Sashe 88
Saifuddeen Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Motar na tsayawa Bama ya fito da Sauri ya Bude mata kofar baya ya kame D.Musa na ganin Bama ya gane sa daman yana kofar Office dinsa yaga wucewar Mota da Sauri ya baro Shashen nasu zuwa Primary section din.
Har ta saka kafarta waje ya Kira sunanta "Muhi"
Ta juyo tana kallonsa kudi ya bata ta saka Hannu ta karba tana Fadin"Nagode"
Saboda tasan ko tace bazata amsa bazai Saurareta ba,Kudin tara su take yi komai tana dashi Sai dai Transport kawai.
Har zata fita taji yace"Ki kula da kanki..Zan dawo ranar Friday ayi min Snkas duk da sai na roka"
Dariya tayi kafin tace"In sha Allahu kada ka manta da sallah akan Lokaci karatun Qur"ani da azkar domin kariya daga abun cutarwa"
Kai ya gyada mata Lokaci daya yana Fadin"In sha Allahu.
Fitowa tayi Daga motar tana Fadin"Allah ya tsare Allah ya dawo dakai lafiya"
Da kai ya amsa mata ita kuma sai ta Dagamai Hannu,Daidai Lokacin da D.Musa ya kariso tin kafin ta gaishe shi ya rankwafa yana gaisheshi ya kwankwasa glass aka zuge ya leka suna gaisawa ganin Muhibba sai Sauran malaman suka Fahimci Sir Saifuddeen ne da kansa kafin kace me an yayyame Motar kowa na kai gaisuwa Itakuma sai tayi baya kawai,Anty Khadija da Usaina bakin kciki ganin cigaban da Muhibba ta samu kamar ta kashe su daman Ranar Friday sai da Uncle Hafiz yakai karar su wajen Deractor kan suna ta Fadin cewa Ita Muhibbam tafi kowa da bata zuwa makaranta sai taga Dama Saboda Anty Usaina kwana Biyu bata zo kuma ba kira ba aike sai Headteacher ta mata mgana sai ta Fara fadin ba ita kadai ke fashi ba.
Aiko sun sha mgana Fata Fata Director yayi musu ya kuma gaya musu su da Muhibba ba Daya ba ne ita mai makarantar kansa Mijinta ne Saboda haka suyi hankali da kansu ko su rasa aikin su.
Daman ga Takaicin sannan ga na yau da suka gani Daga ganinta ta samu kwanciyar Hankali tayi kiba,Data musi sallama Dakyar suka amsa wajen Assambley din taje ta Tsaya Tunda ba"a gama ba.
Agurguje ya gaisa da su suka wuce Sai da suka wuce ne sannan Taga Cooler abincinta Hannun D.Musa ta Rufe baki Tana Dariya gaban Malamai ya mika mata bayan ta Rankwafa ta karba yana Fadin"Sir yace kici kada ki zauna d
a yunwa"
Sai malamai suka kama Tafi yara ma suka kama Usaina dai da Khadija kamar su mutu.
Da aka tashi Break tare da Siyama da Walid suka ci da suka zo gaisheta Khalifa kudi ta basu suka kai mai tunda baya zuwa shi adole ya girma Sai da aka tashi gida sannan ta Kira Saifudden bai Dauka ba sai tayi mai Text na Fatan ya sauka Lafiya sai da ta koma gidan chan da La"asar taga sakon sa na cewa ya isa Lafiya ta kula da kanta.
