Sashe 90
My Destiny Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
side drawer sannan ta arisa kan gadon tare da fa in, "Aunty Zee lafiya? Kan ne? Ko in kira Hamma Jawaad mu je asibiti?" ta jero mata tambayoyin tana tatta a jikinta. Girgiza kai Zeenat ta yi tare da fa in, "Ba wani ciwo ya ke mun ba, kawai duum haka yake min. Na ji amshin coffee, yana ina?" Zeenat ta fa i bayan ta cire hannu a kai. Sauka Khairat ta yi tare da auko Mug in ta mi a mata. Amsa ta shiga sipping a hankali don sosai cappucino in ya ke mata da i tare da jin kamar ta san taste insa amma ta kasa tuna yaushe, kuma a ina ta ta a sha. "Kin tabbata babu komai zan iya tafiya?" Khairat ta fa i cus she's eager to go back to her husband. Jinjina kai Zeenat ta yi tare da fa in, "Alhamdulillah, ki tafi abunki wajen mijinki. Dariya Khairat ta yi tana an sosa kai alamar kunya. Ita kuwa Laushi bata san ma Khairat in na yi ba don ta fa a tunanin da ita kanta bata san ko na menene ba. "Sai da safe, Allah ya ara miki lafiya!" Khairat ta fa i tana mai sauka daga kan gadon ta fice tare da rufo mata ofa. "Har kin dawo?" Jawaad ya fa i yana tsane jikinsa kasancewar shi ma yanzu ya fito daga wanka. "Eh, na je na same ta ri e da kanta kum......." cak ta tsayar da abunda take shirin fa a ganin wani irin zabura da Jawaad ya yi daga kawai ta ce masa Zeenah na ri e da kanta. Zuba masa idanu ta yi don haka kawai ta ji wani abu ya soki zuciyarta ganin yanda ya nuna damuwa da firgici a kan wata macen da ba komai tasa ba. Ita sai yanzu ma wani abu ya zo mata a rai na rashin tambayarsa ita Zeenar wacece kuma menene ala arsa da ita, ina iyayanta kuma ya akai ya kawo ta asar. Ganin irin kallon da ya ke mata ya saka ya yi saurin saisaita kansa tare da fa in, "kumburin raunanniyar jijiyar jinin walwa ta ke auke da shi, kuma kumburin ya fashe wanda ya saka akai mata aiki ta cikin jijiyar jinin walwar wanda hakan ya yi sanadiyar ta mance duk wani abu da ya faru da ita a baya, to kuma sam masu irin wannan cutar ba a so suna ciwon kai shiyasa ki ka ga na razana. Jikinta ne ya yi sanyi da jin bayanin da ya yi mata. Hakan ya saka ta anji kumallon na mu na matan da ya an motsa mata ya lafa. Sai cewa ta yi, "Allah sarki! Allah ya ba ta lafiya. Amma don Allah Hamma wacece ita?" an jimm ya yi kamun ya zauna a bakin gadon ya kamo hannunta sannan ya soma fa in, "Matar wani abokina, iyayanta ba sa son sa da ita amma ita kuma ta nace sai shi, hakan ya sa suka fiddo mata miji suka saka ranar aure. Ita kuma ana gab da auren ta gudu suka ha u da shi abokin nawa kamar yanda suka tsara ita da shi suka gudu su kai aure. Sai dai kuma ko wata uku ba su yi da aure ba wannan cuta ta bayyana a jikinta, haka su kai ta wahalar zuwa asibitoci har abun ya lafa. Suna cikin wata shidan aurensu aka tura shi somalia kasancewar shi soja ne, to ina fa a miki dawowar da har yanzu bai yi ba kenan, shi ba a ga gawarsa ba, shi kuma bai nemi kowa ba. Yanzu dai ba a san ko yana mace ko a raye ba. Hakane ya tada hankalinta har cutar ta dawo sabuwa, gashi ni ka ai ta sani a abokansa. Ko iyayansa bata sani ba don asalinsa an Ghana ne. Sai kula da ita gaba aya ta dawo kaina, gashi kuma Babiyo ya turo ni nan asar, hakan ya saka ita ma na yi mata Visa muka taho nan tare na kaina asibiti don ko da muka zo nan in bata san wa ke kanta ba. Sanadiyar aikin da aka mata ya saka ta mance komai na rayuwarta. Kuma dama burina shine idan ta samu lafiya na mi a ta ga danginta bayan na masu bayanim komai tare da, ba su hakuri. To kuma ga shi ta samu memory lost, kuma wallahi ni ban san kowa nata ba, ko sunan garinsu ban sani ba. Hakan ne ya saka na ro i alfarmar ki a kan ta an zauna da mu a nan kaun ta warke mu san abun yi." ( Shafi'uuuuu! Gaskiya Jawaad ka iya zubo ta ! Ashe haka ka iya zubabo shaharamansin haka?) Sosai tausayi ya lullu e Khairat har da hawayenta ka mun ta furta, "A gaskiya Hamma abokinka sam bai kyauta ba kuma bai yi amfani da walwa ba. Menene amfanin auke 'ya a gaban iyayenta ya gudu da ita ya aurenta? Yanzu fisabilillah kalli yanda komai ya kwa e! Har na ji tsoron a ce iyayanta irin Babiyo ne. Wannan abunda ya same ta ma Allah zan iya cewa alhakin iyayanta