Sashe 3
My Destiny Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
zo na zo ce. Babu ruwan wani da wani. Amma idan kika yi sake aka fahimci ke ba uwa ce. Za ki matu ar shan mamaki wallahi. Kawai ki yi duk abunda na umarce ki da kiyi. Abu mafi muhimmanci kuma shine; ri e jakar sar arki da kyau da kuma ku inki. Domin nan in cike yake da manya-manyan an sibarar na'ayye." Da jin haka sai Laushi ta dam i jarakarta da kyau ta ma aleshi a hammata irjinta na dukan tara-tara. Wani lunguna suka dunga bi har suka iso wani an tsukukun layi. Babu abunda ke tashi a wannan layi sai ki ide. Mata kuwa iri-iri sai shige da fice suke a wani gida dake gabas da inda suke. "To Alhamdulillah, mun iso." Fa in Ladi Katifa tana mai nuna mata gidan da hannu. Ajiyar zuciya Laushi ta yi tare da fa in, "Har na ji sanyi wallahi. Ni gaba aya ma barci ne a idanuna." Gaba suka yi ka an suka iso ofar wannan gida wanda ya kasance gidan karuwai. Ladi Katifa ita ce a gaba, Laushi biye da ita a gaba. Daga waje sam gidan bai nuna alamun girma ba sai da suka shigo gidan sannan suka ga ashe gidan na da girma. akuna ne a jera guda ashirin a hannun hagu da dama a ta farkon gidan. Ta can ciki ma akwai akuna goma sha bakwai shima hagu da dama. Maza ne dan am a wannan gida da kuma an daudu. Wasu zaune a bakin ofar akinsu daga su sai aurin irji suna hira. Wasu kuma sun ci uban ado sai karairaya suke. Yayin da wasu matan ke gaban wani maki in garaya da babu abunda ke fita daga bakinsa sa batsa yana wasa wata wacce ludayinta ke kan dawo a gidan don sai li an sabbin hamsin-hamsin take masa. Tun da suka shigo gidan idanun Laushi ke kan wannan yarinya da ke li "Ah! Wa nake gani kamar Ladi Katifa?" Wata budurwa ta fa i cike da mamaki tana mai kama ha arta. "Ni ce ba gizo nake maki ba. Ina hajja Lanti?" Fa in Ladi Katifa. Kamun Budurwar ta bata amsa sai da ta arewa Laushi kallo sannan ta mere baki tare da fa in, "Tana can ciki. Ba i take dashi. Ban tsammanin za ta saurare ki a yanzu kam. Don ba in masu matu ar muhimmanci ne. Sam ba ta wasa da su." _Comment_ _Vote_ _Share_ _MATAR SAYYADEE_ 08128755583 [1/28, 8:52 PM] Rahamanatu: *_MY DESTINY_* ( ~ addarata~) *Zulfa'u Sa'eed Ibrahim* _Matar Sayyadee_ _Wattpad @Matar_Sayyadee_ Arewabook@Matarsayyadee Page 2 a kai Ladi katifa ta yi sannan ta ce, "Don Allah ar sita ki an ara mana masauki mana kamun hajja Lantin ta gama da ba inta." Hannu ta saka cikin jaka ta fiddo key Kasancewar a shirye take tsaf, kwanan gida za ta. "Ungo an makullin nan don sauri na ke zan fita. aki na 34 daga can cikin shine nawa." "Ahhh! Na shiga aljanna ban fito ba ni Salma! Mi zan gani haka namiji da suna Hajara. Yau kuma kamun da Hajja Lanti ta yi kenan. Ciki kuma tirtsetse a wannan gida?" Fa in wani an daudu aure da zani a kan dogon wandon da ke jikinsa, sai uban aurin da ya kima kamar gwaggwaro da irin zanin da ya aura. "Ka ga Salmanu......." Saurin katseta ya yi tare da fa in, "Wallahi tallahi ina maki mummunar rashin mutunci a gidan nan! Menene kuma Salmanu kamar wani gansamemen ato. Kar ki ara kai ni wannan jinsi. Salma nake! Ko kuma kice Salma nice." Ya arisa maganar yana firirito. "To naji Salma. Wuce mu tafi ki kai ni inda za ki kai ni. Idan ya so bayan kin dawo sai ki aura daga inda kika tsaya da gulmar tun da ke ba ki iya gani kiyi shuru. Ai da daren ya yi garin ke wayewa. Mai kike ci na baka na zuwa?" Cinya ya buga tare da yin farrr da idanu sannan ya ce, "Kuma fa hakane. Ni in ce Allah ya yi min tsinannan san zance. Muje kin ji. Alhaji Mansur yana can yana jira. Ni ba ma wannan ba. Ina jin alamar ba onmu na mata zai zo min. Gashi ban tanaji audugarmu ta mata ba. Ohhhh ni Salma. Muje kin ji ar sita." Kallon Ladi katifa ar sita ta yi tare da fa in, "To ni sai na dawo. Akwai abinci na nan cikin tukunya ku cinye kar ayi asararsa. Don ban tunanin zan dawo gobe. Daga can ma wani wajen na nufa." "To Allah ya kiyaye. Sai kin dawo." Fa in Ladi ta na mai kallon Laushi wacce gaba aya hankalinta ya na kan budurwar da ta kewa mawa in nan li in ku "Don Allah mu wuce kar ki ma fara abunda kike rayawa a zuciyarki daga zuwan mu. Wallahi wannan garin ba kamar Tafa take ba. Da yawan matan da kike gani a wannan gidan suna da wanda ke tsaya masu. Abun mai sau i ne mace ta yi kisa kuma wallahi ta kwana lafiya." Fa in Ladi Katifa. Wani murmushi Laushi ta yi