Sashe 80
Saifuddeen Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tana sallar ya tashi ya shiga Tiolet ya Dauro alwala yazo ya sauya riga ya saka Farar jallabiya ya fice zuwa masallaci duk da lokacin ma an Tada sallah ita kuma tana Idarwa Sai tayi azkar sannan ta mike ta gyara gadon ta kwashe Filon da Blanket din nasa ta ninke ta aza mai bisa gado ta fice Kitchen ta iske Ummi da Zeeha suna aiki bayan sun gaisa taso ta karbi Firan Doyan hannun Ummi ta hanata Cikin Fara"arta take fadin"Kinga Muhibba bar shi maza kije ki shirya Yaro ya ce min da wuri zaku tafi yana da shiga Office da Safanan."
Muhibba bata yi mamaki ba sanin Daman ai ba komai yake fada mata ba Sai kawai ta juya ta koma Dakin Ta Fara Sauri Sauri ta shirya kafin ya Dawo kayan da zatayi amfani Dashi ta Dauko ta zube su kan gado ta Daura babban Towel din Data gani acikin Tiolet din ta shiga wanka har ga Allah bata san ya Dawo ba ta saki jiki Sanin sai wajen bakwai na Safe yake shigowa shiyasa ta fito kanta Tsaye har sai da ta kawo tsakiyar Falon Sannan ta gansa Tsaye ya juya baya yana mgana a waya da wani irin Uban Sauri ta juya zata koma Tiolet din kafarta sai ta Bige kujeran madubi sai ta Duke tana Fadin"Wash Inna..!
Sai alokacin yasan ta fito ya juyo a Hankali Lokaci daya yana Sauke wayar daga kunnensa karaf ta Dago kanta suka Hada ido hudu gabadaya Jikinta yana Bude Towel din iyakarsa Rabin Cinyarta gashi ta Duka hatta Shatin kirjinta ana gani.
Jikinta sai yafara rawa Saboda kaifaffun idanuwansa da ya kasa Dauke su daga kanta kamar mayen karfe haka yaji yana jansa wajen kallonta Kirjinsa na bugawa wani Irin Feeling din da bai taba ji a kan mace a Farke acikin Hayyacinsa yana Tasomai irin na yau ba Shiyasa ya kasa Daina kallon kowani kusurwa na jikinta Jikinsa na wani irin Yim..Yam..!
Kamar ana mai susa haka yake ji har Tafin Kafarsa na Motsi.
Ganin haka yasa ta dukar da kanta Jikinta na rawa ta mike duk da Kafaanta na mata zafi haka ta juya tana Dingishi gudu gudu ta koma Cikin Tiolet din gabadaya albartun bayanta na Hadewa suna kuma Rabe kansu sai da ta shige karar Rufe Kofar Tiolet din yasa ya Sauke wani Gwaron Numfashi"Uhmmmm!
Kamar irin wanda abu ya sarkeshi haka yaji iskar Dakin tamai kadan Dakyar yake iya Shakan Numfashi Shiyasa shima ya Fice Daga Dakin da Sauri yana Dafe kansa dayaji ya Saramai.
Ita kuma kasa fitowa tayi sai da ta Tabbatar da ya bar dakin sannan ta fito ta kulle kofar ta saki jiki ta Shafa mai ta saka kaya ta gama shiryawa kenan Tana gyara akwatin ta taji ana Knooking Lokaci daya wayarta tayi karan alamun shigowar sako bata bi ta kan wayar ba ta zata Mtn ne sai ta nufi kofar ta Bude duk a zaton ta Laala ce ko Zeeha.
Sai ta ga Yayan su Laala tsaye ya wani Hade rai da Sauri tayi baya tana Boyewa bayan kofa kamar barauniya sai ta bashi ma Dariya ya murmusa kafin ya shigo,bai mata mgana ba taga ya Nufi Tiolet ganin haka yasa ta Lallaba ta Dauki mayafinta Dake kan gado ta Fice da Sauri ya juyo yana Dariya har Fararan Hakoransa suka bayyana afili yace"kamar karamar yarinya in tayi wani abun.
