Sashe 92
My Destiny Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
turanci. "Alright, by the way...." "Hausa don Allah! Idan kuma kina jin fulfulde, bismillah nan ma na fi warewa." ya katse ta. "Ok... Ok.. I'm sorr, ohh ya ha uri please." ta fa i tana an dariya don turanci ya riga ya kama bakinta ta yadda ko da da auyen- ayayau ta ke maganaa sai ta yi turancin nan. A Uni alibanta da dama da Queen Elizabeth ko dictionary suke kiranta. "Ni fa ina son da na yi wa mutum gyara sau aya ya yi ari ya shiga walwarsa, don a gare ni kuskure sau aya ake yin sa, idan mutum ya ara kuma ya zama ganganci, so please take note!" ya arisa maganar ya na kallonta fuskansa ba a tamke ba, kuma ba a sake ba. Ba dai yabo kuma babu fallasa. Jinjina kai ta yi tare da fa in, "Sunana Asma'u Sulaiman, 'ya ga tsohon gwamnar wannan jiha, kuma 'ya mace tilo a cikin gidannan and kuma the last born." Girigza kai kawai ya yi don ya fahimci ba za ta ta a iya magana ba ta saka turanci ba. Cigabaa da magana ta yi, "Na yi primary and secondary ina a nan Jihar, sai kuma na tafi England na ha a degree da masters ina a can. Yanzu haka ni seniour lecturer da ake ji da ita ne a Kaduna state university, and also the founder of Nigeria Cambridge Academy in here Kaduna state." "Hakan na da kyau! Yanzu kin shirya zama house wife kenan?" ya jefa mata tambaya. Wani murmushi ta saki tare da yin farr da idanu sannan ta furta, "Eh, tom! Amma ba irin wai zan zama kamar sauran matan auren da ka sani bane. Ko da yake na ganka wayayye na kai ma ba mai taushewa mace ra'ayi da ha inta bane. Don gaskiya I can cook ko da yaushe da sauran house chores. Ka san dai wacece matar da za ka aura, well educated wacce za ta iya fitar da kai kunya a ko ina." ewa kawai ya yi yana duba agogan hannunsa tare da aje mata rafar 1k guda biyar a kan hannun kujeran da take zaune sannan ya ce, "If you need more, just give me a call. Take good care of your self Mss well Educated! Sai na kira ki." yana gama fa in haka ya juya ya nufi ofa. Da mamaki take ta kallonsa har ya fice, sai kuma ta yi saurin take masa baya har ta isa kusa dashi suka soma jerawa gudun zun en dangi da awayenta da ta kikkira domin su ga kyakkyawan mijinta kuma mai jiran kujeran minister. Ta yi kuri da arya kala-kala, don cewa ta yi a UK suka ha u ya gwada yana sonta ita kuma sai yawo da hankali take masa, don da kyar ta bashi digits inta don sai da ya yi walla tukun. Hira ta dunga jansa da shi, shi kuwa daga um si um-um har suka isa wajenconvoy insa don ko sallama da mahaifinta bai yi ba. Ko da ta koma ciki sai ta liliyo arya ta antaya wai kiran gaggawa ya samu daga Villa shiyasa ya tafi babu shiri tare da baje masu ku in da ya ajiye mata wai ta sakaa kati sannan kuma ta nuna masu wani ATM wai shi ya ba ta ta soma yin duk wani hidimar bikin, idan kuma sun are ta yi masa magana. Aikuwa duk suka ru e don sun yarda ari-bisa- ari da aryar kasancewar sun san ko su wanene familyn Ar o Barkin o. Kaf Nigeria ma babu wanda bai san su ba (tamkar dai yanda jama'a suka san angotte yanzu Cikin daren nan kamar yanda aleri ya yi al awari sai ga shi cikin Ar o Barkin o suka ha u da Hafiz a ke antaccen waje ya ba shi document in da ya auko a motar Baffa Jibrila. "Kar ka auka zan yaba maka, sam! Babu yabo tsakanina da kai, maciyi amana! Kuma ka sani ka gama min aiki za ka amshi sakamakonka daidai gwargwadon abunda ka aikata tsawon shekaru a cikin gidannan. Daga ciki har da bayanin yadda kuka kashe mahaifiyata kai dai ayar azzaluman. Kwanaki na ara ja, ina jiran takardun kamfanin mahaifina." aleri na gama fa in haka ya juya ya bar Hafiz a tsaye tamkar gunki. Tashin hankali ya gama dabaibaye shi. Don jikinsa wani irin kakkarwa ya shiga yi yana tsiyayar da zufa ta ko ina a jikinsa. (Tab ijam! Haaafizuuuu bari dai na yi #Mss Educated #Abdul-Hameed #Hafizu aleri #Mamiyo #Babiyo #My Destiny #Matar Sayyadee 08128755583 [8/10, 4:18 PM] +234 813 245 3898: *_MY DESTINY_* ( ~ addarata~) *Zulfa'u Sa'eed Ibrahim* _Matar Sayyadee_ _Wattpad @Matar_Sayyadee_ Arewabook@Matarsayyadee *ZAFAFA WRITER'S ASSOCIATION* ( *Forum of intelligent and non-vulgar writer's of the nation*) ```Takenmu shine unkasa cigaban adabi!``` `We aren't only writing for entertainment but rather we use our pen to highlight some of the challenges faced by women with a view to finding solutions to them.