← Book details Saifuddeen Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 93 OF 144

Sashe 93

Saifuddeen Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ya na dawowa wanka ya fara yi kafin yaje masallaci sallar mangariba bai Dawo ba sai da ya tsaya akayi sallar Isha"i sannan ya shigo gidan Lokacin ta Tsala wanka cikin Doguwar rigar wani materil mai baki da ja ajkinsa Daman taje an mata Kitso jiya 2step kitson yayi kyau ta zubo gashin har ya sauka asaman kafadanta tayi kyau matuka Domin kwalliya ta Tsara mai Lokaci daya tana tashin kamshi.

Yana shigowa yaci karo da ita sai da ya wani Murmusa sannan yaa zauna Saman Daga cikin kujerun falon Lokaci daya yana fadin"Ga Kamshin girki ga kamshin ki muhi wanne zan fara ya ba wa..?

Mirmishi ta sakar mai kafin Tace"Duka"
Lokaci daya tana sakarmai Fari Cikin wani yanayi ya kalleta yana Fadin"Kin yi Autar Inna..Abinci kuma sai na gama ci zan yi shirhi duk da nasan a komai u are Perfect"
Dariya tayi batace komai ba sai ma Darduma data Dauko ta shimfida a gabansa tana Fadin"A sauko ga abinci"
Ba musu ya sauka kasa ya tankwashe Kafafunsa sanye yake da Jallabiya Fara har tana kyalli kansa ba Hula Sumar sa ta sha gyara ya kara Haske da Kiba kamar ba Saifudden ba.

Sai da ta gama jera Filets a gabansa ta Zubamai Tuwon guda uku yace ta Rage Daya,Cooler Miyar ta Bude lokaci Daya yaga taja baya da Sauri cikin mamakinta yace"Me ya faru..?

Muhibba ta kura ma Miyar gabanta ido Cikin tashin Hankali gabadaya Man miyar na sama da yaji kayan kamshi shine taga ya rikide mata ya koma Jini jahur dashi idanuwanta ta Murza ta karawa,murzawa ta kasa mgana Jikinta sai ya fara rawa shi kuma har ga Allah bai lura da yanayinta ba bai kalleta ba yace"Koma ki zauna muhi bari na zuba da kaina"
Yafada yana Daukan Spoon din ya Juya Miyar kamshin man shanu na tashi ammh ita Muhibba Warin jini da karni take ji Dago spoon din da zai yi da Nama Muhibba taga Nama Danye yana Digar Jini Ido ta waro Saifudden bai san tazo gabansa ba, sai gani kawai yayi ta ture spoon din Hannunsa komai ya watse a kasa gabadaya Miyar ta musu fallatsi ajikinsu ita har da Fuskarta ma Duka Miyar ya Fallatsa.

Cikin matukar mamaki ya Dago yana kallonta tana Tsaye gabansa yanayin yadda yaga tana rawan jiki Lokaci Daya tana bin miyar da suka zubar da kallo tana so tayi mgana ta kasa mikewa yayi da Sauri ya rikota yana Fadin"Subhanallah Muhi me ya faru..?

Dagowa nayi tana kallonsa Lokaci Daya tana nuna mai Miyar gabansu fadi take"Danyen nama zaka ci..?

Duba fa kagani Miyar jini ce da Danyen Nama"
Tafada cikin wata irin murya Lokaci Daya jikinta na wani Shaking miyar ya kara kallo kafin ya Dago yana kallon Muhibba da Numfashinta ya fara kokarin mata wahalar Fitarwa kafin yayi wani yunkuri ta sulale ajikinsa ta fadi cikin Firgici ya riketa yana jijjigata fadi yake yi"Muhi"
"Muhi.."
Shuru ganin haka yasa ya Dagata Cak ya Sauke kan kujera da gudu ya Dauko Ruwan data kawo mai ya Bude ya Zuba ahannu ya fara shafa mata lokaci daya yana kiran sunanta da Bubbuga Kumatunta cikin wani Yanayi yake fadin"Muhi pls Wake up mana"
Muhi ki tashi don Allah wannan wani irin wasa ne"
Sai alokacin ta saki Numfashi Jin yana kiran sunanta yasa ta Bude idanuwanta sai dai me jini na gani yayi kaca kaca da Jallabiyan jikinsa ai wani uban zabura da nayi da Kafafuna suka Daki kirjinsa yayi baya kamar zai fadi sai ya rike kansa Tunda Namiji ne kafin ya yunkura ni na rigasa mikewa nayi Hanyar Ficewa Daga Falon ina Ihu muryata a Bude ina Fadin"Na shiga uku jini..Jini Ajikin ka Saif..Jinnni.."
Sai dai bai bari na Fitan ba shima ya kwashi gudu ya Damko ni Yana rikeni ina Fizge kaina Saboda miyar data fallatasa ajikinsa nake ganin kamar jini ne Sai da ya kamani ya Rumgumeni ya matse ni kam ajikinsa Cikin wani irin Sauti yake fadin"Ki natsu muhi ba jini ba ne Miya ce ta fallatsamin a kaya ba Jini ba ne"
Cikin yanayin rauni yayi mgana Sannan Rikon da yayi min ba na wasa ba ne,Riko da Dole ma na natsu ammh jikina bai daina rawa ba sannan bakina bai daina Furta"Jini ba"
Ganin haka ya kwasheni sai Dakinsa bai Direni ko"ina ba sai cikin Tiolet bakin Shower a tare ya sakar mana Ruwa ido na a runtse na Sauke ajiyar zuciya ina fadin"Saif jini..Naga jini..Naga nama Danye"
Sai kuka shi kuma yana wanke min Fuska Lokaci daya yana kwabemin kayan jikina yake fadin"Ba jini ba ne Muhi miya ce..Ki daina wannan abun kina Rudar dani bazan iya jurewa in wani abu ya same ki ba Muhi"
Ina jin sa ne sama sama ammh na Riga na Firgita matuka shiyasa bakina yaki Daina furta kalmar Jini, ba Kuma jikina sai shaking yake yi kamar zam kara Shudewa ganin yana rike da Fuskata yana Kiran sunana ammh Ina cikin Fitan hayyaci nake fadin"Jini..Saif..Jini Saiffff..!Sai nayi Luuu zan fadi ya taro ni ajikinsa Jallabiyansa ya cire ya Rage daga shi sai gajeran wando Nima ya gama cire min Duka kayana daga ni sai bra da Fat Jikina ya gama kare ma kallo yana Tallafe dani Sai da yaji wani abu ya Tsirgamai yaga mata kala kala Turawa da Labarawa ammh bai taba Haduwa da Surarta data Dimautaa sa ba irin ta Muhin dinsa ba shiyasa bai bata Lokaci ba kamar ana Fizgansa ya Tallaboni
kaina Ban suma ba ina Numfashi yasa ya Hade bakin na da nashu waje Daya Ya manno kirjina da nashi ya Fara bani French Kiss mai zafi da Gardi gardi sai gani na Dawo Hayyacina Domin Jikinsa daya hadu da nawa ya taimaka wajen tsaida Rawar da jikina yake yi,Ga Ruwa Shower na zuba a kan mu ai baisan Lokacin da nima na Tallafi kansa ba muka cigaba da cinye bakin juna Kiss ne mai zafi da Romance ko"ina sai da ya Taba ajikina Daga sama zuwa Wajen Cibiyata bai taba kasa na ba Nima na Shafa shi tun daga keya har Kirjinsa cikin Fitan Hayyaci abu daya na Sani ya taimakamin wajen Dawo dani Hayyacina sannan kuma na Samu Damar da na Fara sanin waye mijina.

