Sashe 41
My Destiny Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
samu damar fa a min maganganun banza? Wallahi ya ci sa a hankalina na wajen Meema, da sai na fa a masa maganar da har ya mutu ba zai manta ba. Bai san wacece Zeenah shi yasa!" Ta arisa maganar da wafa tare da kamma hannun Meema ta wuce fuuu. Da mamaki Habibu ya ke kallonta yana tunani a zuciyarsa. Hannu ya kai ya ta a goshinsa tare da fa in, "Kaita, Why?" Sannan ya bi bayan Laushi da sauri da har sun fice daga reception "Maman Meema! Maman Meema!! Don girman Allah ki tsaya ki saurare ni. Haba maman Meema," fa in Habibu yana bin su a baya. Hannu Meema ta saka ta tsayar da taxi tare da bu e murfin mota, turus ta tsaya ganin wanda ke zaune a bayan motar yana danna waya kamar bai san da inuwarta a wajen ba. Kuma shi ya umarci driver in ya tsaya ganin Habibu ya fito. Dogon tsakin da ta ja ne ya saka shi auke kai daga kallon screen in wayar tare da watsa mata kallon da bata san lokacin da ta saki murfin motar ba. "Get lost malama arni da hamamin da ke busowa a jikinki na rashin wadatacciyar wankan janaba ya dame ni!" A hankali ya yi maganar ta yanda ita ka ai ta ji mai ya ke fa Har sai da gabanta ya fa i sannan ta kai hancinta jikinta cikin dabara domin gasganta abunda ya ce. Wasu hawayen ba in ciki sirara ya zubo daga idanunta ta yi saurin kai hannu ta sharce tare da bu e baki za ta yi magana amma sai ganin hannunsa ta yi ya janyo Meema cikin motar yana wani murmushi daidai arisowar Habib wajen. "Kaita! Dama baka wuce ba?" Ya fa i yana mai turo kai ta window in front seat. "Na wuce tun azu, kurwata ce a nan in," ya fa i tare da mayar da bakinsa daidai kunnan Meema da ke kiciniyar kwace hannunta daga gare sa domin fita daga motar. "Shiga mu sauke ku a hanya sai mu wuce," Habibu ya fa i yana kallonta. Harara ta watsa masa tare da fa in, "Ba zan shiga ba! Ko dole ne? Meema fito mu wuce!" Ta arisa maganar tana kallon Meema. "Baza ta fito ba! Idan baza ki shiga ba, ki wucewarki za ta biyo ki daga baya," Kaita ya fa i maganar tare da shan mur kamar ba shi ya yi maganar ba. "Kana hau..........." Saurin gimtse maganar ta yi tare da sunkuyar da kai gabanta na fa uwa saboda wani irin kwarjini da fuskansa ya yi mata. "My friend, get in kina ata mana lokaci!" Ya fa i maganar kamar yana magana da arsa. Shi dai Habibu da kallo kawai ya ke binsu kuma har zuciya ya ji da in abunda ya yi don ri e Meeman ne kawai zai saka ta ta shiga motar. Kamar tsafi ta saki tsaki asa- asa tare da yiwa Habib kallon matsa min in shiga gidan gaba. Da sauri ya ja baya ita kuma ta shige gidan gaban shi kuma ya shige gidan baya inda Meema da Kaita suke ya zauna tare da rufo ofar. "Ina za a sauke ku?" Habib ya fa i amma ko juyowa Laushi bata yi bare ta bashi amsa. Kaita kuwa ko bi ta kansu bai yi ba, sai ma magana da ya ke da Meema asa- asa tana bashi amsa. Shi kansa ya yi mamakin saurin sakewar da ta yi da shi duk da fushin da take yi da shi na zagin mahaifiyarta da ya yi, sai dai ya bar haka a matsayin gasgata aryar da ya mata wajen kare kansa don iri- iri ta fa a masa she hate him sabida ya zagi mum inta. "Mushin za ka kai mu!" Fa in Kaita kamar ba shi ya yi maganar ba. Kuma hakan ya yiwa Laushi da i don bata so Habibu ya san inda ta ke da zama. Sun an yi tafiya sosai saboda akwai nisa daga airport zuwa Mushin "Wai dagaske gidan Baffa Modibbo za muje? Na auka hotel za mu sauka gobe sai mu wuce Abuja." Habib ya fa "To sai ka sauke ai. Idan har zan hau jirgin daga Dubai zuwa Lagos bayan akwai daga can zuwa Abuja, ai kasan there's something very important da zan yi. Kuma ka san it been long da naga Baffa Modibbo. So I decided to flight all the way from Dubai to Lagos just to meet him. Idan ba za ka je, ba dole sai ka juya ka koma airport, na tabbata ba za a rasa jirgin da zai je Abuja yanzu ba," Kaita ya fa i yana kallon Habib da ya juyo yana kallonsa. "To ka je, Allah ya yafe maka!" Habib ya fa i tare da mayar da kallonsa a kan titi. "Ameen," Kaita ya fa i yana kallon Meema da ke buga game in snake a aramar Nokia tochlight insa. "Yauwa ka yi parking a wajen milk colour gate in can, I'm dropping their." Kaita ya fa i yana nuna wajen da hannu. Parking