Sashe 85
Saifuddeen Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kai ta girgiza mai sai kawai ya mike yana Fadin"Lokaci ya tafi..Sai da Safe MUHIBBAT"
Itama ta amsamai da Sai da Safe shi ya Fara shigewa ciki ita kuma sai da ta Tsaya ta kashe Tv ta Rage hasken Falon sannan ta wuce Dakinta Farimciki duk ya cika ta alwala tayi ta gabatar da shafa"i da wuturi sannan tayi shirin kwanciya dukkansu cikin Salama sukayi barci karfe Biyar na asuba Muhibba ta tashi Daga barci abu na farko data fara bayan ta tashi taje Dakin Saifuddeen tayi mai Knooking har sau uku sannan ta koma Dakinta ta dauro alwala tazo tayi Nafila sannan ta kara komawa sai dai wannan karon tana knooking sau daya taji yace"Na tashi"
Kin tafiya tayi sai da ya fito Daga Dakin Sanye da Jallabiya baka kallon kallo sukayi kafin ta juya da Hijabinta tana Fadin"In dan muna so mu kori shedan a yayin tashi daga barci muna Farkawa ne da A'uzubillahi minar shedanir Rajim sai mu ji mun samu karfi har mun iya mikewa sannan kada ka manta Sallar Cikin jam"i Lada Ashirin da Takwas ce in kuma kayi ta kai kadai Lada Daya ne..Itama in batayi kyau in batayi ba,bazaka samu ko Lada Daya ba"
Har zata shige Daki taji ya Kira sunanta Tana juyowa ya sakar mata Mirmishi kafin yace"Thank you.."
Itama mirmishin ta maida masa sannan ta koma Dakinta ta Tada sallah shi kuma ya fice.
Bai dawo ba sai shidda da Rabi tana Kitchen Lokacin sai ya wuce Dakinsa yayi wanka 7:30am zai shiga Office yau ko kafin ya gama shiryawa Muhibba ta gama Soyamai Doya sai tayi mai miyar albasa,da Ruwan tea kuma yaci sosai da zai tafi yayi mata sallama ya fita ta bisa da adawo lafiya.Kafin ya Dawo kuma ta gyara ko"ina ta kara mai wani Delicious din ya zauna ya kwashi gars sai dai akwai shi da Godiya ranar ma sun Dade suna Hira Tun muhibba bata saki jiki ba har tazo ta saki sai gashi har sun cinye Sati basu sani ba Duk da bai zama agida da rana,yana fita aiki Sai Dare suke samun zama ammah a yan kwamakin nan Kowa ya fara Fahimtar halin kowa sun samu kyakyawan mu",alama da Fahimtar juna Sai dai kowa na nashi Dakin kuma bai taba kwantanta taba ta ba Itama tana kokarin kiyayewa Ranar Lahadi ba aiki Tun Safe gidan Adda Sadiya suka yini ko basu Fada ba Daga ita har Mujaheed sun ji Dadin ganinsu haka ko ba wani abu akwai fahimtar juna a tsakaninsu,Nan suka yini sai Dare suka koma gida Satin nan kaf a kaduna suka yi shi Saifudeen ya samu kwanciyar Hankali ya ci mai kyau ya sha mai kyau ko yaya ne mata ai Ni"ima ce Ummi tafi kowa jin Dadin haka ko da bata gansa ba Tunda taji Muhibba bata koma xaria ba tasan sun samu Fahimta,Ita kam sai dai waya kawai take da mutanen gida sai Ranar Jumma"a suka bar kaduna zuwa zaria ranar agajiya ta kwanta ta yi share share saboda gidan yayi kura Ranar asabar kuma da Safe yace ta shirya bayan sun yi breakfast kuma yaki Fadamata in da zasu je ta shirya suka Fita shi ya Tuka su da kanshi ya Wutar da su bama sai da suka shigo Dogarawa Sannan ta Fahimci inda zasu je ta kallesa bakinta har Kunne shi kuma yana mata Mirmishi.
