Sashe 20
My Destiny Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
fita daga akin ba tare da ta kalli gefen da Laushi ta ke ba. Da sauri Laushi ta mi e tare da bin bayanta ta kamo hannunta ta juyo da ita da arfi tare da fa in, "Dan uwarki ni sa'ar ubanki ce da za ki fita ba tare da kin min magana ba? Wato gaba kike da ni shiyasa kika i gaishe ni ko?" A hankali Meema da idanunta suka cicciko da hawaye ta ce, "Kiyi ha uri mummy, ni ba....." "Don ubanki ba na hana ki ce min mummy ba?" Ta fa i a harzu e tana mur a kunnan Meeman. "Kiyi ha uri Aunty Laushi!" Meema ta fa i tare da fashewa da kuka. "Shegiya ba ar banza! Ni wallahi da a asibiti na haihu sai in ce canje a kai min don wannan halin munafuncin da kike yi ba halina bane. Sai dai idan can na ubanki wallahi. Wuce ki ban waje!" "He-he-he! Aikin banza da wofi. Sai kace ba nan jiya kika yi ta mana ihun Meeman ba ta numfashi ba. Kanki dai a ke ji. Meema dai daga jikinki ta hudo," fa in kwalba uwar sharri wacce ke bakin ofar akinta tana saka lagwani a risho. "Uban wa ya kasa da ke a nan? Annamimiya me barci da ido aya. Meema dai ata ce kamar yanda kika fa a. Don haka ki cire idanunki a kan duk abunda za ki gani na yi mata," fa in Laushi tana maka mata harara. e baki kwalba uwar sharri ta yi tare da fa in " _Fiffita fita fiffita mana shayi saissaita muji sanyi ka sanya mana Luna madara!_" Laushi bata ara kallon ta ba, sai kai hannu da tayi ta kafawa Meema rankwashi tare da nuna mata hanyar fita daga gidan. Ficewa Meema ta yi tana sharar hawaye. Suku-suku ta nufi bakin titi inda anan ta ke jiran school Bus in su. Tana isa bakin titi bata yi jiran mintuna uku ba school Bus in ta iso. Tafiyar mintuna goma ta kawo su makarantar. Da an gudunsu suka arisa kasancewar duk aliban da suke makarantar sun hallara a assembly ground amma banda Meema da ke cat walking wanda haka Allah ya halicci tafiyarta tun tana mitsitsiyarta. "Meema, why are you walking majestically? They're about to start singing the national anthem, and you know the quenciquences if you miss it," wata wacce baza ta wuce mate inta ba ta fa i tare da rugawa zuwa assembly ground Meema ta ara saurin tafiyarta, sai dai saura taku hu u ta isa inda line in ajinsu ya ke aka buga gangan, nan take student suka ha a baki suka hau rera wakar taken Nigeria. em suka ame har da Meema da sauran aliban da basu samu damar isa ba. " _And uphold her honour and glory. So help me God!_" gaba aya students in suka fa a. Su Meema kuma suka yi saurin arisawa su suka tsaya according to their heights and classes. Bayan malamai sun gama passing information zuwa ga aliban sai suka sallame su, yayin da wa anda ba su samu National anthem ba suka zube bisa guiwowinsu don sun riga sun san dokar. Headboy ya taho da bulaliyarsa ya zane su. Lokacin da ya zo kan Meema, sai da ya zo kusa sosai da ita sannan ya ra a mata a kunne, "Illegitimate Daughter ( ar da aka haifa ba da aure ba)" Da sauri Meema ta kallesa hawaye na zubowa daga idanunta. Kunnanta ya kama ya mur a da arfi sannan ya ce, "Answer me now!'' Cike da shasshe ar kuka ta ce, "Yes, senior!" Ta arisa maganar idanunta na kallon flowers in da ke can kusa da principal office. Wani murmushin mugunta ya yi yana gyara bulalan da ke hannunsa tare da fa in, "Hey, Illegitimate girl, join your hands together. I'm giving you five stroke of cane, if you miss one, I'm going to stand from the beginning." "Yes, senior!" Meema ta fa i tana mai ha a hannunta guda biyu. awarta Rashida da ke gefe sai kallonta take cike da tausayi. "One, two, three, fourrrr, fivvve!" Meema ta arisa da arfi tare da fashewa da kuka saboda zafin bulalan da ya shige ta. Sai da ya sake zuba mata a tsakiyar bayanta ta yi wani irin ban arewa. Shi kuma ya ce, "Please, tomorrow you should carry that big mouth of yours and report me to uncle Meeram again. Stupid illegitimate girl!" Ya arisa maganar tare da shurinta ya wuce. Da sauri Rashida ta iso inda take tare da kama hannunta ta agata suka soma tafiya hanyar class insu. Suna shiga class gaba aya pupils in class in suka juyo suna kallon su. A kunne Rashida ta ra a mata, "Faridat, Please go to your seat and sit-down. Do not look at their faces, they are soo mean. I don't like them." an turo baki Meema ta yi tare da fa in, "I don't want to befriend them too," ta arisa maganar tare da nufa wajen da take zama kasancewar ba waje aya suke zama da awarta Rashida. Tana saka mazaunanta, Amina Ya ub wacce ita ce seatmate inta ta yi saurin matsawa alamar nuna