Sashe 141
Saifuddeen Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kwana biyu da Haihuwata Duk wanda ya kamata yaji sai da yaji har a inda ma ba"a zata ba Domin Saifu Gwamna ma da kansa sai da ya Kirasa yayi masa Murna,duk da shi ya Dora Labarin Haihuwar a shafin sa na Tweeter.
Dr.Anandi har Dakin da nike yazo yayi min barka ya Dauki yarinya ya kalleta sannan ya juyo ya kallemu ni da Saifudden Lokaci daya yana Fadim"Finally..Finally Congratulation Mr and Mrs Lere"
Muka amsa mai cikin jin Dadi da Fara"a,ranar kwana na Hudu da Haihuwata sai ga Ummi mutanen Abuja ita da Majeeda,Ummi batayi kunya ba ta Dauki Jikarta ta Rumgume tana ta Faman zubamin godiya har da kwallarta tazo ba jimawa sai ga Tawagan yan Lere Mota guda har da iya wacce ke Dingisawa da kyar sai ma da Inna Talatuwa da Goggo Atika suka rikota Ummi sai fada take yi meyasa iya tazo tana wannan Halin..?
Iya na zama saman kujeran roban dake Dakin taake fadin"Dole nazo Zaliha..Dole nazo zaliha ban ga ta zama ba,abun farinciki ya same mu gabadaya yau naga jinin Saifu Allahu akbar"
Jikinta da Hannunta na rawa sanda na mika mata SAHLA wacce iyayenta su Laala suka zaba mata sunan da za"a rika kiranta dashi tun ranar da na Haihu na aminta da su domin ai Diyar su ce shima wannan karon Hamman nasu bai ce komai ba.
Iya ta kalli Sahla ta kara kallonta kawai sai ta Rumgumeta ta fashe da kuka tana Fadin"Allah nagode maka..Muhirba barka da arziki..Nagode kwarai Allah ya baki Lafiya Allah ya raya ta cikin addinin Musulunci Allah ya shirya muku ita cikin addinin islama Allah ya jikan Inuwa da Salahudeen da Sauran musulman mu gabadaya"
Gabadaya muka amsa mata da Ameen Ameen tare da su Baffa hayatu suke sai Gaje sai Inna Talatu da Goggo Atika har da makota an ce Iya gida gida ta rika yada haihuwa tana fadin Matar Saifu Muhirba ta haifi an samu Suwaiba,Ko da suka zo ma Saifudeen baya nan yana kaduna suna da Taro,Har suka tafi bai dawo ba sai Dare yazo asibitin su Ummi basa nan Suna gidan Inna Dagani sai Anty Habiba itama gobe zata koma gida Saboda agoben Goggo Barira zata iso.
Ina bashi Labarin Iya yana ta Dariya yace sun kirasa a waya ai,Daga waje na Gidan Inna ya wuce suka gaisa da Ummi,Saifuddeen dai ya cire kunya yace ma Inna bazata je ta ganni ba..?
Sai Inna ta kasa mgana batace komai ba,Ummi nata Dariya nima dagachan bangaran sai mamakin Inna nake yi ace a farke ni Inna ko ta zo ta Dubani Ranar da nake da kwana Biyar a asibiti Tun asuba na Dokama Inna Kira tana Dauka ko gaisuwa ban bari mun yi ba nace"Inna shi ne ko kizo ki Dubani..?.
Inna tayi mirmishi kafin tace"Me zan zo nayi Auta..?
Gabadaya baki da kewar kowa yan'uwa da Dangi suna Ta kara kaina akan ki"
Na tura baki ina Fadin"Inna Haihuwa nayi ai dai kya zo ki Dubani ko da Daddare ne..?
Inna tace"Zan zo Auta kada ki damu..Fata kuna Lafiya ke da Diyar taki..?
Ban saki raina ba nace"Muna Lafiya Inna ammh Sahla tayi fushi"
Inna na Dariya tace"To to..Salha kuke kiran mai sunan iyan..?
