Sashe 83
My Destiny Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
dawo." "Allah ya tsare ka da tsarewarsa." "Ameen, Allah ya miki albarka!" yana gama fa in haka ya fice ya daga gidan zuwa asibiti. A can asibitin ya taras da Informer insa yana jirarsa. A sanyaye Informer in ya ariso inda yake tare da fa in, "Barka da safiya yalla ai." "Barka Laminu, ka shirya komai?" Jawaad ya fa i yana kallonsa. Kai ya sunkuyar tare da fa in, "Yalla ai ka tabbata baka bu atata kusa da kai? Babu amfani tafiyata in barka a haka!" Dafa kafa arsa Jawaad ya yi tare da fa in, "Idan na ri e ka a nan ban yi wa iyalanka adalci ba. Ka koma Nigeria Laminu. Duk lokacin da nake da bu atarka zan kira ka. A can Nigeria in ma za ka mun amfani sosai fiye da zamanka a nan." a kai Laminu ya yi tare da fa in, "Allah ya bata lafiya yalla ai." Da ameen Jawaad ya amsa tare da mi a masa passport insa sannan ya furta, "Muje in maka rakiya zuwa airport." Da sauri Laminu ya girgiza kai tare da fa in, "A'a wallahi Yallabai, ka yi zamanka ni zan tafi ba sai ka raka ni ba. Ina yiwa Hajiya fatan dawowa cikin tunaninta da ta manta nan kusa." a kai Jawaad ya yi tare da fa in, "Nagode Laminu. Ka gaida iyalan naka." "In sha Allah!" fa in Laminu. Jawaad an rungume sa ya yi sannan ya bubbuga bayansa sanna ya sake yi ya kama hannunsa su kai musabaha ya furta, "Sauka lafiya Laminu." "Nagode Yalla ai!" Laminu ya fa i sannan ya juya ya fita daga asibitin. Zama Jawaad ya yi tare da ri e kansa da ke juyawa yana tuno maganar da su kai da doctor jiya bayan fito da Laushi daga theater room." _Congratulation, the operation was successful! But there is a little problem.The surgery that was done resulted in total memory loss!_ (Anyi nasara aikin ya yi kyau, sai dai sanadiyar aiki ya saka ta mance duk wani abu da ya faru da ita a baya.) "Gakiya bariki babu riba ko ka an!" fa in Jawaad yana kaiwa kujeran da yake kai duka. Can kuma ya mi e ya nufi office in likita. Sai da ya yi knocking aka bashi izini sannann ya shiga. Mi awa doctor hannu ya yi suka gaisa sannan ya zauna tare da fa in, "Doctor ka ce matata ta mance abunda ya faru da ita ta baya, kamar me ke nan? Kuma tsayin yaushe ne tunanin nata zai iya dawowa?" Murmushi doctor ya yi sannan ya gyara zama tare da fa in, "Sun daga kan sunanta, ita wacece, su waye iyayanta, kai har ta kai innan baza ta iya tuna kai mijinta bane. Ta mance da komai a wanyanta. Amma hakan ba wai yana nufin ta yi hauka bane, hankalinta na nan a jikinta. Memory loss ne kawai. Misali yanzu, wayar nan da ke hannunka, sai ka yo formating duk abunda ke ciki. Ka ga ai ba wayar bace ta samu matsala, abunda ke cikinta ne kawai ya goge." Jinjina kai Jawaad ya yi alamar ya fahimta. Sai ya kuma fa in, "To tsayin yaushe tunanin nata zai iya dawowa?" "Gaskiya bana ce ba, amma zai iya aukar watanni uku, shekara aya, biyar, goma. Wasu ma shikenan ya tafi bai dawowa. Amma idan har ana arin tuno mata da wasu abubuwa na baya da take sosai, hakan zai taimaka wajen saurin dawo mata da tunaninta." ewa kawai ya yi tare da ficewa daga office in ya koma akin da aka je Laushi a ciki, kanta duk an saka masa na'ura, hancinta auke da oxygen. Zafafan hawaye ne suka shiga gangaro daga idanunsa bayan ya ri e hannunta aya da ke kan cikinta. Fuskan nan nata tai wani irin fiyat kamar na ar shekaru goma sha biyu. Ita kanta Laushin gaba ayanta a wannan lokacin bata wuce shekaru ashirin da bakwai ba. Don lokacin da ta haifi Meema bata wuce 18-19 ba. anya ce jaba tsabar rashin ji da bakin uba ne ke bibiyarta don ko da baban ya kore ta daga gidansa she's 16-17. _Yasaar_ Cike da farincikin ya samu inda Laushi ta ke ya yi parking a ofar gidan da ya aje Ladi Katifa sannan ya sauka ya bu e gate ya shiga ciki da motat sannan ya kuma zuwa ya kulle ya nufi cikin gida wayar Ladi ri e a hannunsa yana ara karanta text in hotel in da Laushin take. "Za kici ubanki, gani nan zuw gare ki!" ya fa i yana mur a handle ofar bayan ya murza key. Kai tsaye akin da ya Ladi da Layos abokinsa ke ci. Knocking ya fara yi sannan ya mur a ya shiga. Turus ya tsaya fuskansa na wani irin jaa na tsantsan acin rai ganin babu kowa a akin amma ga kwalba nan a fashe kuma igiyoyin da suka ulle Ladin a kwance sannan ga gado a yamutse. an matsiyaciya! Abunda kai min kenan?" ya fa i yana naushin bango. Sai dai saukar wani arfe a tsakiyar kansa ya saka ya saki wata razananniyar ara tare da zubewa a asa jini na zuba. Ba kowa ya buga masa wannan