ne yasa itama jikinta yayi sanyi sai ta koma tayi zaman yan Bori kamar mai aljanu agaban Ummi Tana Fadin"Mami wai meke damun Hamma ne..?
Anya yana da Lafiya kuwa..?
Mami kanta na kasa tace"Tayani tambayasa Sadiya..Nima bansan ko yana da wata matsala bane.."
Laala Dake chan gefen tace"Ummi Allah Hamma Aljanu garesa..Bana taba gayamiki tun sadda Ya saki Anty Amira ba..?
Zeeha na jinta tayi saurin Tareta da Fadin"To sai dai in Aljana Zangad'adiyace ta auresa Ummi"
Dukkansu Adda Sadiyan ne ta jefesu da Harara sai sukayi shuru.
Suna kunshe Bakinsu Ummi batace komai ba Mama Zuwaira ce ta kalli Laala tana Fadin"Ina Sauda take ne..?
Kafin Laala tayi mgana sai ga wata Budurwa kamar sa"ar Laalan ta shigo Dakin tana Faman mutsike ido alaman Daga barci tatashi.
Laala ta kalleta tana Fadin"Yanzu Mama zuwaira ke tambayanrki..!
Kasa sarkin barci."
Sauda bata ma Laala take ba Uban kukan da Majeeda ke yi ya bata mamaki ta fara bin kowa da kallo kafin ta Kalli Zeeha Dake duke gaban Majeeda kafin ta isheta da tambayoyi yasa ta mika mata Takardan hannunta ta karba takaranta Lokaci Daya ta Zaro ido Tana Fadin"Hamma Saif..!
Sai ta Bude baki ta rufe ta sake Budewa Laala tayi Dariya kafin tace"Ki rufe Bakin kada kuda ya fada..!
Adda sadiya ce ta kalleta wani kallo kafin tace"Laala Kinga abun dariya anan..?
Ummi na kuka kina Dariya..!?
Da Sauri Lalaa ta kwabe Fuska kafin tace"Yi hakuri Adda ba da gangan bane.."
Kauda kanta tayi tana maidawa kan Majida dake ta kuka har alokacin cikin Taushin Lafazinta tace"Majida yi hakuri bar kukan nan hakanan ki mana bayanin abunda ya faru jiya..!
Ai nan muka bar Hamma wajen Mami zai shigo Shashen da aka kai ko?
Mama zuwaira tace"Nima abunda nake so naji kenan..Jiya fa nan ya mana sallama muka rakasa da Fatan Alheri kawai kuma tashin mu kenan ta shigo mana tana gunjin kuka da Takardan Saki..!
Adda Sadiya mikewa tayi tsam ta nufi kusa da Majida ta zauna Lokaci Daya ta kalli Zeeha tana fadin"Zeeha Dauki Nihad bar ni da majida..!
Ba musu ta mike kafin ta karisa ga Nihad dake rarrafe saman Cafet taji muryan Majeeda cikin shakewa tana Fadin
"Bani takardan Hannun ki Zeeha.
Ba musu ta juyo ta mikamata ta karba ta Dunkule a Hannunta Sadiya ta Dago ta ta share mata Hawaye tana Fadin"Kin ji yi hakuri gayamin abunda ya faru..!
Majida na shessheka ta fara mgana,"Ni jiya tun bayan fitar ku nake ta zaman jiran Ya Saif bai shigo ba har sai da nayi barci..Yau da Asuba ina tashi naga ledan kaza da wannan Takardan a gefenta..Shine.
Shine ina Dubawa naga yace wai ya Sakeni.."
Sai ta kara Fashewa da kuka Wanda ya kusa saka Laala da Sauda su Fashe da Dariya sai dai sanin halin Adda Sadiya yasa suka gimtse Bakinsu.
Adda Sadiya ta fara Lallashinta da Fadin"Naji bar kukan nan kin ji ko..?
Bari a kirasa a waya komai zai Daidaita..!
Ina kamar Ana kara ma Majeeda kuka haka ta Dinga yi sam bata Saurari Lallashin Adda Sadiya ba.
Sai ma kokarin mikewa datake yi zanin leshin jikinta na neman Hardeta Sadiya ta rikota Daga zaunen tana Fadin"Maji ina zaki kuma..?
Majida idanuwanta jajir tace"Gidanmu zani..Wajen Iya zani..!
Adda Sadiya ta mike tana Fadin"A"a bazaki je ba..nace miki za"a kira Hamma din komai zai daidaita..!
Majeeda ta make kafada tana Fadin"Ni dai zan je wajen iya..!
Sai kuka Daman ga Rikon kaka ga Sangarta ga yarinta domin bata wuce sa"ar Zeeha ba.
Ganin yadda Sadiya ta Dage tana Faman rokonta kada tatafi gida Saboda tasan in Labarin nan ya kai gida kunnen su Baffa Hashimu ko iya Ummi ce Cikin matsala yasa take kokarin Hana Faruwar hakan.
Sai dai ina taki yarda sai kuka take Cigaba da yi.
Lalaa ce tace"Kai Adda don Allah ki Saketa ta tafi mana.Bafa zaki hanata zuwa ta gayama iya ba..Iyaka in tazo mu gayamata wanda ya aikata Laifin baya nan ba shikenan ba..?
Tafada tana Daga Kafadanta Adda ta Wurgamata Harara kafin tayi mgana suka tsinkayi muryan Ummi tana Fadin"Gaskiya ne Sadiya saketa..Bamu isa mu hana Fallasan wannan abun ba..Gaskiya Lalaa ta fada wanda ya aikata bashi anan ni ce zan Dauki Duka Laifin nasa..!
Adda ta bude baki zatayi mgana Mama Zuwaira ta kara katseta da Fadin"Sadiya ki kyaleta ta tafi.."
