Sashe 99
My Destiny Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
kallo daya za kai wa Mamiyo ka fahimci a matu ar razane take. "Wannan yarinyar budurwar Abdul-Hameed ba wata bace illa iyar Abubakar aleri!" Wannan karan wani irin mugun tari ne ya sar e Mamiyo ta shiga yi babu autawa har sai da Baffa da ya kafa fahimtar abunda Hafizun ya fa a ya rarrafa tare da bu e firji ya auko mata ruwan gora ya mi a mata bayan ya alle murfin goran. Kafa kai ta yi ta dunga kwankwadar ruwan tankat ra uma. Sai da ta shanye tass sannan ta yi wurgi da goran wani irin zufn tashin hankali na kwaranyo mata. Sai da ta kwashi mintuna goma tana haki tamkar wacce ta yi tsere da jirgin asa sannan ta furta, "Sa....ke...mai...maita abunda.... Ka ce ha..fizuu!" a rarrabe ta yi maganar saboda hakin da take yi. #Abdul-Hameed #Laushi #Mamiyo #Hafizu aleri #Family Saga #My destiny #Matar Sayyadee 08128755583 [8/18, 10:47 PM] Matar Sayyadee: *_MY DESTINY_* ( ~ addarata~) *Zulfa'u Sa'eed Ibrahim* _Matar Sayyadee_ _Wattpad @Matar_Sayyadee_ Arewabook@Matarsayyadee *ZAFAFA WRITER'S ASSOCIATION* ( *Forum of intelligent and non-vulgar writer's of the nation*) ```Takenmu shine unkasa cigaban adabi!``` `We aren't only writing for entertainment but rather we use our pen to highlight some of the challenges faced by women with a view to finding solutions to them.` Page 59 *For those asking from the beginning, follow this link to join the group don na yi nisa gaskiya* https://chat.whatsapp.com/BmPYHeDVxgO3mMelztOhjK Domin shiga comment section kuma ki danna wannan link https://chat.whatsapp.com/EF15ICIzw2XAid53M1Ky3J *_Don girman Allah zan sake fa i, masu tambayata ta private akan in ba su daga farko, ga link nan a sama ku yi joining link in da ke sama domin samun labarin addarata daga farko. Na yi nisan da ba zan iya turowa daga farko ba. Thank you!_* _Kuna ina 'yan uwana matar aure da 'yan mata? Shela nake ko wacce ta fito domin kuwa yau na zo maku da albishiri! Kun san matar Sayyadee ta ku ce ba ta samun abun aruwa ta yi shuru domin ta aru ita ka ai._ _Magana ake ta amshi. Toohwa! Mai ya hwaru?_ *To maza ku marmatso ga sirrin nan. Shahararriyar nan wacce ke inganta soyayya tsakanin ma'aura wato Fatima Zaransalaty inkiya Queen Zarah ce ta taho mana da wani amshim domin cika hancinar mazajemu da amshi*. _INA MA'ABOTA TURARE? KADA KU MANTA SHI FA KAMSHI RAHAMA NE, KUMA TSAFTA CE_ _TSAFTA KUMA TANA CIKIN IMANI TOH KU MAR-MATSO KUSA KUJI _Zaran Salaaty ta yi tafiya mi a har Sudan domin farnata ranmu da na mazajenmu ta kawo mana Sudanese perfume wanda idan har kika shafa shi a jikinki ko kin yi wanka amshin bai barin jikinki. Tested and Trusted aruwa. Zaransalaty ba iya sudanese perfume ta kawo maku ba, akwai kayayyaki masu matu ar inganci na gyaran HQ (kun san dai ba a wasa da headquarter) akwai kayan gyararrakin jiki kala-kala na an mata da matan aure. Sannan Zaransalaty tana sai da Decoration na kayan aki iri-iri wanda baki ta a ganinsu._ _KAR IN CIKA KI DA SURUTU, KE DAI NEMI ZARANSALATY A NUMBERS INTA KAMAR HAKAA_: 07034668929 Or 08077946539* *AL-KUTUBIYYA ISLAMIC MEDICINE* _Jama'a kada ku bari wannan garabasa ta wuce ku,muna da nau'i magungunan gargajiya masu kyau da inganci_ _Akwai ingantaccan maganin gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar wannan number...... 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda inganci da sahihancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai-dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfan i da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah. Please don Allah duk wacce ta san ba siyan maganin za tayi ba kada ta dauki number ko ta kira waya, kada mu 'batawa kai lokaci _nfection_ _Muna da magungunan sanyi sadidan! wanda yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye! infection yana karya garkuwar jikin dan Adam yana dakusar da kowace irin mu'amula mussaman ga ma'aurata, sanyi ko wane iri kike/kake fama dashi da izinin Allah idan anyi amfanin da irin maganinmu za'a dace *SAI AN GWADA AKAN SAN NA KWARAI _Muna sayar da supplement gangariya irin wadanda ba su da matsala sai da su gyara garkuwar jiki da inganta lafiya, muna bayar da sari duk wani supplement muna da shi, kuma muna sayar da daya muna bada sari akan farashi mai sauki, muna tura kayanmu ko wane gari domin neman karin bayani a tuntunbi wannan lambobinmu dake kasa._ *08089965176* *07084653262* Sharfe zufa Hafiz ya