arfen ba sai abokinsa Layos, don ya jima da farfa owa daga sumar da ya yi sakamakon kwalba da Ladi ta fasa masa a kai. Sannan da ma ya riga ya san shirin Yasaar na kashe sa da yake son yi ya bunne a gidan sannan ya kwashe ma udan ku i ya tafi asar Uganda tare da Laushi. Don ita kanta ya auki alwashin akanta mata tare da azabtar da ita kamun ya kashe ta. Don ita ma wani plan in ya shirya mata a asar Ugandar. Wata mahaukaciyar dariya Layos ya kwashe da ita tare da fa in, "Kar ka yi mamaki domin cin amana a wajenka na gaje sa. Ni ne nan zan ci wa annan ku in Yasaar. Yanzu a nan wajen zan mayar da kai tako-tako sannan na yi maka cinnen hukuma kamar yadda ka yi wa uban gidanka. Ka san dai nan gidan shim cike ya ke da tabar wiwi d cocaine har da bindigu ko? To yanzu abunda kai wa Sabo da kaza zai maimata kansa. Yana gama fa in haka ya ja kunamar bindiga tare da toshe salansa sannan ya harbi Yasaar a hannu dama, ya kuma ana masa a hannu hagu, afar dama da ta hagu. Wani irin ihu ba ar azaba Yasaar ya shiga kurmawa yanaa tsiyayar da zufa tamkar shine brodi a cikin oven. Shi kuwa Layos tattare duk wasu kadarorin Yasaar in ya yi sannan ya bar gidan a cikin motar Yasaar in bayan ya kira hukumar NDLEA kamar dai yadda Yasaar in ya yiwa Sabo da Kaza. Cikin mintuna alilan hukuma ta zagaye gidan suka kama Yasaar suka tafi dashi asibiti cikin ambulance. Take yanke aka cire masa afafunsa biyu kasancewar bullet ya dagargaza ashin guiwar. Hannu aya na hannu dama ma yanketa a kai, na hagun ne kawai bai samu matsala ba. Bayan doguwar jinya kamar ba zai yi rai ba ya samu sau i sannan aka tur shi gidan maza (prison). LADI KATIFA Watanta hu u da kwana goma a asan gada tana bara don ta yi rantsuwa da Allah har abada babu ita babu karuwanci don bai tsinana mata uban komai bai sai shiga wani mawuyacin hali. Kamun zamanta a asar gada ta yi duk yadda za ta yi domin ha uwa da Laushi ta bata shawarar komawa ga iyayanta amma bata same ta ba, sai kawai ta ha ura ta soma bara domin ha a ku in motar da zai mayar da ita Kano. Ba aramin wahala ta sha ba a asan gadar nan. Sau hu an iskan gada suna mata fya e. Ta yi kuka har ta godewa Allah. Tana ha a ku in mota ta tattara ta tafi agwai wajen mamanta don ta yi rantsuwa ita da Kunya wajen dangin mahaifita SAI A LAHIRA idan Allah zai musu hisabi. Ko da ta isa agwai da kyar da tambaya ta gano idan kakannin nata. Da kuka ta shiga gidan ta tsaya a soro gabanta na fa uwa tana addu'ar Allah ya sa kar mahaifin mahaifiyarta ya kuma koro ta. "Wacece wannan kamar Ru ayya iyar Shafi'u ar wajen Uzaibatu!" wata tsohuwa ta fa i tana ri e ha "Ni ce, Inna Kulu." Ladi ta fa i tana tsiyayar da hawaye. Da wani irin sauri wacce ta kira da Inna Kulu ta juya ta koma cikin gida kuma da fita za ta yi. afafuwanta har har ewa suke wajen fa in, "Jama'ar gidan nan duk ku fito ga iyar Uzaibatu Allah ya amshi addu'armu ya dawo mana da ita." Kan kace kwabo gaba aya jama'ar gidan sun firfito tsakar gida kowa na san ganin iyar Uzaibatu yara da manya....... #Memory loss #Laushi #Jawaad #Khairat #Yasaar #Layos #Ladi Katifa # reunited #My Destiny addarat #Matar Sayyadee 08128755583 *_MY DESTINY_* ( ~ addarata~) *Zulfa'u Sa'eed Ibrahim* _Matar Sayyadee_ _Wattpad @Matar_Sayyadee_ Arewabook@Matarsayyadee *ZAFAFA WRITER'S ASSOCIATION* ( *Forum of intelligent and non-vulgar writer's of the nation*) ```Takenmu shine unkasa cigaban adabi!``` `We aren't only writing for entertainment but rather we use our pen to highlight some of the challenges faced by women with a view to finding solutions to them.` Page 50 *For those asking from the beginning, follow this link to join the group don na yi nisa gaskiya* https://chat.whatsapp.com/BmPYHeDVxgO3mMelztOhjK Domin shiga comment section kuma ki danna wannan link https://chat.whatsapp.com/EF15ICIzw2XAid53M1Ky3J *_Don girman Allah zan sake fa i, masu tambayata ta private akan in ba su daga farko, ga link nan a sama ku yi joining link in da ke sama domin samun labarin addarata daga farko. Na yi nisan da ba zan iya turowa daga farko ba. Thank you!_* _Kuna ina 'yan uwana matar aure da 'yan mata? Shela nake ko wacce ta fito domin kuwa yau na zo maku da albishiri! Kun san matar Sayyadee ta ku ce ba ta samun abun aruwa ta yi shuru domin ta aru ita ka ai._ _Magana ake ta amshi. Toohwa! Mai ya hwaru?_ *To maza ku marmatso ga sirrin nan. Shahararriyar nan wacce ke inganta soyayya tsakanin ma'aura wato Fatima Zaransalaty inkiya Queen Zarah ce