Sashe 14
Saifuddeen Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Ringigine tayi tana kallon P.OP Din Rufin D'akin Tunanin Asalin Labarinta da kuma Labarin Saifuddeen ya Fara Dawo mata Daki Daki.
_Zaku rika ganin wani Lokacin Muhibba na karb'an Labarinta da kanta wani Lokacin kuma ni sai na karb'a,To haka salon yake tana karban Labarinta ne in Salon ciki ya fito in kuma Salon waje ne ni sai na karban mata,zamu je inda zata karbi Ragamar Labarin daga hannuna gabadaya_
*Littafin Saifuddeen na kudi ne pay N500 via 0552179550 Jamila umar Gt bank,sai a turo evidence of payment ta wannan Lambar 09069067488 ko kuma katin waya na Mtn sai adauki Hoton katin a tura ta wannan Layin kai Tsaye 09069067488 mutanen mu na Niger kuma zasu tuntubi Kausar aglan Nissa ta wannan lambar domin karin bayani +22796562223 Ina maraba da masoya na a duk inda suke*
*Janafty*
*SAIFUDDEEN*
_(Ba mutum ba ne)_
*Wattpad:JamilaUmar315*
*Mallakar:Janafty*
*Amnaf_sudanese _collection*
*Tana saida original laffaya kala daban daban daga Sudan kama daga na Amare da Kuma casual muna da available a Nigeria kuma Muna aikawa daga Sudan Zuwa Nigeria ko'ina a fadin Jahohi talatin da shida har ila yau dai akwai humra da turarrukka sadidan na matan aure daga Sudan,ba fa anan kada'i muka tsaya ba Muna saida kayan lalle akan sari da Rahusa da kuma siyan Daya,akwai mayuka da dilka da kayan gyaran jiki na ainahin ba Mix ba, wadan'da zasu fitar Miki da fatar ki tas ba bleaching fuskarki tayi haske tayi walwal kina kyalkyali and duk abunda kikeso a Sudan Muna kawo Miki shi har gda Nigeria Amnaf Sudanese collaction ba abunda bama saidawa kama daga kayan kamshin jiki na kaya da na fata +249923097401*
Asalin kakanmu haifaffan garin karamar hukumar GAYA ne dake kano,chan ne tushenmu domin har yau babban gidanmu na chan a garin gaya.shiyasa ma mutane Dadama suke maa kakanmu lakabi da Muhammadu mai gaya.
Mahaifinmu Mallam Bello maiRago ne inkiyarsa,kuma shi kadai ne mahaifiyarsa Mairo ta haifa kafin ta bar duniya,Ammh yana da yan Uba wad'anda Hajiya Tafisu ta haifa guda Hudu akwai Surajo,Sai Barira,da Jibril,Sai Fa"iza,Jibril da Surajo Har yau suna nan agarin gaya a kuma Gidan su wanda suka gada bayan Rasuwar Muhammadu mai gaya,tare da iyalansu da Mahaifiyarsu Hajiya Tafisu dake fama da ciwon kafa yanzu.
Barira tayi aure anan cikin garin Gaya tana auran Dan sarkin gaya ne to ita tana cikin gidan Sarauta ne sai Fa"iza dake aure a cikin kura,Mahaifinmu shi kadai ne ya fita Dabam acikin su,Domin tun tasowarsu suna da bambamcin Dabi"u da Ra"ayi,kamar Misali Ra"ayin Zurfafa ilimi mai zurfi sannan da Ra"ayin wata rana zai iya sauya Muhallin zama ba dole sai acikin garin Gaya zai kare tasa rayuwar ba.
Mahaifinsu Muhammadu mai gaya har ya bar duniya manomi sannan mai Fataucin Dabobbi ne sai ya Noma Masara fiye da Buhu Dari domin shima ya gaji gonaki wajen mahaifinsa sannan kuma yana siyan Gona duk shekara,Surajo da Jibril suke da Ra"ayin Noma ammh banda Bello shiyasa suna gama makaranatar Secondary wacce alokacin ilimi bai wani yawaita ba sannan kuma ba"a damu dashi ba kamar yanzu daya zama Ruwan Dare ba.