*Janafty*
*SFD0032*
*Amnaf_sudanese _collection*
*Tana saida original laffaya kala daban daban daga Sudan kama daga na Amare da Kuma casual muna da available a Nigeria kuma Muna aikawa daga Sudan Zuwa Nigeria ko'ina a fadin Jahohi talatin da shida har ila yau dai akwai humra da turarrukka sadidan na matan aure daga Sudan,ba fa anan kada'i muka tsaya ba Muna saida kayan lalle akan sari da Rahusa da kuma siyan Daya,akwai mayuka da dilka da kayan gyaran jiki na ainahin ba Mix ba, wadan'da zasu fitar Miki da fatar ki tas ba bleaching fuskarki tayi haske tayi walwal kina kyalkyali and duk abunda kikeso a Sudan Muna kawo Miki shi har gda Nigeria Amnaf Sudanese collaction ba abunda bama saidawa kama daga kayan kamshin jiki na kaya da na fata +249923097401*
*Ki biya ki karanta cikin salama kiyi ma girman Allah in baki biya ba, kada ki karanta min littafi sannan kada ki yada'min shi don Allah pay N500 via jamila umar gtb 0552179550 ko katin waya ta wannan lambar 09069067488*
Kamar yadda ya fada Ranar Friday yazo mata weekend ya iske ta cika mai alkwarinsa tayi mai Meatpie Samosa,Cake sai Cookies,ana gobe zai dawo ta tambaye shi zuwa gidan Anty Habiba sai yace ta bari ya dawo sai suje tare shiyasa sai bata je ba Daman Saboda ta samu wanda zai mata Cefanan kayan Snaks din ne sai kawai ta Kirata a waya ita kuma sai ta aika almajirinta ya siyo mata Khalipa ya Hayo mashin ya kawo mata ta karba Sai ta bashi kudin kayan Fulawan hade da kudin mashi Ruwa kadai ya sha ya tafi Daman ai Khalipa bazai zauna ba Daman Walid ne shi kuma bai yi girman da iyayansa suka Fara aikensa nesa ba sai dai kusa kusa.
Ranar jumma"a da aikin ta tashi Tunda duka tana da in jin sarrafa su ga Wuta basu da matsalan Bata je makaranta ba,Sai dai kawai ta Tura ma D.Musa sakon bazata samu zuwa ba yace mata bakomai itama bata Damu ba Domin malamin da aka Dauka shima yasan aikinsa Jarumi ne kuma yaran suna gane karatunsa matuka sun fara Sabawa dashi ko da take zuwa kaf satin nan tare suka yi ma yara karatu tunda shi ke Dorata kan inda ya Tsaya ma yaran in dai tana ajin yana Girmamata baya zama yana Staff Room in dai ba ita ta bukaci Ganinsa ba Kaf makarantar nan yanzu bata girma ake yi kamar itace Saifudden din Hatta su Anty Usaina sun shiga Taitayinsu da ita.
Ba ita ta gama aikin nan ba sai La"asar sallar tayi tana idarwa ta Dora da girki Tunda sai dare ya shigo Garin,Har sai da ta gama tayi wanka ta shirya ta Kira sani yazo ya karba ma su Inna,Ya yi ta jiran dawowar Saifudden daya ga Tara ta gota sai yayi mata sallama ya tafi saboda Kada Inna Taga ya zauna tayi Fada.
Sai goma ya shigo gidan bayan tayi mai Sannu da zuwa ya amsa mata Cikin kulawa dakinsa ya wuce ta gyara ko"ina sai kamshin Turare wanka yayi yayi Sallar isha"i data Subuce mai a hanya sannan ya Fito suka ci abinci yau din shi ya bata Umarnin ta Zauna su ci abinci Tare sai kuma Lamarin yayi musu Dadi matuka Duk da ba Hira ke gudana Tsakanin su ba ammh matuka sun samu natsuwa Fiye da yadda suke ci dabam Dabam a Lokutan baya,Bayan sun gama ta kwashe kayan Takai Kitchen taso ta yi wanke wanke Tunanin ba makaranta Gobe yasa ta barshi Sai da Safe din.
Da kanta ta kwaso mai aikin data yini tana yi daya Dauki Cake daya ya gutsira sai da ya kalleta tana Duke agabansa shi kuma yana Zaune Saman kujera cikin dan Bude ido yace"Muhi"
Dagowa tayi ta kallesa lokaci Daya tana Fadin"Na"am"
Kai Tsaye yace"Anya ke kika yi wannan Snaks din kuwa..?Kodai kodai Anty Habiba tayi ta aiko miki Dashi..?