Baki ya tabe kafin ya shige Tiolet domin yayi wanka ta batamai Lokacin 10 zai shiga Office sannan 11 suna da ganawa a ministery of Education
Koda ta koma Kitchen din sun gama komai Zeeha na goge goge Ummi kuma ta koma Dakinta tayi wanka sai ta taya zeeha suka goge Kitchen din sannan suka Fito.
Ummi bazata fita ba yau so ba da wuri zasu karya ba ita kadai Ummi ta Tsaya kanta sai da ta karya Soyayar Doya da Plantain sai Tea kadai ta sha shi Gogan ma Tea kadai ya sha yace Cikinsa ya cika Ummi ta kallesa daga Sama har kasa kafin tace"Yaro ban san me kake ji a wannan shigar taka ba?
Gashi kayan Hausa Fulani tafi yi maka kyau matuka."
Yana kurban Tea a wani karamin Mug baki yace"Ummi yanayin aikina ne..Ba daga ni bane."
Dakuwa tayi mai kafin tace"Karyar banza Ra"ayin ka dai mallam"
Dariya yayi har sai da Fararan Hakoransa suka bayyana Muhibba na chan Falo zaunee gabanta a kwatinta ne tana Hangensu ya tsuke cikin American Suit bakake sai ya matse wuyansa da Tie baki haka ma Takalminsa da agogonsa baki ne ba karya fa yayi kyau matuka tunda ya Fito kamshin sa ya cika Falon.
Ta shagala da kallonsa karaf suka Hada ido Hararanta yayi da sauri ta Dauketa kanta itama tana Hade rai yana ganinta bakinta na motsi a ransa yace"Ba dai zagina take yi ba ko..?
Bai samu amsar sa ba yasa ya Dire Kofin Hannunsa ya mike Lokaci Daya yana kwasan wayoyinsa yana Fadin"Ummi zamu tafi kada na makara."
Yafada yana Duba agogon Fatan Dake Hannunsa lokaci Daya yana Tafiya Ummi tabi bayansa tana Fadin"Ina zuwa.,Dakinta ta shiga ta Dauko Leda babba da karama ta fito shi har ya kai Haraban gidan ma su Laala kuma da Unuform dinsu na makaranta suka Fito suna Fadin"Anty Muhibba zamu yi missing dinki.
Tana Mirmishi tace"Nima zan yi kewarku ammh ai in kuka samu Hutu zaku zo min gabadayan ku har Majeeda ko?
Ta fada tana kallon Majeeda ta jikinta yayi sanyi ganin zata tafi sannan gasu Laala ma zasu tafi makaranta za"a barta ita kadai.
Laala ta rufe baki tana Fadin"Tab..Wazai je?Zeeha zaki je..?
Zeeha tace"In zaki je nima zani.
Laala tace"Ammh zaria ko ba kaduna ba..?
Ta fada tana kallon Muhibba sai suka bata Dariya tace"Kaduna dai.
Har suna Hada baki wajen Fadin"Tab..ai kin kika ganmu a kaduna gidan Adda ne bayan nan sai kuma Abuja.
Suka Fada cikin son fadin gaskiyan su tana ta Dariya sai ga Ummi ta fito Babban Ledan ta mika mata tana Fadin"Diyata ga naki..Wannan kuma ki Kaima Innar Habibu."
Muhibba ta karba Hannun Biyu kafin ta Sauko Daga kan kujera tana Fadin"Har da Dawainiya Ummi..?Mun gode Allah ya saka da alheri.
Ummi ta amsa da Ameen tana shirin mgama aka saki Hon da karfi Ummi tayi gaba Tana fadin"ku riko mata kayan ga yaro chan kamar zai tashi Sama.
