Sashe 47
Saifuddeen Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Iya tace"Kayi mgana Hashimu..Kai Saifu kaji abunda Baffanka yace me kace..?yau din ko mu bari wani satin..?.
Saifudden ya Dago kansa ya kalli su Iya kafin ya maida kasa cikin wata Murya yace"Eh A"a..!
Iya ta kalli Hashimu cikin mamaki wannan karon shi yayi mgana kafin yace"Bamu gane eh ko A"a ba..?
Saifudden ya hadiye miyau zai yi mgana sai ya kasa sai ya bude baki sai kuma ya kasa mgana Iya na Lura dashi Cikin wani yanayi tace"Kayi mganarka Saifu insha Alkahu zamu Saurareka."
Jin haka yasa ya Bude baki zai ce kada su auramai Majeeda sai kuma ya kasa yaji bakinsa ya furta"Na samu matar aure..!
Iya da Baffa Hashimu suka saki baki suna kallonsa Iya tace"Bangane ka samu matar aure ba..?
Saifudden ya dafe keyarsa kafin yace"Eh ina nufim na samu wacce nake so..Dalilin zuwana ma kenan na shaida muku.."
Baffa Hashimu yace"Topha..Wata Sabuwa..?
Iya ta gyara zama tana Fadin"A ina ka samu matar..?Kana sonta ne sannan yaushe ma ka fara neman auran bamu sami ba..?
Saifudden sai ya kasa mgana domin karyansa ta kare zufa ta fara yankomai,Baffa Hashimu yace"Muna sauraranka."
Saifudden ya goge guminsa da Farin Hanky din dake hannunsa Iya ta kallesa dakyau kafin tace"kana lafiya kuwa Saifu..?
Kansa na kasa ya gyada kai sai Iya Taga kamar wani abu na Damunsa Cikin Lallashi tace"Kada ka damu ka fadamin inda ka samu matar."
Saifudden bazai ce ga yadda mganar ta Fito ba kawai yaji karan Sautinsa ne..
"ZARIA..Zaria take Iya.."
Sai da ya fada sai kuma ya Rude ya fara maimaita abun da ya aikata acikin Ransa sai dai mgana an ce Zarar Bunu in ta fito bata boyuwa Iya Mamaki ya cikata Tagumi tayi tana Fadin"A zaria..?
To kun dade tare ne..?
Saifudden yace"A"a bamu jima ba.
Iya ta sauke Tagumi kafin tace"Yar gidan waye..?
In iyayenta masu karamcine haka bazai zama abun damuwa ba."
Salama ya fara samu yasa ya gyara zama yana Fadin"Iya Ummi ta san yarinyar.."
Sai da ya fada ya fara Tambayan kansa Saifudeen anya kana cikin Hayyacinka kuwa..?
Sai dai bai samu amsa ba Yaji Baffa Hashimu yace"Zaliha ta santa kace..?
Da kai ya amsa musu saboda alokacin Bakinsa yayi nauyi.
Iya ta kalless kafin ta karkace baki tace"Ita Zalihan ta hadaku kenan...?
Saifudden yayi shuru kamar bazai yi mgana ba sai chan yace"Ba ita bace..Tadai santa ne kawai."
Iya tace"ka mana bayani sosai...
Saifudeen yace"Iya kiyi mgana da Ummi zata miki dukkan bayanin nima akwai abubuwan da bansani ba".
Iya ta kalli Hashimu shima ya kalleta Fuskarsa ba Fara"a da farko yaga samu yaga rashi yanzu ma kila abunda zai gani kenan..abun alfaharinsa Yarsa ta auri kamar Saifudden yasan ai kakarsa ta yanke saka.
Har ya Bude baki zai yi mgana Iya ta Dakatar dashi da Fadin"Bakomai Ai bazai zama matsala ba zan saka a kiramun ita mu yi mgana in ba matsala sai baffanin
ka su je nema maka auran mganar Majeeda kuma bazata tashi ba Rana ita yau za"a maida auranku.."