tare da fa in, "Uhm! Har yanzu ina ganin ba ki san da wa kike tare ba. Idan Laushi ta uduri abu babu uban da ya isa ya dakatar da ita har sai ta cimma burinta. Waccen yarinyar ba tai min ba. Domin na hango matsayin da ya kamata na hau take hawa. Ko baki lura da wani abu ba tun da muka shigo gidan nan?" "Ya Rasulullahi Manzon Allah! Wai me ke damun ki ne, Laushi? Yau fa kika soma shigowa cikin gidan nan amma har matsayin da wata take kai ya birge ki." Fa in Ladi katifa. "Barikin kenan. Kowa ya iya allonsa sai ya wanke. Na yi rantsuwa da jinin mahaifina sai na zama tauraruwa abun kallon kowa a cikin gidan nan. Bari dai na rabu da wannan _ addarar_ da ke manne a jikina tukun. Kin fi kowa sanin wacece Laushi. Laushi wane fulawa!" Ta arisa maganar cike da wani irin alfahari. Girgiza kai kawai Ladi katifa ta yi tare da yin gaba har zuwa nombar akin da ar sita ta fa a mata sannan ta saka key ta bu aki ne guda aya mai auke da ledan asa, madaidaiciyar katifa, fankan asa, risho, tukwane guda uku, robobin cin abinci da kofi da sauran tarikacen da ba'a rasa ba. Gefe can kusa da gado wata atuwar Ghana must go ne na kayanta. Sai radio wanda ake saka masa kaset ar madaidaiciya. Zama Laushi ta yi a gefen katifar tana mai fa in, "Wash! Wallahi afafuna gaba aya tsami suke min. Da zan samu ruwan zafi da na watsa wallahi." "Idan za ki kwanta ki kwanta. Don babu inda za ki samu ruwan zafi yanzu. Za ki ci abincin ne?" Ladi katifa ta jefa mata tambaya. Girgiza kai ta yi tare da fa in, "Ciye-ciyen da muka yi a mota ya cushen ciki. A cikin daren nan babu abunda zan iya sakawa cikina. Allah ya tashe mu lafiya." Tana gama fa in haka ta haye kan katifar ta kwanta. Can wajajen arshen ukun dare Laushi taji kamar an tsunguleta. A gigice ta mi e tare da ri e mararta da yayi wani irin mur awa. Cikin an da u wasu zufan azaba suka shiga kwaranyo daga goshinta. Wani irin rawa jikinta ya hau yi gab-gab-gab na azabar da tun da uwarta ta haife ta bata ta a jin makamancin irinsa ba. Wani wawan duka ta kai wa cinyar Ladi Katifa tare da fa in, "Ki tashi mutuwa zan yi yau." Saukar sautin muryarta da taji a masarrafar jinta ya saka ta watstsake lokaci guda daga nannauyar baccin da ya kwashe ta, ta diro da daga katifar tare da fa in, "Laushi haihuwar ce? Inna lillahi! Gashi babu abunda muka tanada." Ta arisa tare da nufa wajen makunni ta kunna filitar akin haske ya gauraye akin. Jujjuya kai kawai Laushi ke yi tana cizan baki don idan kaga mutun na kukan ciwo to ba ciwon bane. Don wani azabar mantar da kai yanda ake kuka ko ihun yake. Tun cikin daren nan ta ke abu aya har gari ya waye. arfe bakwai dai-dai hannu yarinya ya fito yana lilo. Dogon salati Ladi Katifa ta saki tare da fita da sauri ta nufi akin hajja Lanti. Babu kwankwasawa ta mur akin ta fa a ciki. "Wata ar iskar karuwar ce ta fa o min aki haka?" Fa in Hajja Lanti a fusace tare da mi ewa tana kallon Ladi Katifa "Ki min afuwa hajja Lanti. Wacce muka taho tare ne jiya take na uda a aki tun dare. Kuma hannun jaririyar ne ya soma fitowa maimakon kai." Wani dogon tsaki hajja Lanti ta ja tare da fa in, "Amma kin dai fi kowa sanin ba'a haihuwa a gidan nan ko? To yanzu ni mai zan yi mata?" "Ki taimaka Hajja don Allah mu kai ta asibiti." Fa in Ladi katifa jiki na rawa. Saukowa tayi daga kan aramin gadonta tare da zira takalmi an Madinar da ke asa kusa da gadon sannan ta ce, "Muje na ga ko zan iya taimaka mata. Kin san kamun na fara harkar nan, unguwar zoma ce ni." Ba tare da Ladi Katifa ta bata amsa ba ta fice da sauri, Hajj Lanti a bayanta. Ko da suka shiga akin ba aramin tausayawa Laushi su ka yi ba. Domin ta fita daga hayyacinta gaba aya. Cikin sauri Hajja Lanti ta fita daga akin ta koma akinta. Can sai gata ta dawo hannunta sanye da handgloves. Du awa ta yi sannan cikin dabara irin ta unguwar zoma ta mayar da hannun jinjirar sannan ta juyo da kan jaririyar. Wani irin ihu Laushi ta kwatsatsa sai da gidan ya auka. "Ya Rasulullahi ni Salma! Wannan irin ihu kuma daga ina haka kamar ana farke budurwa." Fa in Salmanu an daudu har da saka hannu biyu ya dafe irji. "Yauwa-yauwa, ni nishi ga gashin a nan ina hangowa. Daure-daure. Ke Ladi danno min can farkon cikin a hankali ki ri a turowa." Fa in Hajja Lanti. Wani irin yun uri Laushi ta yi mai tafe da arfen nishi sai ga kan ar jinjirar fit ya fito. Wani irin ajiyar