Sashe 41
Saifuddeen Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bata samu zarafin mgana ba,Ummi ta fara Fadin"D'iyata bazan ce Ina yabon yaro ba..Ban yi cikakken wani zama dashi ba,Bayan Rasuwar mahaifinsa iyayansa Daukesa sukayi ya koma chan Lere da zama Sai an samu hutu nake ganinsa Sannan bayan ya gama karatun da yayi yawan ci ba'a kasar nan bane ya shafe shekaru baya kasar nan duka duka ko shekaru takwas ba"ayi da Dawowarsa gabadaya ba,Ya samu mikamin kwashimina sannan yana koyarwar a jami'ar Abu sannan ga makarantar daya gina duk da Bashi ke kula da ita ba yana da tarin ayyukan da wani Lokaci sai karshen wata yake zuwarmin Abuja sai dai muyi mgana ta Waya zan iya ce miki ban san komai kan Yaro ba ammh ni uwace nasan abunda yaro zaai aikata da wanda bazai aikata ba Wlh tallahi ina mai miki Rantsuwar Tozarta Mata,ba Halinsa bane nasan an samun Rashin Fahimta ne ammh a madadinsa yasa nazo Tundaga Abuja domin na nemi afuwarki ke da iyayenki sai muka iske wani abun Farincikin ashe ma muna da alaqa mai karfi a Tsakanimu ammh duk da haka bazai hanani neman gafarki ba..Don Allah kiyi hakuri ki yafe masa abunda ya faru "
Ummi ta karishe fada kamar tayi kuka Lokaci daya tana Hada Hannayenta waje daya alaman Roko Muhibba jikinta yaa kara yin sanyi da Sauri ta riko Hannu Ummi tana Fadin"A"a Mama kada kiyi haka."
Tafada tana girgiza mata kai Ummi tayi mirmishi kafin tace"Ki kirani Ummi dashi duka ya"yana ke kirana."
Muhibba tace"Ummi don Allah ki bari. ni kamar 'ya nake gareki bai kamata kina rokona kan abunda laifina ne..!"
Muhibba sai fashe da kuka tana Fadin"Ummi ban zata bashi bane..Wlh bansani ba ni dai idona Saifudden nagani.ni kaina ina jin wani iri nasan ban kyauta ba ammh ba Laifina bane Ummi wlh bansani bane.."
Kuka har da shessheka,Ummi ta jawota jikinta ta Rumgume ta tana Lallashinta Muhibba fadi take yi"Ban ga mai rayuwa irin tawa ba. abaya ina tamtama saifudden ba aljani bane ammh yanzu na kara yardan ma kaina Don Allah Ummi ki basa hakuri bada gangan bane bansan shine kwamishina ba kuma ban san shine mai makarantar ba wlh bansani ba
Ummi ta cigaba da shafa kan Muhibba tana fadin"Shiii..Ya isa kuka nace ya isa.."
Dole muhibba ta Hadiye kukanta Ummi ta Dagota ta saka Hannu ta share mata hawaye kafin tace"Ki Dauke ni kamar uwa gareki Muhibba..?Ni a D'iyata nake kallon ki kamar Sadiya dana Haifa da cikina."
Da Sauri Muhibba ta daga kai Ummi Tayi mirmirshi kafin tace"To ki sa aranki babu abunda zai faru insha Allahu sai alheri kuma wannan al"amarin naki jarabawace ta Ubangiji sai mucigaba da addu"a insha Allahu babu abunda ya gagari Allah."
Sai mubibba taji sanyi aranta ammh fa da farko ta tsorata tun jiya data san wanda ta rike cikin jama"a kwashimina ne kuma shine mai makarantar su ai sai ta Tsure wlh bata san da babban giwa tayi wannan aikin ba,Ammh har yanzu Lamarin bai Daina bata mamaki ba Komai fa iri daya har Murya..?shima wannan sai ace Sabani ne..?
Ummi ta katseta da Tunanin ta hanyar mikewa tana Fadin"Dauko mayafinki ki saka muje ki gaida Sauran iyayan naki."
Ba musu Muhibba ta mike ta saka mayafinta dake saman kwabar Inna sai Lokacin ta ga wayarta a wajen ita tama manta da ita tana ta kanta su Inna na wajen an kaure da Hirar zumunci ya Mujaheed kuma suna ta Hira da Ya Habibu Sani kuma shi da Isma"il..
