Sashe 129
Saifuddeen Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sai dai Wasila taga mahaifiyarta kwatsam kamar Daga sama da kannenta tayi murna kamar zata suma barin ma dataji nan zasu zauna har sai an yi sallah Idanuwanta ya cika da kwallah,ta kalli Saifudeen da Muhibba wasu mutane biyu masu karamci da kima a wajenta a gaban mu tana fadin"Uncle da Anty Nagode Allah ya raba ku da sharrin makiya da Mahassada"
Sai kuka ni na saka Hannu na Dagota ina Rumgume da ita ta gefe nace"Ke kanwata ce wasila..Ni ce Auta a wajen inna bani da kani ko kanwa ammh Tunda Na sameki naji araina na tashi Daga Auta tunda ina da kanwa"
Sai ga wasila na Dariya Saifudden kuma kanta ya Dafa yana fadin"Ki dai ki yi karatu domin inganta Rayuwarki nan gaba domin mahaifiyarki da kannen ki"
Ciki
gamsuwa da Ladabi tace"In sha Allahu Uncle"
Dayan bedroom din na Sauke ta inda Wasila ke ciki,Tunda tazo gidan nan bata Huta ba da ace zan bari har wanka sai Baba Lami tayi min Saboda yadda take Riritani Motsi kadan sai tace"Hajiya wani abu kike bukata..?
Ni kuma sai nace mata bana so ta na kirana Hajiya ita kuma sai tace min"Hajiya bazan iya kiran ki da Sunan ki kai tsaye ba"
Ina Mirmishi nace"To ki kirani da Antyn Wasila ba Hajiya ba"
Daga Ranar daga ita har Kannen Wasila Antyn Wasila suke kirani gwara hakan domin bazan so kamar Baba Lami ta rika kirana da Hajiya ba ai matsayina bai kai ba.
Tunda tazo sai wasila ta samu Hutu ta bar mata girki ita kuma Sai ta gyara gidan ta kuma yi ma kannenta wanka Basu da damuwar komai Tunda suna ci su sha Daga mai kyau su kwanta a Waje mai kyau sannan zan iya shaidar Mijina a ko"ina bashi da wulakanci ballatana kyama yadda yake girmama Baba Lami kamar yadda zai girmama Ummi ko Inna Sannan su wasila da gaske a kannensa ya Dauke su.
Ana saura kwana Biyu azumi ya Tura da kudi lere na siyayan kayan aazumi iya ta kira tana ta godiya haka ma ya Tura ma su Kawu har da Ya Habibu Sani ma da zai yi azumi a makaranta ya Kirani yana fadamin 50k ya Turamai bayan shi har da su Baffa Surajo s
akon Saifudeen ya isa gare su duk Inna ta kirani tana Fadamin hatta da Anty Habiba ya tura ma Abban walid nasa ashe haka mu mata muke ji in mazajen mu suka yi ma iyayan mu da yan"uwan abun alheri..?.
Na tabbatar da wannan shaukin matuka ranar yini nayi cikin Farinciki kafin ya Dawo daga Office nayi wanka na Cakare cikin dinkin shadda Genzer ce mai ruwan hoda da taji aikin stones,Shi ya dinka min ita ban taba sakata ba sai ranar na kashe Daurina na Maryam babangida na bazo Gashi na da jiya naje aka gyaramin shi a Shagon Sallon.
Ko ina na bi ina tashin kamashin Sanayayyar Humrata da Anty Habiba ta saka aka Hadamin a zaria,na kintsa bedroom din da muke kwana shima Hana ni yaso ya farayi ni nace ya barni na rika Jijjiga jinina ko na Rage Kiba sannan na Rage yawan barci da cin abinci Sabon Sauyin mganguna Sannan Laulayi yasa bana cin abinci sai kwalama ice cream dai kullum sai na sha shi bazaman lafiya in dai ya Dawo bai siyomin ba Baba lami kuwa Wuni take yi sauke Tukunya da dorawa Allah yasa ma ban cika kwadayin abunda da babu ba,Ni dai Danwake ko Faten tsaki na Rama ko Yakuwa Rogo su dankalin hausa da Doya na manja sune cimata.