Saifudeen ya Dago da Sauri yana kallon iya yayi gudun gara ya fadama Zago yanzu hakama ya kara Dauko ma kansa wani yakin ashe yakin nan dai bai barsa ba Baffa Hashimu ya washe baki Cikin jin Dadi Iya ta kalli Saifudden Tana Fadin"Danginka dakake gudu ne bazan bari ka gujensu ba duk Tsiyanka nan ne asalinka."
Saifudeen sai ya bude baki zai yi mgana sai ya fasa Iya ta hararesa kafin tace"Fadi abunda kake so ka fada.."
Saifudden yace"Bakomai Iya..
Iya ta washe baki ta shiga sakamai albarka ita da Baffa Hashimu wanda bakinsa kamar gonar auduga,Shi dai Saifudden kamar jininsa ya daina yawo ajikinsa haka yaji,Har ya Sauke ma su iya kudi ya fito bai da wani kuzari yana ganin wasu yara suna lekensa ta chan shashen su Baffa Hayatu ko kallo basu ishesa ba sai dai har yakai kofar fita sai ya kara waigowa suka hada ido da Majeeda tana cikin yaran nan masu lekensa,sai ya juya ya fita achan kofar gida mutane na jiransa suka gaisa ya sallami kowa wani yaro ya gani zai shiga gidan,Bai ma san ko dan gida bane ya Kirasa ya bashi 500 yace yaje ya Kiramai Majeeda da gudu ya shiga gidan shi kuma Saifudden ya Fara Tunanin mafitan da zai nema kansa na wannan auran da su Iya ke neman kara kakabamai.
Yaron bai dade ba sai ga Majeeda ta fito ta sako wani Curkukud'anda'an mayafi yara irinta sai lekenta suke ta Zaure,Daga nesa ta tsaya kanta na kasa Tana gaisheshi ya amsa,yana kallonta,kafin kai tsaye ya Bude mata bayan mota yace ta shiga da farko kamar kada ta shiga sai kuma ta shiga ganin ba wasa a fuskarsa.
Tana shiga shima ya shiga ya rufo yara suka kwashi gudu zuwa cikin gida suna bada Labari Talatu mahaifiyar Majeeda ta fito tana bala"i ya sakar mata ya' shine kuma zai bita ya lalata ta, Hayaniyar ta ya Fito da Baffa Hashimu jin abunda ke Faruwa yasa yaja Talatuwa zuwa Shashensu ya mata bayanin abunda ke Faruwa batayi mgana bane ammh har ga Allah ta gaji da wannan rainin wayau akwai Sabi"u yaron kanwarta da sukayi mgana yana son Majeedan,Gwara shi akan wanda basu san yanayin rayuwarsa ba,ba kudi ba,ba wani abu ba Domin Sakin da yayi ma yarta yayi mata ciwo.
Ba Dadewa sai ga Majeeda ta shigo da kudi da yawa a hannunta tayi shashen Uwarta,agaban Uwar da Uban ta Sauke kudin tana ta Tsalle tana Murna ya Saif yace zai sakata makaranta sannan zai tafi da ita Birni Baffa Hashimu yaga kudi sai faman washe baki yake yi abunda basu sani ba Saifudden yayi amfani da Bokonsa Cikin Lokaci kadan ya Sauya Tunanin Majeeda wamda daman yarinta ne da kauyancin ita ba wani so ko akasasinsa ta sani ba..
Saifuddeen na bayan Motarsa prado Bama na Tukasu Tim na gefensa,Salama yake ji Domin ya samu hadin kan majeda Ce mata yayi tana son karatu..?tace eh tana son zuwa Birni..?tace eh yace to in Babanta ko su Iya sun ce zata auresa tace bata son Shi kuma yayi mata alkwarin zai zo ya Dauketa yakaita Birni ya sakata a makaranta Da gaske yake yi In har Su iya sun bar mganar auran zai dauketa ya kaita wajen Ummi ta hada dasu Laala ta riketa haka yake jin Tsausayinta yana so ya inganta Rayuwarsa kuma Tana ta murna Tafi son tayi karatu ta zama yar Birni Fiye da aure.
