Sashe 108
Saifuddeen Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Matar ce sunkuye a kaina a saman kirjina ba Saifudden ba jikina yayi wani Girrr..Kamar Lantarki yajani Na fara kokarin kwatar kaina ammh Ina kamar Mutane Dari ne suka Danne ni na kasa kwatar kaina.
Na fara kokarin shura kafata nan ma ba'a bani Dama ba na fara kokarin yanka Ihu nan ma bakina ya Dinke kansa Innalillahi Tsoro yau zai kasheni abunda nake gani zai iya barazanar Tafiya da Numfashina.
Azuciyata nake so nayi mgana ammh na kasa sai uhm uhm nake yi kamar wata kurma kamar a mafarki naji bakina ya furta"Allah..'
Sai naji karfi ya shige ni kamar zan Suma ko na mutu hka naji da mugun karfi na Dago kaina aka sake maidani na sake Dago kaina aka sake maidani da karfi ai bansan Lokacin da na wani yi yunkuri mai karfi na taso ba,har Lokacin ina jin bakin sa akan Nono na Guda daya, Hannuuwana duka Biyu na sa da iya Karfina na Turesa ji nayi wani abu ya jani kamar na Mutu na Dawo ne Domin sai da naji wani Shuuu..!
Sai naji abu na Bin kirjina ashe jini ne Wannan Turesan da nayi bakinsa ya Datse min kan Nono na sai da ya Fitar da jini,Kamar an saka Hannu an kunna wutar Dakin haka haske ya gauraye Dakin Saif na gani a gabana Idanuwansa sun koma Farare Bakinsa kuma ga jini nan,jinina daya Fizgar min Nono ban san irin yanayin ba nadai san naga jini na bina sannan kafin mayi wani yunkuri naga sanda Saifudden ya mike ya saka Hannu Daya ya Dagani Sama ina Lilo ya Shakeni ina kokarin mutuwa numfashina ya fara Fita Daga jikina Kamar ba aduniyata ba naji wata irin Gigitaciyar Dariya lokaci daya da wata irin Kakkausan murya tace"Sai da kika Dawo..?me na gaya miki..?
Ba nace ki tafi cikin salama ba.?
Kin manta na fada miki nan din Duniyata ce.!
Nan din gida na ne..!
SAIFUDEEN MALLAKINA ne..Nawa ne shi kadai..Wata mace bata isa ta Rabesa ba..Meyasa kika shiga Duniyata..?
Sai na kasheki sai kin mutu..ki sani a duniyata Dagani sai MIJINA sai YA'YANA nake son ganiiiii...!
Daganan naji kukan jarirai ya Karade jina sannan ganina ya Dauke ne da wani irin bugani da bango da yayi na tafi na fadi a kasa yaraf kamar gawa ganina ya Dauke gabadaya ammh naji Sanda Hannunsa ya kara Dagani ya yi wurgi dani sai da na Bugu da madubun Dakin ya Tarwatse ina ji ajikina glass din madubi sun yanke ni Daidai sanda na Fadi hannuna naji na Damki wani abu bansan ko menene ba na Dai jinke shi a Hsnnuna kamar shi kadai me zai iya bani wata Rayuwar.
Wlh tallahi ina jin acikin Duniyar da nike ciki ana kwallo Dani daga bangon yammah zuwa na kudu da arewa,ina ga ma na gama karerayewa Fadi take cikin katuwar muryanta"Sai na Kashe ki..Sai kin mutu..Kin fiya Taurin kai na nuna miki alamu na gargarde ki ta Hanyoyi da dama ammh baki gane ba Mutuwa zaki yi..Sai na kasheki..Sai kin Mutuuuu....!
*Janafty*
*SFD0039*
*Amnaf_sudanese _collection*
*Tana saida original laffaya kala daban daban daga Sudan kama daga na Amare da Kuma casual muna da available a Nigeria kuma Muna aikawa daga Sudan Zuwa Nigeria ko'ina a fadin Jahohi talatin da shida har ila yau dai akwai humra da turarrukka sadidan na matan aure daga Sudan,ba fa anan kada'i muka tsaya ba Muna saida kayan lalle akan sari da Rahusa da kuma siyan Daya,akwai mayuka da dilka da kayan gyaran jiki na ainahin ba Mix ba, wadan'da zasu fitar Miki da fatar ki tas ba bleaching fuskarki tayi haske tayi walwal kina kyalkyali and duk abunda kikeso a Sudan Muna kawo Miki shi har gda Nigeria Amnaf Sudanese collaction ba abunda bama saidawa kama daga kayan kamshin jiki na kaya da na fata +249923097401*
*Ki biya ki karanta cikin salama kiyi ma girman Allah in baki biya ba, kada ki karanta min littafi sannan kada ki yada'min shi don Allah pay N500 via jamila umar gtb 0552179550 ko katin waya ta wannan lambar 09069067488*
Ni dai ban san ya akayi ba na danna abun da ke Hannuna ashe karamar wayar Saifuddeen ce na damke azaba da wuya tayi wuya yasa na Danna kiran last call dinsa ashe Ummi ce,Sama sama naji kamar murya na mgana tana fadin"Yaro lafiya kuwa..?
Bakina yayi nauyi na kasa motsi na kasa mgana ammh Dakin yayi shuru kamar an yi ruwa an dauke kafin naji wani abu Rajag ririgif an fadomin a gefena bana iya ganin komai ganina ya Dauke sai dai jina sama sama ne shima yana barazanar tafiya ne daga gangar jikina.
Bani da masaniyar za'a jini ni dai na dai ware Dashashiyar muryata, da wuya da azaba suka dashishar da ita zuwa wata nau'i na dabam nace"Kuzo ku taimake ni..zai kasheni..!
