← Book details My Destiny Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 82 OF 143

Sashe 82

My Destiny Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

mummunar laifi mai ba in fenti a cikin zuri'arsa. Bayan farfa owarsa ya ce ba zai iya sha ar numfashi aya da mazinaci jefaffe ba kuma mashayin giya. Sai dai abunda ya matu ar baiwa Mamiyo mamaki shine ganin bai masa korar kare ba kamar yanda ya yiwa aleri, sannan kuma babu wanda ya san inda Bel o yake tun bayan watsewa a parlourn Babiyo. Hakam ya fusata Mamiyo sosai ganin Abdul-Hameed na cikin Estate in yana yawonsa. Kuma a'ida ce idan aka kore ka ha e da iyalanka za ka bar gidan. Cikin gaggawa Mamiyo ta kira Malaminta mai huluna ta shaida masa abunda ke faruwa, tashin farko ya ce mata sai an saka muguwar sha'awar budurwar da Abdul-Hameed in ya ke so ya zuciyarsa har ya kusanceta tukun, don soyayya kawai suke yana kuma janyo ita karuwar kan hanya madaidaiciya domin ta natsu ya aure ta, kuma ya yi nasarar haka jiran lokaci kawai yake yi. Lokacin da yake kusantarta za a tura masa aljanji domin ebo ruwan jikinsu su duka biyun, idan har akai aiki a kan haka to Mamiyo za ta samu nasara a kan Babiyo, domin zubar ruwan hawayen Babiyon kawai ake so wanda shine za ayi amfani dashi domin juya walwarsa. "Ayi hakan!" Mamiyo ta fa i cike da son cikar burinta. Hakar yadda malam mai huluna ya fa i haka ce ta kasance. Abdul-Hameed ya kwanta da Karuwa kuma an ebi maniyinsu su duka. Sannan kuma aka zaga aka fa awa Babiyo Abdul-Hameed na zuwa gidan karuwai amma sai suka bo e garin da yake zuwan. Ha arsu ta cimma ruwa domin kuwa Babiyo ya zubda hawaye wanda nan take malam ya yi aiki a kansa. Aikin da suka yi a kan Babiyo shine mayar da an Mamiyo in ontop sannan duk abund Mamiyo ta gindaya kada babiyo ya yi musu a kai, na biyu shafe tunanin babiyo in akan zancen Abdul-Hameed na zuwa gidan karuwai domin muddin ya tuna hakan komai zai rushe. Wannan dalilin ne ya saka Mamiyo ta yi wa Abdul-Hameed da Laushi farra'u gudun kawo ta gidan bayan ta gama istibra'i su yi aure kamar yanda ya udurta a ransa. Sannan ta ce a saka masa sha'awar rayuwarta ta baya ninkinsa sau goma ta, ta yi gaba domin cigaba da buga karuwanci. Wannan ne sanadiya mance Laushi da ya yi a rayuwarsa kaf, itama kuma ta mance shi, Babiyo ma ya mance da maganar yana zuwa gidan Karuwai. aitacciyar tarihin gidan babiyo, a next page za mu koma bayaa domin jin yadda Laushi ta auri Abdul-Hameed) #Babiyo #Mamiyo #Abdul-Hameed #Laushi #Family Saga #My Destiny #Matar Sayyadee addarata 08128755583 *_MY DESTINY_* ( ~ addarata~) *Zulfa'u Sa'eed Ibrahim* _Matar Sayyadee_ _Wattpad @Matar_Sayyadee_ Arewabook@Matarsayyadee *ZAFAFA WRITER'S ASSOCIATION* ( *Forum of intelligent and non-vulgar writer's of the nation*) ```Takenmu shine unkasa cigaban adabi!``` `We aren't only writing for entertainment but rather we use our pen to highlight some of the challenges faced by women with a view to finding solutions to them.` Page 49 *For those asking from the beginning, follow this link to join the group don na yi nisa gaskiya* https://chat.whatsapp.com/BmPYHeDVxgO3mMelztOhjK *_Don girman Allah zan sake fa i, masu tambayata ta private akan in ba su daga farko, ga link nan a sama ku yi joining link in da ke sama domin samun labarin addarata daga farko. Na yi nisan da ba zan iya turowa daga farko ba. Thank you!_* _Kuna ina 'yan uwana matar aure da 'yan mata? Shela nake ko wacce ta fito domin kuwa yau na zo maku da albishiri! Kun san matar Sayyadee ta ku ce ba ta samun abun aruwa ta yi shuru domin ta aru ita ka ai._ _Magana ake ta amshi. Toohwa! Mai ya hwaru?_ *To maza ku marmatso ga sirrin nan. Shahararriyar nan wacce ke inganta soyayya tsakanin ma'aura wato Fatima Zaransalaty inkiya Queen Zarah ce ta taho mana da wani amshim domin cika hancinar mazajemu da amshi*. _INA MA'ABOTA TURARE? KADA KU MANTA SHI FA KAMSHI RAHAMA NE, KUMA TSAFTA CE_ _TSAFTA KUMA TANA CIKIN IMANI TOH KU MAR-MATSO KUSA KUJI _Zaran Salaaty ta yi tafiya mi a har Sudan domin farnata ranmu da na mazajenmu ta kawo mana Sudanese perfume wanda idan har kika shafa shi a jikinki ko kin yi wanka amshin bai barin jikinki. Tested and Trusted aruwa. Zaransalaty ba iya sudanese perfume ta kawo maku ba, akwai kayayyaki masu matu ar inganci na gyaran HQ (kun san dai ba a wasa da headquarter) akwai kayan gyararrakin jiki kala-kala na an mata da matan aure. Sannan Zaransalaty tana sai da Decoration na kayan aki iri-iri wanda baki ta a ganinsu._ _KAR IN CIKA KI DA SURUTU, KE DAI NEMI ZARANSALATY A NUMBERS INTA KAMAR HAKAA_: 07034668929 Or 08077946539* *AL-KUTUBIYYA ISLAMIC MEDICINE* _Jama'a kada ku bari wannan garabasa ta wuce ku,muna da nau'i magungunan gargajiya masu kyau da inganci_ _Akwai ingantaccan maganin gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar wannan number...... 