Sashe 98
My Destiny Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Allah ya aura min aunarta a kallon farko. Ban san ko haka na da nasaba da kamannin familynmu da na gani a tattare da ita ba duk da kuwa na san ita in ba zai ta a yuwuwa a ce ar nan gidan bace. A fizge ma wallahi kamanni ta ke min da Babiyo da kuma Baffa aleri yayan Baffanmu, sai dai na san ko giyan wake nasha ba zan ta a tunanin 'yar wan baffanmu zaune gidan karuwai tana karuwanci ba." "Karuwanci! Karuwa ce ma kenan? Lallai ca ! Aikuwa ba dai 'yar baffa aleri ba. Zan iya yadda 'yar da Babiyo ya haifa da cikinsa za ta iya karuwanci amma ba dai 'yar baffa aleri ba. Wallahi sai ya kwantar da ita ta kalli gabas sannan zai dadara wu a a cikinta a irin dai halin ba ar zuciyarsa da Baffanmu ya ke bamu labari duk da ni ban wani waye sa ba." Ramadan ya fa "Ni ai ba cewa na yi 'yarsa bace. Ita sunan mahaifinta ma Ayuba. Kuma shi in ba bafullace ba ne, tsakanin bazamfare da basakkwace ne shi. Kawai dai kamanni ne. Ka san dai ni ma a hoto na wayi Baffa alerin don tun muna yara ya bar estate in nan." "To amma kai Hamma mai ya kai ka kula karuwa da mutuncinka?" Ramadan ya fa "Hmm! Duk yadda zan kwatanta maka ba za ka gane ba Ramadan don baka san mai ake kira da so mai zafi ba." e baki Ramadan ya yi tare da fa in, "Ni kam ban ga abun so a jikin karuwa ragowar titi ba!" Sosai Abdul-Hameed ya ji zafin abunda Ramadan in ya ce, amma sai ya fuske tare da cigaba da magana, "Na yi nasarar gyara rayuwar Zeenah har ta tuba ta daina bin kwalta. Ni kuma na yi mata al awarin aurenta idan ta gama istibura'i, sai dai a wani dare na rusa komai da hannuna. Ban sai mai fizgeni ba har na aikata zina da ita, wanda bayan afkuwar komai hankalinmu ya dawo jikinmu, mun yi kuka tamkar ba gobe saboda abunda muka aikata. Mun yi nadama tare da ro on ubangiji yafiya. Sai dai ban san mai ya faru ba, tun daga wannan ranar da na bar Bauchi, ban kuma tuna wata halitta wai ita Zeenatu cikin zuciyata sai a asibiti bayan na farfa o daga suman da na yi lokacin da aka buga min arfe a kai." Tsit akin ya auka. Abdul-Hameed na hawaye, yayin da Ramadan ya fa a wani tunani can yana sa a da warwara. "To amma Hamma, kai da ka kusance ta sau aya tak kuma ba ka sake waiwayanta ba, ya akai ka san ta haihu kuma har kake danganta abunda ta haifa da kai?" Ajiyar zuciya Abdul-Hameed ya saki tare da fa in, "Na koma garin Bauchi domin bincike. A nan na samu labarinta." "Sai kuma aka fa a maka cikinka ne ta haifa ko?" Ramadan ya fa i ba tare da ya wani ji a ransa cikin budurwar na hammansa bane. "To cut the long story short Ramadan, yanzu haka babu wanda ya san inda Laushi ta ke, ance tabar garin Lagos ita da awarta Ladi Katifa da kuma wata wai ita Salma nice." ewa Ramadan ya yi don shi haushin labarin da wan nasa ya ke ba shi ya ke ji. Don shi har ga Allah bai ga inda cikin jikin wata wai ita Laushi ya zamaa na Hammansa ba daga yi sau aya. Bugu da ari ma kuwa ita budurwar ya furta da bakinsa karuwa ce. Can dai ta samo cikinta a wani wajen. "Your secret is safe with me Hamma, amm ni fa har ga Allah ban amince abunda aka haifa cikinka bane. Ka kwantar da hankalinka kawai." ala Abdul-Hameed bai ce masa ba, don ya fahimci babu abunda Ramadan zai fahimta game da abunda ake kira auna. Kusan kwanaki uku Abdul-Hameed bai bacci sai raya dare da sallah da kuma neman za in ubangiji. Ga bikinsa sai da a matsowa ya ke yi shi ko ta kan amaryar ma bai yi. Yana dai daurewa yana amsa kiranta da take damunsa da shi duk dare. Wani lokacin ma kashe wayaar ya ke yi saboda ita. Wani irin juyi Mamiyo ta yi a tsakiyar falo saura ka an ta fa asa wanda da hakan ya faru babu abunda zai hana ta zaman 'yan bori a asa. Idanuwa gaba aya a waje ta liliyo wani mugun ashar ta zabgawa Baffa Jibrila tare da fa in, "Gidan uban wa ka aje takardun? Takardun kamfanin da na samu nasarar ginawa kusan tsayin shekaru talatin ka atar! Jibrila yau ba gobe ba sai na tsine maka albarka idan har baka fita ka auko min takardun nan ba ka kawo shi nan a gabana ba." sai kuma ta fashe da wani irin kuka da ya ka a hanjin gaba aya 'ya'yanta da ke zaune sun y jigum-jigum. _For days before the wedding_ "Wallahi kin ji na rantse miki da Allah a cikin mota na aje. Kuma babu wanda ya ke