Zai kashe ni!
SAIFUDDEEN BA MUTUM BA NE"
daga lokacin naji shuuuu kamar wani abu ya zare daga cikin jikina nayi luuu komai nawa ya tsaya cak da ban kara sanin inda kaina yake ba sai a shashen Emergency na asibitin Chika bangaran shashen masu matsalan Kwakwalwa wato Psychiatric kenan.
Ashe na kwana Biyu ma asibitin ban san inda kaina yake ba,na farka cikin mummunan yanayin da ban taba Farkawa acikinsa ba Hauka Tuburan kwakwalwata da gaske ta samu Tabuwa da matsala to ai ma ina da kyan gani an ce fa duk wanda yaga Aljani a sufarsa ranar bazai kwana Lafiya ba ni kuwa an Dade ana razana Tunanina da nau"ikan azabu iri iri Shiyasa lokaci daya na ida rasa Hankalina da Tunani na.
Ashe Lokacin da na matse wayar nan Ummi na kira, taji mgana na baya fita hankali tashe ita da Inna suka buga ma ya Habibu kofar shashen sa har sun kwanta suka Dungumo zuwa Gra da wannan Daran Halin da suka iske mu sai da suka razana Ni ina kwance Dagani sai pant ahalin rayuwa da Mutuwa Saifudden na kwance gefe na shima a sume haka suka kwashemu zuwa gidan Inna Shi an samu ya Farfado ammh kuma baya Tuna abunda ya faru ni kuma ga Halin da nike ciki ga Rauninka jikinaa ga har Lokacin Bakin Nono na fitar da jini,ban farfado ba ammh ina ta zabure zabure ga Targade da gocewar kashi ajikina sannan ga inda glass din mudubu duk ya yanke min jikina.
Da safen mai gyaran Targade yazo ya gyaramin ganin halin da nike ciki yasa suka kira Dr.Anandi yace yana Abuja ammh su tafi dani asibiti zai Hada su da wani Likita wannan shine Dalilin kawoni asibiti aka sakani Cikin Dakina na musamman ana Zurkudamin allurai,sai da na kwana Biyu sannan na Farfado da Hauka Tuburan da wani karfi duk abunda ke Dakin nan sai da na Fashe shi na Ruguza komai,ga rauninka jikina an yi min Tretment abun takaici bani da Riga Saboda Raunin Saman Nono na,sai da aka yi min Dinki aka sakamin Bandage.
Duk wanda yazo yaga Halin da nike ciki sai yayi min kuka mgana tun ana Boyeta Dole ta bayyana Mutanen Gaya da Lere sun samu Labari suma Kaf asibitin nan haka yake cika da Dangi da yan'uwa da abokan arziki,Da na Farka sai akara maidani barci ga shi Jinina mai karfi ne kadan nake samun barcin sai na Farka Wani Dr.Isa ne ke Dubani wanda Dr.Anandi ya bar ma Fayel dina kafin ya Dawo.
Suna iya bakin kokarin su ammh naki karban kowani Treatment din su Ranar da nake da kwana bakwai asibtin Dakyar aka kamoni na fita zan gudu Saboda Ganin Saifudden baya shigowa Dubani sai ina barci Ranar sun shigo shi da Mujaheed shi kan shi duk ya rame ya Lalace Saboda Damuwa suna gaban gado na yana kallona yadda cikin Lokaci kadan na koma,Kuka ma Rahma ne da zai samu yayi da yaji sanyi aransa in ya matsa ma kansa ya Tuna Lamarin da ya faru a wannan Daran shima sai ya nemi rasa Tunaninsa sai dai ya kara aminta da Tunaninsa koma wani abu ne yana da Karfafan alaqa dashi.
Hannayensa yasa duka biyu ya tallafo Fuskarsa so yake yi yayi kuka ko zai ji sanyin suyan da ransa yake masa Tun bayan Faruwar al'amarin nan komai nasa ya Tsaya cak ko kadunan ya kasa komawa,duk wasu al'amuran Rayuwarsa sun tsaya cak Muhibba Duniyarsa ce ganinta cikin wannan Halin kamar zai mutu haka yake ji.
Mujaheed dake gefensa ya Dafa sa Cikin Tausayawa lokaci daya yana Fadin"Man kayi hakuri komai yayi Tsanani mganinsa Allah in sha Allahu zata samu Lafiya"
Ya kasa motsawa balle ya iya yin wata mgana ni kuma sama sama naji mgana asaman kaina Saboda daman na ce muku mganin barcin bai wani min amfani saboda ina da Karfin jini Matuka to sama ssma nake farkawa Rabi Duniyarmu rabi duniyar barci ai ina kyalla ido na hango Saifudden sai komai ya rika Dawomin daki daki kada fa akaga Laifina na zare sannan na Daku fa a hannun maza basu an kara ba sai gani sukayi na Diro daga saman gado da nike na cizge karin ruwa, da aka sakamin ina kuka da gunji ina nuna sa fadi nake yi"ku fitar min da shi.Zai kasheni zai kasheni"
Daganan kafin su san abun yi na arta a guje,na fita wlh basu iya koma ni ba sai da taimakon Security,Alluran aka kara Zurkudamin na koma barci Wannan al"amarin shi yasa Saifuddeen ya daina shigowa Dakin da aka Kebene,Daman ba"a cika barin Mutane shiga ba Saboda shashin duk na masu Tabuwan kwakwala ne.
Ummi tun da tazo din nan bata koma ba ita da Inna sun ci kuka har sun gode Allah sun gaji sun Hakura sun yi Takwalli sun bar ma Allah duka al'amarin shi ke kashewa sannan ya raya a duk Lokacin da ya so.