Sashe 51
Saifuddeen Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ummi sai bata Hakuri take yi Iya Cikin Masifa tace"Ke dai kika sani Zaliha...Wannan ai sai ki saka Sunusin ya kullaceni Aiko bazan samu zuwa ba ko su Hashimu sukaje ai sun yi zumunci."
Ummi tace"Kiyi hakuri iya Daurin auran ma aka fara yi suna zuwa Uban yarinyar ya daura auran Tariyar ne daga baya."
Iya na jin haka tace"Kin ma Tuna min ya batun shi wannan yaron Saifu ina mganar shi da yarinyar nan yar zaria daya zo min da mganarta.?
Gaban Ummi ya fadi tayi fuska kafin tace"Wata yarinya kenan Iya..?
Iya tace"Kike tambaya na..?Wacce na yi miki mganarta kwanaki har kikace min diyar abokin shi Yayan naki ne."
Ummi tace"Iya shirmen sa ne kawai ki bar wannan mganar kawai.."
Iya ta kasa mgana sai faman Hararan wayar take yi kafin ta kalli Hayatu Daman shi ya Kira mata Ummi Tana Fadin"Kashe wayarka zaliha raina min Hankali zatayi."
Ummi na jinsu har aka datse kiran Mirmishi kawai take ai ita ba mahaukaciya bace da zata biyema yaro ya Tona mata asiri ba.
Tana wajen aiki ne yasa ta watsar da mganar ta cigaba da sabgarta bata taba Tunanin Iya zata iya kiran kawu ba
Sai ko gashi Bayan Hayatu ya katse kiran Ummi tace ya kira mata Lambar yayan Zaliha daman suna da shi Saboda Iya tana kiransa in wani abun ya taso sosai take ganin girmansa.
Ana kiransa kuwa yana ganin Hayatu lere yasan Iya ce ya katse kiran ya sske kiran aka dauka a ka bama Iya bayan sun gaisa Iya ta gyara zama Tana Fadin"Sunusi ni dai kayi hakuri ban ji wannan sha"anin naka ba ko kadan Zaliha bata gayamin ba sai yau dana Kirata nace kwana Biyu bata kirani mun gaisa ba shine take Fadamin wai tana gaya ka aurar da da'n wajenka."
Kawu na mirmishi yace"Bakomai Iya na Hutar dake..
Iya tace"Ai shikenan Sunusi Allah ya bada zaman lafiya"
Ya amsa mata Ameen kafin iya ta cigaba da fadin"Mganar wannan yaron ce Saifu ta sa na kiraka sunusi tunda dai mganar sa da Majeeda bai yuyu ba yarinyar taki kuma da ayi abunda za"a zo ana nadama s
gwara a Hakura kawai to kwanaki yazo nan yana Fadamin ya samu mata a zaria..Kuma ma Zaliha ta santa dana Kirata na Tambayeta sai take min bayanin yarinyar ma ta gida ce tace Diyar Amininka ce Marigayi na zaria".
Kawu mamaki ya kamasa bai san sanda yace"ba dai Muhibba ba.?
Iya tace"To ni ai ban sunanta ba inaga itace..!to Zaliha dai shuru taki bada wata mgana ni daman nace ne zamansa haka ba amfani
balle shi mai Lalura ta aljanu tunda aka samu ta sake sa har yana mganar aure gwara ayi ayi kada ta Lallaba ta Dawo Kuma ta kara hanasa auran."
Kawu dai bai wani Fahimceta ba yasa yace"Ita Zalihan me tace..?
Iya tace"Me zata ce kuwa..?,kamar bata son abun sai cemin take yi wai shirmensa ne kawai."
Kawu yace"Iya ki bar komai a Hannuna zam kira Saifudeen naji indai da gaske yana sonta Muhibba kamar Di'ya take a wajena Zan shirya naje Har zaria nayi mgana da Innarta yadda ake Ciki duk zan kiraki na shaida miki."
Nan da nan Iya taji Dadi ta fara sakamai albarka kafin suyi sallama Kawu mamaki ya kamasa shi dai bai Taba jin Labari
nan ba yasa ya yanke shawaran Kiran Saifudeen yana Office yana tsaka da duba wasu ayyuka kiran kawu ya shigomai sai da ta katse ya sake kiransa bayan sun gaisa Kawu ya shiga koramai bayanin yadda suka yi da Iya ya karishe da Fadin"Abu daya nake so ka tabbatarmin in kana sonta..Indai kana sonta zan nema maka auranta."
Saifudeen yayi shuru ya kasa mgana a mganar kawu bai ji wani sauyi ba ko bakinciki ko Farinciki ba sai dai Tambayar ne tayi mai nauyi har sai da kawu ya kara maimaita mai sannan Cikin kasala yace"Eh zam iya zama da ita."
Kawu yace"Shiririta..Zaka iya zama da ita daman ai sai ana som mutum ake zama dashi..Kada ka damu gobe goben zam shiga zarian mu yi mgana da Innar habibun in sun bamu Dama zan Kira Baffaninka mu taru mu nema maka auranta."
Saifudeen yaji kansa ya sara da karfi Cikin karfin Hali yace"Kawu Ummi tace na bar mganar fa."
Kawu yace"Rabu da ita sai komai ya Daidaita zan je na sameta naji Dalilinta."
Daga haka sukayi sallama Saifudeen ya Sauke waya wani abu na basa mamaki Karo na uku zai sake aure sai dai ya sha bambam da sauran Tunda har gashi ana mganar auransa dashi yanayinsa bai Sauya ba shi dai bai ji Ki ba kuma bai ji So ba acikin Ransa sai dai yana jin Zumudin zai iya zama da Muhibba..Zai iya zama da ita tabbas zai iya Zama da ita.