shiga motata idan ba ni ba. Dole akwai wanda ke mana kutse cikin lamuranmu. Don idan ba mu innan ba babu wanda ya san komai game da sabon kamfani." fa in Baffa Jibrila. Wani kallon banza Mamiyo ta watsa masa tare da fa in, "To tunda babu uban da ke fita da motarka, uban wanene kenan ya auki takardun?" Shuru Jibrila ya yi yana tunani, can ya yi saurin agowa ya kalli Mamiyo tare da fa in, "To wallahi ba kowa zai auki wannan takardun ba sai Hafizu drivern Babiyo, don shi ka ai ya yi amfani da motata ranar da za mu je kai ku in auren an iskan yaron can Abdul-Hameed." Wani irin tsam, Mamiyo ta yi tare da zama jagwab a kan kujera ri e da kai tana girgiza afa. Sai kuma ta yi saurin rarumar waya ta dannawa Hafizu informer kira. Sai da ya kusa katsewa Hafizu ya aga kiran tare da arin fara gaishe ta amma sai ta dakatar da shi wajen fa "Ka zo gida yanzu ka same ni!" tana gama fa in haka ta katse kiran. Cikin mintuna talatin sai ga Hafiz yana knocking. Kallon Baffa Mahmuda ta yi tare da yi masa alama da hannu akan ya bu ofar. Yana bu ofar su kai idanu biyu da Hafiz wanda ya an du ar da kai tare da gaishe sa. Ba tare da ya amsa gaisuwar ba ya bashi hanya ya shigo sannan ya mai da ofar ya rufe har da murza key. awa asa ya yi tare da fa in, "Barka da rana, uwar akina." Maimakon Mamiyo ta amsa gaisuwar sai ta mi a masa hannu farar fuskan nan nata a mugun murtuke. Da idanu Hafiz ya bi hannu sannan ya kai wayan idanunsa akan Mamiyo tare da fa in, "Ranki shi da e mai zan baki?" Maimakon jin amsa sai saukar sawayen Mamiyo ya yi a fuskansa hagu da dama sannan a kausashe ta furta, "Ban takardun kamfanina da ka auka a motar Jibrila!" A razane ya kuma kallon Mamiyo tare da fa in, "Takardu kuma? Ni kuwa mai zan yi da takardun kamfaninki ranki shi da Wani murmushin ba in ciki Mamiyo ta saki, domin da zargi take amma ganin reaction in Hafizun ya tabbatar mata da shine wanda ya auki takardun a motar Jibrilan. "Hafizu kenan! Wato na auko ka daga rana na kawo ka inuwa shine za a ha a kai a ci dunduniyata ko? To ka sani a tafin hannuna kake, kuma cikin sa aya zan iya loma da kai tamkar yanda na ke ha iyar lomar tuwo. Wa ka ke wa aiki Hafiz!?" ta fa i a matu ar kausashe fiye da azun. "Na rantse miki da Allah Mamiyo ban ci amanarki ba, ki yarda dani. Ke ka ai na ke wa aiki a cikin gidan nan." "Ku ban are min shi in tura shi barzahu kuma in binne gawarsa har abada kuma babu wanda zai san mai ya faru. Kuma ko gawarsa ba zan bari a gani ba." ta arisa maganar tana wasa da wu at da yake yanka apple wanda ta auke shi a kan Center table in dake kusa da ita. Cikin anin lokaci su Baffa Jibrila, Baffa Tukur da Baffa Mahmuda suka yi yadda Mamiyo ta ce. Zai kwarma ihu Baffa jibrila ya toshe masa baki. Cike da isa Mamiyo ta tako har inda ya ke tana wasa da wu ar hannunsa tare da yin wani mugun murmushi sannan ta yiwa Baffa Jibrila alama da hannu a kan ya saki bakin Hafiz Wanh ajiyar zuciya Hafiz ya saki tare da fashewa da kuka. Da sauri ya gimtse sakamakon aura yatsa da Mamiyo ta yi a baki tare da furta "Sssh!" Babu abunda Hafiz ke yi sai zazzare idanu yana jin tamkar zai saki zawon tashin hankali, don fitsari ma ba a magana don tuni ya ji a wandonsa. "Wa ya saka ka aukar takardun kamfanina?" ta kuma watsa masa tambaya babu alamar wasa a fuskanta. Bakinsa na rawa ya shiga fa in, "Ki min rai ranki ya da e. Ki bani dama na yi maki bayani dalla-dalla." Nuni ta yiwa su Baffan Jibrila da su sake shi. Take suka watsar da shi a tsakar aki, Baffa Jibrila har da shurunsa da afa duk da kuwa Hafizun ya girme shi don shi Hafiz sa'an Baffa Tukur ne. Zama Mamiyo ta yi tana girgiza afafu tare da ance idanu tana kallon Hafizun. "Hamma aleri ne ya saka ni auko takardun bayan ya yi min barazana da tona asirinmu wajen Babiyo tare da atar da iyalaina. Kuma idan ba ki manta ba, wasu watanni can da suka wuce na fa a miki na ganshi da idanuna a cikin Ar o Barkin Ba Mamiyo ka ai ba, hatta su Baffa Jibrila sai da suka yi wata muguwar razana jin furucin Hafizu. aleri ka ce? Ya akai ya san da kamfanin?" Mamiyo ta fa i a rarrabe saboda tashin hankali. "Akwai abunda na oye miki bam fa a ba, ko kuma ince tsoro ya hana ni fa a miki." Hafiz ya fa "Menene wannan baka fa a min ba Hafizu? Fa a min shi yanzu!"