driver ya yi, Kaita ya shafa kan Meema tare da fa in, "Be a good girl, kin ji?" a kai ta yi tare da mi a masa wayar. Amsa ya yi tare da cire simcard in wayar sannan ya bu e hannunta ya saka mata wayar ya ra a mata a kunne. "Kiyi game da shi. Na bar miki a matsayin ban ha urin haushina da kike ji." Dariya ta yi side dimples inta suka lo a tare da fa in, "Ai ban jin haushinka yanzu tunda ka bani ha uri kuma ka ce ba da mum ka ke yi ba. Your apology is accepted, uncle........" Ta fa i tana kallonsa alamar ya cika mata sunan. Wannan karan ma a kunne ya ra a mata, "Jawaad Huzaifa Kaita." "Uncle Jawaad Huzaifa Kaita!" Ta maimaita sunan tana dariya. Kumatunta ya ja sannan ya bu e motar ya fita ba tare da ya kalli Habib ba bare Laushi da ke gaban mota. Boat ya bu e ya auki akwatinsa ya nufi gate tare da bu ewa ya shiga. Habib shima fitowa ya yi tare da rankwafosa a window gaban mota sannan ya ce, "Don Allah maman Meema ki ha uri. Anjima idan kun sauka zan kira Rukayyah sai mu yi magana ta wayarta. I'll come and see you later in the night, In Sha Allah! Allah ya huta gajiya," ya fa i hakane tare da zagawa wajen driver ya ciro Nigerian currency in da ke aljihunsa ya biya driver in har da na Laushi sannan ya dawo ta window in baya ya yi blowing kisses wa Meema tare da fa in, "Will buy chocolate for you later, my daughter, bye." Bye-bye ta masa ita ma. Driver ya tada mota bayan ya kalli Laushi tare da tambayarta inda suka nufa, ita kuma ta fa a masa. A daidai kofar gidan ya yi parking, bayan sun fito ya juya kan mota ya bar wajen. Laushi ba ta fa awa kowa yau za su dawo ba don surprice ta yi niyyar masu. Dutse ta auka ta hau kwankwasa gidan don idan da hannu ne ba za su ji ba sai anjima ana bugu shiyasa ta yi amfani da dutsen. Jim ka an sai ga muryan Salma nice yana mita, "Wanene kuma da sakaliyar la'asar in nan? Haba! Yanzu haka kwashe-kwashen Katifa ne," ya arisa maganar da tsaki. Laushi gimtse dariyarta ta yi tare da matsawa baya ka an da ofar gidan daidai lokacin da ya bu ofar. Wani irin waro idanu ya yi tare da aje yatsarsa a asa ya hau rawa da mazaunansa. Can kuma ya mi e ya hau girgiza tare da fa "Ahayyye camassss! Jama'a don Allah ku tura ni ta baya in fa a kan Katifa in dumuimuyi Laushi!" Fadin Salma nice. "Sai dai uban Laushi," fa in Laushi murmushi a fuskanta tana watsa masa harara. Hannu ya kai ya kamo hannun Meema da ke ta kyalkyalewa da dariya tun sanda Salam ya bu ofar. aga ta sama ya yi yana jujjuyawa tare da fa "Tabbas akwai party a gidan nan yau. Wai kuwa Laushi kin san yau ne Meema ta cika shekaru goma cif a duniya? Kin haifi Meema biyar ga watan Satumba Alif dubu aya da ari tara da casa'in da tara (05/09/1999)." "Ban manta ba, tun a Dubai ta ke tuna min saura kwanaki kaza birthday inta," Laushi ta fa "Ahh! Yau akwai cin uwar sabada. Yasin sai mun yi party," ya arisa maganar tare da sauke Meema ya kama hannunta zuwa cikin gida. "Ina Ladi? Ban ji motsin ta ba fa," fa in Laushi bayan ta ajiye akwatin tsakar parlourn tare da zama a kan three seater. "Kasuwa taje. Ni ma kuma zama bata ganni ba, na tafi ha o kayan party. Daga can kuma gidan Hajja Lanti na nufa domin gayya. Ke akwai labari don Hajja ta zo nan mun ci uwar sabada da ita. Sai ihu da masifa take ta yi wai mun ci amanarta. Sai dai na dawo," ya fa i tare da shigewa akin da yake na shi a gidan ya canzo jallabiya tare da shafa man le e da turare ya kuma ba a hoda a fuska kamar jinjirin jaki sannan ya gyara aurin ankwalin da ya kima a kai kamar gwaggo sha u sannan ya au ku i ya zuba a aljihunsa ya fito yana taunar cingam. "Meema da ba dan gajiya ba da na ce ki taho mu tafi tare," Salmanu an daudu ya fa Da saurin Laushi da gyangya i ya soma auka ta wattsake tare da fa in, "Wai! A'a babu inda za ta. Har ka manta abunda ya faru kenan? To ai ko school ni zan kai ta in kuma dawo da abuna." "Ban ga laihinki ba. Adana abarki. Ni na yi nan. Akwai abinci a kitchen idan kuna jin yunwa," yana gama fa in haka ya fice yana rangwa a iwa mace. "Ki shiga kitchen ki saka abinci idan kina jin yunwa," Laushi ta fa i bayan ta mi e tana hamma. "Bana jin yunwa. Zan yi game a parlour." Juyowa ta yi tare da fa in, "Da me za ki game