*Janafty*
*SFD0019*
*Amnaf_sudanese _collection*
*Tana saida original laffaya kala daban daban daga Sudan kama daga na Amare da Kuma casual muna da available a Nigeria kuma Muna aikawa daga Sudan Zuwa Nigeria ko'ina a fadin Jahohi talatin da shida har ila yau dai akwai humra da turarrukka sadidan na matan aure daga Sudan,ba fa anan kada'i muka tsaya ba Muna saida kayan lalle akan sari da Rahusa da kuma siyan Daya,akwai mayuka da dilka da kayan gyaran jiki na ainahin ba Mix ba, wadan'da zasu fitar Miki da fatar ki tas ba bleaching fuskarki tayi haske tayi walwal kina kyalkyali and duk abunda kikeso a Sudan Muna kawo Miki shi har gda Nigeria Amnaf Sudanese collaction ba abunda bama saidawa kama daga kayan kamshin jiki na kaya da na fata +249923097401*
*Ki biya ki karanta cikin salama kiyi ma girman Allah in baki biya ba, kada ki karanta min littafi sannan kada ki yada'min shi don Allah pay N500 via jamila umar gtb 0552179550 ko katin waya ta wannan lambar 09069067488*
A Ranar da Kawu sukayi mgana da Saifudeen a daran ya d'aga waya ya kira Ya Habibu ya fara gayamai abunda ke faruwa sannan ya shaida mai gobe in Allah ya kaimu yana tafe ya sanar da Innan nasu.
Yaji matukar mamaki da abunda kawu ya kirasa ya fadamai abun mamaki kuma bai ambaci suna ba kawai cewa yayi yaron wajen mu yaga Muhibba kuma yana so to sai Tunaninsa bai taba basa Saifudeen bane Domin tun bayan Sabanin daya faru shi bai kara ma Tunawa dashi ba shiyaasa da asuba da ya dawo daga sallah ya sauka Dakin Inna ya fara gayamata yadda suka yi da kawun a jiya.
Inna na zaune Bisa sallaya bayan ta Idar da,salla da cashaba a Hannunta Muhibba bata nan tana gidan Habiba jiya tatafi chan din Saboda Habiban bata jin dadi Laulayi ya sakata gaba Muhibban bata so zuwa ba Saboda sai da Inna tayi kwana Hudu sannan ta Dawo Muhibban ta gaji da gidan Habibar ne"
Tun san da Habibu yafara mgana Bakin Inna yaki rufuwa yana Direwa itama ta Dauka Tana fadin"Masha Allah. ashe zan ga auran Auta kafin na Mutu Habibu..?.
Da mamaki ya kalleta kafin yace"Inna wanne yake nufi daga cikin ya"yan nasa babban dai ai kwanaki yayi aure ko Isma'il ne?
Inna ta girgiza kai Tana fadin"Anya..?Ba shi bane ai shi bai ko gama karatun nasa ba,ba tare suke karatu da Sani na ba,sai dai in kanin Dattin ne Mudansiru kasan a kano Alhajin yace min yana aiki."
Habibu ya jinjina kai yana fadin"Inna in yazo zamu karbi mganar ne..?
Inna tace"Me zai hana..?
Yau in mahaifinku na da rai sai yafi kowa Murna Alhaji da kuke gani Ba karamin abota sukayi da mahaifinku ba abota ta Amana da zumunci kuma Alhaji da zuru"arsu mutane ne masu Nagarta Na tabbata Auta tayi Dacen Miji da Danginsa gabadaya."
Habibu ya jinjina kai yana Fadin"Inna Ita Muhibban fa..?
Zamu sanar da ita ne yanzu..?
Inna tace"Kar ma ka fara kasan Halinta yanzu sai tace bata so ai na Daina Biye mata haka na yanke acikin zuciyata..Saboda sai mgana ta yi karfi sannan zamu sanar da ita."
Ya Habibu ya gyada kai yana fadin"Shikenan Inna Allah ya tabbatar da alheri."
Inna cikin farinciki ta amsa da Ameen Habibu ya mike ya fita yana jinjina Kaunar Inna ga Autarta ji yadda take Fara"a da Farinciki kamar ma an gama mganar.
Bayan Inna Ko Habiba bai kira ba,Saboda hakan ma bai shiga kasuwa ba ya zauna yana jiran zuwan kawu ya ko cika alkwari Shad'aya na na Safe sai gashi ya iso yaran duk basa nan ballatana su tukasa Motar Haya ya shigo abunsa ko ajikinsa.
Dakin Inna Ya Habibu ya saukesa bayan gaisawa da tambayan mutanen gidan kawu ya fara gabatar da abunda ya kawosa ya karishe mganarsa da Fadin"Mgana ce bazata yuyu ta waya ba Innar Habibu Shi yasa bayan na Kira Habibu namai bayani nace yau ina tafe..Yaron wajen mu yaga D'iyarmu yana so sai Naga abun duka nawa ne sannan Tuwona maina ne ammh duk da haka nace sai nazo na same ku mun Tattauna kan batun naji naku Ra"ayin akan mganar."
Inna sai Farinciki take yi har sai da ya nuna kan Fuskarta cikin kawaici tace"Ai da baka taso bama Alhaji Duka ai ya"yanka ne sai ka zartar da mgana kawai domin nasan yadda mallam Allah ya jikansa da gafara bazai taba kai Auta in da zata cutu ba kaima haka Saboda haka wuka da Nama duka na Hannunka Alhaji sai dai mu yi Fatan Allah yasa ayi damu."
Kawu ya jinjina kai kafin yace"Hakane..Allah ya jikan Bello Allah yasa ya huta."
Dukkansu suka amsa da Ameen kawu ya kalli Habibu yana Fadin"To kai babban yaya baka ce komai ba..?.