Nima Dariyan nake yi ina fadin'Inna Sahla Sahla ba Salha ba"
Inna ta tabe baki tana fadin"Ke rabani da iyayi nan Sani yazo ya isheni da wani Salha ashe abunda yake mgana akai kenan..?
Ni kam da Suwaibar ta zan kirata kin ji Auta"
Inna Dariya nace" Allah ya bar min ke Inna ki dade ki yi karko"
Inna ta amsa cikin jin Dadi Lokaci Daya tana Fadin"Burina ya gama cika Auta naga auran ki sannan naga Zuru'arki"
Da Sauri nace"Inna sai kin ga Duka zuru"ata harda jikokina"
Inna ta sakamin Dariya tana Fadin"Allah ya bamu tsawon rai da Lafiya Auta"
Na amsa mata da Ameen mun cigaba da Hira take fadamin jikin Babani ya rikice kuma tace duk wanda ya kaita Asibiti bata yafe ba yanayin yadda Inna ke min mgana duk ta Sare cikin Sanyin jiki nayi mata Fatan Allah ya bama Babani Lafiya ta amsa da Ameen Anty Habiba na ba suka yi mgana kafin su yanke kiran ta kalleni tana Fadin"Hankalin inna duk ba'a kwance yake ba..Daman Sani ya Fadanin jikin Babanin yayi zafi"
Ina kwance Rike da Sahla na gama bata Nono duk da ruwan Nonon ba sosai yazo ba sai dai Sahla nada Hakuri sosai ba kasafai take kukan banza nace"To an kira chan bakorin an Fada musu..?
Anty Habiba tace"Sani dai yace min Inna ta kirasu sun ce suna tafe ammh kinji Shuru basu zo ba"
Na mike kafana ina Fadin"In suka rasa ta ai kila zasu zan zafinta watarana"
Anty Habiba tace"Inna ce damu zamu yi Rashi Auta ba su ba"
Kaina na gyada kafin nace"Wannan gaskiya ne Allah ya bata lafiya.
Ranar da na cika kwana shida a asibiti aranar ake saka ran sallamata Sai ga Goggo Barira da Inna Firdausi sai Goggo Naja da Fati sai Baba Surajo,sun zo sun Dubani sun yi barka Daganan suka sauka gidan Inna daga chan zasu dauki Hanya,chan da yammah kuma sai ga Mutanen Bakori su Goggo Shatu sun zo Dubani sukace Tun safe suka iso,Tare da Anty Habiba suka koma gida Tunda Goggo Barira tazo kuma sallaman bata samu ba sai zuwa gobe likitocin sukace.
Nagaji da zaman asibitin duk a takure nake,an warware min aikin Farko Na ciki kuma ina saka mgani ana Gashi,Ina da Sati Daya da Haihuwa aka bani Sallama,naroki Saifudden kafin mu wuce gida ya biya dani gida na ga Inna nakai mata Sahla nasan ta Fada ne kawai ammh ba zuwa zatayi ba...
Haka kuwa akayi sai da suka Gammu kwatsam Ummi na nan bata koma ba Majeeda na gida na wajen su Laala suke kwana agidan tare da Saifudden,ko da mukaje wai har su Goggo Shatu sun juya aranar naga Rashin Hankalin su ganin Yadda Babanin ke jin jiki ko wanda ke kanta bata sani ba,Inna kuma sai fada take min ni da Saifudden fadi take yi"Da Danyen dinki zaki ce ya Dauko ki ya kawo ki Auta.?.
Baki na Tura ina Fadin"Inna Sahla na kawo miki ki ganta domin nasan ba zuwa zaki yi ba"
Inna ta dankaramin Harara kafin tace"Saula ne ba Sahla ba"
Sani na gefe yayi dariya yana Fadin"Gaskiya Inna zata fara bata ma Sahla suna me yi wani Saula don Allah kema Inna..?
Daman yafi kusa da Inna ta rarumi mafici ta makamai yayi bayan goggo Barira yana Dariya Inna tace"Ka kiyayeni ko naci mutumcinka"
Sani ya ce"Haba Inna gyara fa nayi miki sai ki huce a kaina..?
