Sashe 107
Saifuddeen Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Naji Dadin zuwan Ummi sosai ina ganinta na saki danta na makale mata sai kallo na take cikin Tausayawa tana Fadin"Allah ya baki ikon cin wannan Jarabawar taki Muhibba."
Su inna na amsawa da Ameen,Bamu Tsaya bata Lokaci ba Tunda muna Shigowa Ya Habibu yaja Saifudden gefe ya fadamai yadda ake ciki an samu Sa'a ma Nuran yace zai rakamu asibitin da
Motarsa aka tafi da Inna da Anty Habiba sai ya Habibu ni kuma da Ummi da Saif a Motarsa har asibitin chika shshen masu matsalam kwakwala sai mutim yaji tsoron Allah ganin mata da maza gasunan kamar irin yanayi na Dayake akawai hanya ba a wani Dade ana cike cike ba Ballatana da muka shiga ganawa da Dr.Anandi ashe yasan Saifudden to ya san sa mana in dai yana kallon Labaru yana karanta Jarida.
Ni da shi da Saif kadai aka bari acikin Office din yace na fara yi mai bayanin yadda abun ya fara ban yi kwarin baki ba na kwashe duka na fadamai shi ko yana ta Rubutawa sai da na gama ya tambaye ni cikin Hausansa da bata fita"Shi kenan..?
Kai na gyada mai ina sharan kwallah Saifudden na tayani ya Dago ya kallemu da mirmishi kafin yace"Kina son mijin ki..?
Da kai na gyadamai ina jin kunya Kadan Rubutun ya sake yi kafin ya kalleni na wani Lokaci bai yi mgana ba yace"Kina jin tsoron sa wani Lokacin..?
Sai jikina ya fara rawa na Tuna abunda na taba ganin abun na dawomin sai na Fashe da kuka har da Shessheka na kasa mgana Saifudden ya Rude zai kamani Dr.Anandi ya Kallesa yana Fadin"Plz sir ka dan bamu wuri."
Ganin irin kallon da yayi masa ne yasa ya gyada mai kai alamun Hakane,Dole ya fice ya barni da Dr.Anandi ya Tsareni ina kuka yana jefamin Tambayoyi kan sai na Fadamai yanayin da nake shiga in na Firgita kafin kiftawa ido kuma sai na Rikice ina ganin kamar yanzu abun ke Faruwa na fara kuka ina kamkame jikina ina kuka ina cewa kada ta kasheni gatan gatan su Ummi suna waje Hankalansu a tashe.
Saifudden ne ya Fado office din Hankalinsa tashe ina ganinsa na mike na Fada jikinsa ina makyarkyata nake Fadin"Ka boyeni zata kasheni.
Dr.Anandi yake kallo wamda ya koma yana ta Rubuce rubucen sa fuskarsa Dauke da Mirmishi.
Wajen zama ya bamu muka zauna ina Kan cinyar Saif ko kunya ban ji ba ya Dade yana tattara Rubutunsa kafin yace"Ranka ya Dade Matarka ba ciwon Hauka ko kwakwala take da shi ba..Akwwai wani abun da take gani wanda ya fara Tsorata ta tun da Dadewa ba'a sani ba ya saka ma Zuciyarta Tsoro wanda ya rika shiga Kanta da kwakwalwarta a hankali har ya fara mata illah..Illar kuma shine abunda ke razanata zai iya kaita matakin da bazata kara aminta da kowa ba saboda tana ganin abunda ke Tsorata ta a fuskar wadanda ke tare da ita."
Saifudden ya Rude cikin wani yanayi yace"Har da ni Dr..?
Dr Anandi yayi dariya kafin yace"Kai ne farko Saboda kai ne kafi kusa da ita"
Saifuddeen ya kalleni nima na kallesa na Hango Tsantsan tashin Hankali a Fuskakarsa cikin wani yanayi yace"Menene mafita yanzu..?
Kai tsaye yace"Kira sauran yan"uwanta"
Cikin Lokaci kadan su Inna suka shigo Office Wlh ban sauka Daga kan cinyarsa ba Kusan na fara zarewa bana cikin Hayyacina.