Tana fitowa kowa ya dago yana kallonsu Ummi ta kai ta gaban su Ummi Tana fadin"Gata nan na fito muku da ita kada ace nayi son kai.
Umma babba na dariya tace"Son kai kuma ai kin gamashi Zaliha..Mintinki nawa a ciki kafin ki fito..?
Ummi ta koma ta zauna tana Fadin"Muna gaisawa ne Tsakanin uwa da d'iyarta..
Inna na Dariya tace"aifa ke Umma kada ki shiga tsakanin uwa da yarta kada kiji kunya.."
Ummi na Dariya tace"Fada mata dai.
Muhibba kanta na kasa ta shiga gaida su Mama zuwaira suka amsa cikin Sakewa Umma babba ta kalleta dakyau kafin tace"Aini Innar Habiba ko a hanya naga Autarki bazan shaidata ba..Ta girma rabona da ita ai na manta ko sunan matar Habiba na Farko har muka tafi bamu hadu ba."
Inna tace"Ai Lokacin inaga suna jarabawa a makaranta ne kuma baku kwana ba shiyasa baki ganta ba."
Umma babba tace"Masha Allah Muhibba sannun kinji Allah ya kyauta na gaba Allah ya jibanci Lamuranki."
Aka amsa gabadaya da Ameen wajen su Ya Mujaheed ta juya suka gaisa sai kallonta yake yi ya amsa mata cikin Fara'a ammh a cikin Ransa sai ta bashi Tsausayi gata matashiya ammh ta Hadu da jarabawar rayuwa.
Sadiya take gaisawar ita kuma sai ta mike ta isa gabanta ta mika mata Hannunta Tana fadin"Zaki iya zama yar'uwata..?
Muhibba tayi mirmishi ta mika mata Hannu suka sarke sai abun ya Burge mutane,Sadiya ta jingina da jikin muhibba irin Rumgumanar tana Fadin"Daman tun lokacin da zan baki Award din nan naji kin shiga raina ashe she ke yar'uwata ce.."
Mama zuwaira tace"Award din mene?
Sadiya tace"Ta shidar girmamawa da Malama mai hazaka da kokari ai itama a makaratar Hamma take koyarwa ko..?
Muhibba ta daga kanta Sama Ummi ta Washe baki tana fadin"Kai masha Allah.Allah yasa albarka."
Aka amsa da Ameen gabadaya Da Isma'il ne karshe suka gaisa,Sani na gefe yace"Auta ya jikin..?
Hararansa tayi batace komai ba Sani ya kalli ya Habibu yana Fadin"Ya Habiba kadai gani ko..Sai an yi mgana ace nine mafadaci yanzu daga cewa Auta ya jikin ta Dankaramin wata uwar Harara."
Ya Habibu yace"To kaima kasan Laifinka..Auta kace mata."
Sani yace"To naga ai kai da Inna haka kuke kiranta.."
Ya Habibu yace"To ni da inna dakai Daya ne..?
Sani ya shafa kai yana Fadin"Au to..
To muhibba ya jikin..?
Muhibba ta kara ballamai Harara Sani yace"Kedai baki san abun arziki ba kada Allah yasa ki amsa."
Ummi tace"Agabana Sani..!
Sadiya ta karbe da Fadin"Barshi Ummi ni zan yi daidai dashi."
Sani ya sosa keya yana Dariya yace rankwafs yana fadin"Yi hakuri Anty Muhibba..Kada a sani agaba domin naga gabadaya zaria iyayenki ne."
Gabadaya suka saka Dariya da Shegantakan Sani Umma babba ita ta Kira kawu ta labatarmai komai yayi Farinciki matuka yace abama Inna suka gaisa ya zarce da Fadin"Fatima ya"ya sun hada ku zumuncin Dole ko..?
Inna tace"Kai dai bari Alhaji..Wannan abun yayi dadi Allah ya bar zumunci.
Kawu yace"Ameen abunda ya faru kuma bazan yi miki jaje ba tunda abun duk na ya"yanki ne.."
Inna na Dariya tace"Hakane kan Alhaji bakomai wlh.