Bata rai tayi ganin yadda yake kallonta gabadaya sai taji gwiyoyinta Duka sun kwashi Sanyi Cikin Kifta ido tace"Wlh ni nayi da kaina ai na iya kuma in baka yadda ba ka Kirata ka Tambayeta"
Tafada kamar zatayi kuka da Sauri yace"Am just kidding fa..Kin cika shagwaba ai nasan you are best in Cooking in and Everthing Muhi"
Yafada yana kallonta Lokaci daya yana Sakar mata wani kayattacen Mirmishi sai taji kunya ta Sadda kanta kasa Sai taji Sautin Dariyan sa Lokaci daya yana Fadin"Na manta Auta ce nace kin cika Shagwaba"
Rufe Fuskarta tayi tana Dariya Saboda cikinsa ya cika bai ci da yawa ba yadai ce ta adana masa cookies da Cake zai tafi dasu Kaduna ya rika shan Tea dashi Meatpie da Samosa kuma Saboda abubuwan ciki Kada ya Lalace zai cinye kafin ya tafi Saboda Dukkansu a gajiya suke yau ba Doguwar Hira dukkansu kwanciya sukayi washegari kuma basu fita ko"ina ba, dukkansu sun warware gajiya sai Azahar suka karya Barci suka yini suna yi Ranar Lahadi kuma Gidan Anty Habiba suka tafi shi da ita bayan La"asar,Wannan karon ma shi ya Tuka su da kansu su bama na gida Anty Habiba da Abban Waleed suka rasa ina zasu saka su Muhibba Anty Habiba bakinta har kunne yau ga yar kanwatar tazo ita da mijinta kuma Daga gani suna cikin Farinciki duk da Cikinta har ya fito bata zauna ba Siyama ko tana jikin Saifudeen tun zuwansu Walid kuma na gefensu Khalipa ne ba ruwansa yana Dakin su ma tunda ya gaishe su.
Anty Habiba da Muhibba suna Dakin Anty Habiba sun bar mazam afalo suna ta Hira abun mamaki Saifudden ya saki jiki da Abban walid suna ta Hira sosai ya fahimci kaf Dangin Muhi suna da kirki matuka,achan Daki kuma Anty Habiba sai Fadin kiban da Muhibba tayi take yi tana Fadin ta zama Burtuka ita kuma Tana Dariya suna ta Hira a nan ma take fada mata Asma"u zatayi aure an saka Rana Muhibba tace bata ko Fadamata ba zata kira ta tayi mata Tsiya Kiran Sallar mangariba ya tada su mazan suka tafi masallaci matan suka yi nasu acikin gida.
Tuwon Semo da Miyar Zogale Anty Habiba tayi,Sai muhibba ta Hada musu lemon Kankana da Zobo,Mazan suna falo an Hada musu nasu har da su Khalipa Siyama dai sai da Anty Habiba ta Dinga Hararanta sannan ta bar wajen su kuma suna Daki suna cin nasu suna Hira,Kuma Hirar ta sani ne tana bata Labarin baram baraman da Sani yayi mata a wajensa Saifu tana mai Dauke Dauke Anty Habiba Sai Dariya take yi,kamar abun mamaki sukaji muryan Sani a falo yana mgana Muhibba ta Dakata da cin abinci tana Fadin"Kamar muryan Sani nake ji Anty Habiba ko.?
Anty Habiba itama taji kai Tsaye tace"Shine daman Tun da ya dawo bai zo gidan nan ba"
Muhibba tace"Yan zuwan ne basu yo nan dashi ba"
Dariya suka yi gabadayan su,Har suka Dawo sallar Isha"i basu leka Falon ba Sai da Saifuddeen ya Tura ma Muhibba Sakon ta fito su tafi Gida sannan ta sanyo mayafinta ta fito suka Hadu da Sani ya baje kamar falon sa.