Suma basu damu ba sai bina suke da kallon Tsausayawa.
Dr.Anandi ya maimaita bayanin Farko kafin ya Dora da Fadin"Zamu Dora ta kan mgani..Sai dai kafin nan sai mun San menene ke Firgitata da shi zamu yi amfani mu shiga kwakwalwarta sannan mgananin da zamu Dorata akai su fara aiki ajikinta."
Kowa sai yayi shuru,nima sai nayi shuru ina ta bin kowa da kallo kamar an kwace bakina naji ina Fadin"Doguwa ce tasa ka Fararan kaya jini na zuba ajikinta tana da Manyan akaifa,da gashi Do..".
Ban karisa ba Saifuddeen ya Toshe min baki yana fadin"Ki yi shuru Muhi"
Dr.Anandi yace"Ka barta tayi bayani muna son haka zai taimaka mana itama zai taimaka mata in tana mgana Kwakwalwarta zata rage Daukan Firgicin da yawa"
Ammh Ina duk kuma yadda a kaso na sake mgana ban kara yi ba da aka matsamin ma sai na saka kuka sai yace a kyaleni ya Rubuta magunguna ya bamu sannan yace bayan ya Dawo zamu Dawo zai sake ganina.
Daga karshe yace duk abunda nake so a barni da shi.
Ina son zama da mijina a kyalemu muje duk inda zamu in aka Hanani ana kara Takura ma Firgici na ne sannan ya ce min kafin na Dawo na Tabbatar da na Haddace kamanin abunda ke firgitani kaji wani Tashin hankali kuma Tun daganan na Tsorata sai yammah muka bar asibitin
bayan sun yi Sharing din Cantact da Saifudden.
Da yake an tsaya phamarcy cikin asibitin an siya mganuguna masu Tsada bala"i tsada ne,sannan muka taho, muna Dawowa gida muka yi sallar mangariba ina zaune kusa da Ummi nayi shuru Daman Dr.Anandi yace adaina barina ina shuru ina kara Tunanin abun ina Firgitata kwakwalwata.
Sai Ummi tace min"Me kike Tunani Diyata..?
Kai Tsaye na kalleta kafin nace"Ummi gida na zan koma"
Gabadayan suka kalleni ni kuma ji nayi chan din yau nake son na kwana Inna zatayi mgana Ummi ta yi Saurin cewa"Shikenan bari yaro su Dawo daga masallaci sai ku tafi."
Daga Inna har Anty Habiba sun kasa mgana har su ya Habiba suka Dawo masallaci sun zauna suna mgana kan cewa Ya Habibu zai je yayi ma mallam Haruna bayanin yadda ake ciki Dayake suna Dakin Inna sai gani na shigo da Hijabina har da kayana a Karamar jaka da Ummi taga Ina Hadawa ta tayani muka Hada kayan tana yi tana sharan kwallah
Ina shigowa na nufi Saifudden yana ganina ya mike jikinsa na Fada ina Fadin"Saif muje gidanmu chan zamu kwana yau".
Ya Habibu ya kalli Inna itama ta kallesa sai ta gyada mai kai shiyasa bai yi mgana ba,Saifudden ya kalli Inna sai ta kauda kai Ummi ce ta shigo tana Fadin"Dauke ta ku tafi Yaro..In sha Allahu bakomai."
Duk da ransu ba Dadi ammh sun san ko Giyan wake suka sha basu isa su hanani zuwa ba Dole suka kyaleni muka Sake tafiya ni kaina wlh nasan na Zare bani da Hankali.
Muna Hanya nace ya siyamin Kifi da kaza bai yi gaddama ba ya Tsaya ya siyamin tun a motar na Fara ci kamar mahaukaciya kallo na yake cikin so da tausayina yana Fadin"kici a sannu mana amaryata"
Kamar wata gaula na kallesa ina Fadin"Da gaske sunana Amarya"
Yana Miirmishi yace"In sha Allahu zaki zama cikakkiyar Amarya.
Ban damu da mganarsa ba na cigaba cin Kifi na duk na batamana Jiki da karni,sannan garin na Bude maltina nayi mana bari ajikin mu Duk bai Damu ba.