To gaskiya ban san ya zaki yi ba Domin ya"yana duka sunan turawa da yan gayu zan saka musu"
Banza dashi Inna tayi su Ummi ne ke ta Dariya,Goggo barira tace"Ke Inna tunda tace Diyar nan ta kawo miki karbeta ki ganta sai mu wuce gidan yanzu ai ba zama zamu yi ba"
Inna taki karban Sahlan da nake mika mata sai na Sakarmata ita da Sauri ta tareta Tana fadin"Auta baki da hankali ko..?
Ina Dariya na zauna kusa da Inna ina kallonta tana kallon Sahla bakinta nata Motsi sai kawai naji kuka ya tasomin na Rumgumo Inna ina Fadin"Nagode Inna ina yi miki Godiyar Dawainiya da kika yi dani Tun Samun cikina har haihuwata da Duka walhalhalun da kika yi Dani har rana mai kama da yau..Inna Allah ya baki Aljannah Allah yasa ki Dade a Duniya in kai ki Hajji watarana"
Inna itama sai Hawayen Farinciki kunyar su Ummi da Saifudden dake Dakin Yasa ta kwace jikinta tana Fadin"Auta meye haka..?
Baki san yanzu kin girma ba kin zama uwa..?
Inna ta na share kwallah da Hannunta Sani ya Duka gabanta yana Share mata fadi yake"Auta da son kai In kai ka kaita Hajji ni kuma ina kike so na kaita..?
Kaina Tsaye nace"ISTANBUL..".
Inna Tace"Allah ya tsareni da zuwa garin yahudawa Dakin Allah dai. allah yasa muna da rabon zuwa"
Da Sauri Sani yace"Inna ai Hajji sai kin ce ya isheki Domin in na zama Lauyan gwammati duk shekara sai kin je"
Inna na Dariyan Farinciki tana Fadin"Allah ya baka Muhammad Sani..Allah ya cika maka Burinka Duniya da Alheri Allah ya albarkace ku gabadaya"
Sani ya kwantar da kansa gaban Inna yana amsawa da Ameen su Ummi na tayasa Ina gefe nace"Inna ni baki sakamin albarka ba..?
Inna ta karkato tana Fadin"Allah yayi miki albarka Auta..Allah ya raya Suwaiba ya sa karuwar musulmai ce"
Gabadaya muka amsa da Ameen sai Sani ya fito da wayarsa yana Fadin"just One pic Inna"
Hannunsa ta bige sai da wayar ta Fadi kasa Sani ya Dafe kai yana Fadin"Inna..'
Turesa tayi tana fadin"Tashi ka bani waje bana son shegenta ka"
Sani kamar yayi kuka ni ko Ina ta Dariya sai da ya Dauki wayarsa sannan ya mike ban sani ba kawai naji ya Dunguremin kai sai na saka Kuka ina Fadin"Inna kin ga Sani ko..?
Sani ya ware ido yana Fadin"A'a ba Sani ba Sadiq..'
Gabadaya muka saka Dariya Saifuddeen na gefe bai ce komai ba Muna gidan sai ga Anty Habiba Daman ta kirani na Fadamata muna gidan Inna,Ya Habibu ya dan fita shima sai gashi wasa wasa sai wajen azahar suka hadu suka maidani gidana da muka iske su laala sun gyare ko"ina sai tashin Kamshi Dakina mai Falo aka Saukemu ni da Goggo Barira dayan su Laala ke kwana aciki har abinci sun Dafa ci kawai muka yi,Ni sai da Goggo Barira ta hadamin tea na sha sannan ta ce ma Inna,tana son ayi min garin kunu Saboda Jego Inna ta ce za"ayi Baba Lami tayi ma mgana tace zata Dakamin sannan Goggo Naja tace in zasu dawo suna zata zo min da shi har da garin kunun kanwa.
Tunda muka dawo gida kafa bata Dauke ba Ranar sai ga kaf malaman makarantar Saifudden Acadmy,Har da D.Musa,sun zo barka har cikin Falona Tare da alheri ga Sahla Saif baya nan yana Kaduna sai ni ce na fadamai da mukayi waya..