` Page 55 *For those asking from the beginning, follow this link to join the group don na yi nisa gaskiya* https://chat.whatsapp.com/BmPYHeDVxgO3mMelztOhjK Domin shiga comment section kuma ki danna wannan link https://chat.whatsapp.com/EF15ICIzw2XAid53M1Ky3J *_Don girman Allah zan sake fa i, masu tambayata ta private akan in ba su daga farko, ga link nan a sama ku yi joining link in da ke sama domin samun labarin addarata daga farko. Na yi nisan da ba zan iya turowa daga farko ba. Thank you!_* _Kuna ina 'yan uwana matar aure da 'yan mata? Shela nake ko wacce ta fito domin kuwa yau na zo maku da albishiri! Kun san matar Sayyadee ta ku ce ba ta samun abun aruwa ta yi shuru domin ta aru ita ka ai._ _Magana ake ta amshi. Toohwa! Mai ya hwaru?_ *To maza ku marmatso ga sirrin nan. Shahararriyar nan wacce ke inganta soyayya tsakanin ma'aura wato Fatima Zaransalaty inkiya Queen Zarah ce ta taho mana da wani amshim domin cika hancinar mazajemu da amshi*. _INA MA'ABOTA TURARE? KADA KU MANTA SHI FA KAMSHI RAHAMA NE, KUMA TSAFTA CE_ _TSAFTA KUMA TANA CIKIN IMANI TOH KU MAR-MATSO KUSA KUJI _Zaran Salaaty ta yi tafiya mi a har Sudan domin farnata ranmu da na mazajenmu ta kawo mana Sudanese perfume wanda idan har kika shafa shi a jikinki ko kin yi wanka amshin bai barin jikinki. Tested and Trusted aruwa. Zaransalaty ba iya sudanese perfume ta kawo maku ba, akwai kayayyaki masu matu ar inganci na gyaran HQ (kun san dai ba a wasa da headquarter) akwai kayan gyararrakin jiki kala-kala na an mata da matan aure. Sannan Zaransalaty tana sai da Decoration na kayan aki iri-iri wanda baki ta a ganinsu._ _KAR IN CIKA KI DA SURUTU, KE DAI NEMI ZARANSALATY A NUMBERS INTA KAMAR HAKAA_: 07034668929 Or 08077946539* *AL-KUTUBIYYA ISLAMIC MEDICINE* _Jama'a kada ku bari wannan garabasa ta wuce ku,muna da nau'i magungunan gargajiya masu kyau da inganci_ _Akwai ingantaccan maganin gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar wannan number...... 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda inganci da sahihancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai-dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah. Please don Allah duk wacce ta san ba siyan maganin za tayi ba kada ta dauki number ko ta kira waya, kada mu 'batawa kai lokaci _nfection_ _Muna da magungunan sanyi sadidan! wanda yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye! infection yana karya garkuwar jikin dan Adam yana dakusar da kowace irin mu'amula mussaman ga ma'aurata, sanyi ko wane iri kike/kake fama dashi da izinin Allah idan anyi amfanin da irin maganinmu za'a dace *SAI AN GWADA AKAN SAN NA KWARAI _Muna sayar da supplement gangariya irin wadanda ba su da matsala sai dai su gyara garkuwar jiki da inganta lafiya, muna bayar da sari duk wani supplement muna da shi, kuma muna sayar da daya muna bada sari akan farashi mai sauki, muna tura kayanmu ko wane gari domin neman karin bayani a tuntunbi wannan lambobinmu dake kasa._ *08089965176* *07084653262* Jin da ya yi afafunsa na neman kada shi sai ya yi saurin dafe mota ya kai asa tare da tsugunawa ya ri e kai. Can kuma ya fashe da wani matsanaicin kuka har jikinsa na kakkarwar tashin hankali sannan kuma ha oransa na ha uwa da juna tamkar wanda ke zaune cikin dusar ara. Ya fi arfi mintuna talatin a du e har sai da cinyoyinsa suka sage kamun ya mi e ya na mai dafa motar ya bu e ya shiga sannan ya kuma ha e kai da steri hawaye na cigaba da masa ambaliya. in! Karar shigowar sa o ya shigo wayarsa har sai da ya wani zabura kamar wanda ya ga abun tsoro. Kamar wawa haka ya ri a kallon gaban aljihun nasa kamun ya kai hannu ya zaro wayar. Ganin number aleri sai da hantar cikinsa ya ka a don har wani zawo-zawo ya ji yana son kufce masa. _Idan ka yi kuskuran barin Ar o Barkin o Estate domin samun makafa, to ka sani gunduwa-gunduwa zan yi da namar jikinka domin idanuwana na a duk inda ka ke kai da iyalanka! Kuma ka yi arin auko min takardar kamfani kamun cikar wa'adi._ "Ni Hafizu yau na shiga tara na lalace! Menene wannan kuma hakaa? Wani bala'i ne wannan ke tunkaro ni? Anya ba zan tafi kai tsaye wajen Ar o na warware masa komai da na sani ba kuwa?" "Kana hauka ne Hafizu? Idan aleri gunduwa-gunduwa zai yi da kai, shi Babiyo marka eka zai yi da ranka!" wata zuciyar ta fa a