Sashe 40
Saifuddeen Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Haka dai take ta cewa..Ammh ai mu mun Tabbatar da SAIFUDDEN din da Muhibba ke Mgana ni da duka yan'uwanta munsan BA MUTUM bane..Sai dai bamu san meye Hadin shi da D"an wajen ku ba.."
Nan da nan Tsoro da Razana da Firgici ya bayyana fuskokinsu su Ummi da su Sadiya cikin Mamaki da al'ajabin wannan al"amarin mai kama da almara,abu kamar shirin Film kamar Tatsuniya kamar Labarin Hikaya nan kuwa a zahiri ya ke faruwa"
Wannan shi ne ake kira KADDARA Ta RIGA FATA..!
_Topha kara kara kara,Ko ya zata kaya..? ga Muhibba ta Dage ta ce Dr.Saifudden shi ne Saif dinta kuma shi yace bai santa ba kuma bai Taba ganinta ba,Sannan ko wa yasan shi MUTUM ne,Uwa uba kuma muna da Labarin Saifudden din Muhibba ALJANI ne,Ta ina kaddaran su zata fara..?
KADDARA AI TA RIGA FATA,wani irin boyayyan Lamari ne a tare da Dr.Saifuddeen..?Waye Saifudden din muhibba..?
Miye Hadin sa da Dr.Saifuddeen?
Dukkansu suna Kaddarorin su yaushe kaddarorin zasu hadu waje daya..?Watarana Rana ne komai zai fallasa? kada ku manta na Fada muku Labarin nan kashi 50% daga ciki ya faru da gaske,Zamu bi Rayuwar Muhibba da Saifudden mutum da kuma Saifudden Aljani Sannan Albishiri Daga Bakin Aminene tace da gaske take
tana cikin wannan Tafiyar In sha Allah to kuma kema muma duka mu shigo ayi wannan Tafiyar damu ban ce na fi kowa ba ammh na yadda da kaina nasan bazan Taba baku kunya ba In sha Allahu,Zan yi Hutun Sati daya kafin mu cigaba da posting zuwa Lokacin nasan kun kai 150 zuwa 200 acikin paid group nayi muku alkwarin in dai da rai da lafiya na in muka fara sai mun Dire da ikon Allah Ina godiya Masoyana._
*Littafin Saifuddeen na kudi ne pay N500 via 0552179550 Jamila umar Gt bank,sai a turo evidence of payment ta wannan Lambar 09069067488 ko kuma katin waya na Mtn sai adauki Hoton katin a tura ta wannan Layin kai Tsaye 09069067488 mutanen mu na Niger kuma zasu tuntubi Kausar aglan Nissa ta wannan lambar domin karin bayani +22796562223 Ina maraba da masoya na a duk inda suke*
*Janafty*
*08/02/2023*
*SFD0014*
*Ki biya ki karanta cikin salama kiyi ma girman Allah in baki biya ba, kada ki karanta min littafi sannan kada ki yada'min shi
don Allah pay N500 via jamila umar gtb 0552179550 ko katin waya ta wannan lambar 09069067488*
*Amnaf_sudanese _collection*
*Tana saida original laffaya kala daban daban daga Sudan kama daga na Amare da Kuma casual muna da available a Nigeria kuma Muna aikawa daga Sudan Zuwa Nigeria ko'ina a fadin Jahohi talatin da shida har ila yau dai akwai humra da turarrukka sadidan na matan aure daga Sudan,ba fa anan kada'i muka tsaya ba Muna saida kayan lalle akan sari da Rahusa da kuma siyan Daya,akwai mayuka da dilka da kayan gyaran jiki na ainahin ba Mix ba, wadan'da zasu fitar Miki da fatar ki tas ba bleaching fuskarki tayi haske tayi walwal kina kyalkyali and duk abunda kikeso a Sudan Muna kawo Miki shi har gda Nigeria Amnaf Sudanese collaction ba abunda bama saidawa kama daga kayan kamshin jiki na kaya da na fata +249923097401*
Ganin yadda mamaki ya bayyana a saman Fuskokinsu su Ummi ne yasa Ba wanda ya tambayi Inna ta fara warware musu farkon matsalan Muhibba suka natsu suna jinta labari
gashi da gaske ne ammh su kam suna jinsa kamar almara ne.
