Sashe 142
My Destiny Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
fa i hakan. Da jin haka Meema ta ariso wajen da gudu har ta soma kuka tana fa in, "Aunty Salma nice! tana ina?" Da hannu Ladi katifa ta mata nuni hannunta toshe da bakinta tana kuka haka ma Zeenah. Hannu Meema ta aura a kai ta soma salati tana ihun kuka. Nan da nan His Excellency ya saka aka auke shi aka saka a mota, gaba ayaa suka wuce asibitin da Meema ta kwanta lokacin da ta suma. Babiyo kuma tuni akaa mai da shi gida sabida shima bai jin da in jikinsa. Emergency aka nufa da shi aka shiga arin ceto ransa. Alhamdulillah sun yi nasarar shawo kan matsalar, kuma abu mafi farinciki babu abunda ya samu kansa. Sai dai ya samu karaya a afa kuma tuni har an masa ori. Sai da suka ga komai ya yi daidai sannan suka tafi gida bayan sun bar security aya da zai kula da shi. Washa gari ko da za su dawo Salamanu jikan iyan mai danko har ya farfa o. Lokacin da ya yi arba da Ladi da Laushi ba aramin razana ya yi ba. Duk jikinsu ya canza hakan bai saka ya kasa gane su ba. "Shin gizon da idanuna suka saba min ne ko kuma dagaske uwar akina da Ladi na ke gani." Suna hawaye su duka suka tabbatar masa da su ya ke gani. Wani irin kuka ya fashe da shi ya shiga tambayarsu ina suka shige suka bar shi ya yi nemansu tamkar zai rasa rayuwarsa. Zama su kai sannan suka bashi labarin abunda ya faru. Ya ci kuka har ya godewa Allah jin an sai da Meema a asar Colombia. Don ba su fa a masa ta dawo ba sai da ya ci kuka sannan suka ce suna da suprise in da za su nuna masa. Daidai nan Meema ta turo ofar ta shigo akin. urawa Salmanu ya yi amma babu damar tashi, sai ya fashe da kuka tare da fa in, "Na ro e ku da Allah ku tura ni ta baya in fa a kan Katifa in........." Kamun ya arisa Zeenatu ta ce, "Ashe dai iskancin naka na na jikan Iyan mai danko!" Dariya mai tafe da kukan farinciki ya fashe da shi ganin Meema ta zama budurwa ta yi kyau ma sha Allah. arisowa ta yi tana hawaye tare da fa in, "Aunty Salma!" Girgiza kai ya yi tare da fa in, "Uncle Salmanu jikan iyan mai danko." "Uncle Salmanu....." ta maimaita tare da rushewa da kukan jin da in wa an ta jima tana masu addu'a akan Allah ya shirya su ga su a gabanta gaba aya cikin shiriyar ubangiji. Kuka su kai sosai su duka kamun fira ta arke a tsakaninsu. Labari ya basu akan irin wahalhalun da ya sha a Lagos kamun ya koma Birnin gwari wanda dama a can aka haifi iyayansa, bayan rasuwarsu tun yana yaro kuma ya dawo hannun kakarsa Iyan mai danko. A nan ya lalace sakamakon goyon sangarta da rashin kwa a da ya samu har dai ya soma daudu, tafiya ta yi tafiya kuma ya koma garin Lagos da zama sanadin wata uwar akinsa karuwa. Bayan ya nemi su Laushi ya rasa kuma ya tattara ya koma Birnin gwari wajen kakarsa da ta tsufa sosai ga kuma cututtuka sun mata yawa da kuma azabar talauci. Ya sha ba ar azaba kamun ya iya aikin leburanci, duk da ya fuskanci alubale don har gobe ya kasa iya saisaita tafiyarsa da maganar mata da yake yi don ya riga ya zama jinin jikinsa. Hakan yasa wani lokaci ko ya samu aiki ake koransa tare da kiransa an daudu ana masa zun e tare da furta masa ya tafi ya je ya yi sanaa'ar shayi da buredi ko doya da wai. Haka dai ya daure don ya yi al awarin babu shi ba daudu da kawalci har abada. A hakaa har Allah ya ha a shi da wani mai gidan da ya ke kiransa aiki wanda shine silar zuwansa F.A.A Construction Company. Sosai suka tausaya masa, Zeenatu kuma ta auki alwashin taimakonsa da jari mai tsoka da shima zai gina kansa don ya mata halasci. Bayan sati biyu da kwanciyar Salma nice a asibiti aka soma hidimar bikin Meema. Ta kowani angare gyara take sha. Ta angaren Amatul kareem matar Habib, Khairat matan Jawaad, Marwantu da kuma uwa uba Aunty Ru ayya Ladi Katifa. Kamun sati guda gaba aya Faridat Meema ta sauya ta fito fess sai glowing ta ke yi. Salmanu jikan iya ya ciki yatsa babu adadi da ya ke kwance a asibiti babu afar takawa ana bikin 'yarsa guda wanda ya gama cin alwashin cin uwar sabada sai ga shi babu shi za ayi. Ranar juma'a dubban mutane suka shaida aurin auren Faridat Abdul-Hameed Abdul-Azeez 'ya ga shugaban asar Nigeria a babban masallacin Abuja (Central Mosque). Zeenatu ta yi kukan farinciki har idanunta sun kumbura. Duk wani social media da ka shiga za ka ci karo da hotunan amarya da ango. Sai fatan alkhairi ake yi musamman da babu wani bidi'a