Shiyasa da mahaifinsu bai Hana sa ba ya tafi makarantar Horar da malamai ta kafachan yayi karatunsa achan,bayan Dawowarsa ne ya Fada Harkan Sarafam Dabobbi daga Arewa Zuwa kudu da Taimakon wani abokin karatunsa sannan mahaifinsu a wanchan Lokaci shi ya Tarfan Jarin da ya rike kansa kafin rasuwarsa.
Abu kamar wasa sai Allah ya sanya al"amarin albarka Bello yayi karfi da wannan Sana"ar Takaicinsa Daya Mahaifinsu mai riga ya mori wannan Arzikin nasa ba Allah yamai rasuwa Innarsa mero kuma Daman tun yana Yaro Allah ya karbi ranta.
Bayan rasuwar mai gaya an Raba gado Bello ya samu gonaki da kuma Fegen Fili acikin gidansu kamar yadda su Surajo suka samu Su Daman suna Shirin yin aure ne Rana Daya sai suka Tada karfi da karfi sukayi ginin Shashen da matan su zasu zauna shi kuma Bello yace ba yanzu zai yi aure ba...
Alokacin da su Surajo sukayi aure ma shi baya garin Gaya suna Delta wajen kasuwansa,sai dai yana sakawa a Nomamai gonakin Daya gada duk Shekara yana tara Hatsi in ya dan Fada kudinsa sai ya fito dashi ya Saida yakai kudinsa banki ajiya,Saboda gaba baya so in yayi aure ya"yansa su Rayu Cikin wahala duba da yarda shima ba cikin Wahalan ya tashi ba.
Cikin Yawon kasuwancin nashi ne sukaje Bungudu dake zamfara Allah ya Hadasa da wani bawan Allah mai suna Sunusi dake irin saida Dabobbi shima Ranar Kasuwar garin,Sunusi Bafullatanin zamfara ne Dake zaune a Bungudu da matarsa Daya sai kannensa mata Guda Biyu marayu ne ba uwa ba uba sannan ba wasu cikakken Dangi,suna haduwa Allah ya Hada jininsu abota mai karfi ya shiga Tsakaninsu duk da shi Sunusin din alokacin ya girmeme Bello da shekaru wajen Biyar ammh ahaka suka kulla abota mai karfi wanda yanzu har ya"yansu sun san da ita.
Bello shi ya taimaka ma Sunusi da Jari suka Hada hannu suka cigaba da kaduwancin Dabobbin daga Arewa zuwa kudu,acikin irin haka ne suka shiga garin Bakori Allah ya Hada Bello da Fatima yar asalin garin Bakori Dake ya ganta kuma yaji yana sonta basu baro garin ba sai da Bello yasan yadda yayi Fatima ta amince dashi Sannan kuma ya shigar da Kansa wajen kawunta wanda ke rikonta alokacin.yana dawowa Gaya kuma ya Sanar ma su Surajo sannan yaje da kansa ya sanar ma abokan mahaifinsu ya kuma bada kudin Sadaki da kudin saka rana asatin suka Isa Bakori suka tambayo ma Bello auran Fatima kuma aka basa.
Ba"a saka Lokacin mai tsawo ba shiyasa ya fara tada Gininsa inda ya Gada Cikin Lokaci kadan saboda akwai kudi ya gama gina shashensa mai Ciki da Falo sai Dakinsa Ciki Daya sai Madafi a waje sai filin Tsarkar gida duk acikin gidan Barayinsa yafi kyau da Daukar ido saboda maginan yan cikin kano ne ya Kira sannan ginin ba na kasa bane kamar yadda su surajo sukayi ginin Bilo ne yasha Filista da Fentin Zamani haka ma kofofi to tun Kafin Fatima tazo gidan Matan su Surajo suka fara kishi da ita ganin komai nata ya fita Dabam da nasu.