Dole ta saki Majidan wacce ta kwashi Gudu ta Fice Daga Dakin Laala da Saudat har suna Hada kai garin binta da kallo.
Sadiya sai kawai ta koma neman wayar Ummi nan kan gadon ta ganta ta Dauka ta Fara neman Layin Saif Laala na ganin haka tace"Adda Hamma ki ke kira..?
Kai ta gyada mata yar Dariya tayi kafin tace"Taya kike tsammanin Zaki Samu Hamma..?
Ai na tabbata gabadaya Layukansa suna kulle ne sai komai ya Lafa zai Dawo kamar yadda akayi wanchan na Farkon..!
Illai kuwa mganar Laala hakane duka suna kashe ne Mama zuwaira tace"Nima duka na kira bansamu ba..!
Sadiya ta sauke Numfashi Tana Fadin"Bari na Kira Ya Mujaheed."
Ba wanda ya tanka mata har ta Kira wayar Mijin nata.
Ta kira bai Dauka ba ta sake kira bai Daga ba Ummi ta Dago tana kallonta kafin tace"Kin same sa..?
Sadiya tace"Ummi bai dauka ba..!
Ummi ta mike tana Fadin"Ko kowa bai san inda yaro yake ba Mujaheed ya sani kara kiramin shi..!
Sadiya tace"Uhm Ummi kenan kin san fa waye Hamma wlh bazai bari Abban Nihad yasan inda yake ba..Saboda yasan za"a nemesa ta Hannnunsa..!
Kafin Ummi ta samu zarafin mgana Kiran wayar dake hannun Sadiya ya karade Bedroom din Da Sauri ta kalli Ummi Tana Fadin"Ya mujaheed.!
Lokaci Daya tana Daga kiran ko Sallama batamai ba tace"Ya mujaheed kuna tare da Hamma ne..?
Dagachan Bangaran Mujaheed Dake shiryawa Cikin Uniform din su na Sojojin sama Air force yace"Saif kuma
Sweety..?
Ba nan na bar muku shi jiya na Dawo kaduna ba.?
Sadiya tace"Ya mujaheed muma bamu sani ba..Mun tashi da tashin Hankalin Hamma ya saki Majida sannan ga Ummi duk ta tada Hankalinta shi kuma duka Layukansa suna rufe ne ballatana muji ko yana ina."
Dagachan bangaran sai da Mujaheed ya Saki Belt din Daya ke Daura ma kugunsa
cikin tashin Hankali yace"Innalillahi wa"inna ilaihirraju"un..!
Saifudden din..?
Ya saki yarinyar nan fa kika ce..,?
Kafin Sadiya tayi mgana Ummi ta karbe wayar Daga hannun Sadiya Cikin Dakushewar murya tana Fadin"Mujaheed ina Yaro yake..?
Mujaheed ya kwaso Rantsuwa yana Fadin"Wlh Ummi bansan inda Saif yake ba,bai kirani ba..Rabo na da shi tun jiya da muka rabu a lere..!
Ummi ta jinjina kai kafin tace"Mujaheed Yaro ya kara jamin wani Tozarcin kamar yadda ya Saba..In kun Hadu kace mai Nagode..Kuma wlh ya tabbatar da kada ya Nufeni domin zan mai karshen Rashin mutimci"
Ta fada Cikin bacin rai bata ma Tsaya Sauraran Magiyan Mujaheed ba ta mikama Sadiya wayar ta koma kan Dardumanta data tashi ta cigaba da jan Casbahanta Lokaci bayan Lokaci tana sharan kwallah Gabadaya yaran suka bi ta da kallo Mama zuwaira komawa tayi ta zauna ta zabga Tagumi ita kuma Adda Sadiya ta koma gefe suka Cigaba da Mgana da Mujaheed.
*****
*ZARIA*.
_Area:Dogarawa._
Gida ne madaidaici daga ganin yanayin ginin gida kai Tsaye baza a kira ma mallaka gidan masu arziki ba sai dai Abun nan na Hausawa da sukan ce gidan rufin asiri ne to kamar haka ne,Gidan babba ne yana da girma sannan daga wajensa ya sha Fenti mai Kurzunu kurzunu kalan ruwan ganye sannan kofar gidan ta zamani ce mai karfi daga ganinta sabuwace ba Adade da Sabuntata ba.
Daka shigo gidan akwai baban zaure Mai Dauke da Daki guda Daya yana rufe sai kuma in ka shiga gidan zaka ci karo da Tsakar gida karami haka kafin Daga yammah kuma wata kofa ce Data Raba tsakanin wannan Tsakar gidan da wani Shashe na Dabam acikin gidan.
Shashen Farko Shi ke da Karamin Tsakar gida da kitchen din Tsakar gida sai makewayi Dake waje Daga gabas Jerin Dakuna ne guda uku Daya Mai ciki da Falo Saura duk Ciki Dai Dai ne,Nan shashen da Inna da yar Autanta suke zaunne.
Dayan shashen kuma yafi Girma shi ke da Flat wato 3 bedroom da kitchen da komai wannan Shashen na Babban yaya ne HABIBU BELLO MAI RAGO..!
Kokarin Fitowa nake yi daga cikin karamin Dakin na mai ciki Daya muka kusa cin karo da yar Dattijuwar dake kokarin shiga Dakin.
Baya MUHIBBA taja saboda kada su ci karo da Innarta,Dattijuwa Baka Doguwa kakkaura mai amsa sunan Innar Habibu wacce Daka ganta kaga mace mai Tsayuwa kan kafafunta jajirtattaciya mara Lalaci duk da ta kwana Biyu aduniya domin zata Haura Shekaru hamsin har da Doriya.
Baya taja ta na bin Autar ta,da kallon Sha"awa.