Sai bayan Sallar Isha"i wajen Nine ya shigo gidan Har sai na gaji na Kirasa yace min yana gidan Adda Sadiya,gashi nan tafe na matsu ya Dawo ina jin Dirin motarsa da Bude get na fita har Haraban gidan na Tarbosa yana ganina ya nufeni jikinsa na rawa ya Rumgume ni yana Fadin"Daga gani yau muhi tayi kewata"
Ina Dariya na matse kaina Saman kirjinsa cikin shagwaba nace"Eh mana yau fa tun safe ba wajen 12 hours ban jika ba"
Yana Dariya ya Dagoni yana kallona Tun daga sama har kasa gira na Dagamai ina fadin"To ya ne..?
Bushewa yayi da Dariya kafin yace"Ya ne..? daidai muhi"
Nima dariyan na saka na bashi Hannu muka tafa,Kafin ya riko ni Dayan hannunsa kuma Bakar leda ce muna tafe muna Mgana kasa kasa Har zuwa Cikin gida Bama da Tim dai tuni sun shiga Dan dakin da suke kwana baza su iya ganin wannan aikin ba.
Falon ba kowa daman kafin ya Dawo Baba Lami take tarkatasu zuwa Daki Ledan hannunsa na karba na kai Kirchen kafin nabi bayansa ni na taimakamai ya Rage kayan jikinsa na Hada mai ruwan wanka nace yaje yayi sai ya kalleni yana fadin"Ni dai naki wayau yau ke zaki min wanka'
Ya karishe Fada cikin yar shagwaba baki na rike ina fadin"Tab yaushe zan iya ma kato irin ka wanka..?
Ido ya zaro kafin yace"Kato ke waye kato..?
Ina Danne Dariyata nace"Kato mana katon gardi ma"
Wawuro ni yayi na kwashi gudu Daga Dakin ina jinsa yana Fadin"Muhi be carefully kin san ba ki da Lafiya"
Mirmishi kawai nayi kaina na girma wlh talahi ko ni kaina bana kula da Lafiyata yadda Saifudden Takobin Addini
ke kula dani babu abunda zan ce sai godiya ga Allah daya mallakamin shi a matsayin mijina.
Kaza ne ya shigo da shi Sai madaran Holladian da Icecream ni Icee cream dina kadai na Daukan kazan kuma na cire mai daya da madaran dayan na kwalama Wasila kira sai ga shi ta shigo tana sosa kai Cikin kallonta nace"Wasila ko Dandruf din nan bai baru da ke ba ne..?
Sai uban susan kai kike yi..?.
Wasila tace"Yayi sauki Anty"
Kai na gyada kafin nace"Bari sati mai zuwa mu koma wajen sallon a sake wanke miki kan kila ki rabu dashi..Karbi kazan nan ki kaima Baba lami kuci"
Ta saka Hannu Biyu ta karba tana Fadin"Mungode Anty Allah ya kara girma"
Na amsa mata da Ameen kafin nace"Kafin ku kwanta ki tabbatar da kin kintsa kitchen din nan ki rage Hasken wutar tare da Falo..Ki yi ma Baba lami Sai da Safe"
Ta amsa min Daga haka na Dauki Sakona na saif kuma na azamai saman wani Filet da karamin mug na wuce Dakin mu na iske ya fito wanka yana Tsane jikinsa da Towel na sauke abunda ke hannuna Saman Cafet na karisa ina taimakamai Hade Fuska yayi yana Fadin"Waye katon gardi..?
