Sashe 140
Saifuddeen Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Nan dukkanmu muka kwana ni da Adda Sadiya da Wasila da Zeeha tare da Laala su Anty Habiba sun koma gida Washegari kuma da wuri Saif da Majaheed suka iso,basu jima ba suka Dauki su Adda Sadiya da Laala suka min sallama Daga gidan Inna Kaduna zasu koma shima Saif daga gidan Inna bayan sun yi sallama da su Kasuwa suka Shiga kasuwa suka siyo kayan abinci da Cefane ina kwance ina Fama da kaina zeeha ta shirya komai a muhallinsa.
Tun da muka Dawo komai Zeeha ke yin sa na aikin gida Saif kuma Kullum Da Safe in yana da shiga Office Daga zaria yake shiga Kaduna in kuma yayi Dare sai ya kwana Washegari ya Dawo ban fita ko"ina ba sai dai Waya ni na fadama Anty Jidda na Dawo zaria Haihuwa Dayake har Lokacin ina Group din mu na Management kuma har Gobe ana Biya na albashi na Nunama Saif ya bari tunda yanzu ni ba malamar makaranta ba ce shi kuma ya bani amsa da fadin ko ban je ba ya riga yace sai an bani Hakkina Duk wata Dole nayi shuru..
Ina fadamata aranar ana tashi makaranta sai gata ita da Anty Debora naji Dadin ganinsu mun sha Hira sai yammah suka tafi,Suna nan Saif ya Dawo suka gaisa ya basu kudi sannan yasa Bama yakai kowaccen su gida abakinsu nake jin Labarin Uncle Hafiz zai yi aure na tambaye su Khadija zai aura..?.Anty Jidda tace ina fa itama zata yi aure anan cikin zaria.
Daga haka ban kara cewa komai ba mun sha Hira na rika tambayan su Sauran malamai suna fadamin wasu na nan da sauran malaman da suka Samu Cigaba suka bar makaranta sai aka kawo Sabbi.
Naji dadin zuwan su matuka Sai naji kewar makarantar har acikin raina ammh ban nuna ma Saif sai dai ya Fahimceni ganin yadda nake ta Fara"a.
Shi kadai aransa ya ke kudura wani abu kuma yana fatan ko ba yanzu ba nan gaba zai cikamin wannan Burin nawa.
Tafe tafe dai mun kwashe sati Biyu a zaria ban haihu ba shuru shuru gashi na shiga wata na tara har na wuce EDd Dina,sai hankalina ya tashi ammh sai Anty Habiba ta kwantar min da Hankali da cewa itama cikin Khalipa wata goma sannan ta Haifesa.
Sai naji na dan samu natsuwa Cikina na da wata Tara da sati Biyu Ranar wata asabar Na tashi da naguda Saif baya nan yaje kaduna Jiya dare yayi mai chan ya kwana Daga ni sai Laala agida ita ta Kira Saif ta Fadamai shi kuma Hankali tashe sai ya kira Yaya Habibu ya gayamai Halin da ake ciki Shi yazo shi da Anty Zeenatu ya Kira Anty Habiba bai sameta ba.
Ganin Halin da nike ciki yasa suka Daukeni zuwa asibitin kudi na garin Zaria,suka karbeni suka shiga dani Labour Room,zuwa Lokacin Anty Habiba ta samu Labari ta iso asibitin,ammh shuru ban haihu ba har yammah Saif ya zo tun dazun ammh ban Haihu ba,Sai faman murkusu nake yi,a asibitin na kwana Tare da Anty Habiba washegari sai Saif yace Chika zai kaini bazai barni anan ba haka ko akayi chan aka kaini muna zuwa sukace bazan iya Haihuwa da kaina ba kan jaririyar ya Jirkice Dole C.
S za'ayi min Inna na gida sai addu'an sauka Lafiya take yi min Ba ita kadai ba Hatta Ummi da ke Abuja sai waya take kira tana tambayan ya ake ciki ita ta ce maza ayi min aiki domin tsira da rai na ni da abunda ke cikina.
Karfe 4:00pm na ranar Lahadi aka shiga Dani Dakin Tiyata aka ciromin Katuwar Diyata mace jajir da ita kamar Saif ya yi kaki ta Debo kaf kamanin Mutanen Lere ne.