Sanda muka shigo Haraban gidan wata iska sai da ta Dakeni najini kamar an Turani zuwa cikin gidan Junaidu nata Murna nadawo ni kuma sai kallonsa nake yi kamar yau na Fara ganinsa Daukana Saifudden yayi cak bai Direni ko"ina ba,sai cikin Tiolet dinsa ya sakar mana Shower tare mukayi wanka ina ta wasa da Ruwa shi kan shi yana mamakina Muhibba mace ce mai natsuwa mai kunya ban da yanzu da na Fara zarewa ban damu da ya ganni Tsirara ba kamar yadda shima Tsiraicin sa bai taba Damuna ba.
Shi ya Daukoni yazo ya gogemin jiki ya sakamin wata rigarsa jallabiya har kasa tana neman kada ni matsamin yayi muka yi sallar isha"i data Same mu a Hanya,Duk koshin nan da nayi sai naci Kazan nan da naga ya fito da ita zai ci kusan ma duk ni na cinye domin nan ya Lalace yana bani a baki.
Sai da na koshi Sannan ya Dauko mgungana ya bani ina kyabe Fuska Domin mgugunar manya manya ne kamar na Tumakai,haka da Dubara ya sani sai da na sha na Hada da ruwa.
Bamu kwanta ba sai da ya kara Sani nayi alwala ya jamu salla raka"a Biyu sannan yaje Falo ya Dauko wayoyinsa yazo ya sauke su saman Madubin Dakin yajani saman gado muka kwanta bayan ya Rage Hasken Dakin saman Pillow daya muka kwanta Muna jikin juna rumgume yake dani yana Shafa kitson dake kaina wahala yasa ya tsufa.
Sama sama naji yana kiran sunana na amsa nima sama sama Saboda mganin akwai maau saka barci aciki mganin Kwalkwalar fa akace Dole su samar ma da gangar jiki hutu
Ina jinsa yana Fadin"ki yi min alkwarin ko wani Hali na shiga kina Tare dani Muhi"
Cikin Fitan Hayyaci nace"Har Abada Saif ina Tare da kai"
Dadi yaji ya Rumgume ni yana Fadin"kin amince mu zama Amarya da Ango a Daran yau..?
Ni ina na gane Nufinsa ai na fa da muku na Fara zarewa kai na gyada,mai ina Fadin"Eh mana kai angona ne ni kuma Amaryan ka"
Cikin zumudi ya juyar dani na koma kasan sa Lokaci daya ya hada bakina da nashi ya fara bani Sumbar da ya sabamin da ita wadanda suka fara zarewa ma sun san sha'awa tuni na Biye masa muka Tallafi juna ammh sama sama ne Domin kaina naji ya fara juyamin barci barci Farke Farke dai kamar yar maye.
Cikin zafin sa yake kai min Riko da Bukatuwarsa da yafi na ko yaushe Kafin lokaci yayi tsawo ya rabani da Jallabiyar dake jikina,Daga ni sai pant shima ya cire rigar barcin daya sanya,Muka fara samun Body cantant a Tsakaninmu kamar naga sanda naga Haskem Dakin ya dauke Duhu ya mamaye ganina kafin kuma ya sake kawowa sai ya koma yana kawowa yana Daukewa Dif Dif kamar ana Wasa dashi a firgice nake abun ka ga wacce ta fara zarewa sai jikina ya fara kyarma sai dai bai kyaleni ba alokacin bayama ji na kuma baya ganina.
Kan kirjina ya kifa kansa yana Shagalinsa duk yadda ake fadin Sha'awar mata yana kirjinsu ne ni kam ban ji ba Domin alokacin na kara Zarewa ga mganin da na sha ya fara Saknai barci kuma na kasa yi sannan ga wani al"amari dayake shirin Faruwa dani.
Kamar a mafarki naji gashi ya rufeni har idanuwana ido na zaro Domin ban yarda na rufe idanuwana ba,ina kokarin Jaye gashin da naji ya Rufemin Fuska sai Dumligt din ya Tsaya me zan gani..?