Ina Dariya nace"Na tuba Allah ba da kai nake yi ba"
Kwafa yayi kafin yace"Better"
Dariya ta sai da ta fito kai ya Dunguremin yana fadin"Kada ki bari na kamaki ba wanda zai kwace ki a Hannuna"
Da Sauri na sakamar kiss a kirji ina Fadin"Affuwan Saifu na"
Dariya yayi nima ina Tayasa har na gama shafa mai na taimaka mai ya saka Saukakkun kayan riga da wando muka koma Saman Cafet muka zauna shi yana cin kazan sa ni kuma ina shan Ice cream dina sai ya Dago ya kalleni nima na kallesa sai mu yi ma juna Mirmishi Har dai ya gaji yace",muhi kada fa sanyi yayi miki yawa ke da Babyn mu"
Ina shan sanyi na bakina nace"Duk fa Canfi ne ba gaskiya ba ne"
Bai yi mgana ba ya gyada kai ya cigaba da cin kazan sa kadan yaci ya Turomin Sauran gabana da Sauri nace"Na koshi fa Saif"
Yana kokarin mikewa yace"Anya..?
Ki dai kara zai samu wajen shiga"
Ya fada yana Dariya na gane Nufinsa sai nayi fuska nace"Ai ko cin da nake yi ada ta Lalura ce kuma yanzu ai na warke Ehe"
Na fada ina Murgadamai baki Hannu ya Daga alamin Sarandar kafin yace"Ni dai ban ce ba"
Da Sauri nace"kafin kacen ne na baka amsa"
Yana yar dariya ya shige Tiolet ni kuma na gama shan Ice cream dina sauran da na Rage na Hada da Sauran kazan daya rage da madara na maida kitchen na Saka a fridge shi bai son irin abubuwan nan yanzu sun Daina damuna ba.
Ko da na Dawo har ya yo Brush ya fito nima sai na shiga nayi na fito ina kallonsa yana kwance kan gado yana duba Tab dinsa Kayan jikina na Cire na saka na barci na Rufe mana kofa na Kashe hasken Dakin na Fado mai ta gefensa da karfi da gangan Saboda yayi mgana sai kuma bai yi ba..
Na dora kaina saman kirjinsa bai ce min komai ba na kara Tusa kaina Har ina Bige mai haba sai naga abunda yake Dubawa ta tab din dake Hannunsa duk bai min mgana ba da nagaji sai na kallesa na kaalli Tab din Hannunsa da gangan na saka hannu na bige Hannunsa Tab din ya fadi gefe bai kalleni ba yasan Rigima tace ta tashi sai ya Dauko abunsa ya cigaba Daga inda ya Tsaya ganin haka yasa na Saka Hannu na fara jan gashin kirjinsa da karfi har sai na Tsinko Guda biyu da Sauri yayi jifa da Tab din Hannunsa ya Birkitoni yana Fadin"Ke nima fa na iya irin wannan Rigimar duk abunda kike takama Dashi nima ina jinsa"
Sai na kyalyalce da Dariya shi kuma sai ya Hade rai yana fadin"Haba mata sai Rigiman tsiya sai an tabaki ki hau kukan baki Lafiya..?
Dariya na yi na kamkamesa ina Fadin"Ina son ka Mijina..Ina jin Dadin tsokanarka"
Hannunsa yasa ya zagayo kuguna da shi yana fadin"Uhm wato kin samu Cartoon ko..?
Ina dariya nace"Tom ne fa kai"
Cakulkuli ya faramin na Fara Dariya ina Fadin"Saif ciki..Saif...Saif ka bari..Ka bari wayyo cikina"
Sannan ya kyaleni yana mintsinin Gefen cikina na ko Rama sai ya kama Hannuna ya Mintsina nima na rama yana Dariya yace"Ke fa muguwa ce da yake kinsan kin fini nama dole ki Rika Ramawa da karfi"
Dariya kamar zan shake har ina Hawaye na Daga Hannuna da yayi kiba na jinjina ina Fadin"Gobe ka kara Tsokanata kagani"
Da Sauri yace"Ni?