← Book details My Destiny Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 67 OF 143

Sashe 67

My Destiny Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

yin jima i na sa jikin mutum ya bushe musamman gaban mace. Yawan shan ruwa, cin yan itatuwa musamman kankana da bada rata a ranakun da ake saduwa na taimakawa wajen guje wa irin wannan matsala. 7. Karya garkuwar jiki! Jikin mutum na fitar da sinadarin Prostaglandin E-2 . Wannan sinadarin na fita ne idan ana yawan takura jiki ko Kuma idan wasu namomin jiki sun kwaye wanda hakan kan sa mutum yin zazzabi da ciwon jiki kafin jikin mutum ya warke. Yawan fitar da wannan sinadari na iya karya garkuwar jikin mutum. Yawan jima'i da petient ina ke yi babu autawa ya haifar mata da mummunar kumburi a gaba, cutar STD (Sexual Transmitted Diseases), matsanaicin ciwon baya, sannan garkuwar jikinta a karye yake. Abu na biyu kuma; tana auke da ciwon zuciya!" Da idanu kawai Jawaad ke bin doctorn yana jin hankalinsa na wani irin mugun tashi, "Ina fatan babu HIV?" ya fa i yana kallonsa gabansa na fa uwa. Girgiza kai doctor ya yi tare da mi ewa ya nuna masa wata farar takarda. Sai da ya amsa ya duba sannan ya kalli doctor in tare da fa "Ina bu atar transfer, zan mayar da ita Denmark! Nan da kwana biyu na ke son komai ya kammala." yana gama fa in haka ya fice daga office idanunsa jazur yana kallon Laushi ta jikin windown akin da Laushi ke kwance. Ya jima kamun ya bar wajen yana mai sharce hawayen da ya gangaro ta gefen idanunsa. Sai da ya fito harabar asibitin kamun ya fiddo waya ya kira wanda ya bashi sa o akan ya bincika masa labarin Meema. Sun yi magana na kusan tsayin mintuna bakwai kamun ya katse wayar ya kuma komawa cikin asibitin. *HABIB GIREI* Ko wani angon ul ake ganinsa satin farkon amarcinsa, amma banda Habib damuwa da unci ya gama mamaye zuciyarsa ta angare biyu. Na farko Zeenah da Babiyo ya gina katangar arfe tsakanin su, na biyu kuma halin da mahaifiyarsa take ciki na acin rai da auren cin amanar da akai wa mijinta da yarinyar da ta raina da hannunta. aramin daurewa ya yi ba wajen baiwa Amatul Kareem kulawa da soyayya, don ita in za insa ce tun fil azal. Ganin Zeenah ne ya sa shi susucewa, amma itama kanta Amatul kareem in yana matu aunarta duk da kuwa har gobe Laushi na ma ale a ransa. Har yanzu akwai sauran zazza i a jikinsa wanda ya same shi tun daren aurin aurensa. "Hammaaa!" Amatul Kareem ta kira sunansa cikin kunnansa wanda ya haifar masa da wani irin kasala da mutuwar jiki. "Ummyy!" ya bata amsa yana mai jan numfashi tare da lumshe idanu sannan ya kwantar da kansa a jikin kujerar har fuskanta na ta a gemunta. "Food is ready!" ta kuma fa i karo na biyu. Hannunta ya kamo tare da zagayo da ita ya zaunar a kan cinyarsa sannan ya ce, "Yauwa ciyarwa azaba za ai min? Baki da e ba fa da bani abinci, ki bar abincin nan sai zuwa anjima. Yanzu so nake na an kwanta na huta, gab la'asar sai ki tashe ni, kin ji sweetheart?" a masa kai ta yi tare da sauka. Sai da ya mata kiss a goshi sannan ya juya ya nufi bedroom, da kallo ta bishi har ya shige ciki sannan ta saki ajiyar zuciya. *Yasaar* Bai jima sosai ba ya dawo gidan, lokacin Meema ta farka sai kuka take yi ganin ita ka ai a aki kuma da duhu. Lokacin da Yasaar ya bu akin a firgice ta mi e tana zazzare idanu tare da fa in, "Mummy!" sannan ta fashe da kuka. Hannu ya kai ya kunna hasken akin, nan-da-nan haske ya gauraye ko'ina. Da sauri Meema ta nufe sa tare da fa in, "Ina mummyna take, ina aunty Laushina?" arasowa ya yi tare da kama hannunta sannan ya rage tsayinsa tare da fa in, "Ki kwantar da hankalinki kin ji! Ni nan zan kai ki wajen mummynki. Ai an ta a sace ki wani lokaci ko? Har aka saka ki a ruwan ara ko? To wanda suka yi maki hakane suke son su ara sace ki ke da mummynki saboda su yanka ku." Jikin Meema ne ya hau wani irin tsumar tsoro, wani irin fashewa da kuka ta yi tare da rirri e hannu Yasaar ta shiga fa in, "Ina mamana, ina aunty Laushina? Wayyooo Allah mamanaaaa!" eta gam ya yi tare da fa in, "kwantar da hankalinki ai mun gudo da mamanki mun oyeta, ita ce ma ta fa a min makarantarku ta ce in auko mata ke in kai ki wajanta saboda kar su kama ki irin wancen ranar." "Ka kai ni! Ka kai ni wajan mamata don Allah! Tana ina? Ina ka kai ta to?" Meema ta fa i tana kuka sosai. "Mun gudu da ita a cikin jirgi ita da Uncle Sabo da Kaza, ai kin san shi ko?" a