ne don bata musu adalci ba sam. Kuma sun yi hanzari ne, don tunda har su kai aure yanzu, da sun ha ura sun du ufa addu'a wallahi sai Allah ya yayyafawa iyayan nan salama sun amince don an riga an rubuta ita in matarsa ce. Amma tunda komai ya riga ya faru sai a tari gaba kuma a yi ta addu'a. Allah ya bata lafiya, shi kuma idan bai mutu ba Allah ya bayyanar da shi, idan kuma ya mutu Allah ya gafarta masa." Da ameen ya amsa, amma can cikin zuciyarsa wata irin kunyar arya da ya shafto ya ke ji, don shi kansa mamakin irin aryar da ya yi ya ke don ya san komin daren da ewa gaskiya za tai halinta. A wannan lokacin ne kuma har ga Allah bai san da wani idanu zai kalli Khairat in ba. Don ya san mutuncinsa zai zu e a idanunta, uwa uba kuma auren Zeenat in da shine burinsa. Ji ya yi gaba aya jikinsa ya yi sanyi. Ita ta taimaka masa ya idasa shiryawa sannan su kai raka'a biyun da suke yi ko wani dare kamun kwanciya bacci sannan suka kwanta. Ya na jin saukar numfashin Khairat a kan hannunsa da ke nuni da ta jima da yin bacci, shi kuwa abun duniya duk ya dame shi ya ma kasa bacci. A hankali ya lalubi wayarsa ya duba agogo. arfe biyu da mintuna arba'in ya gani, a hankali ya sauke kan Khairat da ke kwance a kan cinyar hannunsa sannan ya sauka a kan gadon cikin san a gudun kar ta ji motsi ta farka. Haka ya dunga san a har ya isa ofar aki ya murza key a hankali ya bu e sannan ya rufo a hankali ta yadda ba zai yi ara ba. Kai tsaye akin Laushi ya nufa don tun da Khairat ta fa a masa ta ri e kanta ya kasa sukuni ya na son duba ta amma bai son Khairta in ta zarge shi ko kuma ya sosa ranta don fisabilillahi tana da wani irin matsayi da ima a zuciyarsa. Addu'a ya yi sannan ya mur a kofar, aikuwa ya taki sa'a a bu e take sai dai akin mamaye ya ke da duhu. Fitilar wayarsa ya kunna don ya,san yana kunna na akin za ta farka. Can tsakiyar gado ya hangeta ta du une waje aya tana bacci kuma ga dukkan alamu bata jima da yin barcin ba. Ya fi arfi mintuna goma yana kallonta kamun ya arisa ta gefen da take ya kai hannu saman goshinta, jinsa rauu ya saka ya maida hannu zuwa wuyansa. Motsi ta yi wanda ya saka ya yi saurin janye hannu tare da rufe hasken wayan da tafin hannunsa. Bayan mintuna biyu ya ara haskawa ya kuma ta a wuyanta, rauu shima ya ke. Hakan ya sa ya fahimci akwai zazza i a jikinsa. Bargo ya ja mata sannan ya kashe AC sannan ya tofa mata addu'a tare da fita ya jawo mata ofar ransa a jagule sabida zazza in da ya taras tana fama da shi kuma mai zafi. Da san an ya kuma komawa aki ya rufe ofar a hankali sannan ya hau gadon tare da gyarawa Khairat kwanciya ya mayar da kan nata a kan cinyar hannunsa sannan ya lumshe idanu ba don yana jin bacci ba. _NIGERIA_ Tada motar ya yi tare da reverse ya bar gidan domin amsa kiran Babiyo. Tafiya ya ke yana jin nisha i don har wa a ya kunna ta Celine Dion _Titanic_ ya na kamar haka; Every night in my dreams I see you, I feel you That is how I know you go on Far across the distance And spaces between us You have come to show you go on Near, far, wherever you are I believe that the heart does go on Once more, you open the door And you're here in my heart And my heart will go on and on Love can touch us one time And last for a lifetime And never let go 'til we're gone Love was when I loved you One true time I'd hold to In my life, we'll always go on Near, far, wherever you are I believe that the heart does go on (why does the heart go on?) Once more, you open the door And you're here in my heart And my heart will go on and on You're here, there's nothing I fear And I know that my heart will go on We'll stay forever this way You are safe in my heart and My heart will go on and on. A farfajiyar gidan Babiyo ya yi parking sannan ya bu e murfin motar ya fito ya nufi cikin gidan. (Kai mu ha e gobe kawai yau typing in a gantale na yi sa. Wata ta tura ni ta bayaa na fa a kan katifa na dumuimuyi laushi #Jawaad #Khairat #Zeenah #Abdul-Hameed #Babiyo #Mamiyo #My destinye #Matar Sayyadr #Gantalewa 08128755583 [8/10, 4:18 PM] +234 813 245 3898: *_MY DESTINY_* ( ~ addarata~) *Zulfa'u Sa'eed Ibrahim* _Matar Sayyadee_ _Wattpad @Matar_Sayyadee_ Arewabook@Matarsayyadee