Nan sukayi sallama da kawu ta bama Umma wayar yace mata"Sai kuyi kwanciyarku nan ayi ta Hiran zumuncin Dole gobe sai ku dawo."
Umma babba na Dariya tana godiya sai da suka katse wayar take shaida ma su Ummi suma sukace ai sun ga gida sai gobe zasu koma,Sadiya tace "Nima Ummi nam zan kwana."
Ummi tace"Ba ruwana ke da mijinki..!
Tana kallonsa sai ya balla mata Harara sai Ya Habiba tace"Dan kanina barta ta kwana mana kaga nima sai na kara kwana ataru ayi hirar zumunci."
Ya Habibu yace"A ina..?
Tattara ya"yanki ki koma gidanki kin kwana jiya yau bama gayyarki."
Ya Habiba tace"Tab ni da gidanmu wlh nan zan kwana."
Ya Mujaheed yace"Shikenan Anty in dai zaki kara kwana sai na barmiki Sadiya..!"
Anty Habiba tace"Nagode ko don nayi ta renon wannan bby mai sunanta..?
Ta nuna Nihad dake hannunta tana barci Tun dazu,Mama zuwaira ce tace"Mai sunan yaya ce suna kiranta Nihad.."
Su inna suka hada baki wajen sakamata albarka ita dai Muhibba sai Mirmishi kadai take yi ganin Rana tayi yasa matan su Ummi suka shige Dakin Inna su Muhibba kuma Dakinta suka shige da Sadiya da Anty Habiba da Zeenatu,sai Sani dayaja isma"il suka Fita Ya Habibu kuma suna Shashensa shi da ya Mujaheed.
Yaran basa nan suna Hadda su siyama ma Anty Habiba tace su bisu suma suje suyi karatun.
Mujaheed suna cikin Hira da ya Habibu wani abokin aikinsa ya kirasa ya turo masa lambar wani Shugabansu to sai ya manta sunan daya sakamai sai da ya rika bin Cantact dinsa Daya bayan Daya yana Cikin dubawa ne ya cikaro da Wani suna an saka TIM.SAIF..!
Mujaheed yayi tsaye yana kallon suna ya rasa ko na waye,har ya wuce ya nemo lambar dayake nema ya turama abokin nasa sannan ya tuna da ko Lambar waye zumbur ya mike ya fice Kofar gida bayan yace ma ya Habibu yana zuwa.
Lambar D'aya cikin Excort din Saifudden ne,akwai watarana daya je office dinsa baya nan kuma yayi ta kiransa bai samu ba alokacin tare da Tim suka fita Bama na nan to Bama din ne ya basa Lambar Tim din ya kira sai yace ya bama Saif suyi mgana alokacin yayi saving dinta ne saboda in irin haka tasake tasowa ammh kuma Sabgogi yasa gabadaya ya manta.
Ammh ganin lambar yasa yaji Dadi kwarai ya kuma ganta ne Lokacin da amfaninta yafi muhimmanci,Nan take ya latsa kira Bata Dade tana Rimging ba Tim ya dauka bai tsaya wata mgana ba Cikin harshen Turanci ya gabatar da kansa cikin girmamawa Tin ke gaishesa bai amsa ba ya tambayesa Saif na ina..? yace suna gidansa dake Gra zaria.
Nan take mujaheed yace ya rubutomai addreess din gasu nan zuwa ba musu kuwa ya Turo masa Mujaheed wayar Ummi ya kira yace ta fito kofar gida suyi mgana tana Fitowa ta zata wani abu ne ya nufi mota yana fadin"Ummi shiga mota muje."
Ummi cikin mamaki tace"Lafiya Mujaheed.?
Mujaheed na shiga bangaran Direba yake fadin"Na gano inda Saifudden yake.."
Jin haka yasa ba musu Ummi ta Fada mota suka bar kofar gidan addrress din bai da wahalan ganewa tunda anguwace ta masu hali kuma gidan yana farkon Layin ne da Tim ma suka fara cin karo a kofar gidan Junaidu ya wangale musu get suka sulala ciki ga bakar 4matic din Saifudden nan a Fake junaidu shi ya rugo ya bude ma Ummi kofar bangaranta yayinda Tim ya bude ma Mujaheed Lokaci daya da Saramai.