Anyi Biki na kece raini tun wanchan Lokaci Sunusi kuma shi ya ci ma Bello Babbar aboki da sauran abokansa da sukayi makaranta tare an Dauko Amarya Daga Bakori zuwa Gaya inda aka mata masauki Cikim kayattacen Shashenta sun gwangwaji Amarci da Angon nata sai kuma alokacin ta fahimci irin kaunarta da Bello ke yi sai ta saki jikinta.gatan duniya ba wanda baya nuna mata Sai maraicin iyayanta da garin Bakori ya saketa Cikin Lokaci kadan...
Bai fara Tafiye Tafiyen sa ba sai da sukayi wajen wata Biyu da aure sannan ya tafi Lagos ya barta bayan ya siya mata komai da zata Bukata,bata fitowa tana barayinta ammh Tana shiga gaida Hajiya Tafisu da Dakunan matan su Surajo wadanda suke kallonta a wulakance.
Har gwarama Matan Jibril Hauwa tana amsa mata Kadahan kadahan ammh banda Firdausi matar Surajo kamar ta tsare mata wani abu haka take mata,Da Farko damuwar irin abunda take Fuskata yasa duk ta Rame ko kafin Bello ya Dawo bai ji Dadin ganinta ahaka ba sannan yayi Tambayar Duniyanan tace mai bakomai Saboda tana da wayo sannan ko agida an mata Fadan gayama miji komai shiyasa taki gayamai ammh duk sanda ya saka kafa yayi tafiya cin kashi sai wanda tagani Hajiya tafisu bata jin dadin abunda suke ma Fatima ammh ko Tayi mgana basa ji har gwara Hauwa Firdausi renin da tama Hajiya ba kyau kwata kwata bata Saurara mata su kuma mazan su basa zaman gida in suka fice tun Safe sai Dare suke Dawowa basu san abunda ke Faruwa ba kuma ita Hajiya uwar miji ce mai karamci bata taba bata su wajen ya"yanta ba.
Acikin wannan Halin ne Fatima ta samu Ciki mai wahalarwa sosai da Laulayi sanda kuma take da Cikin Bello baya nan yana kudu,haka take ta Wahala ba maitaimaki sai Allah Sanda Bello ya dawo ya ganta da Ciki Kamar ya goyanta da murna saboda yadda yaga bata iya komai ne ma yasa ya Dade bai koma ba yana taimaka mata har sai da Cikinta yakai wata shidda Sannan ya kara tafiya.
Dalilin dayasa Bello ya ji labarinta Yadda matan yayinsa ke Tsamgama Fatima,Shine cikinta na cikin watansa na Tara lokacin Bello bai Dade da Tafiya zamfara ba,Juyin Ciki ya kamata tana ta murkurkusu da Rarrafe ta fito daga shashenta tana kiran su Hauwa ammh sukaki Tankata alokacin Hauwa taji Tsausayinta sai dai bata da ikon taimakamata Saboda Mganar Firdausi take ji kamar uwarta gashi ita kuma Hajiya Tafisu bata nan taje kauyensu anyi rasuwa cikin wannan Halin Babani matar kawun Fatima tayo sallama Halin data iske Fatima sai da Ranta ya baci da kuma Tattabatar ba Haihuwa bace aranar ta Hada kayan Fatima ta rufe shashenta ko Hajiya Tafisu bata jira ba suka koma Bakori achan ne Fatime ke Fadama Babani irin zaman dake yi in Bello baya gari Ranta ya baci dayake irin matan ne wadanda ke da zafi gasu basu Daukan Raini tace fatima bazata koma ba sai ta Haihu Bello yazo kuma ya Dauki mataki shima kawun bai ja ba Saboda Fatima nada Ciki kada ta koma wani abu ya faru da ita.