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda inganci da sahihancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai-dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah. Please don Allah duk wacce ta san ba siyan maganin za tayi ba kada ta dauki number ko ta kira waya, kada mu 'batawa kai lokaci _nfection_ _Muna da magungunan sanyi sadidan! wanda yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye! infection yana karya garkuwar jikin dan Adam yana dakusar da kowace irin mu'amula mussaman ga ma'aurata, sanyi ko wane iri kike/kake fama dashi da izinin Allah idan anyi amfanin da irin maganinmu za'a dace *SAI AN GWADA AKAN SAN NA KWARAI _Muna sayar da supplement gangariya irin wadanda ba su da matsala sai da su gyara garkuwar jiki da inganta lafiya, muna bayar da sari duk wani supplement muna da shi, kuma muna sayar da daya muna bada sari akan farashi mai sauki, muna tura kayanmu ko wane gari domin neman karin bayani a tuntunbi wannan lambobinmu dake kasa._ *08089965176* *07084653262* "Hamma! Hamma!! Hamma Jawaad!!!" ta yi kiran sunasa har sau biyu babu respond, sai a na ukun ne ya juyo da sauri kasancewar ta kai hannu kan kafa unsa. Murmushin ya e ya sakar mata tare da ri o hannunta da ta aura a kan kafa unsa ya ri Ido ciki ido ta jefo masa tambaya har da langwa ar da kai, "Hamma what's wrong with you? Tun da muka dawo asar yauwa kwana ukun, baka cikin hayyacinka." Rungumo ta ya yi jikinsa tare da kwantar da kanta a kan irjinsa ya furta, "Ki kwantar da hankalinki, babu abunda ke damun mijinki. Kawai stress ne da kewan gida. Kuma da in-da awa ga ki kusa dani kina bani farinciki," ya arisa maganar tare da lakutan hancinta. ara cusa kanta ta yi cikin faffa irjinsa cike da kunya duk da maganar tasa ta mata da i. Kuma ita shaida ce ya mugun iya soyayya duk da ba wani lokacinsa take samu ba sosai tun da suka diro asar. Sai dai fa idan ya shigo gida, kawas da duk wani tunani ko damuwa yake cikin zuciyarsa ya bata kulawa. Don tuni ya dirji amarcinsa. Sai dai sam ba ta jin da in yadda take ganinsa haka. Idan har suna tare wani lokacin haka zai tafi dogon tunani musamman idan zai yi abinci. Idan ya yi spoon aya yana iya kwasar mintuna biyar kamun ya kai spoon na biyu. Har sai abincin ya huce kamun ya mi e ya ce Alhamdulillah ya oshi. Abun na damunta matu a a zuciya. "Hamma...." ta kira sunansa a hankali. "Umm" ya amsa yana kallon fuska. "Babu wani Ubangiji sai Allah Mai girma kuma mai hakuri, babu wani Ubangiji sai Allah Ubangijin Al'arshi Mai girma, Babu wani Ubangiji Sai Allah Ubangijin sammai da asa kuma Ubangijin Al'arshi Maigirma. Shi ka ai ne bawa ke baje masa damuwarsa kuma ya yaye masa. Duk wani abu na farinciki ko akasin haka ga bawa, godiya ya kamata ya yiwa Allah, don duk wanda yarabtashi yana gwada imaninsa ne. Ina baka shawara akan ka mi a duka lamurranka ga Allah cikin wuya ko sau i. Ka kusanta kanka garesa kusanta ta gaskiya, ka raya darenka da sallah tare antar da kanka a gare shi, na tabbatar idan har cike da ya ini kai hakan to za ka samu warakar damuwarka. Ban ce dole sai ka fa amin matsalarka don tabbas akwaita oyewa kawai kake yi. Ka mi awa Allah, shi ya san da komai kuma zai yaye maka." Tun da ta fara maganar yake kallonta har ta kai aya. Bai iya ce mata komai ba sai sake rungume ta da ya yi sosai a jikinsa yana ajiyar zuciya tare da godewa Allah da kuma mahaifiyarsa da ta za a masa Khairat matsayin matarsa kuma Allah ya amsa. Don da wata matar ce, yawan fitar da yake yi ba kuma ya kai dare kamun ya dawo ya isa ya haddasa gagarumar fitina a gidan da zai sakaa ya fice cikin hayyacinsa. "Allah ya miki albarka!" ya fa a mata cikin kunne sannan ya sassauta ri on da ya mata tare da mi ewa da ita a jikinsa sannan ya kuma fa in, "Na san kina min uzuri a kan yawan fitar da nake yi, don Allah ki ara a kan wanda kike min, in sha Allah komai ya kusa daidaita." a kai ta yi tare da fa in, "Allah ya baka nasara a kan duk abunda ka saka a gaba." Da ameen ya amsa sannan ya bataa kiss a goshi tare da fa in, "Sai na
Chapter 82 · 0% Book details