yi tare da kuma maimaita mata, "Wannan yarinyar da kika raba tsakaninsu da Abdul-Hameed, wannan dai karuwar da na zo na baki labarin suna soyayya da Abdul-Hameed 'yar Abubakar aleri ce!" Hannun Mamiyo kar-kar haka ya soma wani irin rawa tamkar an jona mata electric wears. Da sauri Baffa Mahmud ya nufe ta tare da ri e ta yana fa in, "Mamiyo mai ke faruwa, wacece wannan yarinyar da kuke magana akai? Ku yi mana bayani kun bar mu a cikin duhu. Har wacece ita da sunanta zai firgita ki haka?" Sau hu u Mamiyo na son bu e baki ta yi magana amma sai ta kasa saboda yanda bakin nata ke rawa. Can kuma sai ta auke wuta if alamar suma. A gigice gaba aya 'ya'yan nata suka rufa mata suna jijjiga ganin ta sandare masu. Shi kuwa Hafiz a wannan an tsukukun ya samu ya fice daga falon ya bar gidan yana wani irin dariyar etar halin da Mamiyon ke ciki. ! Mamiyo ce haka jikinta ke rawa don kawai na fa a mata Zeenah karuwar Abdul-Hameed 'yar wajen Abubakar aleri ce. Lallai nan gaba ka an zuciyarki bugawa za ta yi." Hafiz ya fa i yana ara kwashewa da dariya har da ri e ciki tuno yadda hannu da bakin Mamiyo ke rawar arin tsoro. Wayarsa ya fiddo tare da danna wasu numbers sannan ya kara a kunne tare da fa in, "Ranka shi da e na fa a mata kaine ka saka na auko maka takardun kamfanin, zo ka ga yadda jikinta ke ari. Wallahi daga arshe yanke jiki ma ta yi ta fa i a sume. Sannan na kuma ara mata wani haske akan wanda kai kanka baka sani ba." Daga can angaren aleri ya furta, "Wani haske ne wannan kenan?" an jim Hafiz ya yi kamun ya furta, "Na fa a mata gaskiya akan karuwar da Abdul-Hameed ya ke so kuma ya mata ciki ta haihu ba kowa bace face 'yarka ta uku, Zeenatu!" Wani irin duum tamkar an buga masa guduma a tsakar kai aleri ya ji. Zuciyarsa kuma ta yi masa wani irin mugun nauyi sakamakon danganta shi da ya yi da Zeenatun wanda shi tuni ya cire ta tare da mance ta cikin sahun 'ya'yansa. A dake ya furta, "Ba ni da wata 'ya mai suna haka. 'Ya'yana bakwai, Maryama, Sa'adatu, Sajida, Salma, Maimunatu, Zubair da Aliyu. Ban san wata Zeenatu cikin sahun 'ya'yana ba. Kuma idan har bakinka ya kuma kuskuren ha a ni da wannan azamtacciyar sunan, ni kaina ban san irinabunda zan aikata a gareka ba!" yana gama fa in haka it ya kashe wayar. Jiki a sanyaye Hafizu ya sauke wayar a kan kunnensa yana wani tunani cikin zuciyarsa, daidai nan wayarsa ta yi ara, yana dubawa ya ga Baffa Jibrila ne ke kiran wayar. Da sauri ya aga yana fatan yaji ya ce masa Allah ya auki abunsa, amma maimakon haka sai ji ya yi ya furta cewar ya dawo yanzu Mamiyo na bi arshi. "Shegiyar kaya, har ta mi e kenan! Wannan tsohuwar akwai taurin kai, amma ki saurara don lokacinki ya kusa na tonon silili. Don walleh zame kaina zan ji daga gare ki har ga shi mai kafiyar wato alerin. Don wallahi wajen mai gayya mai aiki zan nufa na bu ewa kowa aiki. Cikin mintuna ka an ya isa gidan. yam ya samu Mamiyo a zaune a kan kujera fuskan nan ci i-ci i don har wani jaa ta yi saboda acin rai. "Iyalanka za su kasance a ashin kulawata har sai ka gama min da aikin da zan saka ka a yanzu. Idan ka kammala succesfully, fine sai ka zo ka amshe su, idan kuma ka fa i, na rantse da Allah ko damar ganin gawauwakinsu ba zan baka ba, kuma sai na yi dabgenka cikin tukunyata na bajewa karnuka su cinye banza a banza!" Wani irin bugawa zuciyarsa ta yi sakamakon arba da ya yi da videon iyalansa cikin wani aki bakunansu a rufe da salatep kuma a aure har da aramin ansa da bai wuce shekaru bakwai ba. Wasu ma udan hawaye ne suka shiga kwaranyowa daga idanunsa ya rarrafo tare da kama afafun Mamiyo ya shiga zuba mata magiya akan ta rufa masa asiri ta yale masa 'ya'yansa da matarsa. are shi ta yi tare da an du owa ta ago ha arsa sannan ta furta, "Ka kashe aleri washa garin aurin auren aninsa wato Abdul-Hameed, sannan shi kansa Abdul-Hameed in a daren washa garin auren nasa nake so kai masa yankan rago!" Wani irin zabura Hafiz ya yi tare da matsawa baya ya zazzaro idanu alamar furgici da tsoro. Wani murmushi Mamiyo ta saki tare da fa in, "Tsoron na menene? Shin wannan kisan da na saka shine na farko? In ce dai kai ne ka kashe anin Babiyo wato mahaifin Mardiyya saboda asirina da ya sani garin bincikensa? Ko ka mance kai ne ka kawo min gubar da na shayar da Maimunatu wanda ya dunga aiki a jikinta ba tare da kowa ya farga ba har ta kwanta dama? Wanene ya tsinke birkin motar aleri lokacin da ya ke barin gidan nan?" Zufa ce kawai ke tsiyaya a ilahirin