********
*ABUJA..*
Sanda suka isa Abuja Ummi na gida bata je aiki ba,sai dai suka gansa kwatsam,Daman haka yake zuwansa Ummi har jiya sun yi mgana bai kuma Fadamata zai zo ba,Nan da nan Ummi ta shiga kara kaina akansa ta kawomai wannan ta kawo mai wannan Sai da yayi wanka ya sauya kaya sannan ya fito Falo ya zauna yaci abinci Ummi har su Bama ta aika ma da abinci,Su Laala yana zuwa suka koma Dakinsu ko motsin su ba wanda yaji.
Bayan ya gama cin abinci daki ya koma yayi sallah sannan ya kwanta Sai da la"asar ya tashi kunya yaji yayi salla agida Ummi tagani yasan ranta zai baci yasa ya fita masallaci ko shi yana son sallah cikin jam"i ammh kuma kasala ke kamasa,sai yaji gwara yayi sallarshi shi kadai agida daya dawo suka zauna suna ta Hira da Ummi ko da wasa bai Fadama ta Daga lere yake ba Kuma bai kawo mganar da yayi ma su iya zatayi wani Tasiri ba.
Washegari Ummi da Safe tatafi asibiti shi yana ma barci su Laala kuma suna gidan Barrister Mu"az sai abun karyawansa kawai ya gani bayan ya karya yayi wanka ya kunna Tab dinsa ya fara Duba Sakonni wadanda zai wanda yaga dama amsa mawa, wanda bai ga dama ba kuma ya wuce.
Daganan ya dauki karatunsa online Bayan ya gama ya kwanta yayi ta barci sai bayan azahar ya tashi shima Ummi ce ta dawo ta lekosa ta tadashi Tana tambayansa ko yayi sallah yace A"a.
Ummi ta kallesa tana Fadin"Meke damunka ne..?a shekarunka indai ba barcin mutuwa bane ai ya kamata kasan Lukutan sallah saboda ka kiyaye ammh na Lura baka da aiki sai Barci kamar mace."
Shi dai bai ce komai ba Lokaci ya kure a gidan dai daya saba yayi sallar sa Shi kanshi yasan yana da barci,Duk damuwa duk rintsi duk wuya barci baya kasa Daukansa wani lokacin fa yana tsakar aiki zai ji barci in bai ba kuma ba Lafiya,sai ya wuni yana barci bai gaji ba in kuma ya mike Kasala duk ya Rufesa shi yasa baya barinsa yayi komai na Ibadarsa.
Tare suka shiga kitchen da Ummi White rice ta Dafa da miyar zogale dataji ganda,da su Laala suka dawo su suka gyara kitchen din suka yi wanke wanke shi kuma Saifudden ya tafi masallaci..sai da akayi sallar Isha"i ya Dawo daman in yana gari shi da Ummi suke cin abinci su Laala kuma Daman daina zaman Falo suke yi saboda Sanin Hali yanzu suna kuskure kadan sai ya sakasu kama kunni kafa ta dade tana tsami shiyasa suka kama kansu sai ya tafi sai sucigaba da sakewarsu.
Hira suke sama sama da Ummi kan Datti d'an kawu sunusi da akaje neman auransa a Baushi.
Ummi sai fada take yi yayi nisa ga mata nan a kusa sai yakai su bauchi,Shi dai bai ce komai ba, Mujaheed ya Fadamai last week da shi ma akaje neman auran bai wani mai da Hankalinsa ba yaso dai ya Kira Datti yamai murna sai kuma wasu ayyukan suka sha kanshi shi bai ga abun korafi ba Tunda shi yaji gani.
Daidai Lokacin wayar Ummi Dake kusa da ita tayi kara tana Dagota cikin mamaki tace"Hashimu na lere.
Sanda ta fadi sunan Saifudeen bai jita ba hankalinsa na kan Tv daa Ummi ta Kunna cikin Tashar African Tv Mallam Sani gadon kaya na bayanin girman Hakkokin miji kan matarsa.
To har sanda Ummi ta Daga kiran suka gaisa da Hashimu bai ji ba sai da Yaji Ummi na fadin"Eh Iya gashi nan muna Tare jiya yazo nan gaishemu.