Inna ta sanar dasu komai Tundaga farko har karshe ta karishe da Fadin"Sau da dama mu iyaye mu na
da matsala ta wannan bangaran bamu da saka ido ta wannan bangaran yaranmu tun suna kanana ya kamata mu saka ido sosai a kansu wajen kula da dasu da yawan tofa musu addu'o'in neman musu Tsari musan tabbas akwai wasu jinsi bayan mu kuma sannan suna ganimmu mu bama ganinsu suna iya shiga jikinmu su cutar damu bamu sani ba,Lokacin da Muhibba ke shiga kangon wajen chan daya zama Shashen Habibu yanzu tayi ta wasa da mganganu ita kad'ai ban taba kawo hakan akan wata matsala bane ina ganin kowani yaro da irin yarintarsa in ta girma zata bari sai dai ina ita nata ya zarce har girmanta har ya kasance bata da wani zence ko mgana sai na Saifudden wanda bamu taba ganinsa ba sai dai ni nan har kawo min shi tayi tana nuna min shi ni kuma bana ganinsa Daganan zargina ya kara Tabbata Muhibba gamo tayi da aljani dakyar da neman mgani da ayoyin Allah ta daina ganinsa sai dai kuma tana jin kamshin Turaransa Shima sai da mukayi da gaske ta rabu dashi Gabadaya Har mahaifinta ya bar gidan duniya da wannan Damuwar ya koma ga Allah jiya al"amarin da ya faru tsakaninta da yaron wajen ku rashin Fahimta ne sannan nayi kokarin na nuna ma Auta ba Saifuddem ta gani ba wannan Mutum ne ba Aljani ba ta rantse min ta Raya tacemin Saifudden tagani na rasa gane kan wannan al'amarin kwata kwata.
Ta karishe Fada tana sharan hawaye kowa sai da jikinsa yayi sanyi Sadiya tayi Jugum tana jin abun mamaki Umma Babba tace"Ikon Allah.."
Mama zuwaira tace"Daman ana iya samun haka mutum ya rika ganin Aljanu ta suffar mutane har su zauna su dauki Lokacin da zasu saba da juna..?
Wannan karon Ya Habibu ne yayi mgana cikin Dattakonsa yace"Sosai ma ai sun fi komawa sufar mutane Saboda suna son Biladama kwarai..Sannan acikin jinsu
suma akwai mutanen kirki akwai na banza kamar yadda muma acikin Mutane muna da kowani bangare..Kuma akwai musulmai,akwai kafirai da kowani yare na addinai da Dabam Dabam acikin Aljanu akwai musulmai masu matukar kirki da rikon addini su din bama su cutarwa bane kuma sune kan zo a suffar mutane su yi mu'amala damu har aminci mai karfi ya shiga tsakaninka dasu baka sani ba wasu har taimako ma suna yi in karfin aminci da yarda yayi girma a atsskanin ku ammh fa suma kafiran suna amfaani da irin Sufarmu su shigo Cikinmu su cutar damu bamu sani ba,Tunda su suna ganinmu mu bama ganinsu kuma Allah ya basu ikon Shiga Jikinmu batare da sanin mu ba."
Gabadaya wajen aka amsa da Allah ya Tsaremu Sai alokacin Ummi tayi mgana Inna ta kallah tana fadin"Sunansa Saifudden kuma sannan kammaninsu daya da shi wanchan wanda take ganin..?
Inna tace"Haka take ta fadi..Tace har Muryansu ma iri daya ce.."
Mama zuwaira tace"Topha har murya kuma..?
Inna ta daga kai Tana Fadin"Shine lamarin daya dameni na rasa ta ina zan kama."