Sai bayan mangariba aka Fito dani magashiyanta zuwa Daki na mussaman Jaririyar kuwa Tuni an gyareta Tsab an fito da ita,Ya Habibu ya fara karban ta yayi mata addu"a sannan Anty Habiba,Sai Adda Sadiya da yake suna nan na Haihu sai Mujaheed sai Sani da ya rika zafga musu Selfi Angon karni ne na karshe ya karbeta sai yaji idonsa yaciko da kwallah Finally Finally dai MUHISAIF sun zamo abu daya har sun zama iyaye yanzu..addu"a yayi mata sannan ya mika ma su Laala dake leken yarinyar a Hannunsa Farinciki ya cika shi lokacin daya ga kannensa na ta Santi suna kamkame da jaririyar kamar zasu maidata Ciki Adda sai Daukan Hoton ta take yi tana fadin Ummi da Mama zuwaira zata Turama su gani.
Ya tuna a Scan din Muhibba Namiji suka ce zata haifa bazai manta ba lokacin ce mai nayi nafi son na Haifi mace alokacin sai yace koma mace ko Namiji Muhi Allah ya bamu mai albarka.
Kafin kace me mganar Haihuwata ta gama zuwa kunnen duka Dangi mutanen Lere da Gaya da Ummi dake Abuja,Inna agida sai Hamdala take yi Babani duk da zafin ciwo sai da tayi Hamdala itama..
Daga baya ne su Anty zeenatu da yan gidan su da Baba Lami suka iso,Har Lokacin ban farfado ba kuma ba abar kowa ya shiga inda nake ba sai dai Jaririyar kawai ke hannunsu.
Anty Habiba ce ta kwana Dani,Adda Sadiya da Wasila adaran suka koma kaduna sai washegari sukace zasu dawo,Sauran ma duk gida suka koma har da su Zeeha Laala kuma ta makale tace baxata koma ba.Majeeda sai murna take yi Daga chan Tuni yarinyar ta shiga ranta Tunda taga Hoton ta a wayar Ummi.
Iya ma sai da tayi kuka tana fadin ashe zata ga zuru'ar Salahudden cikin Dare na Farfado kuma Alhamdullahi na Farka cikin Hayacina nayi Farincikin da naga y'a mace na Haifa na Rumgumeta ina jin kaunarta na Ratsa jikina da zuciyata gabadaya.
Washegari Litini da Safe da Saif na Fara Tozali ya Rumgumeni ina Hawaye ya sharemin Hawaye yana Fadin"We are now a Completed Family Muhi.."
Kai na gyada mai cikin tsananin Farinciki,Kiss yayi min asaman kaina yayi min a duka kumatuna Dama da Hauni sannan ya karkato zai min na baki na kauda kaina ina Fadin",To ko baki ban wanke ba Saif.."
Kallona yayi sannan yakai Dubansa kan Jaririyar dake tsakanin mu yace"Tunda wannan jaririyar ta Fito a Tsakanimi mun dade da zama abu Daya"
Bai jira cewa ta ba,ya Hade bakin mu waje daya yayi min sumba mai Tsawo ya Dago yana kallona Lokaci daya yana Fadin"Madallah Da ke MUHIBBA..madallah da samun Zuru'a Daga Tsatson ki ina fatan Allah ya raya mana SUWAIBA SAIFUDEEN SALAHUDEEN LERE"
kai tsaye na kallesa kafin nayi mgana ya Rigani da Fadin"Tun jiya nayi mata Huduba..Taci sunan Iya ne Allah ya rayamana ita cikin addinin musulumci fatan ban yi miki katsalandan ba..?
Da Sauri na girgiza kai ina Fadin"Baka min ba, in da dai Namiji na Haifa SAIFUDEEN zaka sakamai Saboda sunan yana da matukar Tasiri a Rayuwata gaba da baya"
Yana Dora kansa Bisa Kafadata yace"In sha Allahu yanzu muka Fara haihuwa zaki Haifi SAIFUDDEEN sannan zaki Haifi MUHIBBA itama sai Family din ya zama ya cika an bi ma kowa Hakkinsa"
Dariya nayi shima yana Tayani Dariyan Farincikin da iyaye suke shiga ciki in Allah ya azurtasu da samun karuwa ta Haihuwa walau mace ko Namiji ga iyayen da suka Dauki Haihuwar mace ko Namiji duka baiwa ce ta Ubangiji sannan ba nakasu ko gazawa a haihuwar Y"a mace sai ma karin Daraja da kima Saboda a ko"ina Mace GINSHIKIN AL'UMMA ce.