sa aka yi ko nuna fariya da arin ku i, yayin da wasu a gefe suke suka tare da dawo da zancen da ya wuce (Kun san dai halin jama'a ba sa rasa abun magana). A ranar aka kai amarya gidan wanda sai da akai da gasken-gasken. Don irin kukan da ta yi tana ri e iyayan nata biyu abun sai da ya ta a zuciyar kowa musamman lokacin da ta rungume His Excellency tana kuka shima yana hawaye. A daren video in ya fita media wanda babu wanda ya san waya fitar dashi. Wasu abun ya burge su har da wallarsu yayin da wasu ke zagi suna sukar video Lafiyayyiyar soyayya mai tafiyar da zuciyar wanda ake wa Aizaad ke gwadawa Faridat in sa. Sosai ya ke lalla ata tamkar kwai ko uda bai aunar ya ga ya ta ata. Bai ta a tunanin zai samu budurci a jikin yarinyar da ta yi shekaru sha biyu zuwa sha uku a asar waje ba, sai gashi ya samu abunsa intact wanda hakan ba aramin ara mata daraja ya yi a idanunsa ba. Bayan auranta da sati biyu familyn Ar o Barkin o suka tashi da matsanaicin tashin hankalin babban rashi da suka yi na Babiyo sakamakon zazza i mai zafi da ya yi fama dashi da daddare. Kuka da alhinin da familyn na suka yi fa ata baki ne. Sun yi kuka har sun godewa Allah. Babu abunda ya tsaya masu a rai sai Meeting da ya kira su na arshe ya yi masu wa'azi tare da ara tunatar da su akan zumunci da aunar juna sannan ya nemi yafiyar kowa daga cikinsu. Ba familynsa ka ai ba, jama'ar gari da ma'aikatansa sun yi kuka sosai da rashinsa. Haka matar Hafiz informer har suma sai da ta yi domin Babiyo bai yada su ba, ya cigaba da kulawa da cinsu ita da 'ya'yanta. Babu abunda bai auke ba na 'ya'yanta duk da irin butulcin da Hafiz in ya masa. Hakaa ma yaran 'ya'yan da Mamiyo ta haifa da malam mai huluna duk sun zo suna kukan tashin hankali don su ma bai yada su ba ya cigabaa da kula da su tamkar dai jikokinsa. Abdul-Hameed kuwa jininsa sai da ya hau don sai da aka fitar da shi asar bayan rasuwar da mako guda. Sai dai da yar ya amince ya yi sati guda ya juya ya dawo asarsa. Salmanu sai da ya kwashi wata uku a asibiti sannan aka sallamesa bayan an kwance auri tare da bashi walking stick don ba zai iya tafiya hakanan ba. Kuma kamar yadda Zeenah ta yi al awarin inganta rayuwarsa haka ta yi, jari ta bashi na miliyan biyu, Meema ma ta ara masa wataa miliyan biyun domin ya soma sana'a. His Excellency da Ladi katifa ma ba a bar su a baya ba. Suma sun bada na su gudunmawar. Bayan ya warke rass ya soma sana'ar saro takalma a lagos da less yana siyarwa a wani aton shago da ke nan Abuja. Kuma duk bayan sati biyu yana zuwa Birnin Gwari domin duba kakarsa da ke can kasancewar akwai wata bazawarar 'yarta da ke jinyarta. _After 11 months_ Daga aunty Ru ayya har Aizaad an rasa mai zama waje aya sai kaiwa da komowa su ke yi tsakanin Labour room suna addu'a. Zeenah kuwa duk bayan wasu mintuna sai ta kira waya ta ji shin Farida ta sauka. aran kukan jaririn da ya kara e ilahirin wajen ne ya saka Aizaad da Aunty Ladi sakin bahagon numfashi suna fatan Allah ya sa uwar lafiya ta ke. Bayan mintuna biyar sai ga wata nurse auke da jariri cikin farin showel tana dariya tare da nufar Aizaaf ta furta, "Congratulation! It's a bouncing baby boy." Da mugun zumu i ya amshi yaron da har ya kai yatsa baki yana tsosa. Wallahi kamar mu aya!" ya fadi yana nunawa Aunty Ru ayya da ta mi o hannu cike da zumu "How is my wife?" Aizaad ya fa i yanaa kallon nurse. "Ana gyara ta yanzu za mu tura ta akin hutu, amma tana cikin oshin lafiya." Ajiyar zuciyar farinciki ya sauke sannan ya fiddo waya ya shiga kiraye-kiraye yana shaidawa mutane matarsa ta haihu namiji mai kama da shi. Kan ka ce kwabo asibitin ya cika sai dai an hana kowa shiga inda take sabida ana son ta samu baccin atleast awanni hu Da yamma aka sallame su kuma kai tsaye Villa aka yi da ita wajen mahaifiyarta wanda ita ba haka taso ba ta so yiwa awarta Ru ayya kara sai dai His EXcellency ya buga tsalle ya ce 'yarsa gidansa za ta dawo. Sai dai bai sani ba Nenne ta gama nata shiri, ana zuwa da Meema ta saka aka juya da su zuwa gidanta. Babu yadda yaso haka ya ha ura. in irin sunan da aka yi ata baki ne, wannan haihuwar ba aramin arin ku i akai ba daga duka angarorin, wato angaran Aizaad da Meeman. Sai dai a cikin Ar o Barkin o akaa yi sannan His Excellency ya yi kyakkyawar garga i akan kar a saki a ya a komai a media. Yaro ya ci sunan His Excellency Abdul-Hameed anamasa