Har bakin mota suka Rakota suka Rumgumeta Ummi ma ta riketa tana Saka mata albarka Majeeda dai Hannu ta rika daga mata harda kwallarta,Tim shi zai yi Tukin Bama kuma shi ya karbi kayanta ya saka a Booth din motar
bar anguwan su Ummi misalin tara saura na Safe suka Dauki Hanyar abuja Tunda suka shigar motar ba wanda yayi ma wani mgana shi yana Duba Tap dinsa ita kuma tana Rike da Littafin 40Rabbana tana karantawa baka jin komai sai Sanyin A.c daya gauraye da kamshinsa mai Dadi sai ya Hade ya ba da wani kamshi mai Dadi sun yi gudu sosai goma da mintina suka shiga kaduna Basu dire ko"ina sai kofar Gidan Mujaheed dake anguwan Rimi
kaduna har cikin get din suka shiga da ita,Ita bata sani ba sai kallon Gidan take yi Sai dai ta samu amsar Tambayarta Lokacin da Bama ya Bude mata kofar Motar sai ta Dago tana kallonsa shima ita yake kallo aranta sai tace ko gidansa ne na Kaduna sai kawai taji yace"Gidan Adda..Addata sadiya ki shiga ku gaisa.
Sai ta samu kanta da jin Dadi ta Fita Daga Motar har Bama zai kulle motar taji yace"Ki kula da kanki."
Sai ta kara kallonsa taga ya cigaba da Duba wayarsa sai ta Murmusa kafin tace"Ita salla yin ta acikin jam"i kamar wajibi ne..Sannan cikar kamala ce ta cikakken mutum..Kada ka bari kawan duniya su shagaltar dakai kin yin salla acikin jam"i sannan da kuma jinkirin Salla akan Lokaci a komai na Duniya Sallah itace kan gaba da komai."
tana gaba fadin haka ta juya Bama yabi bayanta da kayanta zuwa Cikin gidan sai da suka shige sannan ya Sauke Numfashi lokaci daya yana Dafe goshinsa saboda yadda yaji komai nasa na sauyawa indai yana Tare da Muhibba tare da mganganunta.
A falon gidan Bama ya Sauke mata kaya ya juya ita kuma ya barta da Sallama Sadiya na cikin Bedroom din Mujaheed tana g
yaramai taji ana Sallama ta fito duk a zaton ta Karima mai aikinta ne data Dauka kwanakin tana zuwa da Safe ta tayata aikace aikace kawai sai ta ga Muhibba Tsaye tana mata Mirmishi ido ta waro kafin tace"My Sister kice ko gizo ne..?
Muhibba na Dariya tace"kila Gizo din ne.Sadiya ta nufeta da Sauri suka Rumgume juna cikin Tsananin Murna Sadiya ta saketa tana Fadin"My Sister ke da waye..?
Muhibba tace"Yayan ki yanzu suka Saukeni.
Sadiya ta zaro ido tana Fadin"Hamma yana ina..?Shine bai shigo ba..?
Muhibba tace"Ban sani ba ko zai shigo ban dai ga alama ba.
Sadiya na shirin mgana sukaji Bude get da sauri ta tafi ta leka Window din Falon ta Dawo tana Fadin"Wlh ya tafi..Inaga sai ya Dawo in zai Dauke ki kila ya shigo in yaga Dama.
Falon suka isa suka zauna saman kujera Daya Sadiya tace"Wlh na zata ya fasa kawo ki nayi ta kiransa jiya bai Daga kirana ba,mun yi mgana da Ummi jiya da Safe tace bai mata zencen ba."
Muhibba ta kalleta cikin mamaki kafin tace"Au ke ya fada miki zai kawo ni ne..?
Sadiya ta tsuke baki tana Dariya Muhibba tace"Addata Wlh bai gayamin ba kina gani ko Tafiyarmu Lere a kurarran Lokaci ya fadamin sannan kuma bai Fadamin harda Abuja zamu ba."
Adda na Danne Dariyanta tace"Kadan Daga aikin Hamma kenan shi fa komai kai Tsaye yake yinsa ba ruwansa.
Muhibba tace"Aifa na gani"
Sadiya ta mike tana Fadin"Kila ma bai Fada miki nan zaki zauna ba sai weekend zaku koma zaria."
Muhibba ta zaro ido kafin tace"Eyee..!
Sadiya me zatayi in ba Dariya ba Ta shiga Kitchen ta Dauko mata Ruwa da Lemo ta fito tana Fadin"My Sister da Hamma na..!"
Muhibba ta tura baki kafin tace"Makaranta ta fa?
Adda na fara sakaci da karatun yara fa Tunda akayi auran nan..?