Daga karshe wanka mukayi gabadayanmu ko nace yayi mana Domin bayan firgita hannayensa ma sun taimaka wajen kara kashemin jikina Gabadaya.

A Towel ya Nadoni ya kawo ni Daki ya Shafamin mai ya sakamin Rigar sa mai Hannu iyakarta Cinyata na koma na Nade cikin Bargo ina Kifta ido Shima Shiryawa yayi wani gajeran wando ya saka da Farar singlet ganin yana shirin fita yasa na Daga Tsalle na Rikesa Sai kwalkwal zan fara kuka Cikin Sigar Lallashi yace"Muhi ba komai fa miya ce zan je na gyara Falon ne duk ya lalace."
Tuna haka yasa na Tuna da abunda na gani ai ko sai na Saki kuka ina Fadin"Wlh jini ne da Danyen Nama Ina jin Tsoro wlh"
Duk yadda yaso ya Lallasheni ya fita ya barni ban amince ba, dole ya koma ya kwanta ni kuma na makale ajikinsa karo na Farko da muka samu Body cantact da juna shima bai ji Zafin jiki ba ballatana Shokking din da yake ji,Sai ma wani Salama da Aminci da ya ji.

Duk da ina Tare dashi ammh kwana mayi ina Firgita da na Runtse ido na Jini nake gani gabadayan mu barci Rabi da Rabi ne ko sallar asuba agida yayi ta tare dani Saboda ina Rike dashi da Safan ma tare muka yi wanka kamar jiya sai dai na yau Ba Tabe tabe sannan sai alokacin na Fara jin nauyinsa da kunyarsa Daga baya kenan.

Yana wanka ina cikin Tiolet din sai dai na juya baya ammh kuma na kasa fita har ya gama muka fito tare Shi kanshi Hankalinsa duk ya tashi bai Tsaya tambayata ba ya Hadamin kayana ya kwasheni sai Kaduna gidan kuma yace junaidu ya shiga ya gyaran Falon don Allah tunda bai san yaushe zan Dawo ba Tunda yana so ne ya tafi da ni in da zan samu natsuwa.

Cikin kudurin ubangiji Kwanan mu Biyu da zuwa kaduna na wartsake ban kara Firgita ba sai kuma muka samu Daman Bude wata Sabuwar Rayuwa wlh wani irin son mijina nake yi,Sannan uwa uba ya kara Bude min ido a kansa bai taba Wuce daga kaina zuwa Cibiyata ba sai dai Romance da kiss kamar zamu cinye juna,Rayuwar da muka shimfida sabuwa ce bamu taba kwatatan irin ta ba sai ta waya nake fada ma su Inna ina kaduna basu damu ba Tunda yana Tare da mijina makaranta kuwa daman sun daina bi ta kaina Tuni Saifudden ya sa ka sun Dauki malamin nan parmanent saboda Zuwa na ba kowani Lokaci ba ne.

Wata na daya a kaduna wlh ni kaina nasan me ake kira Namiji Saifudden bai taba kusantata ba ammh ni kaina Nasan ya iya tafiyar da mace ta kowacce mu"alama yanzu mun Saba da junanmu sosai tun balle ma da Muka san dadin bakin juna da jikin junanmu sai shakuwar ta kara yawa kafin na koma zaria mun je Abuja tafiyar tare da Adda Sadiya ne da Mujaheed kwana daya a abuja muka isa Gaya muka kwana Daya Lere kuma yini muka yi Mu zaria muka sauka su kuma suka wuce Kaduna
Yana gama min weekend ya koma Kaduna ya barni da Tarin kewarsa saboda yadda na Saba da mijina har na Fara Tunanin na bar komai nawa na bisa mu koma Kaduna da zama Gabadaya ina kishin sa ba na kaunar ganinsa nesa dani.
Chapter 93 · 0% Book details