Mujaheed yace"Ai ba wani matsala bane in an ce har murya taji iri daya in kukayi Duba da bayanan Ya Habibu ai kamar hakane sufa Aljanu ne suna iya Daukan Suffarmu da komai namu bamu sani ba Saboda haka kammani da murya in har tace dayane bazan yi musu ba kila ta suffar shi Saifudden din yake zuwa mata shiyasa data ganshi ta zata shine."
Gaban Ummi ya fadi ta kalli mujaheed kafin tace"In kuma haka din ne to meye had'in Aljanin da shi yaro..?
Mujaheed zai yi mgana Ya Habiba ya rigasa da fadin"Duk wannan ba abun daga Hamkali bane Hajiya..Kada ki manta suna yin sufofi da dama har Dabobbi suna zama bamu sani ba to juya kansu zuwa suffarmu bamu sani ba duk bazai zama abun damuwa ba musa a ranmu basu da wata alaqa insha Allahu."
Mama zuwaira tace"Hakane Insha Allahu babu komai itama kin ji sun ce ta daina ganinsa kwata kwata kada ki Damu yaya.
Ummi ta gyada kai batace komai ba,Ammh jikinta bai bata ba wani abu ba tana ji kamar labarin nan bai kare duka ba akwai abunda basu sani ba.
Nan aka cigaba da Tattaunawa duk abubuwan da suka shafi sharrin aljanu ne zuwa ga Mutane Sadiya jikinta ya gama mutuwa ko motsi ta kasa Sani dai suna gefe da Isma'il su hiransu ma suke yi sai jefi jefi ne suke Sauraran mganar tasu.
Ummi ta kalli Inna tana Fadin"Inna ina D'iyartawa.
Inna tayi kayattacen mirmishi kafin tace"Shiga nan Zaliha tana nan kwance."
Ummi ta mike da Sauri tana kallon Su Mama zuwaira kafin tace"Bari na ganta na fito.
Umma babba tace"Ke kuma Zaliha haka ake yi sai ki shige ke kadai kamar ke kadai ke da Diyar..?
Ummi na yar dariya tace"Sai na fito sai ku shiga...Saboda ta fara sona ni k'adai."
Gabadaya dariya suka saka mata ta shige Dakin Inna da Sallama abun mamaki Muhibba na zaune gefen gadon Tun shigowarsu su Ummi duk akunnenta sannan taji duka mganganun da suka Tattaunawa Ummi na Dago ido suka hada ido Hudu da Muhibba na wani Lokaci suna ma juna kallon kallo kafin Muhibba ta sanda kanta kasa tana wasa da yatsun hannunta,Gabanta na Faduwa,Ummi tayi mirmishi ta kariso Cikin Dakin kusa da Muhibba kafin tace"Zan iya zama..?
Da Sauri Muhibba ta gyara zamanta Lokaci daya tana gyara Dankwalinta Dake kanta tace"Bakomai bismillah."
Sanye take da riga da sikat na wata Atamfa mai kyau Ummi ta zauna gefen Muhibba tana kallonta da kara nazarinta cikin Ladabi Muhibba ta gaida Ummi ta amsa mata cikin Sakewa kanta ta Dafa kafin tace"D'iyata kina lafiya..?
Muhibba tace lafiya har ga Allah sai taji sanyi da matar ta kirata da Yarta haka kurum ganin farko datayi mata sai taji ta shiga ranta matuka hakama ta bangaran Ummi itama kwatankwacin kaunar datake ma Sadiya dasu Laala haka taji Farat Daya azuciyarta game da Muhibba.
Ummi tayi mirmishi kafin tace"Sunana Zaliha ni ce mahaifiyar SAIFUDEEN..!"
Muhibba ta dago da Sauri tana kallonta duk taji har da mahaifiyarsa akazo sai da ta ganta ta ga suna Diban kama sai jikinta yayi sanyi Ta kara tabbatar ma kanta wanda tagani cewar ba Saifudden dinta bane,Ta amunta da mganar su Inna Saifudden dinta ba Mutum bane ammh shi wannsn Saifudden din mutum ne tunda har da Danginsa da yan'uwansa sannan kuma har suna danganta,Ammh abun mamaki Kamnani iri daya sannan har murya ma iri daya..?