masa ta yi tare da fa in, "Ai shi ya kai ni asibiti lokacin da aka dawo dani gida lokacin da aka sace ni." "Yauwa to, yanzu muje a auke ki hoto sai muma mu tafi a cikin jirgin in kai ki wajan mamanki." yana gama fa in haka ya mi e suka fice daga akin. Sai da ya kai ta mota sannan ya dawo ciki ya shiga inda Ladi katifa take. Kallon Abokinsa ya yi da ke gadin Ladin tare da fa in, "Ba lallai in dawo yau ba ko gobe, sai na ga jirginsu ya aga tukun zan dawo." sai ya mayar da kallonsa izuwa wajen Ladi tare da fa in, "Ki jirayi mutuwarki idan na dawo in har bakinki ya i bu ewa ki fa amin inda Laushi take," yana gama fa in haka ya ja ofar ya wuce. Fitarsa da mintuna talatin, abokinsa ya mi e murzawa akin key tare da kallon Ladi Katifa yana lashe baki. Ladi kuwa tsikar jikinta ne ya shiga mimmi ewa wanda ke nuna tsantsar yama da tashin hankalin ganin abunda ke shirin faruwa. Tunda ta fara harkar titi, bata ta a jin yamar ha a jiki da wani a namiji irin yau ba. Gaba aya sai ta ji duniyar ma ta fice mata a rai. afa ya aga tare da aurawa a kan kujerar da Ladin ke zaune a kai tare da fa in, "Tun da na aura idanuna a kanki sha'awarki ta gama mamaye min ilahirin jikina. Dole a yanzu in fitar da ruwan sha'awarki da ya taru min a marana. Shin za ki natsu ki bani ha in kai ko kuwa?" Wani irin miyan ba in ciki Ladi ta ha iye tare da soma numfarfashi alamar ya bu e mata baki kasancewar har wannan lokacin da salatep a bakin nata. Murmushi ya yi tare da yage salatep in da arfi dai ta ji zafi har kwanyanta. "Zan baka ha in kai, amma ka taimaka ka kwance min hannuna." Wani dariya ya yi tare da fa in, "Kar ki tunanin za ki iya tserewa daga cikin gidan na, zan kwance ki amma kuma wallahi kina wan yum uri zan fasa miki kai da wannan bindigar." ya fa i yana mai fiddo bindigar daga bayan rigarsa da ya soke jikin wandon jeans insa. "Na amince!" shine abunda Ladi ta fa i tana haki kamar wacce ta yi tsere. Zagayawa ya yi ta bayanta kamun ya kwance aurin hannunta da kyar don ba aramin auri ya yi wa hannun ba. Cikin sauri ya yi pointing inta da bindigar ganin ta mi e. Ita kuwa kallon hannunta ta yi wajen da Yasaar ya yanke yatsarta. Tsikar jikinta ne ya kuma tashi ganin hannun duk da kuwa an yi dressing in wajen an saka bandeji. "Ki maza ki cire kayanki kina ata min lokaci," ya fa i still yana nuna ta da bindiga. Rintse idanu ta yi tare da soma zuge zip in doguwar rigar jikinta da hannun da babu ciwo. Wani irin da i ne ya mamaye zuciyarsa ganin irar jikinta a bayyane duk da luwa akwai P&B, irjinta kawai ya zubawa idanu yana mamakin girmansu. "Lallai kin ci sunanki, Ladi Katifa. Maza kwanta a kan gado." ya fa i har yana sha ewa da miyau. Babu musu Ladi ta kwanta kamar yanda ya ce, shikuwa ya shiga cire kayansa tsaf, sannan ya hayo kan gadon still hannunsa ri e bindigar. Sosai Ladi ta saki jikinta, don so take ta susuta shi domin samun damar aiwatar da abunda take shirin yi. Sai da ya yi nisa a hanya sannan cikin dabara ta kai hannu kan side drawer inda ta ga an aje atuwar kwalbar shampen ta yi saurin raruma tare da kwa a masa da iya arfinta a saman kansa, nan take jini ya shiga zuba kamar an bu e fanfo. Da wani irin mahaukacin sauri ta ture sa saboda tana kwa ama ya fa i yaraf a jikinta. Bindigar ta auka da sauri ta nuna shi da ita saboda tana tsoron kar ya tashi ya nemi kasheta. A hannu takwashi kayanta tare da nufa ofa ta murza key ta fice sannan ta rufe ta waje ta bar key a jiki. Sauri-sauri ta saka kaya sannan ta fita daga gidan gaba aya. Unguwa ce tsit, don ko abun hawa sai ya sai a kwashi awa mota aya bata wuce ba. Gudu ta ri a yi tana waige-waige a hanya afa babu takalmi. Sai da ta yi tafiyar kusan awa guda da rabi kamun ta fito hanyar da abun hawa ke zirga-zirga. Wani waje ta samu ta zauna tare da ha e tafukanta biyu a fuskaanta ta fashe da matsanaicin kuka mai ta a zuciya. *JAWAAD* Sai biyar saura kwata ya saka Laminu ya mayar da shi airport domin dawowa Abuja, amma bai bar asibiti ba sai da ya gama da lamarin Laushi, ya biya ku in komai sannan sun yi waya da wani doctor a can Denmark wanda likitan da ke kula da Laushi a yanzu ne ya ha a shi da shi. Jibi za su wuce har da likitan can Denmark tare da Laminu. Yayin da shi kuma Jawaad zai biyo su shi da matarsa Khairat kamar yanda Babiyo ya tsara. Yana shigowa cikin _AR O BARKIN O ESTATE_ ana kwa a kirar sallar
Chapter 67 · 0% Book details