Yana Tsayawa a kofar gida ko Bi ta kansa batayi ba ta bude murfin mota ta kwasa da gudu zuwa Cikin gida sai ya Bude baki kawai yana Binta da kallo a fili ya furta"Lalle Saifuddeen ka Auri Auta.."
*Janafty*
*SFD0031*
*Amnaf_sudanese _collection*
*Tana saida original laffaya kala daban daban daga Sudan kama daga na Amare da Kuma casual muna da available a Nigeria kuma Muna aikawa daga Sudan Zuwa Nigeria ko'ina a fadin Jahohi talatin da shida har ila yau dai akwai humra da turarrukka sadidan na matan aure daga Sudan,ba fa anan kada'i muka tsaya ba Muna saida kayan lalle akan sari da Rahusa da kuma siyan Daya,akwai mayuka da dilka da kayan gyaran jiki na ainahin ba Mix ba, wadan'da zasu fitar Miki da fatar ki tas ba bleaching fuskarki tayi haske tayi walwal kina kyalkyali and duk abunda kikeso a Sudan Muna kawo Miki shi har gda Nigeria Amnaf Sudanese collaction ba abunda bama saidawa kama daga kayan kamshin jiki na kaya da na fata +249923097401*
*Ki biya ki karanta cikin salama kiyi ma girman Allah in baki biya ba, kada ki karanta min littafi sannan kada ki yada'min shi don Allah pay N500 via jamila umar gtb 0552179550 ko katin waya ta wannan lambar 09069067488*
Inna na cikin karamin madafinta na shashenta taji muryan Muhibba na kwala mata kira cikin mamaki ta saki Tuwon data Dauko a leda zata warware sa ta wanke ta Dumama na sha"ani ne da aka aiki mata dashi jiya bata ci ba.
Fitowa tayi domin tabbatar da abun da taji sai ga Muhibba ta fito daga Dakin Innar da ta shiga tana ganinta ta rumtuma da gudu ta isa gareta ta Rumgumeta Tana Fadin"Nayi kewarki matuka Inna ta"
Inna ma cikin jin Dadi ta rike Muhibba bakinta har kunne tana fadin"Auta..Maraba da Auta.."
Dagota tayi tana kallonta cikin jin Dadi aranta kuma Hamdala take yi domin ko makaho ya shafa ya san Auta ta samu kwanciyar Hankalin da Inna take mata Fata ko da yaushe.
Muhibba ce ta katse Inna da Fadin"Inna kina ta kallo na baki ce komai ba"Tafada Lokaci daya tana Faman Tura bakinta na shagwaba.
Inna na Dariyan Farinciki tace"Ina kallon yadda ta Auta ta koma ne..Masha Allah auta ta kara girma kamar ba ita ba"
Sai muhibba taji kunya ta sunne kanta kan kafadar Inna tana Fadin"Inna Allah yasa ya Habibu na gida..?
Inna zatayi mgana kenan sai ga Sani ya shigo tsakar gidan daga shi sai Dogon wando baki da Farar Singlet yana faman mika Daga gani Daga barci ya tashi kwakwazon muhibba ne ya tada shi yana ganin su ya Bude baki yana fadin"Haba Ranki ya dade..Bafa girman ki bane yanzu kina mana irin wannan shigowar kamata yayi irin ku sai dai jiniya tayi mana maraba daku."
Inna Dariya take yi Saboda Abun da Sani yace ita kuma tana ganinsa sai ta saki Inna ta nufesa zata Rumgume sa da sauri yayi baya yana Fadin"Ke ke..miye haka?
Baki san kin girma ba ne..?Sai Muhibba ta tsaya tana kallonsa Lokaci daya tana Hararansa Dariya yayi Lokaci daya yana Daga Hannunsa kafin yace"Shikenan give me a Hug.."