yama. an kallon ta Meema ta yi tare da ta e baki ta cire jakar dake rataye a bayanta ta ajiye a kan desk "Good morning sir, we are happy to see you sir!" Gaba aya ajin suka ha a baki suka fa i bayan sun mi "Good morning children, how are you this morning? You may all sitdown.Faridat, come over here," fa in Teacher Meeram. A hankali Farida ta mi e ta nufi wajen Teacher Meeram tana wasa da fingers inta. "What's happening, Meema? Did anyone hurt you?" Ya fa i yana kallonta. Da sauri ta girgiza kai tana hawaye. Kallonta yake fuska a aure kamun ya kuma cewa, "It's is Rashidi, right?" a kai ta yi sai kuma ta yi sauri girgiza kai tana fa in, "No Teacher Meeram. I didn't even see him this morning. We didn't meet." Hannunta kawai ya kama suka fita daga class in suka nufi nasu Rashida. Gaban Meema babu abunda yake yi sai fa uwa domin tun ba yau ba Rashidi ya kafa mata ahon zu a a makarantar saboda rashin mutuncin da suka je suka yi a ofar shagon mamansa su ka fa awa mamansa cewar babansa yana zuwa karuwanci wajen mamanta. Kuma hakan ba aramin tashin hankali a ka yi ba tsakanin iya Rashidi da babansa......... #Meema #Laushi #Drug trafficking #Fornication #Banditry #React #Share #Comment #Matar sayyadee 08128755583 [2/10, 6:26 PM] Rahamanatu: *_MY DESTINY_* ( ~ addarata~) *Zulfa'u Sa'eed Ibrahim* _Matar Sayyadee_ _Wattpad @Matar_Sayyadee_ Arewabook@Matarsayyadee *ZAFAFA WRITER'S ASSOCIATION* ( *Forum of intelligent and non-vulgar writer's of the nation*) _We aren't only writing for entertainment but rather we use our pen to highlight some of the challenges faced by women with a view to finding solutions to them._ Page 15 Teacher Meeram yana shiga Ss3 ya shiga arewa aliban kallo har idanunsa ya sauka a kan Rashidi. Suna ha a idanu fuska a tamke Teacher Meeram ya ce, "Follow me!" Sannan ya kama hannun Meema suka nufi primary 3. Sam Meema bata so haka ba don ta san hakan na nufin mugun dukan da ya fi na azu da kuma tsangwama da kyara. "Go back to your seat, Meema. I will definitely deal with that boy," yana gama fa in haka ya fita daga class in ya kalli Rashida da goes on his knees. Meema tsuru ta yi gabanta na fa uwa don ta san ba aramin duka zai ci ba a wajen Teacher Meeram. Bayan mintuna biyar Teacher Meeram ya dawo class in ya soma koyar da su darasin English wanda shine subject in da yake koyar da su. Bayan 45minutes ya bar ajin, mathematics teacher ta shigo. Itama arfe goma ta fice sakamakon kararrawar break da timekeeper ya buga. Nan da nan ajin ya hargitse da surutu. Wata arinya ce ta shigo class in wacce itama anan class in take, Mrs Oni mai masu darasin mathematics na fita itama ta fita shine ta dawo yanzu ta tsaya a gaban board tare da amfani da hannunta kamar ansakuwa (microphone) ta soma magana, "Hi, class! My name is Laurat Abdulfatah. I'm here to tell you something very nice about my parents. I'm living with my dad and mom at Olusegun Road. My daddy is a banker while my mom is a lecturer. My dad really love my mom soo much. They live together, eat together, go out together and even watch movies. I like seeing my mom and dad together. They really love me alot!" Tana kawo wa nan gaba aya ajin suka hau tafa mata. aya bayan aya sauran suma suka fito suna fa in abubuwa masu da i a kan iyayensu. Can wacce ta fara fitowa ta yi magana ta nufi inda Meema da Rashida suke zaune ta kamo hannu Meema da arfi ta kai ta gaban board tare da fa in, "Now it's your turn. Tell us something nice about your parents." Meema ago manyan idanunta da suka yi ja ta yi tare da kallon an ajin gaba aya, sai kuma ta mayar da kanta asa hawaye na zubo mata har suna iga a asan ajin. "Who is your dad? where is he working at? Is he a teacher, pilot, banker, engineer, police, soldier or what? Do you even know him?" Ohh I Almost forgot! Where do you live please?" Wasu biyu daga cikin ajin suka fito tare da tsayawa a gaban Meema da ke tsiyayar da hawaye. A tare suka furta wajen fa in, "Can you please talk, Faridat Zinatu Laushi! Ooh please, answer this question before telling us something nice about your parents. Why are you bearing your mother's name instead of your father?" Kuka mai sauti Meema ta fashe da shi tare da yin gaba domin ta koma wajen zamanta. Da sauri Laurat ta kamo rigarta ta baya tare da fa in, "hey! Where do you think you are going without answering our questions? Come back here." "Leave me alone I'm begging you!" Meema ta fa i tana mai ha e hannayenta biyu. "I swear to God you must answer our questions