*Janafty*
*SFD0050*
*GAISUWAR BAN GIRMA ZUWA GA MUTANE MASU GIRMA DA KARAMCI*
*Aisha alto(SISINAH)*
*Khadija Salisu yusuf(UMMINA)*
*Anty Habiba Imam ikira(YAR GIDAN IMAM)*
*Anty Sumayyah Abdulkadir(TAKORIN MU)*
*Surayyah Dahiru gwaram(KAWATA)*
*Halima yusuf Gwarzo(BESTY NA)*
*Sumayyah Basheer kugu(SWEET SUMY)*
*Maryam Aminu jumare(KAWAS)*
*Zainab muhammad(CHUBADO)*
*Halimatul Sadiya(SANAZTY)*
*Farida Abdullahi(FEDDYN BASH)*
*Maryam Aminu(KITTY)*
*Scientic Jamilu Umar(MLS)*
*Asma'u m yusuf*
*Aisha m yusuf(UMMU BADDO)*
*Nafisa Yusuf*
*Fatima Umar*
*Aisha Umar*
*Mariya Umar*
*Anty maryam(ANT MAH)*
_*Ina gaida Muhammad Karim(Mk)*_
_*Tare da NAZIFI YARIMA*_
*DA DUKA MASOYA NA WADA'NDA NA AMBATA DAMA WAD'ANDA BAN AMBATA BA SANNUN KU NA GODE NA YABA MATUKA SANNAN DAGA KARSHE NACE MADALLAH DA KU GABAD'AYA*
*Amnaf_sudanese _collection*
*Tana saida original laffaya kala daban daban daga Sudan kama daga na Amare da Kuma casual muna da available a Nigeria kuma Muna aikawa daga Sudan Zuwa Nigeria ko'ina a fadin Jahohi talatin da shida har ila yau dai akwai humra da turarrukka sadidan na matan aure daga Sudan,ba fa anan kada'i muka tsaya ba Muna saida kayan lalle akan sari da Rahusa da kuma siyan Daya,akwai mayuka da dilka da kayan gyaran jiki na ainahin ba Mix ba, wadan'da zasu fitar Miki da fatar ki tas ba bleaching fuskarki tayi haske tayi walwal kina kyalkyali and duk abunda kikeso a Sudan Muna kawo Miki shi har gda Nigeria Amnaf Sudanese collaction ba abunda bama saidawa kama daga kayan kamshin jiki na kaya da na fata +249923097401*
Saifudeen ya dad'e a asibiti tare dani muna ta tarairayan yar'mu ba ko kunyar fari a tare damu bai tafi ba sai da Sani ya kawo abun karya wa da Flaks din ruwan zafi sannan yayi min sallama kan zai shiga cikin makaranta.
Ban kara ganinsa ba sai yammah Lokacin dakin da nike ya cika da yan"uwa Mutanen Gaya kawu da Umma Babba da Umma karama sai Mama zuwaira da Isma'il daya tukosu,daga bangare na Makotan Inna musaman Yan gidan su Anty Zeenatu sai Baba lami,Sai su Adda da suka Dawo yau har da Wasila sai Tsallen Murna take yi har Rigima suke Tsakanin su da su Laala wajen Daukan mai Sunan Iya da gaske dai Yarinya taci sunan Suwaiba Domin a gaban su kawu ma ya sake fadi bayan ya Dauketa ya bata Dabino a baki ba wanda yayi mganar Sunan sai ma aka bimu da saka albarka Kawu ya Dafa Saifudden yana Fadin"Ka kyauta..Naji Dadi da kayi ma Iya wannan karan..Zataji dadi itama Allah ya raya suwaiba"
Mama zuwaira na gefe tace"Ameen ammh Allah yasa kada ta Dauko Halin mai sunan nata dataci"
Kawu ya juyo yana Hararanta da Sauri tace"yi hakuri Yaya ammh gaskiya na fada"
Gabadaya muka saka mata Dariya ganin yadda ta marairace kada kawu yayi mata Fada,Da gaske ne Iya kam taji matukar Dadin wannan karan da Saifu yayi mata a waya da tamin Sannu da barka da arziki har da kukanta baiwar Allah.