Inna tace"Kai Sani bana son shirme fa"Dariya ya saka kafin yayi mgana Muhibba ta rigasa da cewa"Dan ma ka samu na kula ka ai na ma manta mun yi Fada"Ta fada Lokaci daya tana juyamai baya kawai sai ya nufi Inna ya Rumgumeta yana Fadin"Har ni zaki wulakanta kamata.?To ina da Inna sai na Rumgumeta ba shikenan ba"Bai gama mgana ba Inna ta mangaresa akai tana kwace jikinta tace"Zan ci mutucin ka kuwa Sani"
Rai ya bata yana kallon Inna me Muhibba zatayi in ba Dariya Sani ya Harzuka ya kalleta yana Fadin"Bana son Dariya kin sani kuma ki bari kafin Ran yan maza ya baci"Tana Dariyan tace"Afuwan Barrister Muhammad Sani kada a Daureni ban shirya ba"
Yana wani hade rai yace"Copy and Out"
Daki Inna ta shige tana Fadin"Auta shigo daga ciki kinji ki kyale Shiriritar Sani jiya ya dawo da yamma"
Kafin Muhibba tayi mgana Sani yayi Zaraf yabi bayan Inna zuwa Dakin itama sai ta take musu baya sai da Ta zauna a kasan darduman Inna Sannan Tace"Inna ya habibu na ciki..?
Inna tace"Kinsan yau Asabar ba da wuri yake tafiya kasuwa ba"
Kai ta jinjina har ga Allah ta manta Tare suke sai da Sani ya kalleta yana Fadin"Madam ina Sir yake..?kinsan daman araina nake tunanin Gobe gidan ki zani Tunda mun yi mgana ya Tabbatar min da wannan Weekend din kuna zaria"
Sai alokacin Muhibba ta tuna dashi kai ta Dafe tana Salati Inna ta kalleta ita da sani har suna Rige Rigen tambayanta ko tana Lafiya..?Muhibba tace"Na manta tare dashi muke"
Inna tace"Shi wa..?
Muhibba ta sanda kanta kasa kafin tace"Shi mana Inna"
Sani ya kalleta Galala kafin yace"Ke Tsaya ba dai mai girma kwamishinar kika yada a kofar gida ba..?
Kai Muhibba ta daga mai alamun hakane mikewa yayi yana Salati da Salallami Inna ta Daka mai Tsawa Tana Fadin"Salatin kuma ne menene..?
Sani yace"Haba Inna Mai girma Saifuddeen fa ta bari a waje tun dazu ashe tare suke fa."
Inna ta kalli Muhibba cikin mamakinta kafin tace"Yanzu ke daman Auta tare kuke da mijin ki shine kika shigo kikayi zaman ki baki yi mgana ba?
Muhibba kanta na kasa tace"Inna na manta ne"Dakuwa tayi mata tana Fadin"Kinga naki nan bana son Sakarcin banza maza bani hijabi na saka Sani yaje ya shigo dashi tashi ki leka Shashen yayan ku ki sanar dashi"
Ba musu ta mike ta Dauko ma Inna Hijabinta sannan ta fice zuwa shashen ya Habibu
Sani kuwa Riga ya shiga Dakinsa ya saka Sannan ya fita da Saurin sa Yana cikin mota bai fito ba sai dai Hankalinsa na kan kofar gidan yana Tunanin Muhi ta manta dashi Fiye da Minti ashirin da shigar ta bata fito ba Sai kawai yaga sani ya fito ya gane sa Domin ya Tuna har taba cema Mujaheed yayi yafi Muhibba kyau Sannan Muhi ta basa Lambarsa sun yi mgana dashi sau biyu.
Yana ganinsa ya bude murfin mota ya Fito yana Sanye da Wani Yadi mai Ruwan kasa Dinkin zamani kansa ba Hula Sai dai kafaafunsa na cikin wani Rufaffan Takalmi Brown na Fatar Damisa haka ma agogon Hannunsa na Fata ne,Yana fitowa ya zagayo suka Hade da Sani yana ganinsa ya dan Saki Fuska yana Fadin"Barrister ashe ka dawo..?
Sani na yar Dariya ya Duka zai gaishe sa shi kuma ya riko sa ya basa Hannu sukayi musabaha Lokaci yana Fadin"Ashe ka dawo?
Sani yace"Jiya na dawo da yammah Yallabai ya ayyuka..?
Saifuddeen yace"Alhamdulillah ya karatu..?